← Book details Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 53

Sashe 41

Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tana shirye shirye a Dining,wani farin ciki ya kamashi ta Masa Masifar Kyau yau tun kafin ya sakko take kallonsa yanda shima ya tsantsara adonsa Murmushi kawai suke sakarwa Juna har ya karaso gabanta,Hannu ya Buda Mata ta fada jikinsa ya rungumeta a jikinsa. Kamshi na tashi ya kalleta Yana zuba Murmushi itama Haka a hankali ya rada Mata kinyi kyau Yar gayu,Dadi taji a ranta ya yaba tace ai kafi Ni kyau ma tana wani Jin kunyarsa,Mene kike rufe fuska? Kunyarka nakeji Allah tun shekaran jiya da kayi min abun Nan da kyar nake iya kallonka sabo da Jarumarka dana gani Kiri kiri wannan Abun ya tsaya min,Khadija kenan ba boye boye ta Fadi gaskiya. Dariya ta bashi yace Ke ko Doluwa watarana to Mene abin kunyar? Komai fa nawa naki ne,komai naki nawa ne,Gefe taja baki Bude tace Kai...a'a komai ba nawa ba naka Banda Jaruma wlh ni ba tawa bace, ke bakya Jin Hausa ya furta Yana dariya bani abinci naci yau Wasa zamuyi dake Kinga Baba yace Kd zamu koma soon, tana murna ta zuba musu komai a plate daya Haka na Sha a cup daya, shi ya Bata a Baki da kansa taci ta koshi shima Haka. Maimuna tunda Suka koreta Bata koma kauye ba gidan Yan uwanta na Kano take zaune a Kano so take Dole itafa Sai Abdallah ya sota,Bata gaji da ganinsa ba,Shi yasa ta Kulla alaka da me gadin su Abdallah ta bashi cin hanci akan zai dinga Bude mata kofa tana shiga gidan tana ganin Abdallah ba tare da kowa ya gane ba. Palo su Abdallah Suka koma suna kallo tana jikinsa suna kallo Yana so yayi murji Amma Kayan data Sa sun hanashi Jin dadin Abinda yake so,lokacin Kuma Maimuna ta shigo gida tana rabe rabe har tazo jikin kofar Palon,ko Ina labile ya rufe da kofa ta rasa ta Ina Zata leka sai safa da marwa takeyi a wajen. Jikin wani window taje tare da budeshi a hankali sai taga Ashe window din kitchen ne,tsaki taja ta dawo wani window shima ta bude sai ta hango dai dai Dinning, komawa tayi wani shima ta zuge kadan a hankali Allah ya taimaketa tana hango Kan Khadija,Tsaki ta sake ja tace bake nake so ba Yar Iska,Hannun Abdallah ta gani Yana shafa jikin Khadija,Bakin ciki ya Kama Maimuna tare da kishi sai tayi sauri ta Fara kukan mage a hankali Dan kawai Kar Abdallah ya taba Khadija. A hankali tace Miyauuuuu...Miyauuuuu..Khadija Bata son mage ta tsorata tace kukan mage nakeji dama gidan Nan da mage? Abdallah yace Nima naji Wlh na tsani mage nima,duk sukayi tsuru tsuru suna dube dube, sai Abdallah yace kunnenmu ne yaji ba wata mage ya hade bakinsu waje daya suka shiga Tsotsa kamar mayu, sai ko Maimuna ta sake cewa Meyyyyyyy kamar kukan akuya Khadija tace Kai gidan Nan Aljanune a ciki,Abdallah baiji ba yace ba komai tare da kwantar da ita saman Kujera Yana samanta Yana Kai Bakinsa da niyyar kissing dinta yaji ance kur kutu kur tu wani kukan tsuntsu,Khadija zumbur ta mike a rude tace Idan ba aljanu bane Namun daji ne a gidan Nan,kafin su rufe Baki Maimuna ta sake makale Murya tana kukan Yan tsakin kaza tsiyauuu.... tsiyauu..., tana ganin Khadija ta rude ta koma kukan Mage Miyauuu Miyauuuuu..sannan ta Gudu baya can ta buya, Abdallah ya fito ya Gama dube dubensa