← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 55

Sashe 54

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yace shine uban amaria kuma uban ango. Nan da nan Zaraah ta cika gaban su da kayan gara da su lemuka. "Dama nace bari kuzo sai a dafa muku abinda kukeso." "Mukeson me Zaraah? Kamar masu cikin zani? Wallahi munci munyi nak agidan Jammu. KO kuwa ?" "Wallahi kuwa " "Charanchas Zaraah. Kunyi wayar dasu Hajara kuwa?" Cewar Atuwa dake shafa center carpet din Zaraah da hannunta "Eh munayi ai zamu ziyarci gidajen junama insha Allah . " "Hakan yayi. Allah yabar zumuncin ku. Ki yafe mana kema Zaraah. Jammu ma yanzu m..." "Dan Allah mama Atuwa karki karasa. Me kukayi? Dan Allah kibar zancen nan. Wallahi komai ya wuce. Allah ya yafe mana baki daya. Yan biyu zo. Yaya Farillatu ba magana?" Farillatu sam taki zuwa wajen Zaraah gani take tamkar ba zaraahn bace. "Yo ai ba zata zoba. Gabaki daya fa rankataf kamar ancanza ku. Sharmajal daku tamkar an sake wanke ku a inji. Charanchas Wallahi. "Atuwa ta karasa fada tana kafa bakin robar lemo a baka. Tasha ta gyatse tana hamdalah. Hira suka danyi sama sama. Kafin su mike zasu tafi. Rasa abinda zata basu tayi. Kayan lefenta ta dudduba tazaro atamfofi kanana ta hada musu da turarukan fesawa kowanne ledar sa taban. Kayan garar ma tacika musu leda tace abawa yaran. Ta Kuma sake hada leda fal da lemuka da kayan garar tace abawa Ardo kafin tazo. Har bakin gate tayi musu rakiya suka shigaa mota direba ya dauke su sai hangar rimin kebe. Yayinda ita Kuma ta koma cikin gidah . Kamar jira yake ta dawo ya janyo hannunta suka koma karamin parlor. Kyakkyawan masauki yaiwa kan Zaraah a jikin sa. Yanata bata labari suna yar soyayyar su sama sama gwanin ban sha'awa da birgewa.. RIMIN KEBE I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 2/25/22, 18:56 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p PLS FOLLOW US ON IG JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO SO DA ZUCIYA!! NANA HAFSATU ZAFAFA 5 PAID BOOKS PG: 45 SHAFIN KARSHE || EPI FINALE _________ Ardo na zaune su Atuwa suka shigo da ledoji. Yabi hannuwan su da kallo yana tabe baki "Sahibin Atuwa ga wannan inji diyar ka zaraah. Wannan kuma mijin Jammu ne yace a baka. " Ta mika masa ledar da Atuwa ta mika masa. Hadi da kudin .. Ardo ya wafce da sauri yana bin cikin ledar da kallo. Da sauri ya fice zuwa dakin marigayi Modibbo dake waje. Wanda ya Zama mallakin sa a yanzu. Su Atuwa kuwa kowacce ta shige daki tashiga shawarar sanaar hannu da zasu fara da yan kudaden da captain yabayar yace abasu. Yayinda Ardo yayi zugum yana shawarar sanaar tsibbu zai fara ko kuwa caca? Haka ya raba dare yanata kai da kawowa acikin zuciyar sa. WASHE--GARI Da sanyin safiya Ardo ya fita. Kai tsaye yayi rairayin yan bori. Ya samu tsalhe shugaban su suka gana. A hanyar komawa gidah sukayi kicibis da Mai unguwa . "Malam Ardo daga ina kake da sanyin safiyar nan? Naga kuma daga ketaren rairayin yan bori ka taho." Ardo ya shigaa shafa keyarsa yana bubbuga takalmin sa daya na silifas a kasa. "Neman aiki naje yallabai. " "Neman aiki a ketaran yan borin? Ban yarda ba gaskia. Wake yin hanyar suma bare neman aiki?" Ardo yayi shiru yaki cewa komai. Mai unguwa ya girgiza kai kawai. Yayinda ya jawo hannun Ardo suka koma gefe suka tsaya "Shakka babu tsibbu kakeson farawa Ardo . Saboda talauci? Talauci haukane? Kasan hukuncin shirka kuwa Ardo?" Shi dai Ardo sai ma juyar da kansa da yayi gefe. "malam Ardo, Shirka aba ce, da take walwale imani da zaman Allah abin bauta shi kadai. Tunda kuwa ta tabbata cewa, imani da zaman Allah Madaukakin Sarki abin bauta, shi kadai ba tare da waninsa ba, shi ne mafi girma da muhimmancin duk wani wajibi. Kenan, yi masa kishiya, wato, hirka ? ita ce mafi girman sabo a wurin Allah Madaukakin Sarki. Tabbas! haka al marin yake; ita ce kawai zunubin da Allah baya gafartawa, sai idan an tuba. Tabbacin wannan kuwa shi ne fadar Allah Madaukakin Sarki: alle Allah ba ya gafartawa, a yi masa kishiya. Amma, yana gafarta abin da bai kai wannan ba, ga wanda ya so Nisa :48]. "Ardo kuma a lokacin da aka tambayi Annabi sallallahu alaihi wa sallam a kan ko wane zunubi ne mafi girma a wurin Allah? sai ya karba da cewa: utum ya yi wa Allah