Sashe 52
Tame Gari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasancewar cikin magungunan da doctor ya Bata harda na daukewar al'ada hakan yasa tsarinta ya tafi yadda take so.
*Allahu akhbar*! Allah Mai yadda yaso da al'amarin bawansa,cikin wannan yanayin Allah yayi ikonsa sajida tasami ciki batare da saninta ba,Wanda kowa ya fidda Mata Rai da samun haihuwa,sai dai ba'a cire Rai da rahmar Allah.
Duk yadda suka so tsarin yabi baiyi aiki ba,hakan yasa Sajida sauya salon kishinta akan Dije,in Habeeb na Nan faram-faram,in kuwa ya fita sai ta hau zagin Dije,Wai duk Dan ta tamka mata,saita kamata ta buga inyaso ita Kuma ta kwanata laga-laga tace Dije ta gayyato aljanunta sun ta naushin cikinta har cikin ya zube,sai ta Kira mamanta a kaita asibitin su inda family doctor dinsu ke aiki,to ganin Dije taki kulata yasa ta sanar da Mamanta,shine ta Bata maganai tace duk ranar girkin Dije ta zuba a cikin lemon da zata Sha,inya so in sun zo cin abinci saita Sha da zarar Tasha din kada ta Nuna komai saita dawo bangarenta saita Kira wayar maman inyaso saita zo su kaita asibitin su,daga baya su Kira Habeeb suce cikin dare abin ya faru,Kuma an tabbatar abincin dataci na karshe a shi aka sa Mata maganin zubar da ciki, daga Nan za'a zargi Dije sai yayi waje road da ita.
Shiyasa ranar da Dije tayi girkin ta shiga wanka tazo ta saka kwayar cikin karamin cup,tadan sakada ta yadda baza'a ganta ba,to bayan sun zauna cin abin cin ta jawo kofin ta zuba,inda a tunaninta ko ta Sha tunda batada komai ba abinda zai faru da ita
Wannan shine Mafarin lamarin.
Pls ba nida charji ne
*Alkalamin khady* ✍
[7/9, 8:53 AM] El~hajj: [7/9, 8:48 AM] El~hajj: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*AWESOME WRITER'S ASS..*
(Palace of excitation n'd pleasant writer's)
*TAME GARI*
na
Khadeeja Usman
5⃣7⃣
Hawaye ke bin gefen idonta,idan har da gaske ne cewar ciki ta samu ya zube lallai ta tafka babban kuskure,amma Kuma har yanzu zuciyarta Bata karaya ba akan kudirinta na fitar da Dije,Dan haka runtse idonta tayi tana Jin maganar Daddy Yana fadin,
"Haba 'yata",me ya kaiki aikata wannan danyen aiki haka?,haihuwa ai rahma ce amma kike gudunta Dan wani shirme naku na diyan zamani.
Caraf mamy ta karbe da fadin,"wannan ai ba shirme bane,ganganci ne,inba haka ba kin samu ma kin taki sa'a a wannan yawan shekarun naki kin Sami haihuwar shine Kika salwantar,oh! Ni Karima,shi dai Kam Habeeb baiyi sa'ar aure ba,daga guzuma sai 'yar kauye! Ta karasa maganar tana kallon inda Dije take tare da wurga Mata harara.
Ita ko Dije tun lokacin dataji Habeeb ya Fadi cewar Wai Sajida ciki ta zubar abin ya daure Mata Kai,Dan gani takeyi ko shege ne ita dai bazata iya zubar da ciki ba,bare Kuma Mai tushe da tsantsar asali.
Gurin dai bawanda ya Kara cewa komai,yayin da Daddy ya Kira Habeeb da Naseer zuwa waje,nasiha ya shiga yi musu,sannan ya umarci Naseer Daya dawo da yusrah Dan zaman ya Isa haka,sannan shi Kuma Habeeb ya shiga tausar sa da bashi hakuri akan abinda Sajida ta aikata masa,tare da ce masa kada yace zai wani dauki mataki,ya fawwalawa Allah komai,Daman haka ya kaddara Masa.Jin Daddy kawai yakeyi amma gani yakeyi babu macen da zata aikata Masa wannan laifin ya kyaleta.
Kiran mahaifiyar Sajida yayi ya sanar Mata Sajidan ba lafiya tana asibiti,cikin tashin hankali ta bazamo kuwa.
