Sashe 48
Tame Gari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba wani Abu bane illah marata dake min ciwo ga Kuma Aman Dana kwana inayi,cike da rudewa ya shiga fadin,meyasa baki sanar Dani ba kinsan bake kadai bace Kika Bari Kika kwana da ciwo kin San matsalar da hakan zai haifar kuwa?
Insha Allah bawata matsala nabaka damar cin amarcinka ne Dan Kar in dameku,ta fada tana Mai kallon fuskarsa dan taga yadda zaiyi.
Murmushi taga yayi tare da shafa sajen shi ko me ya tuna oho!
Wani bakin cikin ne ya ziyarci birnin zuciyarta,inda tama rasa abinyi,zuwa can tunanin maganarsu da mahaifiyarta ya fado mata,am hubby dama cewa nayi me zai Hana mu hada girki,kaga yanzu Kuna tsaka da cin amarcinku Bai kamata amarya ta dinga girki ba kawai ni a ganina duk wadda tayi girki a dinga zuwa ana ci a part dinta ko ya kace?
Kada Kai yayi tabbas tayi tunani Mai kyau,Dan haka ya amsa da shikenan wannan ma wani abune dazai Kara taimaka muku da zaman lafiya,Amma kin San da farko kin tsoratani ranar da naji kinata kunduma ashar kamar jinsin maguzawa.
Hmmmm! Ai tsorata nayi ne kasan yarinyar taka akwai ruwan kwankwamai,shiyasa Wai nayi riga kafi karta yo cikinmu kasan iskoki Inka Nuna musu kaima kwallo ne sai suyi laushi.
"Dariya yayi tare da Jan hancinta yace Mata me wayo"
Wani bakin cikin ne ya tokare mata makoshi,wato ma Mata me wayo bama yarinya me wayo ba,Amma haka ta daure Nan tafara Mika Masa sakon barka da safiya bashi ta barshi ya fita ba sai wajen karfe Daya, kasancewar yace yadau hutun zuwa gurin aiki,Koda ya leka part din Dije Bai ganta ba yasan tana bangaren mama mariya Dan haka ya wuce masallaci.
******
Sannu sannu har Habeeb yagama satinsa gurin Dije Wanda kullum sai ya kashe arna saba'in Wanda tun tanajin zafi harta dawo tafara Jin dadin dayake fada Mata ana ji,jinta ta dinga yi kamar wata uwar Mata ta dinga jinta tamkar ba ita ba,Abu Daya ke Bata mamaki dashi,da dare zai saki jiki da ita ya zame Mata kamar wani rakumi da akala,Amma da zarar da gari ya waye sai taga Yana wani ciccin magani,sai dai Kuma taga Yana murmushi shi kadai,yau zaibar dakinta dan haka jinta takeyi kamar an Mata albishir da gidan aljanna,duk wani aikinta tayi shi ta Gama da wuri ta nufi part din Zainab suka shiga hirar su da suka Saba.
* **"******""******"***
Mamy ce zaune da ita da yusrah da cikinta ya zuwa yanzu ya fito,zaune suke suna Shan iska yayin da kowa da abinda ke ranshi,ita yusra harga Allah tafara gajiya da zaman da takeyi dan ta lura Naseer baida niyyar zuwa su tattauna matsalar su ta lura waccan 'yar kauyen ta Gama dashi yanzu ko ta Tata bayayi,illa dai tana ganin sakonshi kullum na ya baby'n shi tare da kudi dayake Mata transfer a account dinta lokaci zuwa lokaci.
Itama mamy a nata bangaren tunanin yadda Daddy ya sauya Mata take,Sam yanzu Bai wani tsayawa ya saurareta inma taje mishi da masifa Saiya tattara yabar Mata dakin gaba Daya baya ce Mata ko kala,gashi taje gurin malam yace yayi Mata aiki Amma bataga want canji ba Dan duka cikinsu har yaran nata ba Wanda taga yanada niyyar rabuwa da matar kakabe din da aka kakaba musu.
