Sashe 45
Tame Gari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsaya wa yayi a wajen ya Kara Kiran number sajida still Bata daga ba hakan yasa ranshi ya Fara baci,ya jima a wajen jin sanyi na Neman lahantashi yashi nufar cikin gidan,ya jima tsaye bakin kofa Yana tunanin shiga zuwa can ya tura kofar ya shiga,yaji dadin rashin ganinta a falon Dan haka ya rage kayan jikinshi Dan be Saba kwanciya da Kaya ba,ya rage daga shi sai boxer,kwanciya yayi saman three seeter sai dai me? Wani zazzafan sanyi yakeji Wanda tun Yana daurewa ya kasa,ga wata fitinanniya sha'awa data gallabesa kasancewar shi mutum ne Mai yawan bukata lokacin sanyi Dan sajida ma tasan halinsa hakan yasa koyaushe suke manne da juna Amma duk da tasan da haka yau tasa kafarta ta barshi bayan Bata sanar dashi kwana zatayi ba Kuma ta na sane da halin dazai shiga a Daren Nan ganin sanyin naci gaba da ratsa shi Dan karya jawa kansa matsala yasa ya mike ya nufi dayan bedroom dinta,a rufe ya jishi ruf Wanda hakan yasa yayi tsammanin ko Tana ciki ne sai yaji dadin hakan ya nufi Daya bedroom din ya murda kofar,bude ya jishi Dan haka yasa Kai ya shige kasancewar ta kashe wutar dakin sai dim night shiyasa Bai wani lura da ita ba har Saida ya fada saman gadon yaji ya taba abu Koda ya juya Saiya ganta kwance tanata sharar baccinta,mikewa yayi ya kunna wutar dakin take yayi tozali da yaloluwar rigar baccinta data bi jikinta ta lafe,sauri yayi ya kashe wutar tare da jawo pillow ya jefar bisa kafet ya kwanta Amma me? Tunanin yadda ya ganta yasa shi cikin wani yanayin na tsananin bukatuwa Dan haka ya Kara runtse idonshi.
Duk yadda yaso yayi bacci kasawa yayi,ganin alamun kamar tanada nauyin bacci yasashi mikewa Dan zuwa ya rungumeta ko yaji saukin abinda yakeji.
Yana hawa saman gadon ya jawota jikinshi inda ta bude idonta,jinta a bakon gurin da Bata Saba kasancewa a gurin ba yasa ta fara kokarin fasa ihu,ji tayi ya hade bakinsu guri guda Wanda yasa ihunta saurin komawa ta shiga zaro ido.
Abu wasa wasa Nan fa su Habeeb aka haukace sosai ya shiga sarrafata inda duk wata gangar jikinta ta mutu ga Kuma tsabar tsorata da tayi da ganin yadda yake yi mata abinda Bata taba tunanin anayi wa wata mace ba,tana tsaka da wannan tunanin taji Yana ambatar addu'ar saduwa da iyali inda yadawo da ita daga duniyar tunanin data afka sakamakon Jin sa da tayi Yana kokarin jefa kwallo a raga.
*Goal* 🤣
*Ba ruwana yaseen team tame gari ku da sajida*
*Alkalamin khady* ✍
[3/18, 8:09 AM] El~hajj: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*AWESOME WRITER'S ASS..* 🏮
(Place of excitation n'd pleasant writer's)
*TAME GARI*
Na
Khadeeja Usman
5⃣0⃣
*Oh ni Dijee !! wannan ruwan comments haka ai saiku sa sajida ta yankomin sammaci,to dai Alhamdulillah naji Dadi kwarai Kuma Ina godiya ga addu'oinku gareni luv all* 😘
Sam ya rasa nutsuwarsa tare da dukkan wani tunaninshi, domin ya tsinci kanshi a sabuwar duniyar da beyi tunanin zai iya zuwa gurin ba tabbas wannan shi ake Kira da Dan hakin daka Raina!
