← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 55

Sashe 11

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wannan ce Zaarahn? Lallai ko a hanya bazan ce ita bace masha Allah kyakkyawa da ita. Duka daga Dada har Zaarah babu wanda yace komai saboda nauyi, kuma idan da sabo sun saba jin haka yadda mutane da yawa basa yadda cewa itace ta haife ta saboda tsananin kyawunta tamkar ba haifaffiyar gidan ba. h Jammu haka kika bi kika lalace? Duk ina soyayyar da Ardo ya dinga zuba miki lokacin da yana zuwa tadi? Wallahi yauma wucewa zamuyi ta nan, nace da Ibrahim akwai wata yata a nan ya kawo ni mu gaisa tunda ke bakya neman mu. Kuma kinsan tsakanin mu da Iyami bata da aminyar da ta wuce ni, tsakanina da Iyami babu bye-bye hakan yasa ma ban manta dake a nan wajejan ba. Dada tayi kasa da kanta tana jin kamar tayi kuka, Hajiya Amina aminiya ce a gurin mahaifiyarta, duk wani kaya na aure rabinta Hajiya Amina ce ta yiwa Dada saboda amincin dake tsakanin su. Ita kuma abinda yasa bata nemanta dalili ne mai yawa, ita tana rimin keb'e yayin da hajiyar take Nasarawa babu ta yadda za'ai ace tana zuwa, dan bata son shiga cikin irin wanda suka fita arziki gudun rai ni da wulakanci. Amman tunda gashi yanzu tazo itama kila wata rana taje mata ziyara matsayinta na uwa a gare ta. aarah ya karatun? afiya lau.l in sanni? ? Cewar Zarah cike da jin kunya tana rufe ido. inji ko Jammu, jikar tawa guda amman bata sanni ba. ada ta kalli Zaarah kafin ta kalli Hajiyan tana cewa. allahi Hajiya ta sanki ganinki ne kawai batai ba sai yau. ? Ta sake kallon Zarah. aarah ba nace akwai wata kakarku ba a unguwar Nasarawa? ? Cikin tunawa da nuna tabbaci Zarah ta zaro ido tana bude baki tace. u lahhhh Dada daman itace Hajiyan Nasarawa? Jin haka ya tabbatarwa da Hajiya Amina cewa Jammu tana bawa yaranta labarin su. h itace gashi har tazo ina ta cewa zamu je ku ganta. au kam gani nazo jekalle, tunda babu rayuwar Iyami ai kamata yayi ni a maida ni gurbinta, amman sai kuka watsar dani Jammu, to banyi fushi ba ina Ardon yake? aya nan Hajiya. ? Cewar Dada. adancan matan kuma fa Jammu? ? Hajiya ta tambaya dan ita bata san kowa ba a cikin su. bokan zama na ne. h ai mun gaisa dasu, sai dai ban gane uwar gidan ba, kinsan lokacin da muka kawoki bata gidan aka ce taje kauye. ada tayi kasa da murya gudun tada fitina. a zaune a kofar dakin tsakiya itace Atuwa sai dayar da yayo kwanan nan, kinsan akwai wace ta rasu matarsa ta farko wace bayan ita ne ya auro Atuwa sannan ni sai kuma wadanda yake aura suna rabuwa. Daga nan fa hira ta balle Zaarah ta ja Badiyya yarinyar da Hajiya Amina tazo da ita wacce jika ce a gurinta suka fito tsakar gida. Su Dadah sun jima suna maganar rayuwa da yadda komai ya lalace musamman yadda mata ke rayuwa da irin su Ardo. Hajiya Amina tace da Dadah. dan Zaarah ta kammala J.S 3 din zan aiko a dauke ta taje tayi S.S 1 to 3 a guri na, duk da nasan a dai dai wannan lokacin kinfi kowa don ganinta a gurinki. Amman karatunta ingantacce shine dadin dad'awar jin dadi da kwanciyar hankali, kuma idan Allah ya taimaka kafin tai aure kin fara cin moriyar hakan. Kici gaba da yi mata addu'a Allah ya tsare miki su a duk inda suke. Hawaye suka zubowa Dada ganin tsantsar halacci irin na Hajiya Amina, mace mai yi dan Allah ba dan ace tayi ba. Kasa koda motsi Dada tayi har sai da taga Hajiya Amina ta mike tana yi mata sallama, cike da jin nauyi Dada tace. ashi ko ruwa baki sha ba Hajiya. arki damu, ai da zan sha zan sanar dake. Idan mai gidan ya dawo ace ina gaishe shi, ga wannan. ? Ta bada dubu biyu tace. i bashi ba yawa abin ne sai a hankali. Wannan kuma naki ne. ? Ta mika mata dubu biyar tana nuna mata yan dari biyar-biyar tare da cewa. annan idan zan fita zan bawa kishiyoyin naki, Allah ya baku zaman lafiya. Dadaa ta dinga godiya kamar zata hadiye ta dan jin dadi, suka fito tare Hajiya Amina ta bawa Atuwa dari biyar ta bawa Zaarah ta mikawa Jimmamman na ta, suka dinga zabga godiya kai kace ranar suka fara taba kudi a rayuwarsu. Sosai suka yi sallama Dada ta koma ciki Zaarah kuma ta raka su har mota, daman tun dazu Ibrahim ya koma da yaji basu da niyar fitowa. Gashe shi Zaarah tayi tare da yiwa