Suna tsaka da wannan tunanin ta hango fitowar Daddy da mama mariya suna tafe suna dariya yayin da hular Daddy ke sanye Akan mama mariya,mamy batasan sanda ta mike tayiwa gabansu tsinke ba lokacin har sun Isa gaban motarshi tana mishi a dawo lafiya,shi Kuma Yana shirin Kiran driver,muryar mamy sukaji tana fadin,me zan gani Alhaji wannan wace irin badala ce in an girma ai asan an girma,Amma Banda haka ta Yaya gotai -gotai daki zaka wani biyewa wannan kilakin ga 'ya'ya ga surukai kawai ki wani fito anata maka wata karairaiya.yana shirin yin magana yaji mama mariya tace,
Banda abinki Karima kokin Manta kowacce mace karuwar mijinta ce,sannan kinsan ita soyayya Bata tsufa yaddar da kikayi Kika Bari taki ta tsufa ita tasa aka kawo Miki tsohuwar Zuma Kuma gata tashin kauye,kin San Kuma fa rainon birini da kauye akwai banbanci,Kuma maganar yara da kikeyi ai gara muyi su gani suga yadda ake kula da miji Dan Kar suyi sakaci sai sun tsufa a dakko musu tsohuwar soyayya.
Mamy na shirin yin magana Daddy ya dakatar da ita ta hanyar fadin,kinga Karima bana son kananun surutu ni kunga tafiyata sai na dawo ya karasa maganar Yana me shigewa bayan motar da driver ya bude Masa Dan ya karaso.
Yana tafiya itama mama mariya ta juya tana karkadawa mamy kugu ta shige ta barta da baki sake.
*******
Yau su uwar gida sajida an karbi girki anata kaiwa da komowa,sai da ta kammala tayi wankan tare da cancada kwalliya,Koda ya dawo daga masallaci ya biya bangaren Dije danya sanar da ita Yana ta fito suci abinci,Bata musa ba ta taso ta fito Dan dama ta rasa me zata dafa har tana tunanin taje gurin mama mariya taci,sanye take cikin doguwar riga kirar buba Mara nauyi,ya rigata shiga har ya zauna sannan ta rufa Masa baya,a saman dinning table iske su Dan haka itama tayiwa gurin tsinke.Da fara'a sajida ta shiga tsokanarta ya amarci,saita tsinci kanta da kunyar amsa Mata kawai sai tayi murmushi,duka sajida ce tayi serving dinsu jellop din macaroni ce da taji kayan vegetables da busasshen kifi, kowa yaci dai-dai cikinsa inda bayan sun kammala Dije na shirin barin falon ya Kira sunanta tare da umartar ta dawo ta zauna,dawowar tayi inda ya bita da kallo Yana ganin tayi Masa wani irin kyau tare da wani kwarjini,sai yaganta kamar ba khadijan Daya sani ba wannan ta Zama nutsattsiya Kuma me kunya.
Bayan duk sun zauna ya shiga Yi musu nasiha tare da rokon su zauna lafiya,kamar yadda kowanne magidancin kwarai ke fatan iyalinsa su kasance,Nan yace su rabawa kansu kwana,wani dum sajida taji Amma saita ce Inaga kwana biyu yayi ko?
Ok ba matsala hakan yayi Miki khadeeja?
"Ya tambayeta Yana kallonta"
Eh yayi! Ta fada tana mikewa tayi musu Saida safe ta fice.
Inda yabi bayanta da kallo Yana Jin wani Abu na fizgarshi,harta fice baibar kallon kofar ba wadda har Saida sajida ta gaji ta zungureshi ya juyo suka hada ido sai Kuma yaji kunya......
*Alkalamin khady* ✍
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*AWESOME WRITER'S ASS..* 🏮
(palace of excitation n'd pleasant writer's)
*TAME GARI*
NA
khadeeja Usman
5⃣4⃣
Kamar yadda suka tsara din kwana biyu yayi a dakin sajida,wadda tayi shiri sosai tare da Kara Masa wasu salon Dan tafiyar da nutsuwarsa,tabbas ba laifi gaskiya yaji dadin hakan,sai dai fa ya kasa manata yadda Dije take duk da bata bashi wata gudummawar wajen aiwatar da abin,amma yayi mamakin Jin abinda yaji daga gareta.
