Sashe 55
Tame Gari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana zaune ita kadai,taji duk zaman ya dameta,gashi mama mariya Bata Nan,Dan taje gida wani biki da akeyi,Wanda su kansu su Dijen su so zuwa Amma kememe mazajen suka hanasu,ganin ta gaji da zaman ita kadai gashi Sha biyu ne yanzu na rana,Dan haka ta yanke shawarar tafiya gurin Zainab Dan ta Dan rage lokaci,fitowarta kenan tana shirin rufe kofa ta tsinkayo tahowar Sajida ta nufota,dakatawa tayi da rufe kofar inda dai-dai Nan ta karaso,tana isowa Dije tace,
"Ah Aunty,kece mu shiga Mana",duk da tasan da akwai abinda ya kawota,Amma ganin Bata Nuna ba yasa itama ta bita hakan,ba yabo ba fallasa suka shiga,inda Sajida tana shiga gadan- gadan ta nufi gaban T.V din dake manne a bango,ga mamakin Dije gani tayi Sajida ta fito da muciya daga jikinta tahau farfasa kayan wajen,duk abinda takeyi Dije na kallonta Bata Kuma yi yunkurin hanata ba,Saida ta tabbatar ta fasa duk wani abu datasan zai fashe,sannan ta tako zuwa gaban Dije,wani shu'umin murmushi ta sakarma Dije kafin ta juya tace,kinyi kuskure khadeeja,Habeeb na Sajida ne ita kadai,naso kin bar gidan Nan salin alin tun kan na Nuna Miki kalata,Amma Naga bakyajin magana,kin samu guri kin mike kafafu,to ki sani kishi da mace kamar Ni ba abune Mai sauki ba,Dan haka ki jira abinda zai biyo baya,tana Gama fadar hakan ta juya ta fice,yayin databar Dije tsaye da tsabar takaicin barnar da tayi mata.
Zama tayi saman kujera,tare da dafe kanta,yayin da takejin wani tukukin bakin ciki na taso Mata,bawai na komai ba,sai na barnar da Sajida tayi Mata,amma babu komai wallahi zata San tayi.
Ji tayi an turo kofar da sauri,yayin data tashi a firgice tana kallon kofar,Habeeb ne sai Sajida a bayanshi,gani tayi Yana Binta da kallo,inda ita Kuma ta maida kallonta ga Sajida,gani tayi ta sakar Mata murmushi,a ranta tace,hmmmm! Na fuskanci baki sanni banne har yanzu kalata Daya Kika sani Bari na Nuna Miki na biyun,Habeeb na shirin yin magana,yaji Dije tace,
"Haba Dan Allah Aunty! Yanzu Saida Kika fada Masa duk abinda ya faru? Kin San halinsa yanzu hankalinshi zai tashi,shiyasa nace kada ki fada Masa Dan nasan halin sa yanzu zai damu,Ni Kuma bana son ganinshi cikin damuwa,kin San masu irin lalurar mu in ta taso barna mukeyi,Ni yanzu babbar damuwata ma Bai wuce tunanin wace barna zasu sani nayi Nan gaba ba,gashi bani kadai ba,Kar su sa mafarki da burin mijina ya zube,amma Dan Allah Yaya kodaa sun taso kaga nafara barna,kada ayi kokarin hanani Dan nasan bazasu cutar Dani ba,ke Kuma Aunty pls Dan Allah kidaina sanar da Yaya irin wannan lamarin,Kinga mijin mu ne ya fita nema,Bai kamata mu dinga daga Masa hankali ba, yakamata mu dinga Masa addu'ane a duk lokacin da ya fita,Dan haka Yaya ka kwantar da hankalinka ba abinda ya faru banji ciwo ba garin fashe-fashen Ina lafiya baby'nka ma lafiya yake,takàrasa makaganar tana Kama hannun Habeeb tare da dorawa saman cikinta ta shiga yawo dashi.......
Dan Allah ku Kara hakuri,Ni kaina na Matsu na Gama muku book din Nan wallahi.
*Alkalamin khady* ✍
[7/9, 9:02 AM] El~hajj: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
AWESOME WRITER'S ASSO..
( place of excitation n'd pleasant writer's)
TAME GARI
NA
Khadeeja Usman
6⃣2⃣
Sosai ta shiga tashin hankali da Jin kalaman Dije na karshe,Wanda tsananin firgita da jinsu yasa mamaki da Kuma takaicin maganganun yarinyar na farko suka bace a kwakwalwarta,kalaman Habeeb ne suka dawo da ita daga duniyar tashin hankalin data fada,ji tayi Yana fadin,
"Haba baby! Meyasa haka? Nidai zan iya jurar komai a wannan larurar taki,Amma bazan juri salwantar unborn dina ba,Dan haka ya Zama wajibi muje gurin masu magani Dan a rabaki dasu,Dan Kar wataran su cutarmin dake".
