← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 55

Sashe 2

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

K fafuwanta sun sha sandal takalmi wanda daga gefe gefen takalman an d nke da zare irin na musu shoe shiner dinnan. Ta cikin hijabin kana hango tudun yalwataccen gashinta ta d ure shi da leda. Bayan ta saqale da jakar baya. Wadda aka rubuta da manyan bak na foundation/gidahniyar Unicef. Ita kadai ke tafiya tana tafe tana lazumi. Kamar yadda Dadaa ta umarta su dinga yi. Dandazon sauran dalibai na tafe a bayan ta suna shewa da ife-ife. Ita kuwa Zaarah tana tafe Ita kadai abunta. A haka ta karasa shiga tsukukan layin su. Wanda kwalbati ta ruguje gefe da gefenta nata amayar da hamamin kwatar dake zuba ta tsakiyar kwalbatin. Sakamakon yalwataccen ruwan da akayi, Layin gaba daya ya damule da cakwalin tab mai tsananin dank . Ta usa kai tashiga layin nasu. Wanda baya bullewa. Gidan su ne na karshe a layin. Mai dauke da shago a kofar gidan inda Hammah Modibbo ke kwana. Zata shiga gida kenan ta hango su Raheelah da Na elah kowannensu dauke da bokiti da yafi karfin su. Zasu tafi ebo ruwa. dda manga (babbar Yaya)Sannu da zuwa. Suka hada baki wajen gayshe da ita. annun ku, Ina zuwa haka? Wannan bokitan waye? Ta tambaye su cikin tsananin mamaki , Sanin bata taba ganin bokitan ba agidan. a Aunty amarya ne. Cewar Na elah. appah ne yasa mu, Yace mu zuba mata. ? Raheelah ta fada tana sosa idon ta na hagu. Zaarah ta girgiza kai kawai, Tayi Allah ya kyauta azuciar ta. Kafin ta dube su tace, arku dinga ciko ruwan, ku debo iya karfin ku. Sannan banda biyawa wani wajen. Da kun eho ku dawo gidah kai tsaye. Duk wanda zai kiraku kar ku je ku dawo gidah da sauri. oh Adda Manga... Suka amsa baki d ya. Tukun sannan ta karasa shiga cikin gidan bakinta dauke da sallama. Dadaa na tsakar gidan tana ebe yan kwanukanta da aka fur fito dasu daga dakin girkin da ya zama parlorn amarya a yanzu. Anata yab sashen amarya da fenti. Gidane madaidai ci mai dauke da dakuna uku matsakai ta da dakin girki. Sai band ki daga can urya. Wanda katangar gefen sa ta zube. An kare da langa langa. Dakuna biyu na kallan gabas d ya na kallon arewa. Masu kawo jeran bazawar Malam Ardo tuni sun gama yi mata jere sun tafi. Dakin an saka gado da mudubi. Dakin girkin daya zama madadin parlorn ta sun saka wardrobe din gadon da kuma kujeru guda uku. Sai manya manyan bokiti a gefen dakin. An cire marafan su, Su Na elah Da Raheelah na zuba ruwa aciki. A haka Zaarah ta karasa kalle kallen jeran amaryar mahaifin nasu. Ta shige cikin dan tsukukun dakin su bakin ta dauke da sallama. Dadaa ta amsa ta, Tana kokarin jere yan kwanukan ta da aka furfito musu dasu daga dakin girkin su daya zama mallakin parlorn amaryar malam ardo. ar albarka an dawo? a dawo Dadaa. Kinsan duk sanda akai ruwa mai nauyi da wuri ake taso mu. ahiri hakan take, Toh Allah ya temaka ya kuma baku sa amin Dadaa. Naga su Raheelah ai awaje. h zasu ebo ruwa ba, Baffan kune ya sasu. maryar ta taare ne? h, Yan uwanta dai sun zo sun yi j... Bata karasa ba sakamon fad wa dakin da Atuwa tayi cikin tsananin furgici da imuwa. ammu... ? Ta kira sunan Dadaa cikin rawar baki da dimuwa. m Atuwa. Meya faru? ? Cewar Dada da hankalin ta gaba d ya itama ya tashi ganin yanayin na Mama Atuwa. Atuwa ta yage jemammen hijabin jikin ta, Da yayi du un dukun dashi da datti. Ta shiga sosa duddugaggen gashin kanta tana in insan wa Ardo ya auro mana? Ta shiga tambayar Dadaa tana nuna yatsanta d ya ga parlorn amaryar ta Malam Ardo. Dadaa ta girgiza kai alamun a h. Zaraah dake gefe ta baje kunne don sauraron wa mahaifin nasu kuma ya rakito wannan karon. immamman..Jimmamman dai matar tsayyabu da yai wa shika 3. Ashe itace bazawarar da Ardo ya rakito ya aura........Yanzun naji yan majalisar bakin gada na cewa Ardo aure aure an daura auren sa da jimmamman diyar an talle mai ata.... Zaarah