Sashe 35
Tame Gari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
muryar dije ta tsinkaya tana fadin wato zawo kk yi kenan ba laifi ai abin yabada kala tusar bera data jaba ta hade da zawonki
to yanzu kinga ance akwai sauran almajirai kusan miliyan uku basu samu sadakar ba kuma sunce suna nan ba inda zasu suma sai an basu dan haka yanzu muna neman izininki ki bamu wannan da hannunki muje a basu a basu hakuri
mamy dake duke wani kuka ta fashe dashi dan a rayuwarta ita mace ce me son kudi ta yaya zata iya rabawa aljanu sama da miliyan uku kudi to ai ko bil'adama ne batada wannan zarafin bare jinnu har yanzu kanta duke yake ta kasa kallon dije dan wannan hakoran data gani tun farko sun razana ta
dan girman Allah kuyi hakuri wallahi banida wannan arzikin
to ba dama kince uwar dakinmu zaki je ki siyawa kaya ba to ki bayar dasu ayi sadakatu jariya
banda abinku bskwaso uwar dakin naku tafi ta kowa ne ?
mu kk tambaya?
ni na isa in tambayeku wlh subutad baki nayi
to munji mu dawo kan maganar mu kince ke kina son khadija to meyasa bakya son dangin.mijinki ?
waye yace bana sonsu mutanen kirki irin wannan ai ni nafi kowa sa'ar dangin miji ko ince 'yan uwa ma
kin fada ba dai dai ba cewar dije data gaji da tsayuwa ta zagaya ta zauna kan kujera
mamh datake jiyo.muryar dan nesa da ita yasa ta kara hautsinewa dan duk a tuninta wani salon ne
to kin san kina sonsu meyasa bakya zuwa inda suke kullum.kk kyamarsu sannan kina.....
wallahi a cikin satin nan nake shirin zuwa dan dama can ina tunanin farraku akayi mana tsakaninmu amma yanzu ya karye ga dukkan alamu
to munji amma bamu yarda ba
tana shirin sake magana sukaji ana kwankwasa kofa da sauri dije tace kinyi baki 'ya'yanki sunzo gaisheki mu zamu wuce mu barki da uwar dakinmu ama anjima zamu dawo
ta mike ta nufi kofa ta bude duk da zuciyarta na raya mata tayi sakin layi datace yaran mamy ne bayan batada tabbas
su din ne kuwa inda cikin sakin fuska ta basu guri suka wuce ta shiga gaishesu
mamy data mike tana ta kokarin kintsa fuska da son shiga daki don wanke jikinta taga shigowar su habeeb take ta kara yadda da lamarin
tana gab da shigewa dakin ta tsinkayi muryar habeeb yana fadin ah ah mamy lfy kuwa naganki haka?
hmmm kai dai bari kawai ta fada tana me kallon inda dije ke zaune wadda ta dago ta kalleta tace lah mamy meya sameki haka nima fa yanzu na lura ?
apolo nakeyi ta fada tana me tafiya da baya da baya dan karsuga shatin kashin dake jikinta
ikon Allah cewar naseer
*Alqalamin khady* ✍
[3/15, 11:19 PM] El~hajj: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*TAME GARI*
NA
khadija usman
3⃣4⃣
*domin ku kawai masoya tame gari nayi kewarku kwana biyu wlh abin ne sai a hankali ina fatan zaku kara hakuri fiye da yadda nasanku,sannan masu bina pc suna tambayar buk din dan Allah kuyi haquri wlh banida time din tsayawa inta turashi abin ne dayawa kuma kullum abin daduwa hakeyi Alhmdllh ina sonku fiye da yadda kk son tame gari*
a polo mamy ?
tun yaushe?
kai ni bana son jarabar magana ku jirani ina zuwa ta fada tana me afkawa daki
tana shiga ta rufe kofar nan ta shiga tsinewa aljanun dije albarka tare da fargabar bata san ko nawa suka dauka a jakarta ba suka bawa musakan aljanu to inma ba son zuciya irin na jinni ba su da suna iya zuwa banki su dibi wanda ransu ke so amma wai su tsaya dibar nata dan su rabawa wasu dan salon mugunta da anyi magana yanzu haka suce basa cin haram ta jima tsaye tana tsinewa dijen tare da ninkin tsanar ta a zuciyarta ji tayi kamar an taba qofar ai a sukwane ta afka toilet tana shiga ta fada a fili Allah ya isa tsakanina daku wannan wace irin jaraba ce yanzu wato dama yarinyar nan iyayenta sun san tanada fasinjoji shiyasa suka kadota nan shi yasa ashe yaran nan suka dinga rokata in zo in dauketa ashe su kadai suka san azabatul ular da suka sha ni gashi an ganamin azabatunna'ura banji ba ban gani ba kawai dan na hana abata kudi to wlh da sake gurin malam zan tafi ya bani tsarin kar tasan kar inzo ingama da shegu zaki gane kurenki ne tanayi tana wanke kashin jikinta yanzu dubi kiga marabina da inyi kashi a wando tun na yaye amma yau kiri kiri an sani nayi Allah ya isa wlh da haka harta gama ta kimtsa jikinta cikin dan hade rai ta nufo falon dan tama fasa fitar kuma yanzu tunda aljanun sun sauka uwar yarinyar zataci inya so ko sun dawo tabasu hakuri duk da bata fatan su dawo din dan wannan hakoran data gani in batayi qarya ba zata iya cewa sunyi hauren giwa
*kai mamy a rage ta gobe* 🤣
karasowar ta falon yayi dai dai da shigewar dije dakin su inda su habeeb suka duka suka gaida mahaifiyar su cikin girmawa ta amsa tana me tambayarsu lafiyar matansu
duk suna lafiya suka amsa yayin data lura da yanayin naseer yana ta fara'a kamar mai tallan hokorin maka cikin kulawa tace naseer ya akayi naganka kamar cikin farin ciki
kara fadada fara'arsa yayi inda ya shiga sunkwiyar dakai sannan yafara magana am dama jiya ne yusra tayi zazzabi to shine nayi mata test sai naga tana da juna biyu wajen 3months
kai dan Allah dagaske kk wannan maganar
wlh kuwa mamy dagaske
kai Alhmdllh amma naji dadi wlh yanzu ya jikin nata?
