Sashe 7
So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ace abani na karin kumallo mijin jimmamman. Tana ina ne tsaleliyar amar au bazawarar taka? Ardo dai bai kula Atuwa ba, Sai ma shigewar sa ciki da yayi kawai hade da jan labulen ya rufe ruf. a jimmamman... ? cewar jimmamman m amaryar Ardo... Jimmamman ta sake murmushi hade da shigewa jikin sa tana shafa gemunsa daya koma fari. au shinkafa da waken fatsuma nake so. Da hakarkarin kaza. Sai zobon ta mai gardin dadi. Ardo ya dan zame jikinta daga nasa jin wata tsurfa tata ta daban. aba amarsu. Jia kikaci dabgen kaza kika karashe ta da safe, Ki ka kora da lemon kwalba mai sanyi, Da safe kuma kika ce kinason shayi da biredi mai yanka yanka na sayo harda oyi. Jimmamman tawa ni d ya ki sarara wa Ardon naki mana. Jimmamman ta yamutsa fuska, Hadi da kwararrabe ta tamkar zatayi kuka tashiga bubbuga kafafunta a kasan dakin. Wanda takunsa yasa Atuwa zura kanta ta taga tana leko dakin tamkar Zata hango su. an iska... ? Atuwa tafada tana gartsawa dan yatsanta cizo. au ba zaku makaranta bane? ayya Mama satin banza ake, Idan munjema shara ce zakayi. Sai wani satin. oh su Bukari (samarin su)ya za i su san Kun dawo tunda acan hanyar makarantar suke. arki damu Mama. Sailu tasanar musu a wayar ta. ama wai dan ku samo na abincin rana.. san yadda zaai Kamar ko yaushe. ? Sailuba tafada hade da kudundune jikinta da zani tacigaba da bacci. **Su kuwa su Zaraah suna gama wanke bakunan su suka koma daki. Dadaa ta had musu shayi ta gutsutstsura musu biredin da Hamma Modibbo ya kawo. A gurguje suka cinye suka shirya cikin kayan makaranta. Hamma Modibbo ya shiga dakin ya gayar da Dadaa suma suka gayshe shi. Ya zaro nera sittin ya dankawa Zaraah. u raba 20 20 ar yau dai dan albarka? To angode Allah ya saka da alkhairi ya kara maka budi.. Miyetti Miyetti, Allah hukkumo sa amin Aamin Dadaa. ungode Hamma. ? Su zaraa suka masa godia. A tare suka fito ya shige dakin Atuwa su kuma suka tafi makaranta. Ya gaishe da Atuwa ya mikawa Hajara nera 60 yace su dauki 20 kowa. Farillatu bata fara zuwa makaranta ba. Ba godi bare na gode. Haka ya karaci tsugunon sa ya fice. Atuwa ta bi bayan sa da tsaki tana tabe baki. Can sai ga Ardo ya fito daga dakin jimmamman da kwanon abinci zai sayo mata abincin na gidan fatsuma. Atuwa dake goge k farta da k sa taja tsaki tana girgiza kai. llah wadaran wahalalle. A haka zaka kare. Ardo dai bai tanka ba, Don yadda ransa ke abace na abincin da jimmamman tasa ya siyo sam bai bi takan zancen da Atuwa ke yada masa ba. Haka ya fice yana hade rai. A hanya Sai Allah ya sanya alkhairi ake masa na auren daya kara. Haka ya ciyo bashin kb mai shago ya sayowa jimmamman shinkafa da wake da hakarkarin kaza a gidan fatsuma mai abinci. Tun a hanya ya gwaigwayi kazar ya ci. Ya dan tsakuri loma d ya ya afa a bakin sa. Don yasan ba Zata bashi ba horan yunwa take masa jimmamman. Gaba d ya tundaga Kan kaza kawowar biredi mai yanka yanka da kwai bata bashi ko kadan ba. Ya wanke hannun sa a bakin rijiyar hanya. A haka ya karasa gida Ya shige