← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 55

Sashe 8

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jikin ta. l da sameer suna office, Sai Bee dake school, Safwan kuma dazu ya fita.. ? Cewar Haj. Jiddah ta amsa Addayo cikin ladabi, Tana dan murza tafukan hannuwanta data hada, sakamakon Addayon bata daukan raini. acece kuma Bee, Ba dai Bintu ba ko? ? Cewar Addayo. Haj jiddah tashiga sosa saman girarta tana in ai saboda a saka.. e za sakaya Hauwa? Sunan nawa ne bai muku ba har yanzu kenan? Na dauka abaya dana tsawatar an dena ashe baku dena din ba. yi haku i Addayo, Insha Allahu za dena. ? Tak rasa tana mai nunawa masu aiki gefen da zasu ajiyewa Addayo kulolin abinci. Addayo bata sake ce mata komai ba, Hannun ta rike da carbi tana ja. Masu dauke da yatsunta da suka rine da jan kunshi. Cikin haka Haj. Ikram abokiyar zaman Haj. Jiddah ta shigo cikin parlorn itama. ddayo barka da zuwa, Anzo kalau? Ina wanka kuka karaso shi yasa banzo da wuri ba. Ya jiki jiki da sanyin nan? Allah ya bamu ikon wucewar sa lapia. lhamdulillah! Aamin Aamin. Haj Ikram ta juya suka gaysa da Haj Jiddah. Sannan kowacce ta rakube sukayi zaman kurame. Sai da Addayo ta mula ta sha iska. Tukun sannan ta nemi shiga bandaki. Ta rage cikinta. Tukun sannan ta zauna tafara cin abincin da tasa Haj. Ikram ta zuba mata. Tana karasa ci ta mikawa Haj. Jidda wayarta data ciro a dan tofi. ddayo me za irawo mun lambar Utai mai kifi. Zaki ga an rubuta masa sunan akai. oh Addayo. Kiran Utai mai kifi Haj. Jiddah tayi sannan ta mikawa Addayo da hannu biyu cikin girmamawa. alama Alaikum! Utai kana jina? Lapia kalau, Yauwa dan Allah da maraice yar ulle (magana) na ke komawa gidah. Ka dauketa ka kaita gidan ka ajiya. A rika bata kifi na wazobiya. Zan aiko a tawomun da ita. Idan anzo daukar Na ma. Yauwa. Kashe! Kashe wayar. Tana karasawa ta zare wayar daga kunnenta. Ruwan dake cikin yar bowl da aka kawo mata da liquid soap ta wanke hannun ta kana ta koma kan kujera ta zauna tana mai cigaba da jan carbin ta. Sannu ahankali d ya bayan d ya haka yaran gidan suka daddawo daga inda suka jajje. Kowannen su Sai da ya zo ya kwashi gaisuwa wajen Addayo. Da dare kuma Haj. Ikram itace ta kawo wa Addayo abinci. Suka cigaba da zaman jingum jingum. Sai da Addayo ta musu sai da safe, Ta shige masaukin ta. Sannan sukayiwa juna sallama kowacce ta koma sashen ta. .. Addayo ta jima hannunta a hade tana addu in samun lapiar anta tilo d ya daya hadu da tsautsayi na hatsari a shekarun baya. Wanda ke asar Qatar raina hannun Allah. Domin ya shiga coma. Sai fatan Allah ya bashi lapia kawai.... #Capt. Muhd Muhd Ave...!! ?._____________ Ardo ya mike yayi wuf zai fice, Atuwa ta jawo rigar sa ta baya tana cika tana batsewa. ace ka kalaben kan nawa shine zaka fice? Ai babu inda zaka sai ka kitse mun kayi na. Ardo takaici ya ishe shi. Ya shiga zame hannayen Atuwa daga rikon data masa. ika ni Malama. Cika ni nace miki. hayye sabada. Mun san shafe shafe munsan hoda. Ni zakayiwa kanon ci? Billahil lazi baka isa ba. Kai kuwa tamkar ka kitse shi ka gama. auka kike ne? Zaki cika ni ko sai na sa bugu? aka bugun uban yan aure. Nace bugar ni. Yadda kake a ar mashe a kuma bushe ko na sai kashi, Har Kai ne zaka dake ni? Kan kace me? Atuwa da Ardo sun kacame da kokawa. Atuwa saura kadan