Sashe 47
Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Kinga Khadija karki min wani karya Dan Allah malama ki bawa mayen yaron Nan waya,Abdallah Wanda Khadija ke Masa tausa ya karbi wayar sai lokacin ya tuna da Aiken Baba,Tsaki yaja yace Kai Usman nifa Ba gwauro bane irinka shike Nan Mutum bazai huta ba? Zagi Usman ya kunduma Masa Mayen mace Harijin banza ka dai t una Aiken Baba wlh na baka 30mnt ka fito mu wuce. Wayar Abdallah ya kashe ya kalli Khad dinsa da Tsantsan so da kauna Yana wani narke Mata yace Beautyna zamuje Unguwa Baba ya aikemu zamu aika wasu Doc England Dan Allah idan kinje ciki ki dawo da wuri Nan kafin na dawo nafi so Ina dawowa na ganki ok? Kai ta daga Masa tana Murmushi tace Zanyi missing naka Sweetheart, me too Baby zo ki tayani wanka na shirya na fita Kar mayen can ya dameni,Yanzu mukayi wanka fa ko wani zaka sake? Kina min wannan tausa me Dadi ai Dole nayi wanka, dariya sukayi gaba daya tare da tayashi ya shirya sannan ya fito yaci uban wanka kamar wani Ango ta rakashi ya tafi. Itama sai data gyara part din Kal ko Ina Yana sheki sannan ta shirya taje wurin su Mami daga Nan suka Hadu dasu Abu suka dinga Hira Khadija harda Basu Shawara Abu wlh kuyi Addua ayi ayi muku aure Kunga Niimar data ke cikinsa sai Wanda ya gani,Yara Kuna Shan wahala Allah sarki an barku a baya,Abu tace munafuka kawai kice Majalisi ya Kama da wuta,Merry ta sheke da dariya tace Kamar ba ita ke guduwa ba,Husna karama tace hmm daga tayi muku waazi,Khadija tace ke tashi ki bar Nan fitsararriya manya na magana kina saka Baki kina kallon bakinmu, Husna ta girgiza Kai Allah Baku hakuri Amma girman Nan Nima nayi shi ss2 fa na shiga ko Aure akayi min daram Zan zauna, Khadija ta kalli kanwar tasu tace naga Alama to fita ki koma Dakinki ai dama Mama tana kitchen kije ki koyi girki. Husna ficewa tayi tana kwafar haushi. Yinin Yau Khadija da Abdallah text kawai na kalaman luv suke ta aikawa juna,har dare Basu dawo ba, sai 9am yace gasu Nan dawowa, sai data ji saura 1hr ya dawo taci uban wanka tare da Sa kaya na Jan hankali, tana wajen Mami ya dawo ta fada mishi a waya tana Taya Mami shirya Kaya,shi yasa ya wuce tare da yin wanka yayi Shirin bacci sannan ya kirata a waya,dama sanye take da Hijab sai da ta sake gyara jikinta da Fuskarta sannan tayi musu sallama ta tafi,tun kafin ta Karasa ciki ganin Abdallah tsabar Jarabar Khadija taji tayi wet ta cika makil. Yana tsaye Yana kokarin Jona wayarsa a a charge sanye da short Khadija ta Fada jikinsa tare da Masa wata zazzafar rungumar Daya manta ko jona wayar baiyi ba ya dauketa cak kamar jariya suna sakarwa Juna Zazzazfan Murmushi me dauke da aburansan kauna Yana shiga zuciyoyinsu kamar Ana harboshi. Au na manta abincinka Bari na koma na dakko,An hutar dake yauma akwai take away sai kin ture. Love ma sai yau akayishi Ashe jiya ba komai bane akan na yau Sabo da yau Kuma sabon style sukayi a nutse yake binta itama haka, ya gano Khadijan tasa jarabarbiya ce dai dai dashi take ba karamar jaruma bace ta gaske shi yasa baya iya hakura da ita,baya iya salala Mata Kuma bazai taba iyawa ba shi Kam. Washe gari Mami ta koma Family House tare dasu Afrah Su Rahmatu da yaran gida sai Murna sukeyi,Abdallah yaje Mami tace Abdallah kudin gadonka? Mami karki damu na Dade da yafe muku komai ba damuwa,Murmushi Mami tayi tace har yanzu akwai kudade masu Dan yawa mun Gama yanke Shawara da Afrah kawai ka rike ka hada su,Fafur Abdallah yace Mami Ni Ina da kudi ki rike duk abinda kike so kuyi dasu ba matsala,Dole Mami ta hakura ta kyale tana sawa Abdallah Albarka. Bayan sati Abu ta koma kauyensu yayin da aka Kai kudin auren Usman tare da Sa Rana daya dasu Firdausi da su Omar,Khadija sai Murna takeyi Abu zata shigo family itama,Bayan wani lokaci Abdallah ya Gama tsara gidansa na gasken gaske a katafariyar GRA ta manyan masu kudi a Kaduna Sabo da Mami tace Bata yarda ya bar dangi ya koma wata state ba,Dole ya hakura,Mama daf take da Haihuwa itama. Abdallah Haka ya biya musu aikin Hajji shi da Khadija suka je tare da zuwa kasar Russia Hutawa daga Nan suka dawo Nigeria,steal suna gidan Baba Allah ya sauki Mama lafiya ta haifo danta Namiji katon gaske Kyakyawa sai Murna sukeyi,ranar Suna yaro yaci Sunan Daddy Yousuf ana ce Masa Prince lokacin ne Mami taje Dubai ta hadowa Khadija lefe akwati Tara Kaya na alfarma masu tsadar gaske Wai akan ba ayi Mata lefe ba tayi Mata sabo da kyautatawa,Murna su Khadija dasu Mama, Ranar Saturday Abdallah da Khadija suka tare a katafaren sabon gidansu na Alfarma,gidane part uku sama da kasa ya Hadu karshe Babu abinda Babu na more rayuwa,Bayan sun tare da Sati hudu Abdallah ya Sa Khadija a private University me kyan gaske tana zuwa. Ana zaune lfy kowa lfy cikin nishadi ranar Friday sai ga Mariya da Yaranta biyu Salman da Sakina sunzo Family House Neman Mami,Basu samu matsala ba suka Samu ganinta tana palonta Suka gaisa a mutunce Babu Wanda yasan wani ,Mariya tace Sunana Mariya Uwar gidan Alhj Shehu,Mami tace ok Sannu,Mariya taci gaba Alhaji dai Allah yayi Masa rasuwa,sannan ya bar wasiyya akan Azo a nemi gafararki ki yafe Masa,Mami tace Allahu Akbar Allah ya ji kansa na yafe Masa Allah ya yafe Mana Baki daya. Sai yamma lis suka bar gidan bayan sunyi musu sallama,Mami tayi jimamin Mutuwar Alhj Shehu har Abdallah yazo ya isketa a haka. Mami lafiya kike kuwa? Abdallah ya tambaya,Mami tace Alhaji Shehu ne Wanda na aura ya rasu, Abdallah ya tabe baki tare da cewa Allah yaji kansa Wai Mami Baki da pics dinsa? Wayarta ta jawo ta kamo Hoton Alhaji Sheshu ta nunawa Abdallah,lokacin Mamaki ya Kamashi yace Mami ai na sanshi Nan ya kwashe labari lokacin da Oga Shehu yasa aka kamasu da abinda yake Shirin aikatawa garesu,Mami tace wato shine yace Hatsari yayi Allah ya kyauta ya Kara kiyayewa,Ameen Abdallah ya furta daga Nan suka Fara Shirin Bikin su Abu dasu Firdausi.