Shigewa tayi jikinsa,inda cikin sigar shagawa tace,
"Ah ah my Yaya! Kada ka Kara furta cewa zaka rabani da su,Dan idan sukaji ka wallahi sai wani bakai ba,Dan kasan dai fada da aljani ba Dadi,kawai dai sukan sauke fushinsu ne akan abinda ya Bata musu,Amma ka taba gani sun cutar Dani"?
Yana shirin yin magana,ta Dora yatsanta saman bakinsa shhhhhh....alamun yayi shuru,kada kace komai Yaya,Dan maganar daka fada dazu na batun rabani dasu ma,sun ruga da sunji komai,Dan haka sai nayi yaki wajen Basu hakuri.Tunda yaji ta furta haka ya wani canja kalar fuskarshi ya koma kalar tausayi,tare da fadin Dan Allah baby ki Basu hakuri wallahi nasan karonmu dasu ba Dadi,bisa kuskure na furta kalaman rabaku,ban San tare aka haifeku ba,wallahi ban son tuna ba......"
Katseshi tayi ta hanyar fadin, "kada ka damu yaya,ai Kai na jikina ne yanzu bakada matsala dasu,Dan sun Riga da sun sanka,sun San matsayinka a gurina,Nidai tunanina kawai wannan barnan ya za'ayi a gyarata? Tayi maganar cikin sigar tambaaya.
"Baby wannan duk ba wata matsala bace kada ki damu,yau za'a canza wasu insha Allah, bari ma na Kira wasu collogue na wani company da suka shirya Mana office dinmu su zo suga yadda za'a Kara tsara wurin kinji,fatana Allah yabaki lafiya.
"Ameen yayana!Dije ta fada tana me kashewa Sajida ido Daya,wadda ya zuwa yanzu Sam Bata fahimtar wani abu da sukayi, maganar cikin Dije ita ta tsaya Mata arai,dawowar tunaninta, shine yayi dai-dai da kashe Mata ido Daya da Dije tayi,gani sukayi ta juya ta fice tare da fashewa da kuka.Dukan su basusan dalilin kukan ba,ita dai Dije abinda ta bari, tana kukan ne Dan ganin batayi nasara ba,duk da batasan me ta fadawa Habeeb ba,illah dai tayi farin cikin kashe gobarar datayi duk da batasan mafarin tashin ta ba.
Ajiyar zuciya ta sauke,tare da fadin,
"Yayana pls kaje kaji matsalar Aunty,kaga ta fita tana kuka,ta karasa maganar tana shafar gefen fuskarshi,Kama hannun nata yayi ya sumbata kafin yace,
"Ki kula da kanki kada ki taka kwalba,zan Kira yanzu zansa a gyara.
********
Yana shiga ya isketa tana kuka,ya jima tsaye sannan ya karasa saman kujerar,tallafo ta yayi zuwa jikinshi,amma me? Saita shiga zamewa,tare da buge hannunshi,cike da mamakin abinda tayi mishi ya tsaya Yana kallonta.A nata bangaren kuwa,tsananin takaici da wata irin tsanar shi taji ya ratsa zuciyarta,gani takeyi yaci amanarta,tunda har yayiwa Dije ciki,gani takeyi ya daina sonta kwata-kwata,Dan haka ta Kara tsananta kukanta,shiko yama rasa me zai ce Mata,Dan haka ya zuba Mata ido kawai Yana kallonta.
Itako saka kawai takeyi da warwara Dan batasan ma abinda zata yi ba tukun,duk wani abu data kulla akan yarinyar Saiya warware,ta dauka Kiran Habeeb da tayi ta fada Masa cewar yazo ga Dije Nan aljanunta sun tashi harta farfasa kayan dakinta,ta dauka zatayi nasara Habeeb ya Kora Dije gida,tunda yasan wahalar da suka Sha a gidan da ita,Amma Kuma sai labari yasha bambam ta tonowa kanta abinda zai iya zamar Mata ciwon zuciya.
Ganin taki daina kukan ne,Kuma taki bashi damar jin matsalarta, yasashi tashi ya fita Dan
Yin abinda ke gabansa.