Sai dai ta tsawon kwana biyun Nan Sam sajida Bata bashi wata dama ko kofar zuwa gurin Dijen ba.
Duk da ya rasa dalilin dayasa kwana biyun yake kwana da tunaninta,Dan yau ma yaso ya leka yaga yadda take amma Sam yakasa samun wannan sukunin,Dan ya lura Sajida wata sabuwar jaraba ta koyo kwana biyun Nan,da kyar badan yayi niyya ba ya shirya ya koma bakin aiki.
*********
Wajen 5pm o'clock ya shigo gidan,tunda Mai gadi bude Masa kofa ya hango shigerwata part din Naseer,bayan ya Gama parking ya Dan jima zaune ko zaiga fitowarta,yakai kusan 15 minutes Amma yaji shuru,Jin hakan yasa ya bude murfin motar ya fito,yaso Wucewa Amma sai yaji ya kasa dnn haka ya nufi sashen.Zai iya cewa duk tsawon zamansu da sukayi yauce rana ta farko daya taba shiga bangaren kanin nashi.
Murda handle kofar yayi yasa Kai tare da 'yar siririyar murya yayi sallama wadda ba lallai kaji meya ce ba,ita Kam kamar Mai kunnen maciji Sarai taji Kuma azatonta Naseer ne ya shigo Dan haka ta dago da niyyar tsokanar shi,tunda yanzu suna 'yar hakan.
Ganinshi jingine jikin kofar ya harde hannu a kirjinshi yasa ta kafeshi da idanunta,Wanda shi Kuma kallon da yaga tana yi mishi yasashi Jin wani iri,ta wani fannin kasala ta wani bangaren Kuma tsoro,danshi fa Banda Yana danne zuciyarsa ko da tazo mishi da wani tunanin akan Dije da tuni ya yadda ita din aljana ce ko Kuma danginsu,Dan har yanzu Bai Manta gwagwarmayar da sukasha da aljanun yarinyar ba kamar tasan tunanin dayake saita janye idanunta daga kanshi,Dan yanzu wata irin kunyarshi take ji,Dan haka ta Kama wasa da yatsanta,hannunta ya zubawa ido Wanda yasha lalle ja Amma yazama maroon hakan ya Kara haskaka shi kan farar fatarta,dukansu kowa da abinda sakawa Kuma yakasa motsawa daga inda yake,muryar Zainab ce ta katsesu inda take fadin,
"Wai ni ko matar yayanmu Anya bamu Samu karuwa ba kuwa? Irin wannan kwadayi haka Ina zaman zamana kin wani zo kin tadani to gashi Nan ba farfesun hanji ba kici na tumbi ma Amma kisani gaskiya iya kwana biyun Nan na gaji gara ma ki dinga yi da kanki ki barni Nima inji da kula da nawa sabgogin mijin tunda....maganarta ta makale ganin Habeeb da tayi tsaye bakin kofa.
Murmushi ya sakar Mata itama ta shiga gaisheshi tare da ajiye plet din hanjin a gaban Dije wadda ta sunkuyar da Kai takasa dagowa,ga mamakinsu gani sukayi ya juya ya fice kawai.
Duka Dije ta kaiwa Zainab cikin sa'a ta kauce tare da fadin,lallai yarinya kin iya bada Kaya irin wannan bin bini haka! Kinga ni tashi kibi mijinki kada kisa ya Kuma dawomin a matsayinsa na surikina,kada ku hanani daukar wankan la'asar na tarbar mijina gashi Nan kina gani naki mijin harya gudo.
Wani dukan Dije ta Kara Kai Mata tare da fadin,wallahi zee zan Miki rashin mutunci,baki San kin bani haushi ba kin Sa naji kunya gaban sa,sai ya daukeni mayya ma ai.
To sai me!
Ai shi yasaki maitar naga.
To abokin sharrinki ya mutu,duka-duka yaushe ma nasan nayi auren,har kike min maganar wani ciki,bakiji ance uwar gida ce keda ciki ba ni Ina naga wani kwarin daukarshi.