Sashe 9
So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bane, shine yau Allah ya bata ikon kwatar musu yanci ba tare da sun roka ba. inga Atuwa kike ko Hafsatuwa, na rantse da gemun Ardo baki isa kice zaki hanani morar yaran mijina ba. Yo da aka ce miki ban haifa a nan ba shikenan bazan mori kowa ba? Ko kin dauka a banza Ardon zai dinga jifga min nauyinsa a jiki? Banziya mai wakwidon gashi kamar anyiwa hammata gobara. Dadaa tai saurin kallon fuskar Zarah tsoran ta daya kar Zaara ta gane iya shegen da Jimmamman ke yiwa mahaifinsu. Sai kuma taga Zaaran ta wuce daki da alama dai bata fahimci zancen Jimmamman ba. an Allah ku dena irin wannan maganganun a gaban yara, ko babu komai Ardo uban su ne karsu dinga yi masa wani kallon daban sabanin na uba. eeeee yirrr-yirrrr Nanayeeee! Au waike Jammu kin dauka kamar Zaara bata san meye aure ba? Hahahaha ragal! Toh bari na gaya miki, yaran yanzu babu kalar abubuwan da basu sani ba, wannan zamanin ba irin naku bane ba Jammu kedai kawai ki aurar da Zahrau yanzu kiga idan bata kawo miki jikalle ba.... Jimmamman ta fada tana juyawa tare da bugun kafadar Atuwa, ai kuwa daman me shirin yin kuka ne aka jefe shi da kashin awaki, nan Atuwa ta rarimo wuyan Jimmamman ta baya, kafin kace meye ta kai ta kasa tana faman jubgarta. Dadaa ta rasa yadda zata rabasu, idan ta janyo Atuwa sai Jimmamman ta kai mata naushi da kafa, da kyar dai Allah yasa Jimmaman ta hankado Atuwa daga kanta suka hau zage-zage kamar wasu yara. uma sai dai kici kanki Atuwa dan nasan bakin ciki kike yi na auri mijinku, Toh alhamdulillahi tunda yafi sona dan yace yanzu salaf kuke kamar ruwan wanki. an bala'o'in can! Ardon ne ya gaya miki haka? Lahhhh kuzo kuji ni da bakin munafiki. Wai me yasa maza suka iya munafunci akan gado ne? ho idan yazo ki tambaye shi zai baki amsa.l Jimmamman ta fada tare da surar bokinta ta koma daki tana ci gaba da zagin Atuwa. a wani tambayarsa da zanyi karma ya zata wani son shi nake yi, mutumin da besan ya sauke nauyin da Allah ya dora masa ba, sai masifar son mata kamar wani biri daga kan wannan ya koma kan waccen, idan ya gano wata ya sallami wasu dan ya kawo ta mugu kawai. Zaara dake cikin daki sai goge hawaye take yi, cikin zuciyar ta tana tunanin, Anya zata ga ranar da kowa zai yi hankali a gidan su? Sai take ganin kamar a haka zasu mutu cikin masifa da bala'i dan tunda ta yi wayo a gidan take ganin haka abin yaki canzawa sai ma karuwa da sababbin rashin zaman lafiya. Shigar Dadaa dakin ne yasa tai saurin goge hawayen ta shiga zaro kayan da zata saka dan ta wanke na jikinta saboda makarantar gobe.... #AFUWAN DA RASHIN YIN POSTING, MUNGODE DA ADDU IN KU #pls follow/like and refer my scented product to your beloved ones Instagram:yerwaincense_and_more Muna sales. Tun daga 4 ga December zuwa 10 ga watan sabuwar shekarar 2022 watan janairu/January Insha Allahu. Mun cire kaso 30 na kudin kayayyakin mu. Akwai kuma kyauta ta musanman ga wanda suka saya kaya daga dubu 7 zuwa sama. *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:36 - Buhainat: Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *SDZ* _(A LOVE SO BEAUTIFUL!!)_ _NANA HAFSATU (MX)_ **CAPT. MUHD-MUHD AVENUE** **Tun asubahi da Addayo tayi sallah bata koma ba. Tana zaune, Hannuwanta biyu ta hadesu tana kwarara addu in neman samun lapia ga tilon anta daya tal a duniya, Shi kadai ta haifa batada sauran wasu bayan shi. Sai an yan uwa data rirrike , Kuma duk ta aurar dasu. Sai Na ma ce kadai awajenta. Wata yar makocin ta, budurwar yarinya yar Utai mai kifi. Taje hutu dangin babarta sai ta dawo Addayon zata sa a dakko mata ita. Kamar dai koda yaushe idan tazo ganin iyalin na an nata, Takan dau lokaci mai tsawo kafin ta koma kauyen nasu na sumaila... Tun kafin afkuwar hatsarin na Capt. Muhd, Yayi yayi mahaifiyar tasa tadawo gidan sa da zama baki d ya. Addayon tak yadda. Takance kwanciyar hankalin ta shine tayi zamanta a kauyen nasu a gidan ta. Ta Kan arawa da, iskar kauyen ma daban take mai dadin da awa akan ta birni data cakude da hargitsin iskar motocin hawa. Ganin ta i yadda da komawa gidan sa, Hakan yasanya