Hajiya godiya suka ja mota ita kuma ta koma gida. Daman suna fita Atuwa ta kalli Dada tana washe baki tace. ammu mu an bamu dari har biyar, ke kuwa nasan kin samu kusan dubu goma ko? Dadaa tayi murmushi kawai ta shiga daki bata ga dalilin jin ba'asin nawa aka ba ta tunda itama ba tambayarta take yi ba. Ranar sunci abinci me dadi sun kuma siyo abinda suka fi bukata na amfaninsu. #pls follow/like and refer my scented product to your beloved ones Instagram:yerwaincense_and_more Muna sales. Tun daga 4 ga December zuwa 10 ga watan sabuwar shekarar 2022 watan janairu/January Insha Allahu. Mun cire kaso 30 na kudin kayayyakin mu. Akwai kuma kyauta ta musanman ga wanda suka saya kaya daga dubu 7 zuwa sama. *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:36 - Buhainat: _*Mierah's dukkan_* _*Mierah dukkan_* _*Mierah dukkan_* _(Palace of exotic scent and more) _MD: is ur plug! Muna siyarda kaya kala2 kamar jaka da takalmi kamfanin lamis,Dior,vellabela da dkny da sneakers 'yan yyi dominku da yaranku,Muna order kaya dga kasashe daban-daban,Muna siyarda da kayan decors,plated gold,da turaruka kala-kala Hadi dna tasa (oil perfume) dga kamfanin naseem hr suratti,Muna da room fresh da turarukan wuta Dan gangaria. Muna adashe na yargata(kaya) Dana kudi ku tuntube mu awannan nmbr kamar haka wa.me/07039773001 Muna turawa ko Ina afadin Nigeria da wasu kasashen ketare ngd_ *Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *SDZ* *NANA HAFSATU* *10* *AMINU KANO INT. AIRPORT* ***Jirgi na gama saisaita kansa, Su Sudeis da sauran fasinjoji suka fara fitowa daga ciki. Sudeis ya shaki iskar Allah yana sake lumshe idanun sa. Ya sakko daga matattakalar benen jirgin bakinsa dauke da addu in godia ga Allah daya kawo su lapia. Sanye yake cikin jallabiya kalar royal blue. Da dishi ishin kalar toka a hannayen. Sai ya zamto yar hular kansa da takalmin sa kai dama agogon dake daure a wutsiyar hannun sa duk kalar tokan ne. Idanun sa saqale cikin wani farin gilashi daya karawa fuskar sa kyau da cikar kamala. Sai bulala kamshi yake yi. Haka ya karasa cike ciken takardu, Tukun sannan ya janyo akwatin sa da kuma wata yar jaka mai dauke da littattafan sa. Yana tafe bakinsa dauke da addua, Har ya karasa fita zuwa waje. Wani mai taxi na gefe yana arar gyada yana afawa a baka. allabai tafiya ne? ? Ya tambayi Sudeis yana mai tafiya zuwa inda yake. ...Eh oh muje ko. Kawo kayan a saka a baya. ? Ya fada hade da d ukar akwatin gaba d ya ya zura a booth. Kafin ma sudeis din ya bashi umarni. auwa to abokina shigo mu wuce ko? Bayadda Sudeis ya iya. Haka ya bude kofar gaba ya shiga. Mai motar sai jansa yake da hira. Shi dai ya shiga amsa shi dakyar. Saboda shi mutum ne da baya da son magana, Bashida hayaniya kwata kwata. Ko da yana karami bashida abokin fad allabai ina zamu je ne..? ? Cewar direban, Hannun sa d ya akan sitiyari, Dayan kuma yana gwaiwayar dafaffiyar masarar daya siya a hold-off. uleiman crescent... ? Ya karasa fada yana mai jan kasan leben sa ahankali. eda ka fada na hango kamar ka da yan unguwar. Alkur n. Hyar da ku. Kai alaji kudi yayi. Shi dai Sudeis kanzil baice ba. Sai ma kambama kokarin zubar zancen direben da yake. Tamkar an kanya. Tunda ya hau motar direben ke fetsa masa zance. Dai dai da sakan d ya bai yi shiru ba. Kuma ko kadan in amsa shin da sudeis yake, Hakan bai kwab r da bakin sa ba. Sai ma kara sautin muryar sa da yayi. Ya shiga ratattakowa sudeis din tambaya. boki na ni kuwa ya labarin tsohon dan siyasar yankin unguwar ku da efcc ta kame? a....? ban nan, Uhm... Kaji sunan sa, Kai mts! Allah ya tsinewa mantuwa. Kaji sunan mutumin nan daya handame kudade. Yauwa Hannafi Na Galluwa. an...San.. Bansan shi ba. ai haba dai? Na galluwan. Yo ai ko a cikin karkara ba maraya ba. Ba wanda baisan hi ba. Domin na galluwa yayi nisa. Amma aboki na ka jima baka kasar ko? h..... a amsa shi can kasan mak shi. Duk da haka direban bai daddara ba, Yai ta kwararawa Sudeis zance ba kakkautawa, Tundaga airport road har nassarawa GRA (suleiman crescent). Dai dai wani katon gidah mai shudin fenti Sudeis yace direban ya tsaya. Chanjin kudin najeriyar da Hammad ya bashi jiya ya
Chapter 11 · 0% Book details