Sashe 46
Tame Gari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana dawowa daga salla yayi niyyar shiga ya dauko key din motarsa ya tafi gidansu sajida ya karbo keys din part dinta tunda ya lura iskanci takeji,duk lokacin dataga dama ta dawo,Yana shirin hawa compound din yaji alamar bude get Koda ya waiga motar sajida ce Dan haka ya tsaya tare da kafeta da ido,Sam Bai motsa daga inda yake ba harta bude motar ta fito,cike da yauki da yanga tare da shaking din body ta nufo inda yake,daure fuska yayi Amma tana karasowa ta rungumeshi sam baiyi niyyar maida martani ba amma saita kasheshi da salonta, kasancewar shi ya juya bayane ita fuskantar bangaren Dije yasa ta hango Dijen na kokarin jawo kofar Sam Bata tsaya Bata lokaci ba Dan bawani tazara ne dasu ba Dan haka ta Fara kissing dinshi tako Ina tana fadin yayi hakuri tare da jaddada Masa yadda tayi missing dinshi.
Tana ganin Dije ta iso daf dasu ta Fara fadin,haba hubby na ai basaika fadamin yadda kayi missing Dina ba ni kaina nasan yadda nasaba kula dakai nasan jiya baka samu yin bacci ba Dan ba gurin kwana watakil ma a mota ka kwana kayimin afuwa kaji mijina yau zan biyaka bashi.
Washhh sukaji ance dasauri ya rabu da jikin sajida ya nufi gurin data Dan durkushe alamun tanajin wani Abu
A rude ya shiga tambayrta meya faru?
Shagwabe fuska tayi tare da langabar dakai tana fadin au tambaya ta ma kakey! Bayan kafi kowa sanin abinda ka aikata nasan zaka dawo shiyasa zan gudu gun mama mariya Dan har yanzu bacci nakeji tunda baka barni nayi jiya ba sannan ga gurin daka.....🙊zafi yakemin inaga fami nayi shine yakemun zafi muje ka dubamin kaji......
Tashin hankali Wanda ba'a samasa Rana.
*Team sajida gareku*
*Alkalamin khady* ✍
[3/18, 8:10 AM] El~hajj: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*AWESOME WRITER'S ASS..* 🏮
(Place of the excitation n'd pleasant writer's)
*TAME GARI*
NA
Khadeeja Usman
5⃣1⃣
Wani irin buguwa zuciyar sajida tayi sakamakon ji da ganin abinda Dijen tayi,ji takeyi kamar taje ta watsa musu fetur ta kyasta musu ashana su Kone kowa ya huta...Bata Kara tsinkewa da lamarin ba Saida ta tsinkayi muryarsa Yana fadin,
Waike wace irin raguwar yarinya ce ne me jarabar rakin tsiya,daga Dan yin tuntube shine Zaki dami mutane da kananan koke-koke Yana maganar Yana satar kallon inda sajida take tsaye,wata sassanyar ajiyar zuciya ta sauke Daya kasance ba abinda take zargi ne ya faru ba,Jin ajiyar zuciyar da tayi wadda tasa duka Saida suka juya suka kalleta.
Wani bakin ciki ne ya ziyarci zuciyar Dije wato ma baya son matarsa tasan wani abu ya faru tsakaninsu,to wallahi yau zasu San da Dije suke zaune,har ni zasu rainawa wayo Dan sunga sun girmeni,nida da nawa wayon aka haifeni ba Wanda ya koyamin.
Ji sukayi ta fashe da kuka yayin da Sajida da sauri ta karaso inda take,a nata salon kissar ta Nuna kulawa da Dijen yadda zai Kara yadda da ita hakan yasata rike kafar tare da fadin sannu ! Garin Yaya hakan ta faru? Faduwa Kika yi kenan! Kema Khadija ki daina wani shirmen yanzu baki San kin girma bane.
Nasani Mana ta fada cikin kuka,tunda duk wadda aka riga aka yiwa fyade ai ta gama girma,yanzu Aunty kema dama haka Yaya yake Miki? Kuma Kika yadda kike zaune dashi baki kaishi Kara ba!
