← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 55

Sashe 15

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

karatun qur nin da yake tashi. Cikin dadda ar muryar sa mai dad n sauraro. Mami ce ta masa knocking gilashin motar . Sai data bubbuga masa da k rfi tukun sannan ya juya ya hangota. Rage karatun yayi hade da cire lock din da ya saka. asha Allah yayan su! Ai tunda ga ciki da zan fito na fara jiyo karatun shurem nace na san kai ne. Ai Idan kaje waje dole ka bar alama. Shi dai murmushi kawai yayi, Ya gyara kujerar daya dan saukar asa. Tukun sannan ya zura mukulli ya fara tashin motar da addu r hawa abun hawa. aka da lapia ne? e kika gani Mami? Alhamdulillah k lau nake. aka dai naga jikin ka a sanyaye.... akomi Mami..Ka...Kak. Kawai..Stress ne. h gaskia ga gajiya ka kwaso baka huta ba na sake jajibo ka futa. Zamu duba Yayan fanda ne ko mu wuce? Girgiza kai yayi alamun a h. Yana mai jan kasan leben sa. ai yaushe kenan Yayan su? Reverse yayi da motar, Kafin ya danyi murmushi kawai, oon Insha Allah Mami. oh shikenan... Allah yasa hakane yafi alkhairi, Aamin. amin... Ya amsata a hankali. an din gidan wata mutuniyar arziki ce damuka had a year back . Ta girme ni dai amma Alhamdulillah tanada sauk n kai wallahi. Bakaga yadda muke aminta ba dawowar mu garin nan. Na soma unguwar su muka samu gida ba suleiman din ba. Shi dai dan murmushi kawai ya sake yi tattausa. Tamkar ya Fada mata abinda ke cin ZUCIYAr sai sai kuma ya danne kawai. kay Allah Sarki! allahi, Y r arzikin yan aiki tasa a kawomun daga kauyen su. Shine yanzu nazo na bada ku in takalmi dinnan da ake bawa masu kawo yan aiki. Tacemun a h wallahi na barshi tabasu da nata kudin itama Zata ara mai aikin aya. ZUCIYAr sa ce ta buga jin cewar yan aiki, Kenan yarinyar nan da zuciar sa ta d uka kacokan ta adana masa yar aikin su zata zama. Cike da sub tar baki yace, a dai matan da suka shiga yanzu ba? h ah basu ba. Yan uwanta ne wannan. Suma mun gaysa dasu kuwa. Ina shiga suka shiga . Take cemun yan uwan su ne. Ashe Kaga shigar su. Hankalin sa ne ya kwanta. Ya sauke zuciya yana lumshe idanu. h naga shigar su. wa da anta kamar. Don naga suna kama. kay.... ? Cewar Sudeis da hotan fuskar Zaraah ke bayyana a idanun sa. A haka suka karasa gidah, Duk zubar da Mami take masa jinta kawai yake. Gaba d ya shi kansa ya kasa gane yanayin da zuciar sa da gangar jikin sa suka shiga. Yana parking suka shiga ciki. Kai tsaye ya wuce dakin sa dake gefen bene mai dauke da parlor aciki... **DANGOJE Bayan futar Haj Laila sabuwar gaisuwa Haj Amina da su Dadaa suka sake. Haj Amina ta rungumo Zaraah jikinta tamkar zata mayar da ita ciki. Gaba d ya kaunar yarinyar take har cikin bargon jikin ta. Sunci sun sha sun gaytse. Suka barke da hira, Anan Haj Amina ta ciro form na makarantar Nottingham Cambridge secondary school dake unguwar ta suleiman crescent tashiga nunawa Dadaa, a fa form din makarantar jikalle ta, Ko ince auta ta. Dadaa dasu Zaarah suka kasa b ye farin cikin su. Dadaa don dadi har kuka tayi. Suka shiga yiwa Haj Aminan godia. ayya ta isa godiar nan Jammu, Insha Allah rabbi nan da lokaci kalilan zaku ga Zaraah ta canza. Domin makarantar reshen yan ingila ce, Zaraah zata zama ba ngiliya, Domin British English makarantar suke yi asha Allah cancadi. Hajia Allah ya sa ka muku da mafificin alkhairin sa Aamin. Allah ya raya zuri.. a isa hakanan Jammu. Babu godia a tsakamin mu, Allah dai yajikan Iyami, Ya cigaba da bamu ikon orewa da zumuncin mu. Insha Allahu akwai sabuwar islamiya ma da wannan kawar rawa zasu bude watan gobe da yardar Allah. Tahfiz ce ta hadda kuma ana larabci da sauran littafai. Insha Allahu Zaraah ma zata samu gurbin karatu acan. h Lalle Adda Manga kinzama y r gayu . ? Cewar su Raheelah. Zaraah dake jikin Haj Amina wani kaunarta ya sake shigewa cikin jikinta, Ta shiga mata godia harda Hawaye, Ibrahim na gefe yana kallon su. Gwanin sha wa zumunci akwai dad Sai da su Dadaa suka wuni cur tukun sannan suka tashi tafiya. ai dan Allah Jammu ba zaku bari ku kwana ba? h Hajia, Hakan ma mungode kwarai, Karma mu janyowa kanmu bakin magana yau abokiyar zama na ke sunan yaranta. asha Allah yau suna kenan? h wallahi! Toh Allah ya raya zuri ya sake hade kan ku. Mungode kwarai da abubuwan