← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 55

Sashe 14

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zasu amsa a matsayin baban su. Dama ance kak naka duniya taso. Da yardar mai sama zasu zama sanyin idanun jama , Don haka tun muna sheda juna, Ka dauke su kayi musu huduba ka rad musu suna. Tamkar mahaukaci haka Ardo ya shiga rafka dariya yana dafe ciki, Can dariyar ta koma kuka, Kamar dai sabon mahaukaci. aku da wajen zama a gidan nan, Ke da su kinji na gaya miki. Kema Jammu da Atuwa kusan yadda zakuyi da naku, Dan billahil lazi bazan cigaba da zama gida d ya da su ba... Jimmamman taja tsaki, Tana mai rafka masa harara, ai asuwa, Gaban gaban banza gaja, Da har ka isa ka ja da kyautar da Allah yayi maka? aya matan da kake renawa wata rana su zasu rufa maka asiri. Nidai kasan nayi ka nemo musu suna ka saka musu. Kaji na gaya maka. Ka kuma je ka karo ilimi dan naga alama bakada sa nii akan addini. Aikin gaban banza kawai. Zaraah dake tsugunne tana alwala, Kunnuwanta nata jiyo mata fadan da mahaifinta da mat an sa suke. Siraraeen hawaye ne suka yar tsere a kyakkyawar fuskar ta. Gaba d ya takasa gane kan mahaifin nasu, Kullum cikin kyamatar su yake. Babu ruwan sa da sabgar su. Kwata kwata ya tsame su ya ajiye a matsayin ayan sa. Modibbo daya shigo alokacin ya ja tunga ya tsaya yana sallama kafin ya shige cikin dakin, an girman Allah Bappah menene alfanun hayaniyar da kuke? Tun daga bakin layin yan kwalabe ake jiyo sautin hayaniyar ku, Makota sun lab suna jin ku. Ina tahowa suka daa re,,Bappah hayaniyar ku har cikin masallaci. Muna sallamewa liman yace lalle na kirawo ka. a zaka gane bane dan albarka, Wadannan munafukan matan basuda mutinci, Kar na sake ganin ka cigaba da girmama wata shegiya acikin su, Duka su ukun. hayye yau hadda Jimmamman tawajen naka a shegantawar kenan ko Ardo? ? Atuwa ta fada hade da dora farillatu data taho wajenta a cinya. Ardo ya bude baki zai yi magana, Modibbo yaja shi dakyar ya fita dashi. Bai tsaya dashi ko na ba sai gaban Liman. Sannan ya koma gidah ya dakko jariri d ya, Zaraah data Idar da salla tabishi da dayar a baya. Liman ya musu huduba ya sanya musu suna. Allah ya raya Zainabu Hassanah taci (Sunan babar Jimmamman) Da kuma sunan mahaifiyar Ardo da Usayna taci na (Aisha). Su Modibbo suka mayar dasu gidah. Shi kuma Ardo dattijawan unguwan suka hadu suna shan kansa. Aka harhada masa kudi masu kauri. Ya koma gida yana murmushin daya barwa kansa masaniyar sa. alam Inata maka maganar har yanzu baka ce komai ba. ? Cewar Dadaa databi Ardo zaure. wai wace magana ce ne? Sai bina kike meye haka ne, Ko danne ni zaki ki kwace yan chanjin dasu Liman suka hadamun? udi kuma Malam, Shigowar ka fa kenan, Ya za i na san an hada maka kudi Malam? oh maza sauri nake yi ne, Karki batamun lokaci, ? Yana magana yana kallon agogon hannun sa dake daure da kyauro. ancen Zaraah ne? a ake yi me? aganar da na gayan ka tun kwanakin baya can, Kan idan ta are makaranta. h! Ai Na dauka ma tatafi, Taje ta mana. Allah ya tsare hanya. A kular mun da yar tinkiya ta. Ina nan dawowa, Idan wani abu ya sanu tinkiyar nan abakacin auren ki ? Yana gama fada ya fuce yanata zabga sauri. Dadaa ta jinjina kai hade da cire tagumin data zabga, Ciki ta koma zuciar ta baki d ya ba dadi. KWANA d ya, Biyu, Ranaku har suka koma sati d ya chas ba Ardo ba alamar sa. Dadaa dai nata an harhadawa Zaraah yan kayaiiyakin kad n miya dasu tsintsiyoyi da alawar madara da iloka. An wanke yan kayaiyakin Zaraah, Manjo me guga ya temaka ya ara musu dutsen guga sun goge. Wajajen shabiyu Zaraah tagama yiwa yan uwa da abokan arzuka na unguwa sallamar barin su da zatayi. Tasha kuka ainun rabuwar da zatayi da mahaifiyar ta da yan uwanta baki d ya. Dadaan ta mata nasiha mai ratsa jiki gwanin tausayi. Dan dai ba yadda zaraan zatayi ne, Amman kwarai matuka batasan barin Dadan ta da yan kannenta dasu Hamma Modibbo. Ibrahim ne yazo daukar su Zaran, Su Dada sukayi mata rakiya, Bayan ta kulle yar tinkiyar Ardo a dakin ta. Duk dan gudun sammatsi. Ta zura mukullin a karkashin dutsen data saba