kishiya, alhali shi ya halicce shi. Buhari:4207/Muslim86]. Kana saurara kuwa?" Ardo ya hura hanci kawai yana kada kai. "Haka kuma hirka ? tana rusa duk wani aiki na da'a da biyayya da aka riga aka yi, a wayi gari ya zama bakin banza. tabbacin hakan kuwa shi ne fadarsa Madaukakin Sarki: uma da za su yi shirka, tabbas! lalle, da duk abin da suke aikatawa ya rushe m:88]. "Saboda haka duk wanda ya kama tafarkin hirka ? ko shakka babu, gobe qiyama zai tabbata a cikin wutar Jahannama. Allah ta lah na cewa: ani yadda al marin yake, duk wanda ya yi wa Allah kishiya, haqiqa, Allah ya haramta masa shiga Aljanna, makomarsa kuma ita ce Wuta Nisa :72]. "Ardo ka bude kunnuwan ka kaji, Shirka Iri Biyu ce: Babba da Qarama: Babbar Shirka: Irin wannan hirka ? ita ce, a wayi gari mutum ya karkatar da akalar wani nau na ibada daga cikin nau kan nan da ake da su, zuwa ga wani mahaluki, wanda ba Allah Madaukakin Sarki ba. Alhali, kuwa duk wani aiki ko zance, wanda Allah Madaukakin Sarki yake so, aka kuma yi shi domin neman yardarsa, to, sunansa auhidi da mani. ? Da zarar kuwa an yi shi don neman yardar wanin Allah, to, an yi hirka ? an kuma yi afirci. "Ardo, Misalin irin wannan shirka shi ne, a wayi gari mutum yana daga hannu ya roqi wani wanda ba Allah ba, yana du i da neman warakar wata rashin lafiya, ko yalwar arziki. Haka kuma idan mutum ya dogara ga wani, wanda ba Allah ba, ko ya yi masa sujada; ya yi hirka. "Ni Mai unguwa dan girman Allah duk naji mekace. Mu huta l..." "Karka karasa Ardo, bin abinda Allah Madaukakin Sarki ya yi umarni da shi, kamar yadda ayar Alqur ni ta tabbatar, shi ne fadarsa subhanahu wa ta lah: uma Ubangijinku ya ce: Ku roqe ne, sai in shafe muku hawaye Gafir:60]. "A wata ayar kuma ya ce: uma ga Allah, sai ku dogara, idan kun kasance muminai dah:23]. "A wata ayar kuma ya ce: uma ku yi sujada ga allah, ku bauta masa Annajam:62]. "Saboda haka karkata akalar irin wadannan addu da ayyuka, da matara kama da su, zuwa ga wanin Allah Madaukakin Sarki, hirka ? ne da kafirci. Dalili kuwa shi ne, waraka da arziki, abubuwa ne da babu mai iko da su, sai Ubangiji. Su kuwa ogara ga Allah ? da yi masa ujada, ? abubuwa ne da, imani da zaman Allah abin bauta, baya kammala sai da su. "Sai Qaramar Shirka Ardo: Duk wani aiki kuwa, da yake share hanyar fada wa cikin abbar shirka, ? to, sunansa aramar shirka. ? Misalinsu shi ne: 1- Riya ar Qanqanuwa: Misalin wannan shi ne, kamar mutum ya riqa dan tsawaita sallar a wasu lokuta, don ya burge mutane. Ko idan yana karatun Alqur ni ko zikiri, ya riqa daga murya don mutane su ji shi, su kuma yaba. Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam yana cewa: afi girman abin da nake ji muku tsoro shi ne aramar shirka. ? Sahabbai suka ce: Ya Manzon Allah! Mene ne qaramar shirka? Sai ya karba musu da cewa: ta ce Riya. Ahmad:2363]. "Masana Kuma sukace, Zantukan da Aka Hana: Maganganu irin wadanda Shari h ya yi wa Musulmi kashedi da aikatawa, saboda irin yadda suke rusa soron Tauhidi, ake nufi. Wato, kamar mutum ya rantse tare da shan billahillazi da suna wani wanda ba Allah ba. Wato, kamar ya ce: na rantsuwa da rayuwarka, ? ko na rantsuwa da Annabi. ? Alhali kuwa, abin da Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam yake cewa shi ne: uk wanda ya rantse da wanin Allah, to, haqiqa ya kafirce. ? A wata riwaya kuma aka ce, cewa ya yi: a yi shirka. Tirmizi:1335]. "Don haka Ardo ka rike talaucin ka. Ka kuma rungumi aqidar islama. Yadda kullum kake a suturce kake kuma samun abun sanyawa a baka ai Alhamdulillah Ardo. Ba sai ka fada hanyar halaka ba Ardo. Kanaji kuwa?" "Duk naji ranka ya dade." "Ni muje gidan naka. Idan hankali ya bata hankali ke nemo shi" A tare suka mike sukayi hanyar gidan Ardo. Ardo takaicin Mai unguwa cunkushe cikin ransa. Ji yake tamkar ya kwashe masa albarka . Kai tsaye sukaje gidan Ardo. Mai unguwa yace yanason ganin iyalin Ardo rankatakaf. Nan da nan kuwa Atuwa takira ta shedawa Jammu kan su Zaraah yakamata suzo. Mai unguwa yace sati mai zuwa inda Allah ya kai mu duk su hallara. Ta karasa tana mai maida yar fashashshiyar wayar ta da Hajara tabarma ta acikin dan tofi. Nasiha sosai Mai unguwa yayiwa Ardo da matan sa. Yabar sauran zance sai yaran
Chapter 54 · 0% Book details