arziki ? Ta shjga bude ledojin su kuka da kubewa dakakku da Dadan ta kawo musu. ai hajia mune da godia, Miyetti! Allah hukkumo sa Har waje su Zarah suka yiwa su Dadan rakiya, Ibrahim ya tada mota suka shiga ya d uki hanyar mayar dasu rimin kebe. RDOO** (FANDA-BURHAN) Zaune Ardo yake a sahun maza dattijawa dake jere a teburin duguji mai shayi da tsiren yan gayu. Sai motsa baki suke kowanne yana danna tsokar nama. Irin dai mazan nan dake hade rai agidajensu su bawa matan su nera 100 kudin cefane, Su kuma suje tukubar mai nama suyiwa cikin su tatil. Wata katuwar gyatsa yayi Lokacin daya cika cikinsa tatil da balangu da biredin Duguji mai shayi da nama. Ya kora da shayin dayasa dugujin ya hada masa da madarar gwangwani har biyu. Sannan ya mike ya sage sakin wata gyatsar kafin ya lissafo kudin duguji ya mika masa, oh Malam zaka tafi kenan? h Yaro, Sai na sake waiwayo ku. kay cikin gari zaka wuce kenan. h Yaro. oh Allah ya kara sadamu da alkhairin sa Aamin. amin ? Ardo ya fada hade da tare mashin ya haye, Kai tsaye ya wuce dashi kasuwar hawan motar zuwa kano. Ya shige cikin mota bayan ya sayi rogo da kuli da ruwan leda. Mota ta aga da ga k uyen burhan Fanda zuwa cikin kwaryar ta dabo #AFUWAN DA POSTING DIN DARE #AFUWAN DA PAGES KANANA #AFUWAN AFUWAN. MUNA CIKIN SHIMFIDAR BOOK DIN NE, INSHA ALLAH MUN KUSA KUTSAWA CIKIN GUNDARIN LABARIN NA.... A LOVE SOOO BEAUTIFUL. WATO SO DA ZUCIYA I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:38 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._* _*NANA HAFSAT_* _*14_ _*Zafafa biyar na ku i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa a mana al awari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._* *_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share *_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS *_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw _________________________ *_MACE SAI DA GYARA_* _GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_ *YERWA INCENSE AND MORE* ar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamsha iya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.* _Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan awatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami ha i na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_ *_Muna da ha in_* _Turaren wuta kala kala na gidah_ _khumrahs_ _Kullaccham_ _Turaren wanka_ _Turaren Kaya_ _Turaren wanki_ _turaren mopping_ _Dukkanil al jab (Turaren tsugunno na Matan aure kad _khumratul al jab (khumrah ta jiki ta matan aure_ _Muna Gyaran jiki_ _Na amare_ _Da masu jego_ _Da sabulai masu gyara fata_ _Turaren tsugunno_ _zumar goran tula_ _Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_ _Akwaisu kujeran tsugunno_ _Dilke and halwa set_ _Burners da igniters da tong_ _turaren fesawa dana ruwa._ _wardrobe balls_ _scented pebbles_ _cotton wooly oudi incense_ _kabbasas_ _Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_ _Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans _Muna bada sari, Ko sayi ai akan farashi mai sau i da rahusa. Ga mai bu ata sai ya nememu tanan _EMAIL:[email protected] ko INSTAGRAM PAGE d nmu: @yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_ _MUNA TURAWA KAYAN MU KO NA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE. 100% TESTED AND TRUSTED_ **RIMIN KEB **GIDAN MALAM ARDO (AURE-AURE)** **Ibrahim ne ya sauke su Dadaa a kofar layin su, Sakamakon mota ba zata iya shiga ba, Saboda tsananin yadda yake a tsuke. Ledar da aka cika musu da lemuka da snacks ya riko a hannu Dadaa tayi saurin karb tana murmushi. asshi Ibrahim ba sai ka arasa ciki ba. Mungode Allah ya saka da khairan. Ungo nan Raheelah ri a karasa tana mai mik wa Raheelah ledar. ohm Dadaa, Mune da godia Allah yabar zumunci. amin Ibrahim, Allah ya kai ka lapia. llahumma Aamin. Shigewa yayi mota, Ya ja motar ya fita daga unguwar, Sai daya tafi tukun sannan su Dadaa suka karasa shiga cikin layin nasu. Wanda gaba d ya kamshin naman suna ya cika layin da wajen sa. adaa k mshin nama ko? ? Cewar Raheelah. i kuwa dai kamar daga cikin gidan mu yake fito wa ko? elah ta tambaya itama, Tana mai sake bu e hancin ta. a isa haka surutun. Maza ayi adduar shiga
Chapter 15 · 0% Book details