← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 55

Sashe 17

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Kullaccham_ _Turaren wanka_ _Turaren Kaya_ _Turaren wanki_ _turaren mopping_ _Dukkanil al jab (Turaren tsugunno na Matan aure kad _khumratul al jab (khumrah ta jiki ta matan aure_ _Muna Gyaran jiki_ _Na amare_ _Da masu jego_ _Da sabulai masu gyara fata_ _Turaren tsugunno_ _zumar goran tula_ _Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_ _Akwaisu kujeran tsugunno_ _Dilke and halwa set_ _Burners da igniters da tong_ _turaren fesawa dana ruwa._ _wardrobe balls_ _scented pebbles_ _cotton wooly oudi incense_ _kabbasas_ _Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_ _Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans _Muna bada sari, Ko sayi ai akan farashi mai sau i da rahusa. Ga mai bu ata sai ya nememu tanan _EMAIL:[email protected] ko INSTAGRAM PAGE d nmu: @yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_ _MUNA TURAWA KAYAN MU KO NA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE. 100% TESTED AND TRUSTED_ ufemun baki, Uwar yan shewa. ? Ardo ya fada hadi da lekawa dakin Jimmamman, Yan uwanta sunyi asake kowanne ya baje kunnensa yana sauraro hirar su. ito ku tafi, Ku fucemun a gidah matsiyatan banza da wofi. ? Ya karasa fada hadi da age asaberin dakin yana mai nuna musu waje da yatsa. Mimmikewa suka yi, Ladingo ta sunkuya kenan zata d an bokitin naman da jimmamman ta zuba musu. Gasunan a karkashe, A kananan bokiti guda 3 sai kuma wasu ullallu a fararen ledoji. Da alama mutanenta zata rarrabawa. Sai kakide dake gefe d ya shima a an kwanon sha. Ardo ya bige hannun Ladingo dake shirin daukar nama a aya daga cikin bokitin dake ajiye. na zaku dashi? Wanda kuka cima anan din Allah ya isar mun bazan taba yafewa ba. ? ya karasa fadi hadi da debo bokitan naman yayi waje dasu. Wajen kofar zaure ya ajiye ya koma ya kwaso sauran. eye haka Nawan? ? Cewar Jimmamman, Tasa hannu Zata kwaso bokitan ya kai mata bugu yana huci. uma ku tashi ku futar mun daga gida matsiyata. Sabo da rashin mutunci da mugunta zaki dau mun tinkiya ki bayar a yanke ki soye. Taki ce? Billahil lazi na shika ki kema. Dadaa na jin haka ta juya ta koma cikin i, Hawaye d ya na bin d ya. Salati kawai take yi. Duk kaffa kaffan da take ta hakura ta zauna saboda an anta amman ace akan dabba ya sake ta? Tattare wajen tafara yi. Raheelah da Na elah sunata kuka a gefe suma. Yan uwan jimmamman d ya na bin d ya haka suka fice. Ardo ya tsaya a zaure ya mika yatsantsa waje alamar su fuce. Suna fita baki d ya yasa dutse ya karo kofar. u tsaya kuji, Na dena daukar duk wani sakarci naku, Jammu na shika ki. Kya iya zaman ayan ki. Kafin su tasa ki aurar dasu, Hansatuwa k ema ba barin ki zan ba, Yaran ki ki san yadda zaki ki aurar dasu kafin zuwan azumi. Domin bazan zauna su janyo mun abun kunya ba. Atuwa ta dire tsalle hadi da matsawa gaba da Ardo, arka kuskura ka sake cewa zasu ebo maka abun kunya. Abun kunya har ya wuce kasancewar ka uban su? Kaf rimin kebe babu uba wanda ba nagari ba irin ka, Azzalumi wanda bai san muhimmancin iyali ba. Wanda ya auki kiyayyar aya mata ya aza bisa birnin ZUCIYAr sa. Kaji kunya wallahi, Kai da ire iren masu halayen ka Allah zai mana shari daku ranar gobe kiyama. Kai ka dauka sai a namiji ne arziki ko? Wanda zai share maka hawayen ka, ya Ji an ka. Hmm Allah ya ganar da kai idan da kanada rabon ganewa. Ayi dai mugani. Atuwa na karasa fada ta shige uryar dakin ta, Ardo yaja tsaki, Hadi da daukar nama d ya ya saka a baka. Yana kallon Jimmamman da ita dinma shi take kallo. a shika ki. Ki fuce kibar mun gidah. Kuma Allah ya isa tsakani na da ke, Karyar a namiji, Na biyu dauke tinkiya ki yanka ki soye. Kai tundaga ranar da na fara baki ku i na zuwa yau. Gaba d ya ban yafe ba. Matsiyaciya, Mamugunciya, Almura maras imani da kirki. Ki kuma kwashe kayan ki na aka. llah ya isa nade, Dakace miyar ja akeci a gidan ka da shinkafar gwamnati. Tuwo da miyar taushe da man shanu, Da karyar shayi da Indomie. Duk ban yafe ba. Kuma tinkiya dole na yanke na soye. Domin na ji a majiya mai karfi kan cewar kudade su liman suka hada maka na yara dana haife. Shine kayi dabdalar gaban ka dasu. Ni da kai a samu macuci. a wanda zai gaya miki sai an talle mai ata (mahaifin ta) Wanda