Capt. Muhd narka mata narkeken gidah na asa ba bene mai dauke da abubuwan more rayuwa a kauyen na Sumaila. Ciki harda sashen bak idan sun ziyar ceta. Sukanje suyi mata hutu shi da iyalin sa kafin afkuwar hatsarin da yayi sanadiyyar rashin farfadowar sa, Sai dai numfashin sa ya tsaya iya wasu gurare ne na daban. Yanzu haka Capt. Muhd yana kasar Qatar wani babban asibiti dake cikin kasar. Babban amintaccen hadimi kuma ani ga Addayo shine ke zaman jinyar Capt. Muhd din. Asibitin sunada tsauri da tsari, Dake asibitin anyi shine da kwararrun likitoci wanda suka kware a fannin coma, Basa bukatar ziyarar iyalan marasa lapia, Sai dai sun lamunce ga iyalan marasa lapia su bada amintaccen wani dan uwa ga marar lapia ya ko ta zauna da marar lapiar har ya zuwa iya tsawon lokacin da Allah zai tashi kafad n marasa lapiar. Wasu zafafan hawaye ne suka shiga reto a kyakkyawar fuskar Addayo, Ta sanya kasan mayafinta tana share idanun nata da suka rine lokaci d ya suka koma tamkar gauta. Runtse idanunta tayi tana tunano abubuwan da suka shu e a baya. Da Allah yayi mai arar kwana ne da tuni shima ya rasa ransa. Ahankali ta saka kasan hijabin jikin ta tana share idanun ta da hawaye ke yar tsere. wasa k far dakin nata da aka yi ne, Ya sanya Addayo an daga murya yadda na wajen zasu jiyo ta, higo. Bintu ce ta shiga cikin dakin, Bayanta kuma yan aikin gidan ne har biyu kowanne da tray a hannun sa shak da abincin karin kumallo, ddayo barka da safiya. ? Cewar Bintu, Ta sunkuya har kasa tana gaysar da kakar tata. arkan mu. ? Addayo ta amsata tana mai nunawa masu aikin inda zasu ajiye abincin da yatsa. Jere mata abincin suka yi daga can gefen inda ta nuna musu. Tukun sannan suka shiga gayshe da ita. Ta amsu musu fuskarta a sake. ddayo! Mama tace wai idan akwai abunda kikeso daban, Ki fada sai a kawo. Addayo tayi saurin girgiza kai hade da karkada hannu alamun a amar mai cikin zani? Wannan dinma ina zan sa shi Bintu? Hakan ma ya isa ya ma yi yawa, Zan dai ci wanda zai ishe ni sai a bawa wasu. Nagode. Ki mata godia. ohm Addayo. Bari mu tafi. Daga nan zan wuce makaranta. llah yabada sa amin... Har Bintu tafita daga dakin zata janyo kofa sai kumaa ta fasa kullewar ta koma cikin akin. aa Addayo na mance shaf. Mama tace nace miki kiyi hakuri zata shigo idan ta dawo, Sassafe aka kirata karbar haihuwa a asibiti. Da ita zata zo ma kafin na shirya. Sai kuma yan asibitin suka yi ta matsa mata da kira.. llah sarki! Allah ya temaka ya bada ladan aiki. Yi sauri ki tafi makarantar kada ki makara. ohm Addayo sai na dawo. Zata rufo mata kofar kenan su Sameer suka karaso ta hanyar corridor din baya. ee!! Idanun Addayo nawa? ? Cewar Safwan dake kallon agogon dake daure a wutsiyar hannun sa. Gudun kada yayi latti a office. iyu! E tana ciki.. ? Bintu ta fada hade da wangale musu kofar suka shiga ciki. Gaysar da Addayon kowannen su ya shiga yi. Tashiga amsa su d ya bayan d ya. Fuskarta a sake Kamar koda yaushe. Sai dai ita Addayo, Mai karatu zai iya tsameta ya ajiye a gefe idan akazo fannin wasan Kaka da jika. Domin bata yi. Da Isma el nema wataran shima idan yan barakwancin nasa sun amsu wajen Addayo takan murmusa wani lokacin ma ta biye masa. Tanada tsananin tsare kan ta. Ba irin kakannin nan bace da ake watsawa kowacce bola a matsayin wasan jika da kaka. Sannan ba ruwanta da shiga shirgin anta da matansa, Hasalima duk abinda yake ya shafi matan an nata inde zai janyo cewarta takan tsame kanta a koda yaushe. Addayo jajirtacciyar dattijuwa ce mai tarin kamala da karamci. akusssssss!!! ? Isma l yace da Addayo hade da tsugunnawa a gabanta ya tuge hular kansa. ai akai yaya Isma an shafamun Kai na ki samun albarka mana, Haba matas. Ita dai Addayo dariya kawai tayi, Tare da cewa. llah ya muku albarka duka. Suka amsa mata baki d ya. ee duba kiga Musah bai ja Motar sa ba ko? ? Cewar Safwan. u kai ma Bee din kake ce mata Safwan? Ismail ya kece da dariya, Cikin tsokana ya ce, uma fa Addayo Bee din zuma kenan fa. uma dai dana sani? ta dai zumar ba ma kashin nasu da muke sha ba. ? Ya karasa yana dariya harda bubbuga kafa. fuwan ran ki ya dad . Tuba nake, Kai na