Sashe 47
Tame Gari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk da taji dadin maganganun nashi,Amma hakan Bai hanata daukarshi ta kaishi mazaunin maza munafukai ba,tanada wannan matsayin a gurinsa Amma ya iya kwana da wata,Amma saboda Munafunci irin na da namiji a yadda ta fuskanta nunawa ma yakeyi beyi komai ba,bayan yarinyar ta sanar da ita komai ya faru ,abinda yasa ta bi dashi yadda yake so kawai Dan ta isar da kudirinta dake zuciyarta,inba haka ba da tuni tayi dibar Karen mahaukaciya dashi ta watsar.
Ya jima zaune gurinta tare da Mika Mata sakonnin soyayya, daga baya ya mike tare da Bata ledar Daya shigo da ita,karba tayi jiki a sanyaye Dan ita harga Allah ganin abin takeyi kamar a mafarki Wai ita akawa kishiya, bata Kara tsinkewa dashi ba Saida taji ya jawota jikinshi be ya manna Mata kiss a goshi kafin ya juya da niyyar tafiya,duk yadda taso ta daure Saida zuciyarta ta karye taji hawaye ya zubo,Sam Bai lura ba Dan ya riga Kuma hankalin yayi inda Dije.
Yana fita ta kifa Kai tasanya kuka har Saida tayi me isarta bacci ya kwasheta ko wankan data Saba yi batayi ba.
******"******
Fitowarta daga wanka ta tsaya Rama sallar isha'i da Bata samu tayi ba abangaren mama mariya,Hira tayi musu Dadi,ta idar da sallar ta dawo gaban mirrow ta zauna Dan shafa Mai, tunanin abinda Naseer yayi dazu a gabansu ita da mama mariya bako kunya takeyi,haka kawai sai taji moment din ya burge ta,yanayin tsari da soyayyar da sukeyi kamar ba auren Hadi ba, tunawa da tayi da nata mijin da aka hadata dashi tayi,gashi gabjeje ga shegiyar mugunta, kai gaskiya ni akafi kwara,duk da Habeeb yafi Naseer kyau nesa ba kusa ba gashi handsome man,Amma muguntarsa ta jiya kawai Daya nunamin ita tasa nasan wannan halin nasa a bangaren dangin uwa ya daukoshi,Dan mu kaf family dinmu bamai wannan halin( Niko nace um- um fa Dije a dai dinga Sara ana duba bakin gatari Kuma dama ai jaba batajin warin jikinta😀).Tana gama shafa Mai ta mike ta dauki kayan baccinta tasa itafa wallahi har yanzu a tattale take jinta,duk mutum yabi ya mayar Dani kamar wadda akayiwa shayi.
Tana tsaka da masifarta ita kadai taji an turo kofar an shigo,ganin shine yasata dafe kirji tare da ambatar Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,me Kuma ya kawoka daki na? Ta fada kamar fizgo maganar daga bakinta.
Karasowa yayi tare da ajjiye ledojin Daya shigo dasu,kamar bazai Bata amsa ba sai Kuma taji yace,mutum da gidansa dama ana Masa iyakar shiga duk inda yaso Kuma a lokacin Daya so ne?
Ni bance ba Amma...
Amma me?
Ai naga kanada Mata a dai dai wannan lokacin Bai Dace kazo inda nake ba.
Meyasa jiya baki Fadi hakan ba.
Dan nasan Bata Nan ne shiyasa nabarka ka kwana.
To yanzun ma ki kaddara Bata Nan din shiyasa nazo in Kara kwana.
Na shiga uku! Wayyo ni uwata wayyo ubana,shikenan a shirya yin jana'izata gobe Dan wallahi nasan ajali ke kirana kwanana ne suka Kare.
Ai da sauki ma tunda har kina tunanin Zaki Kara kaiwa gobe.
Ai ba hakan nake nufi ba,nasan tun Daren yau zan mutu,inyi kwanan keso,ni babban tashin hankalina ance duk akan abinda ka mutu akai a haka za'a tasheka.
Um lallai to ai saiki godewa Allah Daya kasance Zaki tashi kina me raya sunna ne.
Yana Gama fadar hakan ya bude ledar Daya shigo da ita ya dauko towel ya farke ledar yasabashi a kafadarsa tare da shigewa toilet yabarta Nan zaune tana sharar kwalla.
