← Book details Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 53

Sashe 32

Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

daurata saman Cinyarsa,Aiko taji Hajiya Babba ta tsikareka zumbur ta mike tana kame kame da Sosa kunne tsoro ya shigeta,ya Kara zaunar da ita tayi Shuru sai karkarwa da takeyi tun tana boye tsoronta har ya ganota. Ki nutsu kin fiye Fada ki ta abu Daya Me Sunanki da Hakuri aka santa fa,Ki daina zargina sannan wannan kishin naki bazai Hana na rangado Miki kishiya ba idan naga dama,Da Sauri Khadija tace ai kuwa da sama da kasa ta hade,Dariya take ba Abdallah Dan shi wannan kishin nasa data keyi wani Masifar Dadi yake ji Yana Murna don sai Ana sonka ake kishinka. Khadija ya furta a nutse da kyar ta amsa yace Kina so na? Khadija tace wani dadinka nake ji da Zan soka kana kula wasu ni Ina ruwana da Kai,kwana nan zan daina kulaka,Murmushi yayi yace ba Kya Jin dadina? Ah Ina Dadi mutumin da yawo ma baza kaje Dani ba kullum Ina daki Kamar mayya,to naji Amma kina kishina? Hararar Wasa ta aika Masa sannan tace Ni lalala Sam bana kishinka kawai dai Ina Jin haushin kana kula wata ko wasu Yan iskan zasu Kalleka,ai shine kishin Khad Baki sani bane cewar Abdallah,Khadija tace Allah ya Kasheni Ni bana kishinka. To naji a bar Zancen kiyi Hakuri, Mene ka bani Hakuri? Dazu Mana abinda ya faru,Ai na hakura Ni bana Jin Haushinka,Amma Kika ce baza ki tayani cire kayan ba? Shike nan to Bari na cire maka Amma Karka dawo anjima bazan jure cire maka kaya ba Kamar wani jariri sai Kuma ta Kama dariya,mene kike dariya? Ya tambaya, tace Fadan Madam Ngozi na tuna lokacin da za a kaini gidanka Wai na dinga Murguda maka tasa tasai na,Mene Tasa tasai Kuma Wai ke a Ina kike koyo Hausar da ba a San da ita ba?,Ido ta rufe tace Wai Duwawu fa ake nufi, Abu kawata ce tace Haka ake cewa,Sannan Wai da kirji Wai sai na janye hankalinka idan ka gani,kaji fa hauka,Kudi ai sune suke janye Hankalin mutum ko? dayan dai bazan fada maka ba yayi kunya da yawa,shi Kuma kirjin ya sunansa a yaren Abu? Hhh Khadija tayi dariya sannan tace Kai Abu shegiyace Wai Mangoron Me gida, Dariya ce ta Kwacewa Abdallah,Khadija tace tsaya kaji Kuma a Mangoron ma Wai akwai me Kan biri,da me Lauje, Abdallah yace da Binta suga,ke wanne ne naki a ciki? Khadija ta rufe fuska tana dariya tace Me Kan tasa Wai Inji Abu, dariya Abdallah yakeyi sosai yace Abu dai Ashe lalata min Mata takeyi da kalaman banza, Amma an godewa Madam Ngozi yaushe Zaki Fara to? Dukansa kadan tayi a Kafada tace kunya nakeji,a ransa yace a sadaka ma zan gani kina rawa,a fili yace Kinga shi yasa Haneefah tace na auri yarinya,Nan take ta Bata fuska da sauri yace Sorry to. A kunne ya rada Mata pls ki nuna Min Mangon tawa na gani yau ta Nuna na tsinke ko da Saura? Kafada ta makale tana rufe fuska. yace to na fasa sai juya min Tasa tasai na gani,Murmushi tayi tace yawwa gwara wannan yafi sauki. To tashi na gani,Sai da dare fa cewar Khadija,Abdallah yace Allah ya kaimu da sauri zamu Gama cin Abinci da komai yau. Ayi hakuri fans brain ce ta toshe Dole sai Ana Hutawa ayi refreshing sabo da Kar a rubuta shirme ayi sauri Kuma yazo Bai kayatar ba Kunga ai anyi ba ayi ba kenan. Kuyi min Afwa Ina