Sashe 54
Tame Gari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan Allah daina batun rabuwar Nan kedai,haka sukaita ja inja har suka cimma matsaya Wanda dama burin su Sajida kenan,Koda ta tashi tafiya kudi masu yawa ta mikawa yusrah tace inji Alhajin yace kafin yazo,bayan Sajida ta rakota Nan suka kwashe da dariya sannan tace mummy aikin ki na kyau wallahi,kedai Bari badai mun shiga next level ba saisun gwammace kida da karatu,kedai kibi abubuwan Dana fada miki.,insha Allah kuwa mummy,Nan suka yi sallama ta shiga mota driver yaja suka tafi.
Ko part din mamy Bata koma ba ta nufi part dinta cike da farin ciki.
Itama Dije dayake tana ta kanta rarrafawa tayi ta nufi nata bangaren Dan sosai mamy ke fada Mata magana wadda kawai ta kyale ne Dan halin da take ciki Amma yaseen saita Rama inta warke....
*Alkalamin khady* ✍
[7/9, 9:00 AM] El~hajj: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*AWESOME WRITER'S ASSO...* 🏮
(palace of excitation n'd pleasant writer's)
*TAME GARI*
Na
Khadeeja Usman
6⃣0⃣
Yau Bai samu damar dawowa da wuri ba, kasancewar yayiwa wani aiki a asibiti,Sam Bai kula da sashen sajida bude yake ba,Dan haka direct part din Dije ya nufa kamar yadda ya saba.Yana shiga Bai taddata a falo ba Dan haka ya kutsa Kai cikin daki,kwance ya hangota saman bed ta kudundune da alamun tanajin sanyi,hakan ya tabbatar Masa da zazzabin ne ta dawo Mata,tilasta Mata yayi dole suka tafi asibiti a Daren ko hutawa baiyi ba,allurar paracetamol yayi Mata Dan yasan Bata son shanshi,sannan ya daura Mata ruwa,sai wajen 12 suka dawo gidan,inda ya cika da tsananin mamakin ganin part din sajida da wuta,karasawa yayi da ita dakin ya hada Mata ruwa Mai zafi tayi wanka,abincin Daya gani saman dinning yaje ya debo abinci a plate,Saida ya tilasta Mata sannan taci kadan,Dan gudun kada tayi amai yasa ya kyaleta,magani ya Bata Tasha sannan yasa ta kwanta, Saida ya tabbatar tayi bacci sannan ya mike ya nufi part din Sajida Dan yaga waye ya kunna wutar dakin.
Yana shiga ya iske falon gyare tsab dashi yanata tashin kamshi,Sam Bai lura da ita ba sai muryarta ya tsinkaya tana fadin "you're welcome my man",Yana shirin yin magana yaji ta rungumeshi,janyeta yayi daga jikinshi cikin daure fuska yace,
"Ke waya baki izinin dawowa?" Ba cewa nayi ki zauna har saina nemeki ba! Ya fada as husky voice.Sosai ta marairaice fuska cikin salonta na kwarkwasa ta Fara fadin,
"Haba nurul hayati,kana tunanin duk abinda ya faru ban fika Jin ciwo ba,nice fa zanfi kowa cutuwa,Kuma wallahi ni Koda na Sha maganin da zummar maganin ciwon Mara Nasha,ban San cewa hakan zata kasance ba,nayi mamaki da ka kasa fahimtata,ta karasa maganar tare da sakin kuka,duk da Yana Jin haushinta,Amma sai yayi nazarin maganar ta tabbas ta yiyu abinda ta fada ya Zama gaskiya,Dan haka ya kalleta a fili yace,
"Amma ai cewa nayi saina nemeki ko? Waya ba ki izinin dawowa?.
"Kayi hakuri my wallahi na kasa samun nutsuwa da rashinka kusa Dani Sam bazan iya rayuwa babu Kai kusa dani ba kayimin uzuri mijina ka yafemin,sosai take kuka ta rungumeshi,hakan yasa tausayinta kwarai,bayanta ya shiga shafawa alamar rarrashi.