Sosai ya samu nutsuwa wadda sai bayan ya gamsu sosai,sannan ya tuna da tabargazar da yayi,shasshekar kukanta kawai yakeji Yana ratsa kunnuwansa,inda ya laluba a hankali ya dauki boxer dinshi ya nufi toilet,Saida ya tsarkake jikinshi kafin ya fito Yana zuwa ya kunna light din dakin take ya Hango ta saman gadon ta lullube har fuskarta da bedsheet da alama Kuma kuka takeyi,duk da ya yaba da jarumtar ta Dan baiyi tunanin ta iya daukar Koda Rabin abinda yayi Mata bane,sai gashi ta bashi mamaki,shafo gefen wuyansa yayi gurin data rattaba Masa yakushi,Sam baiji zafin gurin ba sai yanzu yake Dan ji,rasa yadda zaiyi ya Fara Mata magana yayi Dan dole ne yasan sai yayi rarrashi Amma ta Yaya? Ta Ina zai Fara? Shi tsoron shi ma Daya kada yaje ta tayar Masa da wadan Nan jiga jigan aljanun nata.Ganin kamar tana rawar sanyi ne yasashi saurin karasawa inda take ya bude bargon,dagowa tayi da kumburarrun idanunwanta ta kalleshi,sai Kuma ta fashe da kuka Mai sauti,dafe Kai yayi tare da fadin ya Allah! Kafin ya juya tare da matsawa daf da ita ya bude baki da niyyar yimata magana ta katseshi ta hanyar fadin,kaga Dan Allah nidai na rokeka a matsayin ka na likita Mai ceton rai ka taimaka ka ceci rayuwata ka mayar min da kafafuna ka dinke min kamar yadda ka rabani dasu,dama nasan baka kaunata Amma ban taba tunanin kiyayyar da kakemun takai hakaba,kowacce amarya ai ance sai an sayi bakinta sannan an Bata kaza da lemo a baki,an rarrasheta sannan a lallabata tayi bacci, Amma Kai dubi abinda kayi mun kawai Dan tsabar tsagwaron kiyayya jibi yadda ka raba kwankwasona da kuguna ,kanaji na Ina cewa zaka yagani amma kayi banza Dani har Saida kayimun fyade,to wallahi kada kaga kana Dan uwana sai na cire kunya na murje idona na kaika Kara human right Dan wannan zaluncin daka aikata min,ai kowa ya ganka yaji abinda kayimin mamaki ma za'ayi da ban mutu ba,to sai Allah yasa inada tsawon rai! Ta karashe maganar tare da rushewa da kuka.
Duk yadda yaso ya maze kasawa yayi Saida ya juya bayansa ya dinga dariyar maganganunta har Saida yayi Mai isarsa mafin ya juyo ya kalleta tare da fadin,naji nayi laifi amma ayi hakuri sai dai in kin duba ai ba auren soyayya mukayi ba shi yasa na biyo Miki ta wannan sigar ba kaza ba lemo ban San cewa kinajin yunwa ba dan naga kin debi girki shiyasa.
Kaga ni ba surutu nake bukata ba yanzu so nakeyi kawai kayimin taimakon gaggawa ka jona min cinyoyina daka cire wayyo ni miskina wayyo ni Innata da babana.
Kinga ya Isa Bari naga ta Ina zan fara tukun,sam Bata hanashi ba haka ya yaye Mata bargon,ba laifi gaskiya ya danyi barna Dan haka baice Mata komai ba ya mike ya nufi toilet ruwan zafi ya hada kafin ya dawo ya kinkimeta su Dije Banda matsar hawaye ba abinda akayi a haka harya shiga da ita toilet din ba wani jira ya sata cikin ruwan wata karamar Kara tayi taso mikewa Amma ya dannata tare da fadin, sorry baby...ki tsaya ruwan zai taimaka Miki kafafun su hade,haka ya dinga canza Mata ruwa har sau uku dayaga ta Dan saki jikinta a cikin ruwan Nan ya Dan fito ya barta,zuwa can ya koma ya tarar tana gyangyadi,tashinta yayi tare da sata ta tsarkake jikinta yaso kamota Amma ta buge Masa hannu ganin ta samu,kawai dai tana dingisawa harta karasa bakin gadon da kanshi ya yaye zanin gadon ya shimfida wani sannan yace ta kwanta,Shima kwanciyar yayi ya dauka ma zata hanashi Amma yaga ta juya baya ba jimawa duka bacci ya sheke su.....!
