Sashe 44
Tame Gari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Me yasa har sai gobe?
Saboda Ina son haduwa da Daddy kasan kuwa baya dawowa sai dare dole sai dai in kwana.
Amma kin San ban iya bacci nikadai ba ko?ya kike so nayi?
Hakuri zakayi sweet husby yau Daya dai!
Shekenan ki gaishe su ki kulamin da kanki da Kuma baby na.
Ok don't mind bye!
Ok bye!!
Tana kashewa Jakarta kawai ta dauka da key din mota ta fice.
******
Tun fitar ta Dije ta gani domin tana gurin mama mariya Nan ta yini,ganin yamma tayi batada shirin komawa bangarenta yasa mama mariya tambayarta bazata tafi taje tayiwa mijinta girki ba sannan ta kimtsa kanta!
Bata fuska Dije tayi tare da fadin to ni girkin me zanyi Masa bayan ma Bai damu Dani ba! Ni tunda aka kawoni yaune fa kawai magana ta hadani dashi
[3/18, 8:08 AM] El~hajj: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*AWESOME WRITER'S ASS..* 🏮
(Place of excitation n'd pleasant writer's)
*TAME GARI*
NA
Khadeeja Usman
4⃣9⃣
Kina nufin kicemun har yanzu baku tsaya kun fahimci junanku ba?
"To mama ya zanyi Masa! ni zan jawoshi kome" nifa wallahi dama wannan auren nayi biyayya ne kawai amma wallahi bana sonshi inada Wanda nake so!,kawai kunyar Daddy tasa na amince.
To ai kin gama magana tunda har ya kasance kin amince din Dan Daddy'n naku,to bara kiji ki tsaya ki nutsu ki kwantar da hankalinki kibar duk wani sakarci ki kula da mijinki inba haka ba kina gani kishiya zata Miki fintinkau,ki Zama 'yar kallo,bare ke da kikeda wannan kishiyar uwar Mata ai ko ni keda ita saina girgiza bare ke 'yar tsakuwar Nan...
"Dariya Dije tayi sannan tace to ai kinada mamy" Kuma kinsan a haife ta haifi Anty sajida.
Rabu da wannan wayake ta Tata! Ai bata Kai wannan gogewa da Zama 'yar zamani ba,yanzu dai duk mubar wannan maganar wallahi indai baku tsada hankalinku kun tsaya kun fahimci junanku ba! To ko zan sanar wa da Alhajin inya so ayita ta kare asan abinyi a raba auren kowa ya huta.
Duk da harga zuciyarta Bata Jin son Habeeb Amma da mama mariya ta ambaci a raba auren Saida gabanta ya fadi,taji kuma bata bukatar hakan,Dan haka saita marairaice fuska kamar me shirin yi kuka,
Ni fa ba haka nace Ina son a raba auren ba kawai dai...sai Kuma tayi shuru.
Yo ai ba fada kukayi ba Amma kun Nuna cewa ku din 'yan zamani ne ai Dan haka gara ayita ta kare!
Ni dai gaskiya bana son a maidani karamar bazawara,asa 'yan maza su koma yimin Dan Kira gara koma meyi inyi.
Yauwa ko ke fa,ki zage damtse ki kwaci mijinki hannun kishiyarki bawai ki rabasu ba ah ah kowa tasa ta fishsheshi ki kafa gwamnatinki kema!
To ta Yaya?
Au kijini da sakarcin banza! Duk hudubar da aka dinga nanata muku da za'a kawoku ta tashi a banza kenan? Bakiga 'yar uwarki yadda tayi maliyan lukwi abinta ita da mijinta ba, to Bari kiji.....
Nan ta shiga zayyanowa Dije abubuwa masu matukar muhimmanci da tasiri a rayuwar aure,Nan Dije fa ta nutsu ta shiga hadda da bita.