da Dadaa duk Sai suka kasa cewa komai, Jin wadda Malam Ardo ya rakito musu. Wai jimmamman matar tsayyabu na lado daya saka. Diyar an talle mai ata. Dai dai lokacin da....... #ZAFAFA (NAMU BA IRIN NASU BANE *_WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 *_HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar 1/2/22, 18:40 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA_* *_FREE PAGE:3_* _*NANA HAFSATU_* *_ZAFAFA BIYAR PAID BOOKS_* *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ ****Dai-dai lokacin da su sameerah, Farillatu da kuma guggun yaran mak ta suka fara ife-ifen yiwa su Sailuba da Hajara oyo-yo. Sai yauk suke suna baje hanci. Su ga yan hutu da sukaje garin Suleja wajen kanwar mahaifiyar su (Mama Atuwa). Su Sameerah sai gudu suke suna tsallen murnar dawowar yayyun nasu. Dandazon sauran yara na biye dasu. Kayan su duk n duk n. Wasu ma pant ne kawai ajikin su ba riga. Sai dai fatan Allah ya kare kawai. Murnar ife-ifen shelar dawowar su Sailuba ne yasan ya Mama Atuwa tsaida maganar da take na Jimmamman (Jim-Mam-man) amarya kuma bazawara ga Malam Ardo mijin su. Ta kwasa aguje tana rangad gud , Kai kace sabuwar amaria aka kawo. Nan duk murnar dawowar ammatan yayan nata ne. Sailuba da Hajara. hayye biyu kyautar Allah, An buga daku anbar ku ya zasuyi daku? Sai kallo. Kaf Rimin kebe baya ku ayan Atuwa. Allah dai ya kawo muku mazaje masu motoci mai nishi su aure ku... Su kuma sai hura hanci suke, Suka ajiye jakar ghana must go din da sukayi kama kama da hannun ta. Kamar su d ya da Atuwa, Yanayin fad dden bajajjen hancin ta daya kama gam a fuskar ta. Hakan suma suka dakko kamannin nata. Sai hasken mahaifin su da sukayi suka kuma ara dana bleaching. Saboda tsananin yadda fatar su ke shekin kyallin yellow yellow, Da kuma bak bak a kafafuwan su da hannayen su. Kana ganin su kallo d ya zakayi musu kasan yan biyu ne. Suna kama da junan su ainun. Sai dai tsayi daya bambamta. Hajara tafi Sailuba tsayi. Suka zube akan tabarmar Atuwa dake shimfide a dan tsukukun kofar dakin ta. Duk ta huhhuje taji jiki ainun tabarmar. Sai aga kai take tana leka jakar kayan su. ai ba wuta ne har yanzu..? ? Cewar Sailuba hade da tankwashe k fafunta. Tana mai latsa lambobin jikin yar Nokia wayar hannun ta mai chocilan (3310). abu Sailuba! Yo wa zai gyara aganin ku. Sati biyu cir kenan tun tafiyar ku har wa yau baa gyara ba. Malam ya aro kud da dubu goman da Nomau kansila i bashi. Yau aka daura auren sa da Jim-mam-man dai ta karshen layin yan tumaki. Ko bai karo aure bama kunsan sarai Sai dai mu dawwama ba wutar. Modibbo kuwa ai sai Allah ya saka masa. Da uwar data haifeshi tana nan ai datayi kukan bakin cikin anta da aka mayar Kamar tandan waina. Nan suka hau yada maganganu. Kafin Sailuba ta mike ta karasa kofar dakin Dada. Tamkar zata bige Dadaa dake sunkuye tana daure sililfas dinta daya tsinke da leda. Sai Dadaan ce ta matsa gefe. Ita kuma ta tsaya tserere a bakin kofar dakin. Tana jefawa Zaraah dake kulle yan kayayyakin su data nunnunke a dankwali harara. aman ki a gidan nan bayada wani amfani.. Zaarah da batasan da wa Sailuba take ba. Tacigaba da tattare komai na dakin. Hade da mikewa tsaye ta soka dan turaren tsinken kamshi data siyo jia a jikin hudar bango. Batabi takan Sailuba ba. agana nake miki, Kin bawa iska ajiyata. aramar gaja. Sai a sannan Zaarah ta juya kanta tana kallon Sailuba, cikin zazzakar muryarta ahankali a kuma nutse. Kamar ko yaushe da bata biye musu ajikan su. Ta dan akaro murmushi hade da dan matsawa gaba. e kika cewa ne yar uwa? war ubanki nake cewa. Maganar sai ta bama Zaarah daria ma, Tadan dara sosai har hak ranta na bayyanawa farare tas dasu a jajjere da wushirya. Kyakkyawan dimple dinta dake k rawa fuskar ta kyau suka lotsa. Cikin sakakkiyar fuska da tattausan lafazi tace da ita, aka fa kika zaga, Allah ya jikan su. Ko da
Chapter 2 · 0% Book details