Sashe 34
Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mu gani karki samu damuwa,cikin murna ta bashi makudan kudade ta dawo tana murna zata haifo Danta Namiji ko ta samu Gado me yawan gaske. Wuraren shakatawa Abdallah ya kaisu,Khadija tana kallonsa jambaki duk ya Bata Masa gefen lips kamar akuya taci dusa,wurin haske kamar Rana sai kallon Abdallah akeyi sabo da kyansa da Kuma jambakin Bakinsa kowa yasan daga gani mace yayi wa kiss,Wasu ma tunaninsu Khadija budurwarsa ce sukayi iskancinsu ya fito da jambaki ba tare daya gyara ba,dama mutane kadan ake jira sai a fassara Mutum,Khadija sai dariya takeyi kasa kasa,Shi kanshi yaji a jikinsa akwai matsala,Amma Bai gane komai ba,sai da Suka Gama yawonsu 10pm suka koma gida. Yana shiga room ya kalli kansa a mudubi da mamaki yaga jambaki har farar rigarsa Du Khadija ta shafa Masa Bai sani ba lokacin da yayi Hugging nata,Murmushi yayi kadan tare da shigewa Toilet yayi wanka ya fito tare da Shirin baccinsa kenan sai ga Khadija itama cikin shirinta na bacci,Kayan baccin sun tafi da imaninta tana Masa dariya. Kunnenta yaja kadan ta saki Kara tana dariya yace kinwa kanki yarinya yau Zaki ga Abinda Zan Miki,Daukanta yayi cak tare da daurata saman Bed ya kashe light,ya fara Shafarta,yanayin yanda yake Mata duk ya haukace kamar wani Zaki tofa yau akwai matsala domin da Alama Abdallah bazai daga Mata kafa ba Hakkinsa zai karba,ganin da gaske yakeyi yasa ta saki kuka da karfi,Bai ko kulata ba,sai ta Fara cewa Bamuyi nafeelar sunna ba,Annabi ya koyar da hakan,shike Nan zamu Haifo kwallon Dan Iska,Nafeelar sunna fa ka manta shike Nan Dan Mafiya sannu da zuwa duniya. AsmaBaffa [12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: TUBABBIYA 61-65 Official AsmaBaffa HAFSY,MAMA ZEE,MAMAN YUSUF ,UMMY MANGA,MUM AFNAN,SAHURA UMAR HUSSAIN,MAMAN HAJIYA,MAMAN SAMHA,MOMMYN SULTAN, MAMAN KHALIFA,MAMU GALADIMA, MUMMY,JAMEELAH ABDULLAHI,MINERH AND RABIAH SABO. page dinkune fans kuji dadinku manya manya. Cak Abdallah ya tsaya shima ya tuna ya kamata suyi Nafeela,zame jikinsa yayi da niyyar shiga toilet Yana juya baya Khadija ta mike zata kwashe da Gudu,Yana sane da ita caraf ya damketa,ta saki ihu tana tirje tirje suna kokawa,tana hannunsa ya kulle room din da key ya zare key din. Ganin Haka yasa Khadija Kiri Kiri tace Abdallah? Sai da ya juyo tunaninsa magana ce me muhimmanci, sai yaji tace na daina kulaka Babu Ni ba Kai,Dariya ta bashi Amma yace naji din. Alwala ya daura ya fito sannan yace je kiyi Hajajju,Kafada ta makale baza tayi ba,takowa yayi irin zai kamata ta arce da gudu cikin Toilet din,Tayi niyyar ta Sa key a ciki Amma ya zare key din,ya Dade Yana jiranta Taki Fitowa,kawai tayi Alwalar tayi zamanta a toilet din,Kofar Toilet din ya tsaya tare da furta Karki sake na iske ki ciki baza kiga da kyau ba,Gwara ma ki fito kafin na Irga Uku,Bazan fito ba din cewar Khadija,Irga ya fara 1,2,da sauri ta fito tare da turo lips gaba ta narke gaba daya kuka take son saki,Bai kulata ba tasa hijab ta bishi Sallah sujjadar karshe kin dagowa tayi Wai Dan ta janye lokaci,Bayan sun idar ya musu Addua sosai,kafin ya mike ta mike zumbur tare da cewa Nafeelar tayi kadan raka'a hudu ya Dace muyi