Koda ta karaso zuwa lokacin duk su mamy sun tafi,sai shi Daya tsaya jiranta,Koda ta iso ta kirashi ya sanar da ita number dakin da Sajida take,wadda har yanzu zuciyarta ta kasa nutsuwa,Banda kuka ba abinda takeyi,shiko ko kallonta beyi ba.Koda maman ta iso bayan ya gaisheta mikewa yayi tare da ce Mata," to ni zan wuce,amma Ina son idan Sajida taji dama ku wuce da ita gida saina nemeta".
"Ban gane saika nemeta ba,yimin bayani inji dalla-dalla",say Kai yayi ya nufi kofa tare da fadin tayi Miki bayani da bakinta Yana Gama fadar hakan ya fice.
Sajida kuka Mai sauti ta saki inda maman ta shiga tambayarta meya faru?, Cikin kuka ta labarta Mata komai,salati ta shiga yi tare da fadin,lallai munyi kuskuren da bazai gyaru ba.
"Ah ah mummy kada kice haka ,dole zai gyaru kinji fa abinda yace Wai in tafi gidanmu wayyo na shiga uku,cewa fa yayi Wai har Saiya nemeni,yaushe kenan?
"Kinga yanzu ba lokacin wannan maganar bane,ni dai abinda nake so dake,Koda wasa kada ki sake ki fadawa abbanki gaskiyar abinda ya faru,kinji ko? Daga baya zamu San abinyi.
************
Tunda abun Nan ya faru,Sam ya rage walwala,Dan ko abinci ya rage ci,dama can be wani fiya yin dariya ba sai abin yazo ya Kara haduwa,tun abun baya damun Dine har ya Fara damunta,Abu Daya tasani da zarar dare yayi tofa lokacin zaiyi Fara"a Dan ta fuskanta ta wannan fannin bashida aji,har zuwa asuba zaita lallabata,Amma da gari ya waye magana ma wahala ma takemai.
Yau Kam takai makura,ta Kuma Gama sawa zuciyarta bazata bashi hadin Kai ba,hakan ko akayi,Koda ta Gama girkinta ta gyara ko ina,rigarta ta dauko Fara ce iyakarta cinyarta,gata shara shara kusan komai na jikinta ana gani,tarasa dalilin da yanzu inta Sa bra take damunta,sannan taga yanzu duk kayanta na dinki sunyi Mata kadan to kodai sai yanzu tayi cikar daki.
Haka dai ta shirya ta feshe jikinta da turare,tunda ya shigo daya daga cikin bedroom din ya shiga yayi wanka Wanda a yanzu ya mayar dashi nashi,bayan ya fito falo ya jima zaune Yana jiran fitowarta Amma yaji shuru!,Jin yunwa na nukurkusarsa yasa shi zuwa dinning da kanshi yayi serving din kanshi,bayan yaci ya koshi ya dawo yaci gaba da kallonshi,kallon yakeyi Amma hankalinshi na gareta na tunanin meya hanata fitowa? Kashe kallon yayi kafin yaje ya tura kofar dakin, kudundune ya hangota can tsakiyar gado ta lullube jikinta,a hankali ya karasa ya yaye bargon,sai ganinta yayi tana rawar sanyi,da sauri ya jawota jikinshi Yana tambayarta meyake damunta?,
Kuka tasa Masa tare da fadin banida lafiya,kullum da zazzabi nake kwana,Amma na fuskanci Kai bama ka fahimta kwata-kwata, tunda Naga duk halin da nake ciki saika San yadda kayi ka kashe arna saba'in babu ko tausayin ka kyale wasu ko zasu muslinta,Kai ni wallahi duk ba wannan yafi damuna ba ma kafa duba ka gani,yawan yin da kakeyi ka toshemin kofar mahaifata,gashi Nan kaja na daina period kusan wata uku ban ganshi ba,ni tsorona ma kada Inje ko ka mayar Dani dunkunkuma,wadda Bata period kwata-kwata,ga yawan tashi da zuciyata keyi nidai Allah yasa ba wani ciwon ne Dani ba,gashi kafafuna ma suna min ciwo,ban sani ba ko skills sells ce ma Dani Bata Nuna ba har sai yanzu.. ....