**********************
Tunda ta Isa gidan ta korawa mahaifiyarta jawabin duk abinda ya faru,harta gama Bata katseta ba Saida takai aya sannan ta numfasa tace,yanzu ke dan abin kunya ta Yaya kikayi sakaci da kula da miji har yayo Miki kishiya?
Wallahi mummy ban gaza ta ko Ina ba Ina iyakar kokarina tako wane fanni,ni abinda ma yafi konamin Rai Wai ya rasa wadda zai auro sai wannan yarinyar khadeeja.
Amma ai kince auren Hadi ne ko?
Eh hadasu akayi Nan ta bata labarin abinda ya faru zuwansu kauye.
Ahaf kice laifinki ne,Ina ke Ina biyewa uwar miji! Kina kallon itama a dosane take amma Kika biye Mata Kika jawa kanki to gashinan anyi muku ruwan kishiyoyi ai hukunci mafi Muni a gurin mace.
Ina duk Abubuwan Dana koya Miki? Ina dabarun Zama da mijin Dana koyar dake tare da kissa kala-kala? Ai nace Miki bayan miji ki Kama 'yan uwansa Koda su sun Nuna basa sonki to ke ki Nuna kina sonsu sosai Koda ba hakanne cikin zuciyarka ba,yanzu da Kika kwaso kafa Kika taho yaji kikayo akan kishiya ko me?
Ah ah mummy zuwa nayi dai daukar wani karatun.
Ai na dauka yaji kikayo ince kin Fara yankawa kanki tikitin zawarci kenan,Dan in Kika dawo gidan nan ai na shiga uku ga kannenki uku gabana ba mashinshina,gara kiyi me yiyuwa ki kadata tayi gaba ta ruwan sanyi kici gaba da murza kambunki har abada.
To mummy naji,amma wallahi ji nakeyi zuciyata kamar zata fashe,
Yo ai dama kishin kenan Kuma banda abinki ai in kinbi a sannu kece a sama Dan kema kanki shaidace Kuma na koyar dake karatun,tunda nawa akayomin cikin ruwan sanyi nake korasu inda suka fito Dan haka kema kibi abin sannu a hankali zakiyi nasara,yanzu kawai ki kwana anan Dan akwai hadin da zansa ai miki zuwa gobe saiki koma.
To wata sabuwa Kuma mummy,nafa cemai cikine Dani!
Au to sai me?
Karya fa nakeyi!
Ai na sani amma kisan yadda zakiyi cikin ya zube.
As dole mummy Dan wallahi nasan da wuri zai ganoni garama in San abinyi,Kinga wannan duk ba damuwa bane za'san yadda za'ayi.
Da yamma suna zaune taga Yana kiranta taso dauka amma mamanta ta hanata,haka ma Kiran dare dole taki dauka Dan Kar plan dinsu ya rushe.
***********************
Washe gari kiri-kiri yaki zuwa gun aiki ya tsaya kula da Dije uwar rigima,wadda har yanzu fa take kan bakanta na saita Kai kararsa, Sam duk yadda taso ta fita taje sashen mama mariya hanata yayi ya kasa ya tsare hatta da gyaran gidan duka shi yayi har girki sai lallabata yakeyi akan taci danshi gani yakeyi in ya barta ta fita din tona Mai asiri zatayi inda zatasa girmansa ya zube Kuma ya dinga Jin kunya,bashi ya fita ba har sai da aka Kira sallar la'asar Dan azahar ma gida yayi ta.