Koda ya fito zaune yasameta ta hada kai da gwiwa tanata kuka,hakan yabashi dariya Amma ya Gama abinda yakeyi yasa kayan baccinshi,ko kadan bataji lokacin Daya fita ba illah dai taji budewar kofa da hanzari ta mike danta rufe kofarta Amma sai ganinshi tayi dauke da plate da cup duk ashe dawowa ma yayi,mayar da kanta tayi yadda yake,taci gaba da kukanta.
Kamshin kazar ne ya bugi hancinta,ta gefen ido ta Dan karkace tana satar kallon jar gashin kazar tare da Dan hadiyar miyau.sam Bata ji motsin hayowarsa saman gadon ba sai jinsa tayi ya jawota jikinsa,tana shirin kebe baki sai jin bakinsa tayi cikin nata,ya Dan jima Yana kissing dinta Saida ya tabbatar ya kashe Mata jiki,sannan yace,
Tashi muyo alwala muyi sallah ko!
To ai ni nayi sallata.
Ai wannan ta musamman ce zamuyi,Kuma bake kikace jiya kowanne ango da amarya sai sunyi sallah ba Kuma ango ya lallaba amarya taci kaza ba yasata tayi ba,shiyasa nadauki nasiharki ai yau.
Batace komai ba kuwa ta mike ta nufi toilet Tayo alwala ta fito,Shima shiga yayi yayo tasa,yanayi Yana tunanin Wai meke damunsa ne haka? Shine yake yiwa Dije haka to kodai aljanun nata ne suka sashi yakeyin duk wadan Nan abubuwan to koma dai menene shi gaba takaishi Dan ya dandani wata irin Zuma Mai zakin gaske a bagassss.
Bayan sunyi sallah Nan ya dafa kanta yayi Mata duk addu'oin da suka kamata sannan bayan ya Gama ya jawo filet din da kazar ke ciki,jawota yayi jikinshi Nan ya shiga Bata a hankali,su Dije tun ana Kara har ta zage ta Debi kazarta son ranta Don dama ta fadawa su rufaida itafa duk lokacin da tayi aure saita sheke kazar amarcinta Dan haka Saida tajita ta koshi,sannan ta kauda Kai,madarar ya Bata Nan ma fa Sha tayi Saida ta koshi sannan Shima yaci yasha.
Bayan sun wanke hannunsu tare da yin brush,ya juyo ya kalleta tare da fadin,
Sai Kuma in lallaba ki kiyi bacci ko?
Gyada Kai tayi kamar karamar yarinya alamar eh!
Abin dariya ta bashi Nan ya daukota tare da dorata kan gado Shima ya kwanta a bayanta yaja musu bargo ya rufesu,shafata ya rinka to yana fadin yi bacci amarya.
Ita abinma mamaki yake Bata Wai yau itace kwance da Yaya Habeeb gado Daya matsayin miji da Mata,tana tsaka da wannan tunanin taji hannunshi cikin rigarta.
Kokarin rike hannun tayi,taji ya Rada Mata a kunne pls bana iya bacci har sainayi hakan,in Kika Bari nayi to saima na rigaki bacci.
Tanaji yawo da hannunsa cikin jikinta yayin da cikin kankanin lokaci ya kashe Mata jiki,ji tayi labari fa ya Fara canza salo.....