"To ya Isa haka kukan kinji,ya fada yana bubbuga bayanta alamar rarrashi,Kara lafewa tayi tana sauke ajiyar zuciya,Dan batama yi tunanin shawo kanshi zai zo Mata da sauki haka ba.Hannunsa ta Kama ta nufi bedroom dashi,ruwan wanka ta hada masa,Saida ta taya shi wankan sannan itama ta sake yi,sannan suka fito, kasancewar dare yayi sosai yasa Bai ci abincin data tanadar Masa ba saboda bayacin abincin dare late,bayan sun Gama ne tunaninsa ya koma ga Dije ya shiga tunanin koya jikin nata?,duk abinda yakeyi tana lura dashi,Dan haka ta shiga Masa salon iri-iri Wanda ya shagaltar ta dashi harya Manta da batun Dije.Sosai ta Nuna Masa tayi kewarsa inda shi ma da kanshi ya Nuna hakan,sunsha soyayya sosai inda daga Nan sai bacci Kuma Wanda har yasa su makara.
Tunda asuba ta farka taga bata ganshi ba,sai tayi tunanin masallaci yaje,Dan haka tana yin sallah ta Kuma komawa bacci,sai wajen goma ta tashi shima da kyar,Dan yanzu sosai take morewa bacci,Koda ta tashi yau ba zazzabi sai dai Dan rashin kwarin jiki da batada,tana shirin Fara gyara gidan taji sallamar Zainab,sosai taji dadin shigowarta,Dan haka ta yakar hakora, tambayarta tayi jikinta sannan tace,
"Dama zuwa nayi inga yadda Kika kwana da jikin,Dan nasan tunda waccan me kirar samudawan ta dawo yau ana can ana kashe arna"…
Sai a lokacin Dije ma ta tuna da dawowar sajida Dan Sam tama Manta, murmushi tayi tare da tunawa da lallai Kam Bata ganin Habeeb,tunda gimbiya ta dawo.
Kallon Zainab tayi tare da fadin, "ke yarinya ba dole yayi rawar kafa ba,first love dinshi ce fa! Ni wallahi nama Manta da ta dawo,nasan Yana can ana ta kashe shi da luv shiya sa,Dan haka Ni Bari in tashi in samama kaina abinda zan afawa zumbili na".Tare suka shiga kitchen din sukayi girki Mai sauki,sunayi suna hira, har suka Gama,bayan sun Kare ne sun ci sun koshi sannan Zainab ta gyara Mata gidan,Dan Dije kasa tashi tayi sai bacci,Sam batayi wani tunanin Habeeb ba.
*****
Kwana biyu cif ya kwashe batare da yasata a idonshi ba,duk yadda yaso zuwa dubata sai tasan salon da tayi Masa ta shagaltar dashi,yau ta Kama girkinta ne,Dan haka yaketa zumudi ya tashi aiki,sosai ya fahimci Sajida shiyasa yau ya kudiri niyyar sai magrib ma zai koma gidan,yasan duk bala'i dai lokacinta ya fita.
Saida yayi sallah sannan ya dawo,Yana shiga ya isketa zaune saman sallaya ta idar da sallah tana addu'a,wanka ya shiga Dan haka tana idarwa ta Mike ta zauna saman gadon tana jiran fitowarshi,ya Dan jima sannan ya fito,da kallo ya bita,sai yaga kwana biyun dabai ganta ba harta Kara mishi girma da Kuma kyau, murmushi ta sakar Masa,shima ya mayar Mata da martani,Sam baiyi tunanin bazatayi fushi dashi ba sabanin hakan Daya gani,itako Dije anata bangaren Bata ga abin fushi ba Dan ta dauka haka akeyi in kanada kishiya har sai kwananka zakaga miji,sosai suka Nuna sunyi kewar juna,inda Nan da Nan suka suka shiga aikawa juna sakonnin soyayya.Bayan sun Sami nutsuwa ne suka Kara yin wanka,kwance take jikinshi tanata Mai korafin jikinta ciwo,cikin salon shagaba.Babu ko knocking sukaji ana Murda kofar alamun ana so a shigo.
Janyeta yayi daga jikinshi yaje ya bude kofar batare ma Daya tambayi waye ba,Sajida ce tsaye sanye cikin Riga da wando theree quarter,Bata Bari yasamu damar tambayarta meya kawota ba,illah rabawa datayi ta gefenshi ta shige,sakin kofar yayi ya juyo tare da fadin,
"Ke malama lafiya Zaki shigowa mutane daki Kai tsaye haka!"