sakawa. Sannan suka fice dan rakiyar Zaraah. Jimmamman na daga jikin taga. Ta hango komai. Gida ya zama sai ita d ya da kannenta da sauran tsurarrakin yan suna, Domin Atuwa da yammatan tama sun fuce unguwar kwana hudu biki. Ai kuwa Jimmamman ta bude dakin Dadaa, Ta janyo tinkiyar har waje , Ta kwalawa an makotan su kira dake mahauta ne. Nan danan tabashi umrnin yanke kan tinkiya da sunayen yan biyun ta. Fuskar ta dauke da murmushi tace ya gyare mata ita tas. Ta koma cikin gidan tana baiwa kannenta umarnin harhada kayan suyar naman suna...... #Allah ya raya yan biyun Ardo.....!!! **SUDEIS** Dawowar sa kenan daga ofishin bautar k sa, Ya zube a parlorn yana maida numfarfashi. Haj Laila da sakkowarta kenan daga sama ta tsaya tana duban sa. n gayshe da Yayaa! Yanzu aka dawo? Ya danyi murmushin da wushiryar sa ta bayyana , ami barka da rana, Wallahi kuwa na kwaso gajiya. i dole, Sannun ka! Allah dai yayi albarka Yaya. Abinci na dining. Ka ci sai kai wanka ka huta. Har Ina cewa zaka sauke ni Tukur rd. Idi ya fita dakko yara a makaranta. h haba mana Mami zan kai ki mana. Bara nayi wanka, Don naci abinci a ofis. Wannan bautar k sa gwara ALLAH ya temakemu mu kammala mu bar musu wajen su. Aiki yayi yawa. Haj Laila tayi daria tana girgiza kai. aba Yayan su, Yana ga alama kanason zuk wa, Ai kuwa Baban ku yace kana gamawa Insha Allah dole kaje kamfani ka fara aiki. Sudeis ya d nyi daria kawai, llah ya tabbatar da abunda yafi alkhairi Mami. Bari na watso ruwan. auwa Yaya, Bari nima na shirya. UKUR RD (DANGOJE Sannu ahankali Sudeis yake tukin har suka k rasa unguwar ta tukur rd dake nassarawa GRA. Dai dai wani farin gidah mai dauke da wani jijjigegen gate Haj Laila tasa Sudeis yai parking, auwa Yayan su, An gayshe ka. Zaka shiga amma ko? h Mami! Sai kin fito.... Shigewa ciki tayi tana dariya, Dai dai lokacin da wata mota ta kutsa kanta itama. Tun da ya aga kansa da niyar kallon zasu iya parking a kusa dashi ne ko ya sake matsawa gaba? Idanun sa basu sauka kan koina ba sai fuskar ta, Yayi ya janye idanun sa zuciar sa ta hane shi. Bai tabawa wane mahaluki Irin Kallon kurillar ba Sai akanta. Gaba d ya ya kasa dauke ganin sa, Zuciar Sai wani irin bugu take yi tana zullo tamkar zata fado. Kallon ta yake kamar ya hadiyeta. Dakyar ya iya dakko hannun sa ya dora a saitin zuciar sa dake barazanar fadowa. Ahankali ya samu ya janye idanun sa daga Kanta lokacindata bude gate din suka shiga ciki da wata babba da yake kyautata zaton mahaifiyar ta ce da wasu yara. a Rabbi!!! ? Ya fada ahankali yana furzar da iskar bakin sa mai tsananin zafi. Yau shine mai Kallon wata ya mace haka? Kallon da bai tab yiwa wata Ko wani kwatan kwatankwacin sa ba? Jikin sa gaba d ya sai ya soma rawa, Gaba d ya idanun sa hotan fuskar ta suke nuna masa. eye hakan? SO......??? No! Ya Tambayi kansa yana sake fusgar da wata iskar daga bakin sa. oh SO da me? Da me?Akan me m? Haka son yake? ? Ya sake fa a yana kifa kai akan sitiyari. O DA ZUCIYA.... ? Ya shiga maimatawa yana rintse idanun sa. Hannun sa d ya akan saitin zuciar sa. I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:38 - Buhainat: *Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *SO DA ZUCIYA* *ZAFAFA5:2022* *13* A hankali Sudeis yayi k rin daidaita kansa, Ya shiga nanata addu yana lumshe idanun sa, Masu d uke da gashin idanu zara-zara. Minti ka an sai ya aga idanun sa ya sauke akan gate din gidan. So yake kawai yaga fitowar Mami su wuce gidah. Gaba d ya yanayin yadda jikin sa ya canza masa lokaci d ya ne yasa shi sauke nannauyar ajiyar zucia. So yake ya koma gidah ya yi kokarin fitar da sabon lamarin da ZUCIYAr sa ke neman jefa shi. Lalle idan haka SO yake shiga mutum lokaci d ya, To tabbas tasa zuciar batai masa adalci ba. Sam bayada tsarin kula wata mace nan kusa bare wata daban da bai sani ba. Dan kauda tunanin dake addabar zuciar sa, Hakan yasa shi dan murda wajen rediyon dake jikin motar sa, Nan da nan kuwa karatun sheikh shurem ya gauraye cikin motar da wajen ta. A hankali ya kwantar da kansa a jikin kujerar yana mai bin
Chapter 14 · 0% Book details