*Gaskiya Naga korafin marubuta da yawa akan rashin comments,babban abin bakin ciki sai dai kaji ance tnx,babu sharhi ta yadda marubuci zai samu kwarin gwiwar ci gaba da suburbudo muku ci gaba,pls readers ku gyara gaskiya.*
🙄🙄🙄🙄
*Alkalamin khady* ✍
[7/9, 8:49 AM] El~hajj: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*AWESOME WRITER'S ASS..* 🏮
(*_palace of excitation n'd pleasant writer's_*)
*TAME GARI*
NA
Khadeeja Usman
5⃣8⃣
*Alhamdulillih! Alhamdulillih 'yan uwana musulmi Ina yiwa kowa barka da sallah fatan anyi Sallah lfy Allah Mai kowa Mai komai ya maimaita Mana yasa mukasance cikin bayin da aka 'yanta a cikin wannan wata Mai Albarka ameen*
____''''""""Am back""""""___
Tunda ta Fara maganar ya zuba Mata ido Yana nazarinta,so yakeyi ya gasgata hasashensa Amma Kuma Yana kokwanto,ganin da tayi ya tsareta da ido baice komai ba yasata sakin kuka Mai sauti tare da fadin,
"Ai dama nasan ba abinda zakayimin,tunda Kai baka iya wani rarrashin mace ba sai da dare ko Kuma kwayoyin halittarka sun rikece da Rana ba,Nan fa zanji murya marar 'ya'ya na fita Amma muddin ba hakance ta tashi ba to baka ko yin dariya,shikenan naji na yadda baka Sona ka aureni Amma Nima kasan bana sonka ai to basai kawai mu dangana ba mu bawa zuciyoyinmu hakuri ba mu rungumi kaddara, kowacce mace kaje gidanta kaga mijinta Yana Nan Nan da ita Amma Ni ban San ya zan auna mizanin tsanar da kamun ba a rayuwa ta, shikenan naji Amma Dan Allah Ni ka taimaka ka dubamin mahaifa ta kaga meyasa na daina al'ada tsawon wata uku,ta karasa maganar tana me shasshekar kuka".
Kamar bazaiyi magana ba sai Kuma zuwa can taji yace,
"Bayan rashin ganin period din naki sai kuma me"?
"Wallahi ko kamshi naji wani lokacin sai zuciyata ta tashi,sannan ga zazzabi,Ni babban tashin hankalinma sai inji Ina yawan son kana.....sai Kuma tayi shuru.
"Ina me?ki karasa Mana.
Shuru tayi tare da Kara kudundune kanta cikin bargon Dan har wani jiri-jiri take ji.
Jin da yayi batada alamar amsa Masa yasashi fahimtar abinda take nufi, ganin halin da take ciki yasashi mikewa ya fita Dan sama Mata magani.
Itako tanajin fitarshi ta saki marayan kuka a fili ta furta "wayyo Ni innata! Kinga abinda wancan tsohon ya jawomin gashi Ni garin son inyi biyayya In burge gashi na kawo kaina makasa yanzu hakama mutuwa ta ce ta kawo jiki,na shiga uku ta karasa maganar tana Kara matso hawayen da daka gani kasan dole aka musu suke fitowa,tana cikin wannan yanayin taji ya bude Kofa ya shigo dauke da cup a hannunsa da ruwa,Yana karasowa ya hau gadon ya tasota ya tallafota,bige hannunsa tayi tana fadin Ni ka rabu Dani tunda baka Sona ka Dade da tanadar geron sadakar bakwai Dina.
"Waye yace Miki bana sonki"?
"Wallahi Ina sonki sosai matukar so tun ba yanzu ba Dan haka ki daina cewa bana sonki".
"Da gaske kana Sona Yaya"?
Sosaima kuwa! Dan haka Kisha magani yanzu zuwa dasafe sai muje asibiti.
Duk da Bata son magani Amma kalamansa sunsa ta karba batare dako darr ba ta antaya tare da korawa da ruwa.
Bata wani jima da Sha ba bacci ya kwasheta,ya jima zaune yana kallonta Yana murmushi,tare da nazarin abinda yake son tabbatarwa kansa,inko har hakane lallai ya godewa Allah Mai kyauta da kari,tunawa da yayi da abinda Sajida tayi Masa yasashi Jin ransa ya baci Dan haka ya mike ya shige toilet ya sakarma kansa shower....
*** ***