Bari in tashi in tafi In Fara tun yau wallahi Dan ca zanyi a raba kwana,Dariya mama mariya tayi a ranta tana jinjina rashin kunya irin ta diyan zamani inba haka ba,taya Dije har tasan wani raba kwana.
To naji uwar mata kafin ki tafin jirani Ina zuwa! Cewar mama mariya data nufi dakinta.
Fitowa tayi dauke da kofi a hannunta ta mikawa Dije tace maza shanye shi.
Karba tayi takai bakinta inda tana dandanawa tayi saurin dauke cup din tare da fadin,wallahi mama ba dadi,
Ai dama bance Miki da Dadi ba Dan haka shanye shi maza inkuma so kikeyi kishiyarki ta fiki to Dan bakisan shirinta ba.
Ai kafin mama ta rufe baki Dije ta kafa Kai ta kusa zuke abinda ke ciki.
Dariya ce ta kwacewa mama Dan a yadda ta fuskanta Dije nada Dan banzan kishi tsabagen shirme da jaraba ne yasa bazaka gane ba Amma ta hango fa akwai cakwakiya.
Tana gama Sha mama ta Bata wani turare tace ungo wannan shafawa zakiyi shi Kuma a gabanki Yana gyara gaban mace matuka da kuma sa kamshi karba tayi ta mike tare da fadin to mama sai na dawo.
Kul!! Naga kin dawomin Nan Dan Nima babanku yau Nan yake.
Dariya Dije tayi tace Kai mama bako kunya!
Kinci gidanku keda kunyar ni maza wuce kiyi uzurin gabanki.
Dije na fitowa ta shiga part din Zainab,Nan ma wasu Dalasiman ta shiga biya Mata tare da dada koya Mata wasu darrusan,ganin so suke su cike Mata kwakwalwa yasa ta mike ta fice tayi nata wurin.
**********"""*********
Tsaye na Hango Dije a kicin anata faman girke-girke hada wannan Gama wannan harta gama duk abinda ranta yake so,Bata San takamaimen yanzu lokacin dawowarshi ba amma dai Bari ta jera komai akan tsari,hakan tayi sannan ta shige daki ta cire kayanta tare da daura towel ta afka toilet,wanka ta santalo kafin tazo ta sallara kwalliya,sosai tayi masifar kyau,rasa kayan da zata Sa tayi saita tuna da akwatunansu na lefe da Daddy ya Basu jiya,budewa tayi ta shiga duba kayan ciki,Kaya ne masu kyau da Kuma tsada,Dan haka hannunta ya sauka kan wata Arebian gown maroon colour,zarota tayi ba qaramin kyau rigar tayi Mata ba Dan haka tasa undies tare da zura rigar,kuma cikin ikon Allah kamar an gwada da ita tayi mata dass a jikinta tana kokarin Kara gyara kanta taji alamun horn,lekawa tayi ta window aikuwa taga shine ke dawowa da Naseer,da sauri ta Kara murza powder tare da Kara fesa turare ganin karfe shida harda 'yan mintina,dankwalin rigar na hannunta tayi saurin fita falonta Dan hakan na cikin karatun da aka koyar da ita.
Sallama sukayi da juna inda kowa yayi nasa wuri, Direct part din sajida ya nufa inda Yana zuwa ya murda kofar jinta yayi a rufe gam,Nan ya shiga knoking Nan ma shuru,tsaki yayi kafin ya fito da wayarshi ya shiga Kiran layinta,shuru Bata daga ba har yayi Mata missed call kusan biyar dole ya hakura ya mayar da wayar aljihunsa Yana me Kara Jan wani tsakin dayafi na farko,tabbas ya gaji ga yunwa gashi Yana son yayi wanka ya zaiyi to? Ko part din mamy zaije to ai fishi takeyi dasu har yanzu ya salam! Ya furta a hankali dole ya koma office kenan yayi wanka yasamawa kansa abinda zaici duk da wannan tunanin da yayi baisa ya tafin ba saima jingina da yayi da bayan kofar.