baiga komai ba ya koma. Khadija tuni ta Gudu sama ta boye Abdallah ya isketa cikin blanket ta kudundune dariya ta bashi ma, Blanket din shima ya shiga yace Ni kayan Nan naki sun dameni bana sakewa,Khadija itama tana Dan son romance din Nan Amma sabo da kunya sai ta nuna kamar Bata so tace Ni Ina son kayana,Abdallah Yana kokarin Cire Mata tana gyara Masa a hankali tana wani lumshe Ido ya rabata da kayanta Daga ita sai bra da pant,wanketa ya farayi da Harshensa,Khadija tana Jin dadinta tace akwai wanka kala kala,wankan janaba,Haila,wankan sabulu to wannan wankan Harshe sunansa, Murmushi yayi Yana dariya ma yace ko a daina ba Kya son wankan? Khadija da sauri tace a'a no Dirjeni tas, Dariya yayi yaci gaba itama tana Masa abinda yake so kawai ya gigice ya rude kafin kace me ya haukace mata ya susuce, Khadija ta Lula wata duniyar lokacin da ya Fara sucking Down nata ta Zama so wet dama ga Niima,Bata sani ba sai zafi taji a kasanta,taji Jaruma a jikinta Yana sarrafa ta yanda yake so,Yana Murza mangoronsa Yana tsotsarsu ya Kara kaimi sosai Yana aiki bilhakki da gaskiya zafi yana ratsata har kwakwalwa,ga ciwon dama Bata warke ba anyi famu, tun tana Daurewa ta kasa ta saki kuka tana cewa Da Rana ne fa,tsakar rana Kiri Kiri,Pls ka Bari sai dare Amma Dan rashin kunya Rana na kallonmu, wayyo zafiiiii,tun tana lallabashi ya daina ta daina ta koma masifa tace wayyo kana jajjageni,wlh jajjage kake min marar Imani, Allah baka neman Albarkata bazan shi maka Albarka ba,na daina kulaka,Bazan Kara gaisheka ba,girkin ma an daina Yi maka,Abdallah shi maganganun da takeyi Dadi suke Kara sashi ji musamman idan ta koma kuka Bai San sanda yake kwararo Mata sweet words ba Yana yabonta Yana furta yanda yake matukar sonta,da irin dadin Khadija sai da ya samu nutsuwa ya gamsu sosai Harda hawayen Dadi yake fitarwa,Khadija Kuma tana samu ya kyaleta ta juya Masa baya kawai tana sharbar kuka. Babu lallashin da baiyi ba Taki hakura,tana kukanta kasa kasa yace Haba Babyna I said I'm sorry bazan sake ba kinji my love,my Heart, Daya side din ya koma gabanta suna facing juna yace Yi min Murmushi na gani my love,Khadija tace ai nace baza ka Kara ganin Murmushi na ba,ko hakori na ka daina gani Aljani kawai Saida ka Gama jajjagenka zaka cemin yanyanayan.... Dariya Abdallah Yayi nine Aljani My wife? Ae Black ma na daina kulaka yaro, dariya ma take bashi da kyar yake dannewa. Maimuna dai ta gaji da jiran fitowar Su Khadija Shuru Shuru ta Fita Daga gidan ta koma gida abinta da niyyar sai Gobe zata dawo ta kalli Abdallanta. AsmaBaffa [12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: TUBABBIYA 76-80 0fficial AsmaBaffa Ga page naku masoyana zulfa Us Bayero, Aleeyou Nerja'at,Clean Babe,Ummu Shafa'at Eeshert Zubair Abdul,Bilkisu Rabiu Ado,Fateemer Barau, MMN XAID, R"U"B, Mmn Fharuk, Mrs A and Mrs Sulaiman. Jinjina da Godiya gareki Khadija Dandume Allah ya bar Kauna. Flower Ina gaisuwa. Washe gari da wuri aka dakko Mami tare da kanwar Afrah Meenal,Afrah tana can Family House wurin Yan uba Yan uwa,dake duniya ta bi dasu lafiya lafiya Suka tarbi Afrah Ana ta Hira gwanin Sha'awa su Rahmatu duk kishin Nan da Shirme Babu an daina sunga Allah ba Wasa ba sannan Babu kudin da za