← Book details Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 53

Sashe 44

Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fada dazu banji Dadi ba gaskiya a gaban kannenka For God sake Haka akeyin rayuwa kwana daya kawai sai ka juya min baya baza ka iya tuna baya ba sai Dan Rana daya, sai lokacin ya tuna abinda yayi Bai kyauta ba ya manta Alheri, Abdallah ya kalleta yace ai laifinki ne na rigada na Saba Ni anyway I'm sorry My Khad kin Bata min Rai jiya,da safe kinki kulani bakya ji Dani bakya kula Dani,ga wanka Kuma kina tsalawa Zaki fita a kalle min ke shi yasa Raina ya baci,jiya da kyar nayi bacci kiyi hakuri pls bazai sake faruwa ba, Murmushi tayi tace to Nima kayi hakuri ka yafe min abinda nayi banyi zaton zaka ji haushi Haka ba,ka yafe min,ai bakya laifi Queen of Beautyna You are my life, rungumeshi Khadija tayi tace I love you,Love You much more Dear ya Bata amsa shima,Do you Miss me? Ya tambaya,Kai ta Daga masa Missed u alot Baby a hankali ya hade Bakinsu wurin daya ta Kara kankameshi Suka shiga sarrafa juna. Mangoes dinsa ya shiga sarrafawa yanda yake so Yana Sha da murzawa tana sarrafashi itama,sai da ya Kai bazai iya hakura ba ta Fara bashi hakuri Bata warke ba,ya hakura sukaci gaba da Romancing, Amma an samu matsala ya rigada ya Saba da majalisi yanzu shi kadai ke iya gamsar dashi, pls My Queen ya shiga rokonta,baza ta iya hanashi ba Dole tace Dan Allah a hankali Banda zafi Banda jajjagen rannan,yace me zanyi yau? Tace gwara kayi lallashe ka lallasa banda jajjage,Dariya yayi ba shiri yace Barjen Dambu zanyi, Khadija zata Yi kuka yace Wasa nakeyi yanda kike so za ayi,ai kuwa yau Haka ya bita yanda take so babu zafi ita ke Controlling Bata Sha wahala ba,zafin da taji kadan ne. Yau ba fushi ba masifa sai da Suka Tsarkake jikinsu sannan tace idan kaji kana so Ka tasheni ko nayi bacci,na yau ba wahala Ashe Jaruma tana da mutunci watarana,Dariya sukayi gaba daya ya rungumeta suka kwanta bacci ya kwashesu hankali kwance. Ko da Asuba da sukayi Sallah Saida ya sake yi sannan suka koma baccinsu. Usman kwance yake yasha Shirin bacci shima iyayine dashi wajen kakale kakale da harkar kamshi,10pm ya jawo wayarsa tare da Kiran Abu,bangaren Abu tana ganin kiran Usman ta Fara yanga sai da ya Kira sau uku ta kusa tsinkewa sannan ta daga tare da makale Murya ta gyarata tayi wani Zaki sannan a nutse tayi Sallama,ta birge Usman ba Hello sai Sallama shima ya amsa mata, gaishe shi tayi da matukar girmamawa ya amsa Yana Jin fa Abu ta birgeshi yarinya sai nutsuwa Haka, Yan Mata ya Jin Dadi? Murmushi Abu tayi cike da kunya tace Jin Dadi Sai ku ai kune Manyan kasar, bakwa kusa ai ba Jin dadi cewar Usman,Abu a dakin ta mike tayi rawar girgiza da kirjinta ba tare da Usman yasan me takeyi ba a waya Kuma a nutse tace a cikin Yan uwanka Ina iya na gane ka,idan ma Baki sanni ba ai Zaki sanni Nan gaba,Abu tace na sanka ma,yau she Zaki zo wurin kawar Taki? Next week Inshaallah zanzo na ganta,Ashe Muna da babbar bakuwa,Hmmm sosai ma,to ya ake ciki nifa da gaske nakeyi ba Wasa nake Miki ba Shi yasa ma tunda Abdallah ne ya zabo min nasan ba zaban tumun dare bace,Abu tayi Shuru,ya Kika ce? Kunyarka