Duk abinda yakeyi tana kallonshi,zuciyata na raya Mata shin taje ta sameshi din Kota share,tunawa da tayi inta ci gaba da rayuwa dashi a haka itace Bata da riba danshi yanada matarshi,hakan yasa ta mike ta fito kamar Mara gaskiya ta tunkaro gurin dayake, kasancewar idanunsa lumshe suke Kuma flat sheos ne a kafarta shiyasa Sam Bai ji takunta.
Jin wani daddadan kamshin turare daya had da sassanyar iskar dake bugawa yasashi bude idonshi a hankali,fess ya saukesu akan 'yar kyakkyawar farar yarinyar,duk yadda kauda idonsa akanta kasawa yayi illah ma wani Abu dayaji Yana fuzgarshi zuwa gareta,Yana tsaka da tunanin yaji muryarta tana fadin sannu da zuwa Yaya!
Kasa amsawa yayi Dan ji yayi wannan kamar ba Dijen Daya sani ba fitinanniya,Mai tsiwa da jarabar tsiya.nan ma Bai Gama tunanin ba yaji ta Mika hannu tare da sabule jakar dake sakale a kafadarshi,tare da Kama hannunsa zuwa bangarenta,kamar wani soko haka ya bita zugwi- zugwi har suka karasa ta murza kofar suka shiga,wani sassanyan dadin kamshi ya ziyarce shi, tabbas sajida nada tsabta da kokarin gyara amma duk da haka yau sai yake ganin gyaran da akayiwa wannan falon na musamman ne Dan marabi shi da shigowa tun ranar da suka taho dasu Dije daga kauye.
Ka zauna Mana Yaya! Bari na hada Maka ruwan wanka nasan ka gaji,
Kafin ya Bata amsa harta shige zuwa bedroom dinta ta fada toilet ta hada Masa ruwan wanka
Fitowa tayi tare da fadin kana iya shiga Dan an gama Kai kadai ruwan ke jira.
Tabbas Yana bukatar yin wanka Dan haka be musa ba ya mike ya shige,ji yayi ruwan ma na want kamshi na musamman, murmushi yayi tare da fadin Nan su Dije anyi hankali kenan Ashe yarinya za'a dake kema sannan ya fada kwamin wankan ya shiga cuda daudarsa.
Koda ya fito daure da towel dinta Sam ya Manta kayansa na bangaren sajida gashi Bata dawo ba yasan hakan baya rasa nasaba da abinda ya faru dazu kaiii Mata sarakan kishi,rasa man dazai shafa yayi kawai sai yayi amfani da nata,bisa dole ya mayar da wandon jikinshi Dan ba yadda zaiyi Amma iya singlet kawai ya saka ya kasa mayar da waccan rigar,
.Zama yayi a gefen gadon inda Yana zaman yaji ta bude kofar ta shigo da sallama,amsawa yayi Dan haka yaji tace! Yaya ga abinci can na jiranka,Sam ba damar Jan aji Dan yunwa fa Yana jinta Dan tun safe marabinshi da abinci
Baiyi Mata magana ba ya mike tana gaba Yana biye da ita,suna Isa Dinning ta shiga zuba masa,sosai yaci abinci Dan yayi Masa Dadi,Yana gamawa yaji ana Kiran sallar magrib dole ya mike ya koma dakin yasa rigarshi tare da yin alwala ya fita masallaci.
Itama Alwalar tayi tayi sallah ganin Bai shigo ba har isha'i yasa ta mike tayi wanakanta tare da daura alwala ta shirya cikin rigarta ta barci,wani barci takeji sosai Dan tayi tunanin ko Sajida ta dawo ne shiyasa taji shuru.ko kadan Bata damu ba Dan dama abinka da ban Saba ba.
Shi kuwa bayan anyi sallar ishi'i ya jima a masallaci Yana addu'oin kafin ya fito ya nufo gidan.