Farrrr tayi da ido itako Dije kallon ikon Allah ta tsaya yi,Dan wata dariya ce tazo Mata,wadda takasa danneta,ganin hakan yasa Sajida nufar inda Habeeb yake Dan ta kunsawa Dije bakin ciki,sakalo hannunta tayi a wuyansa tare da kashe murya,Wanda shi Habeeb tsabar bakin ciki ma ya hanashi ko motsi,cikin wani salo tafara furta, "Haba my man! Shine ka barni cikin kewar ka,kasan na Saba da Jin dumin jikinka, musamman kwana biyun Nan,ka nunamin Inada muhimmanci a rayuwarka,kasa na yadda nafi kowacce mace kamar yadda ka fada,Dan haka.......Bata karasa ba sukaga hasken flash,dukansu waigawa sukayi,sukaga Dije tsaye rike da wayar Habeeb tana musu hoto,Yana shirin yimata magana yaji tace,
"Dan Allah tsaya Yaya sauran Daya,gani nayi kunyi min Kama da wata tunkiya da ragon Inna da nake wasa dasu lokacin Ina karama,sai Naga Anty Sajida sakkkk tunkiyar wallahi.....🙊
Comments with
*Alkalamin khady* ✍
[7/9, 9:00 AM] El~hajj: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*AWESOME WRITER'S ASSO..* 🏮
( _palace of excitation n'd pleasant writer's_)
*TAME GARI*
NA
Khadeeja Usman
6⃣1⃣
Sakin baki Habeeb yayi Yana kallon Dije,dan yama rasa abinyi,itako Sajida iyakar Shaka ta shaka,.Basu ankare ba suka ga ta nufo su tana fadin,"yaya kudan gyara muyi 🤳 selfie Yaya saika Dora a secren server din wayarka kowa yaga matanka.Cikin zafin nama Habeeb ya mika hannu da niyyar wafce wayar, aikuwa sai gani yayi ta kwasa a guje zuwa falo,Sajida da tun dazu ta rabu da jikin Habeeb tsabar takaici kamewa tayi a gurin,shi kuwa rufa Mata baya yayi,zagaye falon suka kamayi,inda daga karshe ya cafke ta,ya shiga kokarin kwace wayar,boyeta tayi a jikinta, hakan yasa ya matseta tare da kokarin lalubar wayar,har suka fada saman kujera,mutsu-mutsu ta shiga yi,ya rasa yadda zaiyi da ita,Dan haka yafara Mata cakulkuli,dariya take yi sosai tana gaggantsarewa,shi kuwa hakan datakeyi ya Fara jefa shi cikin wani yanayi,sosai take shigewa jikinshi,Wanda hakan ya Kara canza akalar lamarin,Wanda yasa suka Manta da batun waya suka shiga romancing din juna.
Cikin wannan yanayin Sajida ta iske su, Wanda tsabar bakin ciki Bata San lokacin da taji hawaye na zubo Mata ba,Dan haka ta nufi kofar fita,cike da Dana sanin zuwanta part din,gaskiya wannan plan din na mummy Sam ba basira a ciki,gara Nima nasake taku,wallahi saina ci uban yarinyar nan,haka ta karasa bangarenta tana ta sakawa da kwancewa,tare da kudirewa ranta saita ci uban Dije.
Su kuwa tsuntsaye sosai suka shagala,inda suka kasa jurewa har Saida suka Isa babbar head quarter,sosai suka samu nutsuwa,sannan suka yi wanka,magani Dije Tasha yayi Mata allura Nan ta zube a jikinshi tanata mishi shagwaba,shi ko duk yabi ya sukurkuce Mata Dan a rayuwa Yana son mace Mai shagwaba,Dan haka ya kyaleta suka ta shan shagalinsu har bacci ya dauke Dije.
*******
Yau Akayi sunan Yusrah,inda yaro yaci sunan Daddy wato,(Khamees) suna kiransa da sudais,sosai akayi shagali,kowa yayi rawar gani,domin kuwa yaro yaga gata,su mamy da Daddy sun yi rawar gani hakama Habeeb,bare Kuma angon karni.Sosai su Dije suka dau wanka,ansha pic kala-kala,sai muce Allah ya Raya sudais.
*****
Yau kwana biyu da yin suna, Alhamdulillih! Jikin Dije ta Dan ji dadin shi ko Dan treatment din data Samu kwana biyu,zata iya cewa tun ranar da Sajida ta shigo part dinta basu Kara haduwa ba,sai ranar suna, tasan abinda tayi matan Nan ne yasa ta yin shuru kwana biyu,Kuma dama tana sane tayi hakan,gobe ma ta Kuma.