← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 55

Sashe 46

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wajen Manumi me wanki ya wuce ya ranto dubu biyar ya koma kotu ya bawa Rumalle . Anan mai unguwa ya samu waje ya zaunar dasu duka ya ja musu kunne Kan zamantakewar aure. Hakkoki da sauran su. Ya Kuma jawa Ardo kunne Kan karya kuskura ya sake shikan wata daga cikin matan sa uku.. jimmamman nada igiya daya. Yayinda Rumalle keda daya itama.sai Atuwa dake da igiya biyu. Ya sake jan kunnen Ardon kan lalle dole ya tashi ya nemi sanaa. Ko da kuwa ta karfi da karfe ce. Ranar dai a kotu har kusan yamma suka kai. Rabiu miji ga Hajara dake aikin majistra a kotun shine yazo shi wajen su ya kwashi gaisuwa..Atuwa nata saye fuska wai ita kunyar siriki. Ya sassayo musu lemon kwalba kowa daya da cincin din Muhsina me cincin din yan gayu dake rimin kebe. Daurin murtala kowa. Ya kuma sake bawa Ardo gudar dubu kyauta wai a sayawa iyali kayan Miya. Ya wuce da sauri Ardon nata doka masa godia yana dashare baki "Allah me alheri. A hayye landantsan. An gayda Ardo do mijin Atuwa. Mai dakin jimmamman angon Rumalle..ubansu Zaraah . Nace yau ga ranar 'yaya mata ka fara gani. Sirikin 'yarka ya saya mana lemon kwalba da cincin din Muhsina. Ga dubu ya baka. Wabillahil lazi sai ka sayawa Farillatu biredi me yamka yanka...." Ta karasa fada hade da wafce dubun tayi hanyar shago kai tsaye .. "Wata da kwanaki 3. Rabo na da mai yanka yasin sai na ci "cewar Atuwa tana tafe tana jan Farillatu da hannu. Yayinda Ardo ke biye da ita yana zunduma mata Kira "Kede Atuwa ko bankadaddiya. Idan Kika duaki abunda yafi nera 100 sai kin biyani. " Jimmamman na bayansa tafe da yan biyunta. Yayinda Rumalle ke mita ita kadai tana saukewa alkali kwandon Allah ya isa na.gidan dayace bai kyautu ba. BAYERO UNI. KANO (FACULTY OF LAW). Dr. Msquare na......... XOXOWRITES 2/17/22, 11:27 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p PLS FOLLOW US ON IG JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO SO DA ZUCIYA!! ZAFAFA 5 PAID BOOKS PG: 37 Yana karasa parking ya bude ya fita. Zagayawa yayi da sauri ya budewa Zaraah kofa. Ta fito tana yan waige waige karta hango wani daga yan ajinsu. Maheer na sane ya shigaa matsawa gabanta. Tana baya harta kai jikin kofar motar.hade da sa hannuwanta biyu ta kudundune jikinta. Ta kuma dartse idanunta gam. Maheer yayi dariya. Hade da saka yatsan sa daya ya lakuce kumatunta. Bayan ya hura mata iskar bakin sa ahankali akan gashin idanun ta. Wadda ta haddasawa Zaraah bude idanun nata tana kallon sa cike da mamaki. Ya maze fuska kai kace bashi yayi hakan ba. "Matsiyaciya. Wuce ki shige sarkin tsoro. Calm down nan entrance din malamai ne banda student yar kanwata ." Ai Zaraah bata bari ya sake cewa komi ba. Tayi gaba da sauri tana cin tuntube. Gabanta na tsananta bugu. Saboda tsananin yadda ya sauya lokaci daya tamkar marigayi sudeis .. Tana zuwa tawuce wajen zama ta zauna. Ba jimawa sai ga kawayen ta sun zo suma suka zazzauna. Theory and practice in Islam course suka fara yi. Wanda barrister koguna ya dauke su. Sai lectures din karshe ta 2-4 itace ta Maheer. Ya shiga ajin a nutse cikin takunsa na takama da