Ita Sajida a tunaninta Habeeb ba mamaki dukan Dije yayi Dan dama can tasan basa shiri bare an bashi ita bada son ranshi ba,Dan haka. Harda Kara langabar dakai tare da karkace baki cikin salonta na manyan Mata da Kuma son yiwa Dije dabarar da zata Sa ta tsorata da Habeeb ta gudu tabar gidan,kallon Habeeb tayi tare da zuge Jakarta ta Ciro key ta Mika Masa tace,naga tun kayan jiya ne a jikinka yakamata kaje kayi wanka Bari na Rakata da kaina kada ka damu.
Karba yayi yayi saurin barin wurin,Dan bayason Dije ta furta wani abu akan daransu na jiya Amma yaga ta waske ai kamar bazata fada ba.
Yana shigewa Sajida ta dawo da kallonta ga Dije Dan Fara shirya Mata hanyar tserewa,ita kuwa Dije a zuciyarta ta furta dama kin bishi yafi Miki Dan Kar nake kallonki Amma a fuska saita Kara Zama kalar tausayi tare da fadin,wai Dan Allah Aunty kema haka Yaya yake yi Miki dama?
Murmushi Sajida tayi tare da fadin ah ah! Ni Bai taba buguna ba ko zagina,kema din Dan baya sonki ne, Kuma kin San kiyayyar da namiji bata gushewa shiyasa gara ma tun wuri kice Masa ya rabu dake Dan wata Rana illata ki zaiyi.
Gani Dijen ta nutsu harda yin tagumi yasa sajida dada kaimi gurin yi Mata famfo Bata katseta ba har Saida ta Gama sannan Dijen ta numfasa tace.
Lallai ma yayan Nan ni din ce zaice baya so! To ko wallahi sai dai ya kasheni a zo a fita da gawata,ai aurena dashi mutu ka raba,ni haka nake duk inda ba'a sona to nafi makalewa a Nan inta kuntatawa Wanda baya son ganina kullum insa Saiya kalli Koda inuwata ce,Kuma ma yasan baya Sona jiya fa Aunty kaza da lemummuka ya siyomin,ya dinga bani a baki harna koshi,yasa mukayi sallah Kuma yace gado Daya zamu kwana,shine fa kawai Aunty ya rabamin cinyata ya.....ke!!!! Wata iriyar tsawar da sajida ta daka mata,itako Dije ko a jikinta tana shirin ci gaba taga Sajidar ta nufi sashenta da gudu kamar wata mahaukaciya.
Dariya Dije tayi tare da fadin,har ni Zaki nunawa bariki to ni Dan uwarki Allah ne ya nufi bazan Zama karuwar kowa ba saita mijina Dan tun ranar da aka haifeni na Fara shafawa kaina jambaki da hoda,ban taba magana da Mata ba sai bayan an yaye ni Amma da Ina Shan nono kuwa maza kadai nake yadda dasu da Kuma saurarar maganarsu Dan in haddace hanyar mallakar su.
Mikewa tayi tana Dan dingisawar ta nufi part din mama mariya,tana ganinta tasan Mai afkuwa ta afku,Bata wani tsaya saurararta ba ta tashi ta shiga dakinta zuwa can ta Kira Dijen ta Isa dakin,Direct toilet ta jata inda ta tarar ta hada wani ruwa cikin baho tace ma Dijen ta shiga,Nan ta fada Mata muhimmancin ruwan,ba laifi sosai taji dadin ruwan ga wani kamshi dayakeyi,bayan ta fito maman ke Mata sannu,abin mamaki Wai yau Dije ce da Jin kunya saiga Dije tana sinne Kai haka dai taki komawa bangarenta tayi zamanta Nan bayan magrib saiga Zainab itama ta shigo Nan aka zauna akaita kwasar Hira.
Tana Isa falon saita ja burki ta tsaya,ta jima tsaye kafin ta saki murmushi,ta jinjina Kai ya zuwa yanzu ta fuskanci Dije dama baki ne bawani wayo gareta ba to Bari tayi amfani da rashin wayon nata ta cimma muradinta,cikinta ta shafa tare da ambatar Kaine makami na,sannan ta tura kofar dakin,tsaye yake gaban mirrow Yana balle botir din rigarshi,ta bayanshi ta karasa ta rungume shi tana fadin nayi missing Dinka dear na.