*Yau Kuma kome Dije zatace an cire Mata oho?*
*Alkalamin khady* ✍[7/8, 9:10 AM] El~hajj: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*AWESOME WRITER'S ASS..* 🏮
(Place of excitation n'd pleasant writer's)
*TAME GARI*
NA
Khadeeja Usman
5⃣3⃣
*A gaskiya Raina yafara baci zuciyata ta Fara tafarfasa sakamakon maganganun wasu marasa kan gadon,ni Naga dama na sadaukar da lokacina nake yi muku TAME GARI Dan nishadantar daku,Amma wasu dayake hankali da iya magana yayi musu yawa sai su nemi su zageka a banza kawai Dan sunyi maka magana baka samu damar dubawa ba,Dame zamuji? Hidimar gida Kota yaranmu ko ta megida gurin aiki,Amma duk da haka muke kokarin ganin mun faranta muku,dalilin hakan yasa marubuta da yawa suka mayar da littafin su na kudi,Dan a ganinsu gara ayi musu zagi me dalili amma mu da mukaga bazamu iya siyarwar ba addu'ar ku muke bukata mu mune banzaye kenan da bamu San ciwon kanmu ba kenan ko? Shikenan Inaga daga TAME GARI bazan Kara rubuta book ba.*
Duk magiyar datake yimasa baiji ba har Saida ya samu nutsuwa sannan ya saurarara Mata,inda ya mirgina gefe Yana sauke numfashi,Yana Jin kukanta Yana son yin rarrashi Yana tunanin yau Kuma abinda za'a ce ya aikata,jin tana dada sautin kukan ne yasashi matsawa jikinta tare da jawota ya rungume ta tsam a jikinsa,duk yadda taso ta kwace kasawa tayi hakan yasa cikin muryar kuka tafara fadin,
Ni ka rabu dani ka sakeni,wallahi Yaya ban taba sanin dagaske baka Sona Kuma ka tsaneni ba sai tsakanin jiya da yau, kowacce amarya in an kaita gidan mijinta zaka ganta da safe ta tashi tana fara'a da walwala,amma ni sai dai a ganni da kumburarrun idanu da talalliyar kafa,ban taba sanin Kai sarkin mugaye bane sai yau,a yadda nakeji yanzu nasan ka kara rabani da dukkan albarkatun dake dauke da sinadaran jikina,Ina da tabbacin yanzu banida wani vitamin a tare Dani,wallahi indai haka ake auren kiyayya to masu Zama har su haifi yara da mutum Kuma duk a baya sonsu mahaukata ne,ni yanzu dubi yadda kake Neman mayar Dani misakar karfi da yaji wato sai dai a dinga turani a wheel chair,me yasa bazaka gwada karfinka a kan waccan bultuwar matar taka ba sai a kaina ni kadai,ko Dan kasan ita sai dai kuyi Kare jini biri jini,to wallahi Nima sai ka San kayimun hakan Dan sai na.....da sauri ya rufe Mata bakin,Dan baya fatan ramuwar Dije a rayuwarsa,rarrashinta ya shiga Yi tare da sanar da ita wannan fa shine auren,kuma kowacce da haka ta saba.
Bawani wayo da zakamin ,Dan ni da nawa wayon aka haifeni,suna Shan wannan wahalar suke haihuwa,wallahi ban yarda ba.
To Banda abinki ai daga baya Dadi gareshi na farko ne Dana biyu keda zafi,Amma daga Nan duk sai Dadi.
Yaseen in jikina duk kunnene ban yarda ba,meye abin dadin a wannan abin,nidai yauma na Kuma rokonka Dan Allah katashi ka dinke ni tun kafin gurin yayi tsami.
"To Bari nagani ko nayi Miki filla-filla din"
Ba musu kuwa ta bude Masa Dan ita a dole fa anyi Mata daga-daga.
Shi Kam a ranshi har yanzu Yana jinjina rashin wayon yarinyar a wannan fannin Dan shidai yasanta da shegen kaudi da jaraba sai dai Daya tuna ance duk fa wayon amarya sai ansha manta,Dan haka yaci gaba da duba Mata gurin Dan yaga Koda gaske yaji Mata ciwon kamar yadda ta fada,Sam ba wani alamar ciwo,sai dai yasan dole taji zafi,Amma Dan ya bita yadda take so sai yace,
Gaskiya Kam kin ji jiki,Bari ayi Miki taimakon gaggawa,sake gasata yayi inda Nan ma Saida aka Sha daga ya dinga lallabata kafin gari ya waye yabata magani.
*********************
Tun asuba Daya fita masallaci Bai dawo ba Saida gari yai haske,Yana shigowa bangaren sajida ya nufa domin duba lafiyar yata kwana,tunda ya shiga suka hada ido ya tabbatar batayi baccin kirki ba Dan haka yakarasa gareta Yana tambayarta meya hanata bacci jiya?
Duk yadda taso ta boye damuwarta kasawa tayi kawai saita sa Masa kuka,jawota yayi jikinshi cikin rudewa yake tambayarta matsalarta,ji yayi tace,