Allahu Akbar ta tayar da wata sallar, Yana Murmushi yace Baki Isa ba yarinya ya dauketa daga saman sallayar Amma kamar robbot Taki motsi Wai Sallah takeyi ita sai karatunta takeyi tana mis mis da Baki,Yana ajiyeta saman bed ta arce tare da koma jikin kofar Room din zata Yi kuka. Da yayi taku Daya zata Kara matsawa nesa,da sauri ya tako gabanta kadan, Kara ta saki tare da kwashewa da Gudu ta bi ta saman bed jikinta na rawa,Haushi ta bashi tana gudunsa kamar dodo duk daga Mata kafar da yayi Sam Bata gani ta gode masa ba sai ma gudunsa da takeyi,kyaleta yayi Dan bazai iya kokawa da ita ba ko ya Mata Dole sai ya koma saman bed tare da kashe light ya kwanta abinsa ita Kuma ta rakube jikin bangon daki can nesa da bed dinsa. Hannunta tasa tare da dafe kirjinta tana maida numfashi,Ba bacci yayi ba ya kasa bazai iya ba hankalinsa na Kan Khadija, bukatarta Kawai yakeyi ga Sandar Girma ta mike ya rasa yanda zaiyi,ya rasa ina zai sa kansa yaji sanyi,Mararsa ta kulle,Tun Yana Jin ciwon kadan har yayi karfi da sauri ya Sa hannunsa tare da dafe Mararsa yana Salati da Tasbihi Yana Nishi,Khadija tana jinsa can Jikin bango ta rabe tunaninta wayo zaiyi Mata shiyasa yake cutar karya, sai tace Kama gaji ka warke Ni bazan yarda ba ka kakaba min Jarumarka ba, Yana jinta duk da Yana halin ciwo sai da kalmar ta bashi dariya Wai Jarumarsa yasan Abu ce ta fada mata,ciwon yasa yace Innalillahi wa Innailaihir.... Kafin ya Karasa caraf Khadija ta Karasa masa Raji'un harda cewa Ni dai bazan zo ba ehe. Yana Jin ciwon da kyar yace wlh sai nayi maganinki duk Ranar da Kika zo Hannu na,Dariya Khadija tayi harda tafi tace ayyiriri Nanaye wullu ta Masa gwalo tana cewa yo Haka Kawai me nayi maka Dan muguntarka ta motsa sai kace a kaina zaka sauketa wannan Yar iskar Humaira tsohuwar matarka ta lalataka kasan dadin mace tsinanniyar Mata ta jawo min, sanda kana saurayi ba ruwanka da duniya salihin Ustaz da Kai abin shaawa. Ciwo ke damunsa Bai kulata ba bacci ya daukeshi da kyar sai da ta tabbatar yayi bacci sannan ta Haura saman bed ta kwanta a bayansa har da Rungumeshi, kamar ta jona Masa shocking ya farka jinta a jikinsa,Bai kulata ba ya kyaleta tare da komawa baccinsa. Washe gari da Asuba ta rigashi tashi ta Gudu Room dinta acan tayi Sallah da azkhar dinta tare da komawa baccinta,sai wurin 9 ta tashi tuni Yan aiki suna ta gyare gyare,Dakinta da Dakin Abdallah Kawai Khadija ta gyara,kitchen ta shiga Babu abinda Babu na Kayan girki,lafiyayyen breakfast ta shirya musu ta Shirya dining sannan ta fada Toilet tayi wanka da sauran gyaran jikinta sannan Taci kwalliya ta shirya cikin Wani Jean Mini skert blue da Yar Riga me shegen kyau pupple tayi kyau harda da Sa Pcap kalar kayanta sai ta Kara wani kyau na daban tana zuba Kamshi,tana Fitowa ta iskeshi ya fito shima yasha wanka cikin kana Nan Kaya na daban 3qtr da Riga armless kamar Bature Haka ya fito gwanin birgewa. Kallo daya ya Mata yasan tayi kyau ta tafi da ruhinsa,shigar Tata ta tayar Masa da Sha'awa Amma Haushinta yakeji sai ya nuna kamar Bai ganta ba,ya shareta tare da nunawa Bai San da zamanta ba Sam. Sai taji ba Dadi taji Kawai batayi kyau ba,Da fara'a ta rusna tare da cewa ka tashi lfy? ko kulata