ta tsayawa ba Haka na so ba Nima. Sharhi pls. AsmaBaffa [12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: TUBABBIYA 56-60 Official AsmaBaffa Jinjina da gaisuwa gareku: MMN HDY,AISHA MUSA GIDADO,BABY,ASMIELOLO,MOM KHAIRAT, PRECIOUS NAUWAR,ALEEYOU NAJAATU,BABY DARLING, MMN MUHIBBA and ITZ REMLERT. Page naku ne. Ameen Khadija ta amsa Masa,System dinsa yake dannawa Yana Shan coffee abinsa,Khadija dake tana kwance saman Bed ta sakko inda yake ta dauki Coffee din nasa itama ta kurba tare da lumshe Ido tace dadine dashi ai,Kai Duk hanyar Jin Dadi ka santa? Hannunta ya riko ya jawota kusa dashi ta zauna kafadarsu na gugan ta juna,Yana aikinsa tana kallo har Lokacin Sallah yayi ya tafi masallaci ita kuma tayi sallarta a gida Bai dawo ba sai da akayi sallar Isha sannan ya dawo Hannunsa dauke da Ledojin takeaway, Yana knocking ta bude tana Murmushi tace sannu Da zuwa tare da karbar ledojin dake hannunsa,Alama taji da Icecream a ciki da sauri ta dauko tana Murna tace Kai An gode Allah ya Kara budawa ubangiji Allah ya Kara Buda maka na Dade ban Sha ba. Yaji dadin murnarta da Addua ba Miji ya siyo Abu ba Amma ko godiya bare a yaba Masa har a Masa Addua wata ma kushewa zatayi. Roba daya ta bude musu sauran Kuma ta zuba a fridge ta dakko Shawarma daya siyo musu tana murna ta Fara Sha sannan ta ebo Ice cream a spoon ta Kai Bakinsa oya karba ya bude bakin ta Sa Masa ya karba tace Good ta ebo wani Tasha ta Kara Masa tana bashi Shawarma sai da Suka koshi sannan ta shiga wanka tayi tare da Brush ta fito shima ya shiga kafin ya fito ta shirya cikin wata Rigar bacci Yar ficika da kadan ta wuce Mazaunanta me siririn hannu dark blue tayi azabar kyau kamar a saceta, gashinta ta gyara lungu da sako kamshi takeyi daban,Koda ya fito tana jikin mirror sai da ya kalleta ya Kara kallonta ji yake kamar ya cinyeta ya huta,bayanta ya tsaya shima jikin mirror ya Gama kalailaitarsa sannan yasa boxers Dan guntu dama ya Saba baya kwana da Kaya a jikinsa sai wando short,kamar zaije wani waje Haka yake ta faman gyare gyare,Khadija tace Ni ka Kare min Mudubin bana ganin kaina kayi sauri ka matsa mana ta leka da kanta kasan Hannunsa. Saman lafiyayyen bed dinsu ya zauna ta Gama yace kizo ki bani alkawarina,Ta tuna Amma yanzu kunya taji,Bai manta ba shi,Kunyafa nake ji,Baki Isa ba ai Ina mijinki abinda nake so Zaki min,ok to kunna kidan,Tv ya kunna Ana ta Sa wakokin Nja a Channel din,Khadija kunyarta ta danne ta Fara rawa tana kada Mazaunanta kamar karta daina Haka Abdallah yakeji tana danyi tace ta gaji,yayi yayi taci gaba tace kunyarsa takeji,Harara ya watsa Mata tare da kashe light ta koma saman bed ta kwanta a hankali ya juya tare da rungumeta Dan bazai iya kallonta ba yanda yake ji a jikinsa. Ajiyar zuciya ta sauke Lokacin da ya Fara Wasa da gashinta zuwa wuyanta,Kafarsa Yana gogasu a Cinyoyinta,Kafin kace me Khadija ta Fara Fita a hayyacinta shima haka,. Kirjinta ya nufa Yana shafa gefen Mangonsa,Khadija tayi mukus tana karbar sakon nasa,Komawa yayi ya shiga kissing dinta a dokin wuya zuwa kirjinta daga Nan ya hade bakinsu wuri daya,a hankali Khadija ta juyo sosai tare da Kara kankameshi tana Kara shigewa jikinsa,Harshensa yasa a kunnenta Yana Mata