Sashe 21
So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rumalle tafada tana mai share kumfar idanunta da kasan rigar Ardo h Rumalle! An kwan kalau? apia kalau Jammu.. Zumaanah kace ka rabu da Jammu? Nafa gaya maka ba zan hada kishi da yar garin mu ba. Domin kuwa Jammu kamar yaya take awuri na. Kanin mahaifinta mai rasuwa ya auri k nwar mahaifiya ta. Ardo ya shiga kwakwaso rantsuwa yana direwa, abillahil lazi na shikata Rumalle, Na shikata, Zaman yaranta take. au ma zamu bar maka gidan Malam da yardar Allah, Allah kuma yasa hakane yafi alkhairi. Yara kuma zasu dinga zuwa suna gayarda uban su. anaso na yafe. Kuje can ku karata. oh shikenan Malam, Idan auren wani ya taso acikin su Za neme ka dole, Tunda kai ne uban su. Sannan ina fatan Allah ya yaye maka wannan jafa daka dorawa kanka. Kaje ka tuntubi malamai yawan haifar aya mata ma rahama ne Malam. Wataran su zasu maka riga su maka wando. Arzikin da kake fatan samu ajikin a mazan. Ta iya yiwuwa matan da baka so ne zasu rufa maka asiri agaba. Cikin takaici ta daga labulen dakinta daya jeme ta shige. Ta direwa su Yan biyu kular agaban su. u ci ku wanko jikin ku. Za zo daukar mu Idan Allah yayarda. ? Ta karasa hade da kwashe kayayyakin su ta zuba a babbar ghana must go. Ardo da Rumalle dake waje kowannen su yayi cirko cirko dashi. Kafin Rumalle ta ja hannun sa ta mika masa robar ruwan. ubo Malam zubo ruwan. Zuba mata ya shiga yi Ita kuma tana daurewa haka suka kammala. Suka koma cikin daki. Dadaa kuwa suna kammala shiryawa ba jimawa Ibrahim ya k raso. Modibbo ne ya shiga ya gayawa Dadaan isowar Ibrahim din. Dadaa tasa yan biyu suka fita. Tashiga yiwa Modibbo jan kunne na takatsantsan da zai yi da matan uban sa. Yabisu sau da kafa. Har Allah ya hore masa shima yayi muhallin sa. Yana hawaye tana yi. Haka ya riko nata leda suka fito. Dakin Atuwa ta leka ta mata sallama. Atuwan na kwance tayi ai dai akan katifa tana sakatar kunne. oh Jammu! Saduwar alkhairi. Sai mun zo. Dadaa takarasa shiga dakin Jimmamman dake labe a bakin taga tana jiyo su Ardo. Tana ganin Dadaa ta sau murmushin yak afiyar ce? h wallahi auntyn su. hikenan! Sai wata rana Jammu. Sukayi sallama Dadaan ta fice Modibbo na bi mata a baya. Yan biyu na daga waje. Atare suka shige motar Modibbo na daga musu hannu. Bayan Ibrahim ya zura kayan a booth. Ya mike dasu a titi, Daga rimin kebe zuwa unguwar Nassarawa GRA, Yankin Tukur Road... **CAPT. MUHD MUHD** Haj Laila da Iklima kowanne yazo yayiwa Addayo sallamar tafiya aiki. Capt. Muhd daya shiga sashen mahaifiyar tasa ya zauna ya kwashi gaisuwa shima. Bayan fitar kowa na gidan yaja gauruwar ajiyar zucia yana jujjuya kai. anzu ina amfanin matan nan Addayo? Gaba d ya bana gaban su sai aikin su. D ya tatafi banki d ya asibiti. Addayo ki lamunce mun na karo aure dan Allah. Ni ki zabamun matar ma.. Dan Allah Addayo karki hana. Iya alfarmar da zan iya kenan ko dai na aro aure ko kuma na sake su duka...... Unedited Late post Ayi hak 1/31/22, 18:42 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._* _*NANA HAFSAT_* _*19_* _*Zafafa biyar na ku i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa a mana al awari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._* *_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share *_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS *_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw _________________________ *_MACE SAI DA GYARA_* _GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_ *YERWA INCENSE AND MORE* ar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamsha iya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.* _Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan awatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami ha i na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_ *_Muna da ha in_* _Turaren wuta kala kala na gidah_ _khumrahs_ _Kullaccham_ _Turaren wanka_ _Turaren Kaya_ _Turaren wanki_ _turaren mopping_ _Dukkanil al jab (Turaren tsugunno na Matan aure kad _khumratul al jab (khumrah ta jiki ta matan aure_ _Muna Gyaran jiki_ _Na amare_ _Da masu jego_ _Da sabulai masu gyara fata_ _Turaren tsugunno_ _zumar goran tula_ _Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_ _Akwaisu kujeran tsugunno _Dilke and halwa set_ _Burners da igniters da tong_ _turaren fesawa dana ruwa._ _wardrobe balls_ _scented pebbles_ _cotton wooly oudi incense_ _kabbasas_ _Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_ _Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans _Muna bada sari, Ko sayi ai akan farashi mai sau i da rahusa. Ga mai bu ata sai ya nememu tanan _EMAIL:[email protected] ko INSTAGRAM PAGE d nmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_ _MUNA TURAWA KAYAN MU KO NA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE. 100% TESTED AND TRUSTED_ **GIDAN MALAM ARDO** Rumalle na daga tsaye tana daga wayarta, Da alama service, Sanye cikin kananun kaya. Matsattsen wando da vest. Tana yan wak wak nta, Can sai ha Ardo ya shigo da bakar leda. Kamshin soyayyen kifi sai tashi yake. Rumalle na hango shi ta nufe shi da sauri, Tana ware hannuwa, Hade da riko hannayen sa da ledar baki d ya. Ta kaikace baki tana rera masa wakar film din sangaya. yye lale iya raye ayye lale maraba Ardona, Na bude taska, Dole ne in taka, In rawa agaban ka, Ai bana shakka, Ai zakai murmushi na rike ka a rai na bana wariwa, juyo inyi murna don ka inka tona, Na rikeka amana, Fuska ta nuna, dandalin nan kowa ya sani ni ce matar ka Rumalle .. Ayye lale lale ayye lale Rumalen Ardo Jimmamman dake wanke ledar fitsarin yan biyu taja tsaki tana matse kumfar daya fallotsa mata a fuska, Atuwa da ke gefen dakin ta tana afa aya ta saki dariya tana shewa, hayye landantsan. Allah mai alheri. Jimmamman ta waiga tana dalla mata harara. Atuwa tashiga karkada mata yatsu daga inda take zaune, i sai in yage za ni, Naci mutuncin mace. Wabillahil lazi. Jimmamman bata sake bi takan Atuwa ba, Ta cigaba da daurayar kayanta kawai. Su Rumalle suka shige kuryar daki. Ragowar abincin gidan fatsuma suka dakko. Rumalle tashiga bashi a baki tana murmushi. Cikin haka sai ga sallama anata rafkawa. Maza har Uku, Na farko zai yi shekaru goma sha hudu, Mabiyin sa zai yi shekaru sha biyu. Sai na karshe zai yi shekaru 10. ai su waye? ? Cewar Ardo. Rumallen tayi hanzar riko hannunsa. Tamayar dashi zaune daga tsayen dake niyar tashi. u haladu ne fa da usmanu da idrisu. a? Su wa? Waye su? ? Ardo ya tambayeta cikin tsananin tashin hankali. arana mana. ai akai yaya kuma? aba mai hosvan (my husband) haba angon Rumalle. Da kai da kaya ai mallakar wuya ne. Ai suma yaran ka ne inda kara. amaa gamu munzo. ewar Haladu dake d uke da rintimemiyar ghana must go. ide kashi zan Mama ? Usmanu. hege ka rigani fito in shiga. ? Idrisu ya fada yana matse kafafu. Ardo tsabar kololuwar bakin cikin daya tsinci kansa Sai yayi shiru ya kasa magana. Idrisu ya kwaye labulen dakin yana dashe baki, auwa ashe na canka. Kai mama dakin nan yayi kyau, mu A na zamu dinga kwana. Su dijama na gayar dake ga daddawa nan da kuka sunce akawo miki. Indon tsalha ma tace tana nan tafe. Usmanu ya lek kansa shima yana bude baki, ama Ina namu abincin yasin cikina tamkar an yashe shi. Kuma tak nayi da dumamen tuwon innani. Bai gama magana ba Rumalle ta dau kwanon abincin gaban su, Batabi takan Ardo dake kalle kifin da bai ci ba. Ta mika musu kwanon abincin. e ku ci, Mazan faman Maman su da sabon baban su Ardo. Cikin tsananin tashin hankali Ardo ya mike ya fuce. Kai tsaye ya wuce bakin hayin gada ya zauna. Ya rasa me yake masa dadi. Mai gurasa zai wuce ya kira shi, ankan ta ari, Idan ka biyo nan kazo ka karb kudin ka. Mai gurasa ya yanka masa yamika masa, Ardo ya karba yana ci yana Hawayen bakin ciki. **FASLUN SALMANUL PARIS** A hankali ya saki tattausan murmushi, Dai-dai lokacin da Zaraah ta sake dagowa daga kauda kanta datayi suna magana da kawarta. Suna had idanu dashi ta cuno baki gaba tana jujjuya idanun da batasan ma tayi ba. Yanayin shagwabar da tayi kwarai matuka ya da awa Sudeis. Kusan rabi da kwatan tsayuwar da yayi kacokan ya sadaukar dasu ga kallon ta da motsinta baki daya. mira...!! a samu kansa da kiranta. m Malam. ? Ta amsa shi tana daga zaune. Ya dan shafa keyar sa daga tsayen da yake. o...! ? Ya fada ahankali a kuma nutse had da ficewa daga ajin. Binsa ta shiga yi a baya. Ya bude ofishin sa yashiga. Itama ta bishi. Ya zauna akan kujera bayan yayi addu maa. ? Yace da ita ahankali cikin wata iriyar murya. m Malam. ayi lefine....? Uhm? ? Ya tambayeta batare da yasan da irin lafazin da yayi ba. Yanayin yadda ya karya harshen sa. Hausar ma bil lugga yayita. Kai kace larabci ne. Gashi idanuwan sa masu matukar sanyaya zucia da ruhi ya zube mata su. Kamshin jikin sa da nata sun had sun bada wani hadadden kamshi. Shiru tayi bata amsa shi ba, Tana dai tsaye tana wasa da zoben azurfar dake yatsanta. Shi kuma yana daga zaune ya kasa dauke idanun sa akan ta. Ya rasa mai yasa akoda yaushe yaga Zaraah, ZUCIYAr sa bata iya janye tunanin ta. kallo d ya da yayiwa Zaraah. SOn ta Ya masa madaukakin kamu mai wuyar fassarawa. Ya sake narkar da murya hade da sakar mata wani Irin kallo mai tsuma zuciar duk wanda akayi wa. maaa ? Ya ja sunan cikin lugga hade da karyar da kansa. m Malam. Ta amsa shi kanta a asa. ac..Nace na..Nayi lefi ne? ? Ya karasa cikin in nar sa mai kamada maganar gayu. Girgiza kai tayi alamun a