ayi,shi yasa da yawa talauci ke sawa mutane na rage tafka danyen Aiki,wani Yana so yayi Zina ba kudi Dole ya hakura ko ba Dan Allah ba Amma hakan ya taimaka ba'a rubuta Masa zunubi da yawa gashi Nan talauci ne ke takawa wasu birki. Jin Mami sun dira gidan Baba sabo da yace Kar akai Mami Family House gwara ta zauna inda za a kula da ita,Hafsatu sai toshe hanci takeyi tana dariyar mugunta,Baba Yana kallonta yace na ruwa baya zagin kada Hafsatu wlh ki kiyayi Allah Baki San karshenki ba lfy da Cuta Allah ke sawa mutum wuce a kaita wancan part din ba kowa a ciki sai su zauna tare dasu Afrah,Mami sai Jin kunyar Baba takeyi tana kasa da kai Kamar ta nutse sabo da irin abinda tayi Masa a rayuwa tafi kowa wulakantashi a gidan sai gashi lokacin da kowa yake gudunta ana kyamarta lokacin ya karbeta hannu bibiyu. Mama ce ta fito da sauri da yaron cikinta tana murna da fara'a ba kyama ba komai tace Haba Baban Yara Bata da lfy ai Bai kamata a barta tare dasu Afrah Yara ba Wanda baza ma su Bata kulawa sosai ba ai yarane a wuce da ita part Dina kawai ga empty rooms Nan sai an zaba harsu Afrah su zauna can wajena Babu matsala,Tsagal Hafsatu tace Munafuka uwar iya kinibabba,Baba yana farin ciki yace Allah ya Miki albarka Maman Yara,Allah ya Baki gidan Aljanna har Mami aka amsa da Ameen, mu ayi Mana addua mu fada wuta ae yawwa mu nace a tsine Mana mu tafi wuta tunda ba a kaunarmu Dani da yarana an tsanemu wlh ka sake Alhaji Karami wuta zaka tafi cewar Hafsatu tana Mika wuya. Babu Wanda ya kulata, Mama,Meenal da Afrah da shigowarta kenan sune Suka kama Mama zuwa part din Mama,su Merry ma sun tallafa aka Bata room sannan Baba ya Kira Dr Hussain saurayin Merry abokin Abdallah don ya duba Mami. Khadija yau yini da kwana tayi tana fushi Bata kula Abdallah Yayi lallashin har ya gaji,Haka Suka kwana tana fushi washe gari da wuri sai ga kiran Baba yace Lallai Abdallah yazo kd ya kyale Khadija acan,gaban Abdallah ya Fadi shi yanzu bazai taba iya nisa ko tafiyar kwana daya ba tare da Khad dinsa ba,Khadija ma tana ji ance a barta ta saki kuka ita baza ta zauna ba,Baba yace to shike Nan ku taho tare dama Mami ce Bata da Lafiya Kuma Dr Hussain ya duba ta yace ba wata matsala bace Babba sannan za a hada da adduar malamai Dan abin Kamar da shirka a ciki. Abdallah yaji hankalinsa ya tashi Kar Maminsa ta mutu ai sai Shirin tafiya sukeyi ba Bata lokaci,Khadija Ana ta murnar ganin Mama,Ana Haka Maimuna tazo gidan ta Fara kukan mage kenan Khadija ta fito zataje wajen masu aikin ta fada musu tafiyarsu da abinda ya kamata katsam sai taga Maimuna a jikin window tana kukan Mage,Dana akuya etc kamar jiya,Kwalarta kawai Khadija taci duk girman Maimuna Khadija sai da ta yarfa Mata Mari ya Kai Uku sannan ta dauki tukunyar Flower katuwa ta rotse Kan Maimuna,Maimuna ta Fara ihu tana neman dauki, ga Kai ta fashe jini na fita,Amma Khadija tayi Mata rikon gaske,Abdallah yaji hayaniya da ihu ya fito ya iske fadan Da kyar ya banbare Khadija a jikin Maimuna,Khadija tana Mijina yafi karfinki Dan Uwarki, Maimuna kawai kukan taimako takeyi,tana ganin An rike Khadija ta kwashe da Gudu ta fita tana Dana sanin shigowa gidan. Da kyar Abdallah ya lallaba Khadija,Bayan su
Chapter 41 · 0% Book details