← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 55

Sashe 22

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

h. Ya furzar da iskar bakin sa. Zai yi magana kenan. Ustaza heekma ta yi sallama ta shiga ofishin. Sai kamshi take. Kai daga ji kasan turaren bata jima da fesa shi ba. staz.. Sannu da aiki.! auwa sannu ustaza. ? Ya amsata still kansa na kan Zaraah dake tsaye. na yini? ? Zaraah ta gaysheta. apia qalau... A mata afuwa idan lefi tayi Ustaz ? Cewar ustaza Heekma dake kokarin zama a kujerar dake fuskantar Sudeis. i..Ne mai laifin ba ita ba. ? Ya fada can kasan mak shi. Wanda daga Zaraan har Heekman basu ji ba. mata afuwa dai Ustaz. Gyada kai yayi, Ya mike yayi waje. Daga wajen ya dokawa Zaraah kira. Ustaza Heekmah tabi bayansu da kallo. Daga gefen matattakalar bene ya tsaya, Hannuwan sa zube cikin aljihun sa ya narke nata idanunsa masu kama da najin bacci. Kwayar idanun ta kawai yake gani. Sai tsinin hancin daya dago kansa ta saman niqabin ta. .. I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ **** 1/31/22, 18:47 - Buhainat: _*Zafafa biyar na ku i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa a mana al awari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._* *_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share *_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS *_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw _________________________ *_MACE SAI DA GYARA_* _GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_ *YERWA INCENSE AND MORE* ar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamsha iya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.* _Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan awatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami ha i na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_ *_Muna da ha in_* _Turaren wuta kala kala na gidah_ _khumrahs_ _Kullaccham_ _Turaren wanka_ _Turaren Kaya_ _Turaren wanki_ _turaren mopping_ _Dukkanil al jab (Turaren tsugunno na Matan aure kad _khumratul al jab (khumrah ta jiki ta matan aure_ _Muna Gyaran jiki_ _Na amare_ _Da masu jego_ _Da sabulai masu gyara fata_ _Turaren tsugunno_ _zumar goran tula_ _Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_ _Akwaisu kujeran tsugunno _Dilke and halwa set_ _Burners da igniters da tong_ _turaren fesawa dana ruwa._ _wardrobe balls_ _scented pebbles_ _cotton wooly oudi incense_ _kabbasas_ _Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_ _Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans _Muna bada sari, Ko sayi ai akan farashi mai sau i da rahusa. Ga mai bu ata sai ya nememu tanan _EMAIL:[email protected] ko INSTAGRAM PAGE d nmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_ _MUNA TURAWA KAYAN MU KO NA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE. 100% TESTED AND TRUSTED_ ***** Azahar sosai ya tashi, ya mike yana salati, daga curtains din dakin yayi yana mamakin tsawon lokacin da ya dauka yana baccin, wayar sa dake saman gadon ya dawo ya dauka ya bud'e ta, misscalls ya gani ya duba sannan ya ajiye ya fito zuwa falo in da yatar da abincin sa a jere cikin manyan warmers sai kuma wani dan basket da aka rufe shi da jan kyalle me kyau dake dauke da hoton heart, matsawa yayi gabansa yana kallo, "Menene wannan?" Yayi maganar yana rik'e kugun sa da sauri wani bafade ya shigo, ya rissina yace "Sako ne daga shashen Kilishi, inji gimbiya Laila." "Laila?" Ya furta cike da mamaki "Yaushe ta zo?" "Tun da safe, lokacin baka nan." "Dauke shi a kai sashen Ammi, ace ta ajiye." Sake dukawa yayi cikin girmamawa yace "An gama ranka ya dade." Juyawa yayi ya koma ciki, yayi wanka sannan ya shirya yana tunanin dawowar Laila a irin wannan lokacin da yasan suna tsakiyar karatu ne. Fitowa yayi ya tsattsakuri abincin ya fita wajen ammi dan be samu ganin ta da safe ba. A gabanta ya tarar da sakon nasa, ta bishi da kallo sannan ta kalli kwandon da yake na Kaba. Sai da ya zauna ya gaishe ta sannan ya saka aka miko masa basket din "Ammi kinga ko? Menene ma'anar haka?" "Ni kaina nayi mamaki, amma kuma kasan dama hakan zata faru idan har ta samu labarin auren ka." " Bana son wata matsala gaskiya, zan aika