Dan murmushi yayi tare da fadin Nima hakan.
Ban yadda ba!
Juyowa yayi ya fuskanceta tare da fadin saboda me?
Saboda kanada amarya.
Shiru yayi Mata Bai Bata amsa ba hakan ya Kara tabbatar Mara da gaskiya maganar yarinyar.
Ji yayi tace Amma kasan sai kayi Mata sati Daya ko? A matsayinta na amarya Kuma budurwa!
Eh nasani Dan haka nafara daga jiya!
Yana fadar hakan ya juya ya fice Dan dama masallaci zai fita ko Alwalar Baiyi ba yace inyaje masallaci yayi.
Me hakan ke nufi kenan?
Ya daina Sona ne?
Kaiii ba hakan bane! To koma dai Yaya ne zan bashi satin ranar kwana na takwas din kuwa! Hmmmm Nan ta saki murmushin da ita kadai tasan manufar yinsa.
Shikuwa ana idar da sallar isha'i ya shigo ya dauki key din mota ya fita,gasassun kaji yasiyo tare da fresh milk Mai sanyi sai kayan fruit duk da suna da su Amma sai yakejin kamar wannan na musamman ne wani botique ya nufa yasayi kananan Kaya tare da biyawa shopping mall Nan mama wasu kananan abubuwan da zai bukata ya siya sannan ya nufo gidan Yana tunanin dramer su ta jiya da Dije,Daya tuno wani Abu Kuma sai Inga yayi dariya shi kadai...
*Dan farin cikinku kawai nayi muku typing yau Dan haka kuyi managed*
*Alkalamin khady* ✍
[3/18, 8:10 AM] El~hajj: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*AWESOME WRITER'S ASS..* 🏮
( Place of excitation n'd pleasant writer's)
*TAME GARI*
NA
Khadeeja Usman
5⃣2⃣
*Hakika babu babban jin Dadi sama da Allah ya hadaka da masoya,inama ace wannan soyayyar da kuke nunamin ta kasance har abada ko bayan nadaina rubuta novels da zanji Dadi da alfaharin samun masoya kamarku,Allah yabar zumunci tare da soyayya madawamiya Ameen!*
*Wannan shafin sadaukarwa ne ga dukkan masoya littafin tame gari*
________________________
Koda ya shigo gidan direct bangaren Sajida ya nufa,ga mamakinsa zaune ya isketa saman stool na madubi,kusan zai iya cewa ma tunda ya fita a haka take,ko kadan bataji shigowar sa ba har Saida yazo gabanta sannan ta ankara da shigowarsa, murmushin karfin Hali ta kago Dan ita a dole batason yaga gazawarta tako wanne fanni.tsugunnawa yayi gabanta tare da dafa cinyoyinta hakan yasa taji wani irin Abu da Kuma hatsabibin kishinsa ya taso Mata Amma sai ta danne.
Meya faru ne my princess? Damuwa ko?
Dariyar karfin Hali tayi tare da girgiza Masa Kai alamar bakomai.
To duk tunanin na meye? har ba'asan da shigowata ba?
Ba tunanin da nakeyi illah kawai.....sai Kuma tayi shuru.
Kawai me? Uhmm!! Fadamin inaji.
Kawai ba komai sai tunanin rabuwa da zanyi dakai na tsawon kwanaki har bakwai bama kwana tare!
Ah ah! Kinyi mantuwa kwana shida dai, amma Ina son ki sani Nima fa bada son Raina hakan zaya kasance ba,domin kin riga da kin San kece sarauniyar mata,soyayyarki ta riga ta ginu a zuciyata kin ginata da tubali Mai karkon da babu wata Diya macen data Isa ta shigo cikin zuciyata,abinda Kika ga nayi nayi shine saboda soyayya Dan in nunawa mahaifina ya iya haihuwa zan yi Masa biyayya kamar yadda Dan uwana yayi,sannan kin San dole Koda bazanyi komai da ita ba ya kasance na shiga dakinta na sauke hakkin ko da kwana ne,Dan haka Ina son ki Kara sawa a zuciyarki,ni Habeeb naki ne kedai duk wadda ma ta shigo sai dai ta Zama 'yar karere.