baiyi ba,Kara maimaitawa tayi Amma ko ehem bai ce ba. Tunani Tayi ta gano akan jiya Taki yarda dashi yake fushi da ita,sai hankalinta ya tashi Bata Saba ganinsa Yana fushi ba,baza ta iya jure fushinsa ba Babu dadi,Bedroom ta koma tare da canja sabuwar shiga ta daban ta fito Yana main Palo Yana kallon News ko kallonta baiyi ba,Sake komawa tayi ta canja Nan ma Bai ko San da zamanta ba sai da ta canja shiga ya Kai sau biyar Amma Bai ko saurareta ba. Dawowa tayi kusa dashi ta zauna,matsawa yayi gefe,ta Kara matsowa ya matsa,jikinta yayi sanyi tace ga abincinka can Nan Zan kawo ko a Dining zaka ci? Na koshi ya Furta fuska ba Rahma,nanfa tayi rau rau zata Yi kuka,tashi ki bani waje ya furta a fusace da hantara,dama kadan take jira sai ta rushe da kuka tana cewa Ni baza kayi min Uzuri ba,shike Nan Nifa ban girma ba ,yarinyace Dole ai ka bini hankali, kamata yayi ko me nayi maka ai sai kace yarinya ce Ni marar hankali sai Nan gaba zanyi hankali,Kuma ma ai Ni a kudu na taso bani da hankalin Hausawa,gwara na Mutu na huta ma tunda abin naka Haka ne,Ido kawai ya Kura Mata tare da danne Dariyarsa Wai shi zata yiwa wayo Lallai ma. A fili ya furta cike da Hasala kece Yarinyar Khadija? Har yanzu a yarinya kike 18 to 19yrs Yan 13yrs ma baza suyi abinda kikeyi ba,Hawayenta ta goge tare da turo lips dinta gaba tare da furta to aini banyi hankali ba,Hankalina bana wuri bane sai an Dade zanyi hankalin kula da Mijina, Nan da 22-25yrs,Yan 13yra su Allah ya Basu da wuri, nifa Saurin girma nayi Bari kaji Abdallah kana ji na ko? Kaga lokacin da Ina yarinya Mama duren custard take min,custard ake bani shi yasa kaga na girma da wuri,wannan Nonon da kaga nayi da wuri bafa balaga nayi ba,Har Oat Mama take dura min,da Rana Dole take bani Kunun gyada me kauri,Haka ga Heavy food,girman Doya ce Ni kasan abincin Yan kudu har kwadi Ana Yi Mana farfesunsa dasu tsutsa me mai,Fara kuwa cikina gaba Daya itace shi yasa kaga Ina ta girma,ka kwantar da hankalinka Yan biyu Zan Haifa maka Nan da Shekara biyar Inshallah sabo d a doya ta ratsa jinina.Abdallah yace Haba? Tace ae Allah girman custard ce Ni shi yasa kaganni haka Amma a zahiri ban Isa daukan Namiji kamarka ba,to me na sani ma? ban San komai ba. Dan Allah Mijina kaci gaba da rainona kana koya min tarbiya sai na baka abinda kake so a jikina Nan gaba, Murmushin da Bai shirya ba ya saki sabo da ta Raina Masa hankali da yawa Wai ma ya raineta duk rainon da yayi wani zai Kara Bata ga kokarinsa ba, tayi tunanin ya yarda da wayonta sai taji tsawarsa yace Bace min da gani kafin na ballaki cewar Abdallah,ganin ba Wasa ta mike da sauri ta bar wajen tana cewa Dan Allah ka taimaka kaci abincin wlh Nasha wahala kafin na Gama sabo da kai nayi shi,ki kwashe abinki bazan Ci ba ya dauki key din mota ya bar gidan baki daya. A mota dariyar maganganunta yakeyi Wai shi zata rainawa hankali tayi Masa wayo. Bayan ya fita ta fito taci kadan ranta ba Dadi ta tattara ta bawa masu aiki suka cinye,Bacci tayi sosai, Bayan ta tashi tayi karatun Qurani da adduoi sannan ta tsantsara abincin Rana,ta Kara gyara gidan tayi wanka tare da Sallar Azahar wata shigar ta tsantsara Tasha kyau. Bai dawo gidan ba sai da yaci abincinsa sannan