kasaita, Ya danyi addua kafin ya tsaya akan podium din. Idanunsa na kan Zaraah dake kokarin avoiding kallon sa . Ya dan sauke atishawa ta yadda zata gano yana nufin ta fuskance shi. Tukun sannan ya fara koyar dasu kai tsaye.. "Sharia, Musulunci doka ko shari'a doka mai addini dokar kafa bangare na Musulunci al'ada. Ya samo asali daga hukunce-hukuncen addinin Musulunci, musamman Alkurani da hadisi . A cikin Larabci, kalmar shar'ah tana nufin "dokar" Allah madawwamiyar ikon Allah kuma ya bambanta da fiqh, wanda ke nufin fassarar ilimin dan adam. Yadda ake amfani da shi a wannan zamani ya kasance batun jayayya tsakanin masu tsattsauran ra'ayi na musulmai da masu ra'ayin zamani. "Shari'a :Legal order (en) Fassara da academic discipline (en) Fassara Bayanai, karamin bangare na religious law (en) Fassara da law (en) Fassara, Gudanarwan qadi. en) Fassara da Islamic jurist (en) . So Karatun gargajiyance na fikihun musulunci yasan hanyoyin sharia guda hudu: Alqur ni, sunnah (ingantaccen hadisi), kimanta (dalilai na misali), bayanin kula 1 da ijma (juridical yarjejeniya). Makarantu daban-daban na shari'a - wadanda suka fi shahara sune Hanafi, Maliki, Shafi'i, Hanbali da Jafari - hanyoyin dabarun samar da, " hukunce-hukuncen sharia daga hanyoyin karatun ta hanyar amfani da tsarin da aka sani da ijtihad. Hukuncin gargajiya (fiqh) ya bambanta manyan hukunce hukuncen shari'a guda biyu, t (al'adun gargajiya) da mu t (ala ar zamantakewa), wa anda tare ke tattare da batutuwa da yawa. Hukunce-hukuncensa suna da ala a da matsayin dabi'a gwargwadon ka'idodi na doka, [8] [9] sanya ayyukan zuwa ayan rukuni biyar: na wajibi, shawarar, tsaka tsaki, iyayya, da haramun. Don haka, wasu wuraren sharia sun hade da masaniyar Yammacin Turai yayin da wasu suka fi dacewa da rayuwar rayuwa daidai da nufin Allah...." Bayani ya shigaa yi musu sosai. Bayan ya kammala ya shiga amsa tambayoyin su kafin ya karkare ajin da basu aikin group assignmt . Ya fuce bayan ya turawa Zaraah sak'on. "Ki fito mu wuce." Sai da yadan jima da futa tukun sannan Zaraah ta fita a sace. Wuf ta shige mota suka dau hanya. Wayar sa ya janyo. Ya danna Kira, "Hello!! Gimbiyar mu. Ya kike? Alhamdulillah wallahi. Kina gidah? Okay toh bara na karaso. " Yana katse kiran ya juya kan motar zuwa hanyar masarautar basannabas. "Ina zamuje Kuma?" Zaraah ta tambaye shi . Ranta a bace tarasa meyasa takejin haushin wayar da yayi da gimbiya don renin hankali . "Rakiya zaki mun. Kinji? Wajen g..." "Na sani naji ai. Gimbiya" ta karasa hadi da juyar da kanta gefe. Maheer ya danne dariyar dake son kufce masa. Ya sanya hannun sa kan faifan sidin wakar larabawa da ake fasaarawa da yaren turanci. Yana bi ahankali yana girgiza kai cikin nutsuwar da wakar ke sanya shi. Ga wani sanyi dake ratsa shi na musanman. 7bebe oo ana jnbk my lover when you are near me t3rf b7s b2eeh do you know what i feel oo ana fee 7'9n 8lbk and when i'm between your arms bb8a 3ayz 28ool eeh do you know what i want to tell you ya m7la l.donya oo ana jnbk the world became really beautiful when i am next to you ya kol monaya m7tajlk you are all my wishs i really need you 7bebe ya 3omre ma tsmnesh my love , my life don't leave me alone oo 7yat a'3la 7a8h 3ndk for the sake of the most precious thing you have 7bebe l.nhrda lazm t3rf my lover today you have to knew 3obk 3mlee jnan that your love makes me crazy .. ana b7bk b7bk .. 