da sako wajen Kilishin dan ba zan dauki rainin hankali ba." " Ka rabu dasu, karka yarda su bata maka rai har kayi tunanin biye musu, ka cigaba da addu'a nima kuma ina tayaka mahaifin ka ma,.ba zasu taba samun nasarar abinda suke so ba." " Shikenan Ammi, dan Allah aje a kona basket din nan dan bana son ko ganin sa." " Shikenan, ka cigaba da walwalar ka karka yarda makiyinka ya gane weakness dinka." " In Sha Allah Ammi." " Allah yayi maka albarka." " Amin." Ya amsa yana jin tamkar dawowar Laila akwai wani babban dalili " Yawwa na kira Fatima akan lefen ka, zata hada komai in sha Allah, idan yaso sai su tafi ita da kai da wata dai cikin su, Takawa ma yace shi zaiyi komai, amma duk da haka Fulani tace yayi nasa itama zatayi nata mu ma nan sai muyi namu." "Wayyo ni dan gata." Yace yana murmushi "Ammi gatan kar yayi min yawa ai." "Ba zai ba, Allah yasa ayi damu kawai, amma dole sirikata taga gata." "Uhm.. Allah sa idan tazo karta kwace min wajena." " Dole ne ai, kasan dai yadda nake son ya mace ko?" " Shikenan sunana sorry wallahi." Dariya Ammi ta saka " Aikam ka shirya tun yanzu." " Shikenan, Muhammad kana ji? Kayi hakuri da duk abinda zaka gani." Ya fad'a cikin yanayin kalar tausayi, dariya sosai ya bawa Ammi tayi sosai, kallon ta ya dinga yi cikin tsantsar son ta, yana son Ammi da duk wasu halayenta, babu abinda yake so irin yaga tana farin ciki sosai, hakan yake sashi jin zai iya komai dan ganin ya faranta mata, ya dawwamar da farin ciki a kan fsukar ta, hakan kuma ba zai yiwu ba sai dole yaki karbar muradin Bubu, dole ya hakura da mulkin ko da yana so, saboda farin cikin Ammin Sa! ***Satin Mama daya cif a Katsina, ranar da zasu dawo ranar Bashir ya iske su a chan da dalleliyar mota da sha tara ta arziki, murna wajen Mama da Zeenat ba'a magana aka dinga turashi gida gida na dangi dan aga irin mijin da zeenatun ta samo, aikuwa nan da nan magana ta karade ko ina cikin family din Maman, anan wasu da yawa suka samu labarin bikin Zeenat din wanda aka saka wata daya kachal bayan Bashir din ya tabbatar musu da zaiyi komai basa bukatar komai hatta da kayan gida duk shi zai zuba, hakan ya sake fasawa Mama kai ta dinga hura hanci a lallai zeenatun ta ta dallo miji na kere sa'a, tausayi da farin cikin halin da ta tabbata Iman zata shiga idan har ta auri fakirin nan take, gashi dai su kam Allah yayi musu gam da katar dan yadda aka dinga maganar Bashir din a dangi kadai ya ishi Mama tutiya da alfahari. A motar ya kwaso su Zeenat na gaba gida na tashi cikin taken soyayya Mama da Marwan na baya har Kano, Zeenat ji take kamar tafi kowa sa'a a duniya dan da gaske take jin wani irin son Bashir din na ratsa ta. Sanda suka isa gida magriba tayi saboda basu taho da wuri ba yana faman zaga dangi, alwala aka kawo masa ruwa yayi, ya zauna Zeenat din ta shiga ta fito suka dasa sabuwar hira irin ta yaushe rabo. Cikin hirar ne yake fad'a mata lefe in sha Allah za'a kawo cikin upper week, zai sanar mata da ranar sai ta fadawa Mama, hakan yayi mata dadi har tana hasashen uban kayan da za'a kawo mata dan taga Bashir din me bajin ta ne sosai. Ranta fes ta koma ciki bayan ya tafi, ta labartawa Maman lokacin Matar Abba Musa ta shigo wajen Maman yi mata sannu da zuwa. "Haba ni nayi mamakin da aka ce manyan mutane ne suka zo neman aure gidan nan na tabbata dama wajen Zeenat ne, yarinya kakarki ta yanke saka wallahi." Tace tana dariya, murmushi mama tayi " Kice manyan mutane ne suka zo? Bani labari Binta." " Ai Maman Habib baki gani ba, wallahi manyan mutane ne kamar ma daga wata babbar masarauta, yadda naga mazan gidan nan sun rikice kadai zaka gane ba kananun mutane bane, na zata ma na Iman ne ashe na Zeenatu ne, Baban Walid be min bayanin da zan gane ba kinsan wajen lokaci daya suka zo dukka." " Aikuwa sune, kai kice dai manyan mutane ne, masarauta fa? Kai masha ALLAH abu yayi kyau wallahi." " Ai Maman Habib ba karamin dace Zeenat tayi ba wallahi, Allah dai ya kaimu bikin nasan za'a ga lefe na ban mamaki." " Bari kawaii, sai muzo mu tanadi kyautar girma da zamu fita kunya, na gode da kika sanar dani dan Dr ba lallai ya fad'a min ba muna yar tsama dashi." " Ai haka suke, basa fadar cikin su
Chapter 22 · 0% Book details