ko biyar bai bayar ba haka yakade rigar sa ya fuce daga cikin masallacin ta kofar baya. Tsabar matsolo ne shi cikakke. Jimmamman tasaki gud kafin ta ja dogon tsaki hadi da jefa masa uwar harara, dan Kaga na bar gidan nan, Sai Idan auren su Zainabu da Aisha ya zo. Insha Allah kuwa Ardo yaja tsaki. Kafin ya rike kugu. Cikin daga murya yadda kowacce zata jiyo yace, immamman ki tattara kayan ki ki hade a daki d ya, wata mai kamawa, Sabuwar amaryata ta Zata tare. ana gamawa ya janyo buhu a gefe ya karkad ya juye naman duka a ciki yai fucewar sa. Dadaa na zaune daga gefe a daki ta idar da sallah, Gaba d ya tunano baya kawai take, Lokacin da Ardo ya kalallameta da nuna k unar sa gareta. Ta kori maneman ta. Ajiyar zucia ta sauke. Tacigaba da tunano komai. Da tarin karairakin daya mata Sai bayan aure tagane yanada mata da a, Bayan a baya ca ya mata tunda matarsa ta rasu tabar ya bai sake aure ba. Dake Ardon da ita lokal gwamman d ya suke, Shi Ardo an Burhan ne dake Fanda. Ita kuma Dadaan ar kauyen unguwar kuka ce dake Fandan. Ashe yaje birni yana leburanci, Nan ya fara dan samun yan chanji shine ya auro Atuwan dake garin na kano unguwar kwana hudu. Wanda gaba d ya a kauyen nasu ba wanda keda masaniya , Shi yasa ko da aka aura masa Dadaan (Jamila) Ba wanda yasan yanada aure, Sai na baya da matar ta rasu. Wata katuwar ajiyar zucia tasake saukewa kafin tace, A HAYYU YA QAYYUM! Allah kai ne gatan mu. Ka zaba mun abunda yafi alkhairi Aaamin. **QATAR MEDICAL CENTER *** I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:39 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._* _*NANA HAFSAT_* _16_ _*Zafafa biyar na ku i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa a mana al awari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._* *_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share *_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS *_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw _________________________ *_MACE SAI DA GYARA_* _GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_ *YERWA INCENSE AND MORE* ar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamsha iya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.* _Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan awatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami ha i na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_ *_Muna da ha in_* _Turaren wuta kala kala na gidah_ _khumrahs_ _Kullaccham_ _Turaren wanka_ _Turaren Kaya_ _Turaren wanki_ _turaren mopping_ _Dukkanil al jab (Turaren tsugunno na Matan aure kad _khumratul al jab (khumrah ta jiki ta matan aure_ _Muna Gyaran jiki_ _Na amare_ _Da masu jego_ _Da sabulai masu gyara fata_ _Turaren tsugunno_ _zumar goran tula_ _Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_ _Akwaisu kujeran tsugunno _Dilke and halwa set_ _Burners da igniters da tong_ _turaren fesawa dana ruwa._ _wardrobe balls_ _scented pebbles_ _cotton wooly oudi incense_ _kabbasas_ _Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_ _Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans _Muna bada sari, Ko sayi ai akan farashi mai sau i da rahusa. Ga mai bu ata sai ya nememu tanan _EMAIL:[email protected] ko INSTAGRAM PAGE d nmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_ _MUNA TURAWA KAYAN MU KO NA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE. 100% TESTED AND TRUSTED_ **INTENSIVE CARE UNIT (ICU)** ***Alhaji Harith ne a gefen kujerar dake kallon luntsumeman gadon da Capt. Muhd yake jingine akai. Wani likita ne akan sa sanye cikin kananun kaya mai dauke da farar coat. Babban daki ne daya amsa sunan sa irin na masu farcinan susa. Sai ka kwaso rantsuwa ka dire kan tabbas ba dakin asibiti bane, Domin kin shak yake da kayan more rayuwa mai dauke da parlor acikin sa da wata shirgegiyar talabijin da firij. Rubuce rubuce likitan ya shiga yi. Tukun sannan ya zaro allura ya ura mata ruwa, Ya mikar da hannun capt. Muhd ya yi masa allurar a jijiyar hannunsa. Sannan ya daga hannunsa ya dora bisaga goshin Capt. Muhd din. Tukun sannan ya saki tattausan murmushi yana kallon Alhaji Harith. Cikin harshen turanci ya shiga yi masa bayani. lhamdulillah! Ba bu wata ragowar rashin lapiar data dangancita baya. Sai dai
Chapter 17 · 0% Book details