nakeji Zan tura ma text, murmushi Usman yayi yace ok ba damuwa Ina jiran amsa. Kwanaki kadan Abu da Usman suka Saba da juna soyayya me zafi ta kullu a tsakaninsu,kullum cikin waya da chat suke,Abu ta iya takunta ta Gama Mallake zuciyar Usman lokaci guda Khadija Bata san me akeyi ba. Hafsatu kuwa tunda ta bar gida take garari tana tsince tsince Ana tausaya mata,tana cikin tafiya motar asibitin Mahaukata tayi parking Suka jefa Hafsatu ciki sai gidan Mahaukata,Dama Gomnati yanzu ta Hana barin Mahaukata suna yawo a gari Ana samun Marasa Imani su cutar dasu,Gata da Katon cikin sihiri kowa yayi zaton cikin gaskiya ne. Alhaji Shehu tunda Mami ta bar gidan ya dinga Murna Yana Jin Dadi ya rabu da Jaraba, Kano yaje wajen uwar yaransa Amma Yana shiga da yamma ya dinga masifa shi komawa zaiyi Abuja gari duk zafi,ga sauro bazai iya kwana ba,Mariya ta kawo Masa Abinci ya tabe Baki bazan Ci wannan abincin naku ba Baku iya komai ba kauyawa daga tuwo sai shinkafa da wake,ai baka ba da cefanen me dadin ba,tsaki yaja tare da mikewa yace Ni na tafi ya Shiga Mota Driver ya jashi zuwa Airport ko yaransa Bai gani ba ya tafi,Mariya takaici ya isheta ta Fara kuka tace Allah ka saka Mana Allah kana gani Allah ka bi min hakki na,Alhaji Shehu ashe da Amaryar sa yazo Kano Yar gaban goshi tana Hotel tare da kawayenta Karuwai Yan uwanta,a waya ya kirata suka hadu a Airport sai Abuja,Driver ya daukosu sunbi ta saman Wata gadar sama Sukayi Hatsari Suka dunguro kasa daga saman gadar, Amaryar nan take ta mutu tuni tayi Daga daga,Driver ma ya sheka kafin a kaisu asibiti,Alhaji Shehu ne Bai mutu ba Amma yayi daga daga shima a asibiti aka yanke Masa kafafu gaba Daya guda biyun, yaga Ishara shi da kansa ya gane Hakkin Matarsa ne Mariya,Mata mu rage yawan addua marar kyau ga mazajenmu,da an Miki abu kice Allah ka saka min idan Yana cutarki Allah zai iya amsar adduarki Nan take wani mummunan Abu ya sameshi, Kinga ya shafeku gaba Daya ga yaranku, ko ba komai Kuma kun shiga wani hali sai kinfi kowa kuka pls mu dinga danne zuciya Muna Allah ya shirya ya ganar da Mutum gaskiya. Alhaji Shehu yaji wahala sai lokacin ya Tara yaransa da Matarsa Mariya dama suna wajensa suke jinyarsa suna kuka da bakin ciki,yanzu ma gaba dayansu kuka sukeyi sakamakon Likita ya shigo yace Daji ya shigi jikinsa iya Cinyoyinsa Dan Haka sai an sake datse kafafun,yanka biyu kenan a kafafu har wurin cinya, kuka sukeyi gaba Daya halin da Suka iskeshi ciki abin tausayi,sai Tuba yakeyi ga Allah Yana cewa yaransa su yafe Masa, Dr yana taba kafar azaba tasa Alhaji ya zabura tare da sakin Kara, yace idan na Mutu kuyi min Addua ku rokar min gafara wurin Allah,na aikata aiki Munana ku yafe min,Mariya tana kuka da yaranta sukace su sun yafe. Ban sani ba ko Allah zai yafe min sabo da ban tuba ba sai da Naga mutuwa daf, nine shirka,Neman maza da Mata,Zalunci na zalunce ku,Mariya tace wlh mun yafe maka gaba dayanmu,Mami Matar Dana aura muka rabu Alhaji Shehu ya goge hawayensa Yana cije lips sabo da wahala Sannan ya Basu Address din Mamin Abdallah yace Dan Allah ko bayan Raina kuje ku nemar min yafiyarta..da sauri Mariya tace Inshallah, Babban Dan Alhaji Shehu Salman