7ob ma 7bosh ensan i love you i love you .. love that no one before felt it ah ya 7bebe my lover oo ma y7rmnesh mnk and you always stay with me ( the closest translate ( oo ma yb3dnesh 3nk and i never be separated from you ya m7la l.donya oo ana jnbk the world became really beautiful when i am next to you ya kol monaya m7tajlk you are all my wishs i really need you 7bebe ya 3omre ma tsmnesh my love , my life don't leave me alone oo 7yat a'3la 7a8h 3ndk for the sake of the most precious thing you have...." Kofar katafaran gate din aka bude musu. Ya shige da kan motar ciki. "Ina ne nan?" "Masarautar basannabas. Zamuje sashen gimbiya... Khadija matar amini na. Sarki Aliyu salmanu . Mudikalle direba ai yayane awajenta. Mahaifiyar Sa tana auren mahaifin gimbiya kafin rasuwar sa....." Haka kawai zaraah ta samu kanta da daga kai alamun okay. Ta fito daga motar suka wuce Kai tsaye. Waya ya Kira khadijan. Take aka budemusu sashen suka shigaa. "Ranki ya dade gimbiyar mu. Yau dai ga Zaraah nace bari na kawo Miki ita?" Cewar Maheer daya Kare Zaraah Yana gayawa gimbiya Khadija dake sakkowa daga bene. Ta kasa boye farin cikinta. Da Sauri ta zagaya ta rungume Zaraah ajikinta.. "Yau an kawomin ke Yar kanwata. Da har nayi fushi. Mai martaba baya kasar shysa banzo ba. Zo ki zauna." Taja hannun zaraahn suka zauna. Yayinda Balkin haladu ta kakkawo musu kayan Dadi ta jere agaban su. "Zaraah ko?" "Eh" Zaraah ta daga kai ahankali. "Masha Allah ! Sunana Dijama. Oganniya yar baffanta. Ko ince Miki dijangala Yar baffanta ta gajiyalle Mai Yar hakiya................... 2/17/22, 11:27 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p PLS FOLLOW US ON IG JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO SO DA ZUCIYA!! ZAFAFA 5 PAID BOOKS PG: 38 Zaraah tayi dan murmushi kawai hade da daga kai alamun toh. Maheer dake gefan su sai kallonta take tamkar zai hadiyeta. Jin 'kaunar Zaraah yake na suka masa magudanar jiki da bargo. "Zaraah ko baki dauke ni a matsayin Yaya bane?" Dije ta tambayi Zaraah. Hannunta kan na zaraahn. "Na dauka mana." "Toh ki saki jikin ki. Ki dauke ni tamkar yayar ki. Duk abunda ya shige miki duhu da yardar Allah idan har befi karfin ilimina ba zanyi kokarin na yaye miki shi. Ko da kuwa oga Maheer ne da laifi zamu seta shi. " "Ko dai take bani tough time ba. " Maheer ya samu kansa da gayawa dije haka. "Aa. Gaskia ban yadda ba. Ana kallon Zaraah ansan saliha ce. Kai da aminin naka ai halin ku daya. Hakuri zamu yi tayi da ku. " "Haka zaki cema?" "Yo ai gaskia ne. " "Toh shikenan. Allah ya saka mana" ya karasa fada yana daria. "Kanwata zo mu koma dayan parlorn muna bukatar privacy gashi wa'e ya zuba mana idanu. " "Wa'e ma tashi zai yi ya baku waje. " Ya mike tsaye yana kallon Zaraah. "Tashi ki masa rakiya kanwata. Da safe zakazo ka dauketa amma ko?" "Idan ta jima awa biyu." "Wallahi baka isa ba." Cewar dije. Tana daria. Kamar gaske Zaraah ta mike tabi bayansa. Dai dai fita kofar waje ta
Chapter 46 · 0% Book details