cikin dakin yana dashe baki. ashi tawan.. Jimmamman na yauk ta karba tana kurawa abincin kallo, a naga an gutsiri nan an kuma debi abincin? Ardo ya wulkita idanu cikeda in na yace, lmajiri na bawa. llah ya tsine uban mai k rya? isabilillahi meye na tsinuwa kuma amarsu? Daga debawa almajirin? arya ne! Ga bakin kanan yana kamshin miyar. Karka sake min haka kaji masoyi na? A matsayi na ta gaban goshin ka ai ba haka ya kamata ka dingayi ba. Ardo ya kad kai kawai, Yana kallo tayi zaman durshan ta cinye abincin nan tas, Ta cinye naman ta tsotse kashin har sai da ya zama gari. Tukun sannan ta saki katuwar gyatsa hadi da dora hannunta akan cikinta tana shafawa. llah ya bar mun Kai mai gida na. Ardo da hawayen takaici suka ciko masa a idanu ya Kada kai kawai yana kwakwalo dariar dole. Yana mamakin yadda ta cinye uban abincin nan ba tayi. Mikewa yai yana gyara zaman rigar jikin sa. oh ni na fita.. oh nawan, Allah ya dawo mun da kai lapia. Kai tsaye ya fice, Atuwa nata doka masa harara bai bi takanta ba. Jimmamman na kallon ta ta taga. Tafuto da sauri da kibiyar kitso a hannu. Kanta mai dauke da kalba guda uku daya gefen kuma ba kitsa ba. Hakan ya faru ne sakamon an fara mata kalabar kafin a kawo ta gidan Ardo, Lokaci ya kure ba'a karasa kalabe mata ba aka kawota gidan Ardo. uwiyti dalin (sweetie-darling) wash, Ina yayi ne? Ta dubi Atuwa tana tambayar ta. Atuwa ta kalleta shakeke tana tab baki. Jimmamman tasake cewa, o a hankali ya fice? Don karya tasheni a bacci?Kinga ya kawo mun shinkafa da wake da hakarkarin kaza. Bayan na ci. Na dan kwanta a cinyar sa. Na sashi susar kai. Ashe ya iya kitso? Kinga Sai ya kalabe mun uku, Na fara bacci ashe ya fita.. Dan Allah ina yayi? Tinda tafara magana harta karasa Atuwa salati take rafkawa, gefe D ya kuma uban takaicin kalaman jimmamman take ji, Hadi da mamakin annamimanci Irin na Ardo, Ashe har ya iya kalaba ? Shekara da Shekaru bai taba gwada musu ba. inji Yaya? ? Jimmamman ta sake tambayar Atuwa tana lumshe idanu. a hadaku ke da shi na kwashe muku albarka. ? Ta karashe hade da jan dogon tsaki ta shige dakin ta tana nanawa bayanta duka. Jimmamman tajima a tsaye tana daria Kafin ta shige nata dakin tana rausaya. Dadaaa na kallon komai ta tagar dakin ta. Itanma murmushin tayi tana kambama makirci Irin na Jimmamman. Atuwa kuwa, Tunda ta koma daki take jera tsaki tana girgiza kai. Jira take kawai Ardo ya dawo ayi mai yiwuwa akan abicnin daya sayowa Jimmamman dama kalabe mata kai da yayi... Ai kuwa Ardo na dawowa da rana, A kofar gidah ya ci karo dasu Sailuba sun yab baki da jan jambaki dan fenti Kamar amaren akuyoyi. Ya dubesu yaja tsaki Saboda takaicin kasancewar su aya mata kuma Wai duk na sane, Yadda ya debesu ya zubar haka suka kalleshi shak suma Sukai tafiyar su. Ya shige cikin gidan bakin sa na doka tsaki. Hular sa wata koriya ya manta a dakin Atuwa tun kwanakin baya. Don haka Kai tsaye ya shige dakin na Atuwa. Ya nashiga ta mika masa kibiya. Hade da jan rigar sa tai masa zaman dab r akan bencin dake dakin. Kafin ma yace komai ta wage