← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 55

Sashe 10

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bisa wuya. A haka dai suka k raci neman maganar su, Akayi raha da dariya. Kafin dukkanin su su yiwa Addayon sallama. Suka futa don tafiya wajen aiki. Ba jimawa Haj. Ikram ma tazo ta gaysar da Addayon ta kuma tambayeta ko da akwai abunda takeso ta mata a abincin dare? Amsar dai da Addayon ke bayarwa kamar koda yaushe ita tabata. Takance su dafa duk abunda Allah ya hore. Bata da zab . Allah ya ara budi. #Capt.Muhd-Muhd!! ***KINGDOM OF SAUDI ARABIA*** (ALFAISAL UNIVERSITY) *RIYADH* Tun daga bakin kofar dakinsa dake cikin wajen kwanan daliban maza, Zaka jiyo sanyayyen turaren wutan harameinul oudi yana tashi. Gefe d ya kuma dadda ar sautin qira r sa ce ke gauraye ilahirin cikin dakin da wajen sa. Bakowa bane fyace matashin kuma mahaddacin alqur ni mai girma da ma sauran manyan littafai. Sudeis Ibn Harith..... *ALFAISAL UNIVERSITY* (RIYADH) ______ **A hankali cikin nutsuwa da futar da tajweedi ya ke rera baitin karatun sa. Yana daga zaune akan doguwar kujerar dake dakin sa. D ki ne babba mai dauke da gado da kujeru da wajen ma jiyar kwamfuta ga dinning table nan mai dauke da kujerun sa biyu. Hammad Sa edi abokin sa shine yayi knocking dakin kafin ya kutsa kansa ciki bakin sa dauke da sallama.. Sai da ya kai ayah, Tukun sannan ya tsaya. Hade da amsa sallamar ta Hammad. Hannu ya bashi sukayi musabaha cikin harshen larabci. ai fa ake jira.... ...kowa yana can? ? Ya tambayi Hammad can asan mak ci. Cikin sanyayyar muryar sa me ar in na kadan. uk an hallara. Zuwan mai girma mai fara karatu kawai ake jira... Ranka ya dade sir. ? Hammad ya karasa fada yana daria. Murmushi kawai Sudeis yayi hade da girgiza kai kawai. ai dagaske kake ba zaka dawo nan asar da zama ba sudeis, Daga sanda ka tafi shikenan aboki na? Ka temaka ka karbi offer d nsu. Kaga na gaya maka ni zamana zanyi.. Tsayawa Sudeis yayi a saitin mudubi yana kallon jikin sa yana gyara buttons din jikin wata had ddiyar jallabiyar da ke jikin sa. Tamkar bak n balarabe. Don shi din wata iriyar kala ce dashi. Shi ba fari ba, Shi ba bak ba. Haka dai tsaka tsaki. Mai madaukakin kyau da zatin haiba. ayi mun shiru.. ammad ya sake cewa yana takowa inda Sudeis yake a tsaye. Sai da Sudeis ya feshe jikin sa da turarukan surrati da giogio Armani tukun sannan ya dan murmusa yana gyara zaman hular kansa. e zance..maka? Uhm? a temaka ka dawo kasar nan da zama ka ji? ..ah eyasa ka cika kafiya ne, Kai ba nauyin kowa ne akan ka ba, Ba kada tsayayyiyar budurwa. Zan iya cewa ma mata basa gaban ka. Meyasa kake ulaficin son komawa, Meye a najeriyar banda tarin acin rai? ada ka manta itace tushen mu, Marayar mu..kuk..kuma asar mu ta iyaye da kakanni. Lokaci ne daya kamata mu waiwayi gida muma mu bunk sa ta fannin da muka koyo.. akane kuma... Toh Allah ya sa hakane yafi alkhairi. Amma dan Allah ka temaka ka samu budurwa. Sai kace wani gunki ka i kula kowacce mace. Allah yasa amaka auren dole. Dan dariya kawai sudeis yayi. Wanda hakoran sa farare suka bayyana. Bai ce masa komai ba, Sai ma rufe akwatunsa da yayi. Ya gama shirya kayansa na koma wa gidah tsaf. llah ya shrya mun kai Sudeis. amin... ? Ya amsa Hammad, Hade da yin gaba. Hammad yabi bayan sa suka nufi dakin taron da za basu sakamakon karatun su na doctorate degree. **KING FAHAD TWIN THEATRE** Sannu a hankali aka fara gudanar da shirye shrye, Addu in fara taro, Gudanar da manyan bak , sauraron karatu daga manyan dalibai, Refreshments (Lemo da sauran su) sai kuma awarding na certificates. Sannu ahankali karatu yazo kan sudeis ibn Harith. Ahankali cikin zazzakar murya tamkar ana busa sarewa yafara karatu bil tartil wal tajwid. Lamarin sai wanda ke sauraro. Nutsuwa da wani Irin dad ne ke shiga zukatan masu sauraro. A haka ya cigaba da karatun har ya kai ayar karshe ta cikin suratul-Al-Baqrah. {286 Duk wasu haruffan tajweed sai da Sudeis ya fitar da su. Cikeda nutsuwa ya karasa har k rshen ayah. Sannan yayi sallama ya ajiye. Wuri ya dau tafi da kabbara. Kusan mai karatu yasan cewar dole akwai kyauta ta musanman da zaa yiwa Sudeis sakamakon kasancewar sa dalibin daya kere sauran dalibai wazo, Da kananun shekarun sa ya sami mallakar certificate na digiri na biyu a fannin islama da shari h, gurbin matakin karatun sa na masta kuma yayi shine akan Fiqhu da tajweedi, Sai matakin digiri na farko akan fannin zallar ingilishi, Sai professional diploma akan zane da fikira. Anci ansha anyi hani n kuma. Kyaututtuka da sudeis ya samu kuwa har bayar dasu yayi don tsabar yawa. Da dare aka shirya liyafar abinci. Washe gari da safe, SUDEIS Ibn Harith ya biyo jirgi zuwa asaarmu ta gado........ #Ayi hak ri dai, Muna shimfidar labarin ne, Zamu shiga gundarin labarin In Shaa Allah! Afuwan da rashin post akai akai, Yawanci kunsan uzurin. Idoooooo AFUWAN #ONE LOVE #pls follow/like and refer my scented product to your beloved ones Instagram:yerwaincense_and_more Muna sales. Tun daga 4 ga December zuwa 10 ga watan sabuwar shekarar 2022 watan janairu/January Insha Allahu. Mun cire kaso 30 na kudin kayayyakin mu. Akwai kuma kyauta ta musanman ga wanda suka saya kaya daga dubu 7 zuwa sama. *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:36 - Buhainat: Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *SDZ* *NANA HAFSATU* *RIMIN KEBE* (GADA MAI DOYI) **A bakin titi motar tai parking sakamakon kwatocin da suka cika dan karamin layin, gashi idan motar ta shiga ma babu isasshiyar hanyar wucewa dole tasa su tsayawa daga bakin titi. Matar ta fito ita da wata yar budurwa da baza ta gaza shekara goma ba, sai wani matashi da shine ya tuko su ga kuma mugun kamanni da suke yi da matar alamar dai danta ne na cikin ta. Kai tsaye suka shiga longun suna ta yar hirar su mutane na ta binsu da kallo. Kalle-kalle matar ta shiga yi tana kuma yiwa saurayin tana cewa. ambayo mana kace gidan Ardo dan tabbas nan ne layin gidan na kasa gane wanene ne kawai. Ibrahim ya juya bayan ya zuba hannuwa a cikin aljihunsa ya isa wajan wasu samari dake shan rake, sallama yayi musu tare da basu hannu suka yi musabaha ya kuma tambayesu gidan Ardo daya daga cikin samarin ya nuna masa da hannu. Ibrahim yayi godiya ya koma wajan mahaifiyar su suka karasa har cikin gidan Ardo. ssalamu alaikum. Duk matan suka amsa tare da zubawa kofar ido suna jiran ganin mai sallamar. higo. ? Atuwa ta fada tana gyara kujerar kusa da ita. Shiga suka yi banda Ibrahim shi sai ya tsaya a zaure, ganin wata matar daban ba wacce suka zo nema ba yasa matar tsayawa daga kofa tana gaishe da Atuwa tare da gaishe da Jimmamman dake wanki a kofar dakinta. an Allah ba nan bane gidan Ardo.? warai kuwa nan ne, ai gid an nan ba boyayye bane indai kika zo gada mai doyi kika ce gidan Ardo aure-aure sai an kawo ki gidan nan. llah sarki, Jammu fa bata nan? Jin ba gurinta aka zo ba yasa Atuwa komawa kan kujerarta tai zamanta tare da ci gaba da tankadenta da take yi. Sai Jimmamman ce tace. ana dakinta. Dada dake cikin daki tana dinkewa yan biyun ta kayan su da suka yage da zare da allura, jin an ambaci sunanta yasa ta saurin tashi ta leko dan ganin ko waye. 'ah lale marhabun Hajiya ku shigo daga ciki. h Jammu ashe dai kina cikin gidan nan har yanzu? Tayi maganar tana cire takalminta ita da yarinyar da suke tare. Atuwa ta dinga tabe baki tana mamakin yadda akai Jammu tasan irin wadannan hadaddun hajiyoyin. Gabaki daya ita kuma ta rasa abinda zata shimfida musu wanda zata fita kunya ta rasa, dole yar yaloluwar tabarmarta ta shimfida tana faman sosa kanta. Zama tayi ba tare da ta nuna jin kyankyami ba sai ma kallon dakin da take yi ganin duk babu kaya sai tarkacen bakkuna kamar dakin tara bololi. Babu abinda take tunawa irin yadda suka kawota tana amarya daki cike da samiru, kwallaye da jeran combo manya da kananu amman yanzu duk babu ko ya tayi dasu oho. ajiya barka da zuwa, ina yini?" afiya lau Jammu, ya bayan rabuwa?" ai godiya Hajiya."Dada ta fada tana tunanin kofin da zata zuba mata ruwa. abon da nasaki a idona tun ranar arba'in in mahaifiyarku, lokacin kina goyan yarki ta farko Zaarah, wai kuwa tana ina? llah sarki, tana nan taje nan makota yo aikin gida (Home work) da aka basu a makaranta. llah sarki nasan yanzu ta zama budurwa ko Jammu? Kafin Dadaa tayi magana Zaarah tayi sallama. in ganta nan ma ta dawo yar halak. Hajiya Amina tabi kofar da kallo fuskarta kushe da fara'a har Zaarah ta shiga dakin da sallama. Tana shiga har kasa ta gashe da matar cike da ladabi da biyayya. asha Allah Tubarkallah Jammu
Chapter 10 · 0% Book details