Yana fita ta Kara fashewa da kuka,tare da daukar waya ta Kira mahaifiyar ta,tana dayawa cikin kuka tafara fadin,
"Na shiga uku mummy! Na mutu, wallahi mummy I will die, she's pregnant mummy"!
Cikin sanyin murya tace,
"Kinga ki nutsu kiyimin bayanin abinda ke faruwa,Dan ban fahimci inda maganar taki ta dosa ba?
Cikin Kuka ta labartawa mahaifiyar ta abinda yake faruwa.
Ajiyar zuciya ta sauke kafin tace,
"Sajida abinda zance dake yanzu shine,kawai kiyi hakuri,kiyi naki 'yan dabarun,Dan wallahi Ni kaina Ina cikin matsala,Dan mahaifinku Ashe ya Dade da yin aure a boye ban sani ba,duk tafiye tafiyen dayake cewa yanayi Ashe suna tare,jiya da daddare sai gashi ya dawo tare da matar harda yara hudu Kuma duk maza,Ni gashi duk taronku Mata Allah ya bani,Kuma ke kadai nasamu Kika auru,Dan haka kiji da kashe taki wutar nima inyi kokarin neman ruwan kashe tawa,tana kaiwa Nan ta kashe wayar.
Wani kukan takara dasawa zuwa can ta mike,tare da share hawayen ta,tabbas zata dau mataki,babu macen data Isa ta haihu da Habeeb,tunda ta tabbatar yanzu ba ita ba haihuwa,yanzu wazai Bata shawarar? Wa take dashi yanzu,Dan ita Sam Bata wani damu da Jin auren mahaifinsu ba,Dan dama ai yasaba,Banda abin mummy ma meye na wani kishi!( Niko nace hmmmm sajida ai shi kishi ba ruwanshi da tsufa... Fata dai ayi Mai hankali da tsafta.)
Haka ta gaji ta mike ta shiga nemarwa kanta mafita.
*******
Tunda safe take leke ta window tana Allah-Allah Habeeb ya fita,Dan yau dakin sajida yake,sai wajen karfe goma sannan taga ya fito,cikin shigarshi ta manyan kaya dinkin zamani,yayi Mata matukar kyau,sai dai fa yau bataga Yar kadaferiñ anzo yin rakiya ba,ko lfy oho musu! Ita dai burinta ya fitan,sai da taga megadi ya bude Masa kofa ya fita itama ta koma ta Kara kimtsawa.
😳 Karamar jaka trolly Naga Dije ta jawo,kome zatayi da ita oho?
Direct part din Sajida ta nufa,tana zuwa ta tura kofar,zaune ta ganta kan kujera ta Dora kafa Daya kan Daya tana yin breakfast,Jin an bude Kofa yasata maida hankalinta ga kofar Dan a tunaninta ma Laila ce da sukayi zata zo yanzu.
Kallon Dije tayi data Sha dogon hijabi har kasa,sannan ta tsaya Mata a ka ta rike kugu da duka hannunta biyu sai wani zare Mata ido takeyi,cikin ko in kula tace "malama ke Kuma lfy? Kika zo kikayi ma mutane tsaye a ka".
Hmmm "lafiyar kenan! Dama zuwa nayi na Dan taba kuruciya,Dan na kwana biyu ban tuna baya ba".
"Kamar Yaya kenan?
"Kada ki damu, zuba ido kiyi kallo,gani tayi Dije ta cire hijabin jikinta,ai da sauri Sajida ta mike,ganin Dije saye da biri da wando Kuma tied,Bata Kara sarewa ba Saida taga Dije ta zuge jakar data shigo da ita,muciya ce da tabaryar karfe,ludayin Miya pock,da duk wani abu mai kalar makami,Dan haka ta mike da sauri tayi bayan kujera tana fadin,na shiga uku,yau Yan daba ne suka hauro,tana tsaka da haka taji karar bude Kofa,Laila ce ta shigo ta mayar da kofa ta rufe harda sa key,Wai Dan Kar wani ya shigo asami akasi yaji sirrin da zasu Tattauna akai,da takun kasaita ta karaso falon wadda sai yanzu idonta ya sauka akan Dije dake tsugunne tana fidda kayan aiki.
Waigawa tayi ta hango Sajida make bayan kujera,alama Sajida take Mata da Dije,hakan yasa ta dau haske,inda take cikinta yabada kuuuuuuuu ...Dan Bata Manta karon wancan lokacin ba,kamar barauniya a hankali ta zame takalmin kafarta ta lallaba Sadaf Sadaf ta nufi mabuyar sajida.