ai tasamu sauki sai abinda ba'a rasa ba
to ka kula da ita sosai ko inxo in daukota ta dawo nan da zama kai gaskiya nayi farin ciki ni karima yau zan dauki jikana kun san ance abin cikim kwan yafi kwan dadi kai kuma fa bawani labari ne? ta tambayi habeeb wanda ada sam baya bukatar matarsa ta haihu yanzu amma yarasa dalili tunda naseer ya fada mishi matar shi nada shigar ciki shima yaji yana son hakan sai kuma yaga mamy ma ta nuna farin cikinta shima dan haka zai so yaga yadda zatayi idan yace sajida nada ciki
tunanin me kk yi ne ?
mamy ta katseshi
am ni dai mamy tukunna dai a tayamu da addu'a tunda kinga auren bawani dadewa yayi ba da har za'ace an damu
kaci gidanku auren naku ne be dade ba auren yanzu da wata tara cikin na goma an haihu amma ku gaku nan kuna neman tasamma shekara amma kacemun wai baku dade ba kai dai ka biyewa tsarinku na 'yan zamani dakai da wannan guzumar matar taka da kun hakura ma kun gwada yin daysn ka tabbatar ko tana haihuwar in kwayayen basu bi jinin al'ada ba dan wannan dadewar ba aure ai ba fa'ida bane yanzu dai kagani akan kannenka zasu samu qaruwa su barku abin haushi kunaji kuna gani sun zama su uku sun sami ribar aure ku kuwa kuna nan kuna kayan kashi kuna dada tsufa ba gara kuyi me dalili ba haka ta dinga zazzaga masifa har ta gaji tayi shuru inda daga karshe suka ce zasu tafi kiri kiri tace ya tsaya tayima yusrah wani abun ya tafi mata dashi tasan masu ciki da kwadayi haka suka zauna zaman jira habeeb kam ya cika iya cika ya kudurta a ransa insha Allah daga yau zai fara bita har sai sajida tasami ciki 😂
sun jima zaune kafin mamy ta fito dauke da basket da kuloli niki niki tace kuma batace abawa ci ki kasayar ba nan suka mata sallama suka tafi tana qara jaddadawa naseer ya kula da yusra
*******************
ba yadda mamy ta iya haka ta cire kudi ta sayawa dije duk abinda ta alqawarta wa su arwanatu bayan ta dawo ta kira dije ta bata dije na tafiya ta kife a gurin ta fashe da kuka tana ta tsinewa su akuyatu itako dije rai fesss hidamarta ta shiga yi inda mamy ta shirya ta tafi kauye da kyar tayi kwana daya ta dawo bakaramin mamaki sukayi ba da ganinta duk da ta dan taba halin amma ba kamar da ba
su dije biki yayi biki inda aka sha shagali anan wani abokin angon ya ga dije ya nuna yana sonta kasancewar bata taba soyayya ba bakuma ta da niyyar yi yssa ta bashi hakuri amma ya nace dole tabashi number ta wai su dinga gaisawa tsabar nacinsa yasa dije ta bashi number
bayan biki anyi an tashi lfy sai muce Allah yabada zaman lfy Ameen
*****
tun ranar daya zo mata da batun son su haihu tashiga tashin hankali matuka domin dama bafa wai ra'ayinta bane kin son haihuwar ba illah gwajin datayi kafin aure an tabbatar mata mshaifarta batada kwarin da zata dau ciki ta rasa yadda zatayi ta sanar da habeeb gashi tana mugun sonshi shiyasa tayi amfani da kissa ta nuna masa bata son su haihu da wuri su mori rayuwar su tayi hakan ne dan idan ya fara mata maganar haihuwa ta nuna masa shan maganin datakeyi yayi mata illa tasan zai tausaya mata tunda dashi akaji dadin to amma me ga wata sabuwa wai ya na son su haihu tayi karairaiyar tayi kissar tayi amfani da yaudararrun kalamai amma ina taga sam wannan.lokacin sunki aiki to ina mafita?
laila ita ta fado.mata a rai
da sauri ta dauki wayarta ta kirata saida ta kusa tsinkewa sannan ta dauka
bayan sun gaisa ta sanar da ita tanason ganinta
wa? ni? a gidanki?
bama nida hankali kenan kin manta artabun da akayi kenan
ke dayalla tabar gidan wannan an rufe shafinta kedai kizo kawai wlh ina son ganinki
um.um.fa ina tsoron 'yan walimar nan na gidanki ko suna nan har yanzu basu gama ba
ke ban son iskanci suna nan har yanzu muke zaune lfy kedai ki shigo dan Allah
to shikenan zan shigo anjima
ok.sai kinzo nan ta yanke wayar tare da qara fadawa duniyar tunani ko zata samu mafita
***
sai da ta gama jin bayaninta kafin ta dago ta kalleta