gwaigwan kanta dake hamamin doyin rashin wanki. Ta zauna agaban sa tana mika masa kibiya da hannunta na dama. enene haka? Lapiar ki kuwa? ? Ardo ya tanbayeta cikin tsantsar sanin meke damunta ko hauka take ne? Atuwa ta janyo hannun sa hadi da sake dora masa kibiyar daya jefar ta kuma juya tana murza fuska, auna ka kalabe mun shi tas, Ni ba sai ina bacci ba ma. Ardo zai yi magana Atuwa ta d ga katuwar muryar ta yadda na cikin gidan da makota kowa zai jiyo, alabe shi gidah 6 charanchas Ardodo.... Mamaki da takaici ne suka cika Ardo ya tattaro kasan rigar yar sharar jikin sa ya toshe hancin sa, Saboda yadda tsamin jikin Atuwa da kuma doyin kanta ya dabaibaye shi. dan ba zeyi 6 ba kalabe gida 4 kawai. ? Tak rasa fada tana sakarwa kanta kwanyar rankwashin kai ayi da yake mata. **TUKUR RD*** (NASARAWA GRA) *CAPTAIN MUHD MUHD AVENUE* MISS XOXO writes 1/31/22, 18:28 - Buhainat: Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *SDZ* _(A LOVE SO BEAUTIFUL!!)_ _MX_ **TUKUR ROAD** (NASSARAWA GRA) **CAPTAIN MUHD MUHD AVENUE** Dank reran gidah ne daya lamushe jerun gidajen bungalow (wato gidan asa marar bene) A jere reras guda hudu. Sai islamiyya a gefe da kuma computer room, Can gaba da jerin gidajen kuma daga baya wurin swimming pool ne da lilika a gefe gwanin sha wa. Sai wani wajen na gymnasium (wajen motsa jiki) da kana iya hango cikin wajen saboda gilashi ne kofofin garai garai, Daga karshen bangaren kuma garden ne. Sai wajen kiwo daga b ngaren hagu, Shak da kaji, Zabbi, Zomaye da sauran su. Ga kuma wajen kifaye catfish suma acikin wani tsaftataccen ruwa anyi wajen kamar rijiya mai tsananin zurfi kifayen sai wutsul wutsul suke. Kiwo dai gasunan kala kala. Gidah kuma sai hamdala domin dik wani abun more rayuwa gidan ya kunsa idan ka zare babu. **Zaune Haj Jiddah take akan doguwar kujera kirar Turkish royal. Komai na parlorn royal design ne na kalar light golden da dark golden. Had dden parlor ne da ya amsa sunan sa. Ya cika da kayan more rayuwa irin ta sahun masu farcinan susa. Babu dogon jawabi domin babu ce kawai babu a gidan. Ta cikin yar talabijin din dake nuna hotunan bidiyon harabar cikin gidan da sansanin waje ta kalla, Ganin Amadi driver ya danno da kan hancin motar gidan, Da sauri ta mike jikin ta na ari ta shiga gyaggyara doguwar rigar lesin da ke jikin ta. Tana sauraron shigowar su. Ahankali Addayo ta sakko daga motar bayan driver ya bude mata murfin motar. Sanye take cikin riga da zani na atamfa ta yi lullub da atamfar ta mai dashii matsayin mayafi. Ta cikin dan d nkwalin ta daya zame kana hango kanannadadden bakin gashin ta na fulani. Kyakkyawar tsohuwa ce mai dauke da fuskar kamala. Tink s tinkis tashiga dogara sandar hannun ta. Masu aiki na biye da akwatunanta a baya. A haka ta shiga cikin gidan bakinta dauke da sallama. laykm Salam! Sannu da zuwa Addayo. ewar Haj. Jiddah ta sunkuya har kasa. Cikin ladabi. Addayo ta ansa ta, Hade da zama akan doguwar kujera tana mai sake antarar goran hannun ta. na kuma yaran? ? Ta tambaya bayan ta mai da goran cikin dan tofin dake