salon data rasa a Ina kanta yake har Bata San sanda ta shiga maida Masa da martani ba ta hanyar nuna Masa nata salon, numfashi suke saukewa tare da kukan Dadi, Yana kokarin zai rabata da Yar rigarta har gyara Masa tayi ya cire Mata cikin sauki,Boobs dinta suka bayyana manya Masu kyau,susucewa yayi,ya rude Nan take yake sarrafasu da salon bajintar kwarewa,Bata shiga wani Hali ba sai da ya fara tsotsarsu da kwarewa har gyara Masa takeyi itama ta Shiga Masa nata salon dake zautar dashi. A Haka suka jiyar da juna Dadi na musamman kowannensu yaji sweet matuka Kuma sun samu nutsuwa kwarai da gaske,a kunne Abdallah ya rada Mata Gashi na kalla Mango dina a sadaka,Fuskarta ta tura a Kirjinsa tana dariya kasa kasa tace ai zaka dawo ne gobe bazan yarda ba,yau dinma nice Naga dama,Oh Haka kikace? Ae Mana nufinka na zauce ne? Gobe kayi duk wani Abu zaka gani yanda Zan hanaka,Dariya yayi yace Allah ya kaimu Zan kamaki ai, nifa sai Naga dama nake Jin Dadi Dan kaga Ina Jin Dadi nice Nan naga dama Dan na taimakeka,taimaka maka nayi Ni Khadija sai Naga dama nake kawo light,Dariya yakeyi yace ba komai zanyi maganinki,ae naji kayi mugani yaro cewar Khadija.har bacci yayi gaba dasu suna Hira me Dadi Khadija tana kuri da cika baki. Alhaji Shehu tun bayan sunyi waya da Mami washe gari aka dawo dashi asibiti dake Abuja,Mami ke jinyarsa komai ita take kula dashi,Iyalansa dake Kano Basu San me ya sameshi ba Suma Basu damu ba Tunda baya Gaya musu rayuwarsa sannan sai ya dade Basu sashi a idonsu ba balle su wani shaku dashi shi yasa ba ruwansu. Yana kwance a gadon asibiti yake waya da wasu manyan masu kudi Yan uwan abokan tsafinsa,Mami tana zaune Bata gane me yake nufi cikin kalamansa ba,Zumbur taga ya mike Zaune yace what? Kai Kai Malam ka bani aiki babba Amma tunda itace ai ba damuwa kamar anyi an Gama,Ka Bari Zan kiraka zamuyi magana. Mami Sam Bata gane nufinsa ba sannan Bata damu da bincike ko tambayarsa harkarsa ba,abinda ya dameta kudi kawai,ya zata gujewa Talauci abinta,Bata taba bincinken ya sana'arsa take ba ko me yakeyi oho ba ruwanta. Hafsatu Zaune take a bedroom dinta tana tunani wanne mataki zata dauka Akan Mama kar ta haihu a gidan,tafiso ace ita kadai ce da gadon Baba,Nazari takeyi iri iri tana Kulla mugunta,Gashi malamanta sunce baza tayi nasara ba idan ta takura ma zata iya rasa ranta,Shi yasa ta yanke shawarar zubawa Mama Maganin zubar da cikin a lemo tasha, sai da ta Bari Mama ta Gama hada lemo a juck tasa Cikin Fridge ta bawa Yarta firdausi taje ta zuba maganin,Firdausi sai taji ba Dadi muguntar uwar tasu tayi yawa shi yasa Kawai data fita sai ta zubar da maganin cikin shara ta dawo tace ta zuba,Hafsatu tana jira taji ciki ya zube Amma shuru..shuru ba labari sai Mama take gani tana Kara samun lfy tayi wani fresh. Firdausi ta Kira tace ke Dan Ubanki kin zuba maganin Dana Baki ko a'a? Firdausi tace haba Umma Baki yarda Dani ba? Ai tuni na zuba Ina part dinsu ma a gaba na Mama ta shanye,maybe Allah ne Bai yarda cikin ya zubeba sai an haifoshi kiyi hakuri Kawai ki kyaleta. Tass kake ji Hafsatu ta makewa Firdausi Keya Dan ubanki ku nakewa gata ku samu gado me yawa,Uhm Umma bakya ganin darasi a gidan
Chapter 32 · 0% Book details