wani Kyakyawan gaske chocolate Dan gayun gaske ya rubuta Address din, Alhaji Shehu ya sanar musu inda dukiyar sa take kudi da Kuma Kadarorinsa masu mugun yawan gaske,Babu Wanda yayi zaton Yana da dukiya Haka sai yanzu. Bayan an sake yankewa Alhaji Shehu kafa tsananin wahala Allah ya karbi abinsa ya rasu,Mariya da yaranta sunsha kuka. Bayan wani lokaci komai ya lafa dama iya yaran Mariya ne su 9 aka raba gado suka zama Attajirai,dama Allah yasa Mata da mazan Sunyi Degree sai masu HND su Suka ci gaba da juya dukiya suna aikin Alheri sun Zama manyan Attajirai musamman Salman Yanda ya Kara kyau da haske kamar wani Dan Shugaban kasa. Mami Kwana biyar da Fara maganin adduoi sai gashi ta samu lfy saura kadan,Malamin yace Sihiri ne a jikinta da Allah yasa ta Kara Wata daya a gidan Alhaji Shehu bayan cutar ta kamata da tuni Dodo ya shanye jininta,sai dai tayi ta cuta har ta mutu ba tare da an gane ba,Kuma Dan Allah yasa lokacin daya Kama su Abdallah ya samu matsalar karaya ne lokacin da Abdallah ya bugashi da kasa ya karye yasha jinya,da ace kalau yake da tuni yayi tsafi da Mami,Hauka da bacewar su Abdallah tayi mata amfani da Rana Wanda Basu gano hakan ba sai zuwa gaba sabo da Abdallah Bai San waye wanda Maminsa ta aura ba sai Nan gaba,Haka Mami Bata da labarin mutuwar Alhaji Shehu ta lafiyar jikinta takeyi. Tun ranar da Khadija taje Suka Sha love da Abdallah Bai sake ganinta ba wasan buya sukeyi ita Wai har yau Bata warke ba Kuma ta warke,ga Mama tana tsumata, ga Abdallanta ba hakuri Yana Nan ya Gama shirya Mata duk ranar data zo Hannu zata Gane kurenta. Yau Saturday yau Kuma Abu ta dira a Kd kofar gidan Baba Taxi ta sauketa, lokacin Khadija sun tafi Saloon da Lalle Haka kawai,Abu tazo tuni tana jiranta a wurin Mam,dake Abu Bata da bakunta ba ruwanta har sun Saba da mutane Ana ta Hira,tayi wanka ta cakare taci abinci har Sallah tayi kawai Khadija take jira,Khadija Basu dawo ba ita da Afrah da Firdausi har dare,Abdallah Bai sani ba Mami ce tayi shishigi tace taje. Yana wurin Dr Hussain 9pm Drivernsa yayi parking Bakin gate zai shiga Da motar gida yaga mota daban ta tsaya Khadija ta Fito tana gyara mayafinta zo kuga uban Kyan data tayi kace Amarya ce,Firdausi ta Fito a gaban motar sai Afra itama a baya,Me mota sukayi sallama da Budurwarsa Firdausi ya tafi. Abdallah Bai Bari an shiga dashi gida a mota ba sabo da Jarabar kishi ya fito a fusace yasha kana Nan Kaya ba karamin azabar kyau yayi ba ita kanta Khadija taji kishin fitarsa a Haka Dole tasan wasu Matan su kalleshi,Su Afrah suna ganinsa ba mutunci Yana aika musu Harara Suka yi cikin gida da sauri Dan tun tuni sun san halin abinsu. Khadija kuwa ganinsa a Hasale ta tsorata gashi tasan ita me laifi ce tana kin zuwa tayashi kwana tun Yana naci har ya hakura,gashi ta fita Bai sani ba Mami ce ta barta,sannan ya gansu a motar wani. Skert din lace dinta ta tattare tare da cire takalminta tana ja da baya ta arce da gudu ta fada gidan, Abdallah yanzu Bata fadan yakeyi ba Kar tayi gudu Masu aiki su kalle Masa abubuwa suna kadawa,ai taku biyu yayi ya damko ta, Hakuri ta Fara bashi ganin karyarta ta Kare pls I'm so sorry
Chapter 44 · 0% Book details