ta dake ta kuma kirb Ardo, Allah ya temaka Dadaa ta shiga rabiyar fad n. Da sauri Jimmamman dake labe itama ta shiga dakin tana janye Ardo. aba Suwitidalin, Haba Nawan, Haba Annurin rai na. Meya faru? Zo muje aka mucigaba da bude sabbin shafin soyayyar mu... ? Haka Jimmamman tayita maimaitawa tana janye Ardo. Atuwa kuwa wani sabon takaici ni ya turnik ta. Ta rarumo zanin Jimmamman dake shirin fita da Ardo. Sai ga cikon da Jimmamman tayi a uwawu ya fad . Dankwalaye ne har biyu na atamfa jimmamman din tayi cikon duwawu dasu. Kowane arin uwawu d ya tasa dankwali d Atuwa me zatayi ba dariya ba. Tashiga babbaka dariya tana gud hayye an dai ji kunya Ardo. Ashe bana mai cikon uwaiwai ka dakko mana? A hayye sabada. Allah mai abin mamaki. Yau fa ake yinta karuwa da wa zi. Kan balastin kayya kai. Cikon duwaiwai. Sun sum Dadaa tafice saboda dariyar dake son kufce mata, Ardo kuwa kasa magana yayi. Jimmamman ta hade rai bayan ta duk ta dau dankwalayen ta. Ta kuma janyo Ardo jikin ta hade da masa rad a kunne suka fice waje. Atuwa kuwa dariya tacigaba da yi tana gud . Hade da jifan Jimmamman da Ardo da magana. hayye an dai ji kunya Ardo. Ashe bana mai cikon uwaiwai ka dakko mana? A hayye sabada. Allah mai abun mamaki. Yau fa ake yinta karuwa da wa zi. Kan balastin kayya kai. Cikon duwaiwai da ankwalaye. Lalle bana kasuwar aure ta are maka Ardo ka debo jangwam-gwam... ? Haka Atuwa tayita yada magana tana shewa da tafi... *ZAARAH* __Haka Zarah da wasu tsiraran dalibai suka karasa yin rubutun su, malami na shiga suka ci gaba da daukar darasi a haka har aka tashi. Daga makarantar su zuwa gida da dan tazara, amman a haka take zuwa da kafa ta dawo da kafa ba tare da ta damu ba. A bakin titi taga Baffan su yana siyan dafaffan dankalin hausa da ake sa kuli da mai, tana ganin sanda ya shiga wata rumfa ya zauna yanaci babu ko tunanin ya zai yi dasu ko suci ko kar suci shi ba damuwarsa bace ba. Ta girgiza kai cikin ranta tana addu'ar Allah ya canza halin mahaifinsu yasa ya dinga ganin mutunci da kimarsu na matsayin yaransa. Da sallama a bakinta ta shiga gida inda ta tarar da Jimmamman rike da bokita da alama ruwa take son a debo mata, Allah ya shigo da Zarah cikin sauri ta mika mata bokitin tare da karbar jakar makarantar tana cewa. aza ki samo min ruwa na watsawa jikina kafin Baffanku ya dawo. Zarah tabi Jimmamman da kallo cike da mamakinta, rabon da ta debo ruwa harta manta dan Dadaa tuni ta hanata tace kannanta su dinga debowa ita ta girma. Shine yanzu dan rashin mutunci Jimmamman zata kalleta bayan tana gani daga makaranta take ko zama ba tayi ba zata wani ce taje ta debo mata ruwa dan rashin mutunci. Daada dake cikin dakinta jin Zaara na bawa Jimmamman hakuri yasa ta fito tace. aba Jimmamman, ko ke kika ga muna sanya Zaara dibar ruwa ai kya hana mu. yeeee! Akan wane dalilin zan hana Jammu? Bata iya debowa ne ko kuwa me kike nufi? Jimmamman ta tambayi Daada cikin turo dankwali gaban goshi tana wani kebe baki da hanci. aboda yanzu ta girma, muma bakiga kannanta muke sawa su debo mana ba? Jimmamman ta bugi tsakiyar kanta da hannu alamar taji kaikayi, tare da mannawa Zaara bokitin tana kuma cewa. unda Kannan nata basa nan ita ba sai taje ba? Ko kuwa sai an nuna min ban haifa ba a gidan, ni sai naje na debo idan malam yazo sai na ce ya dinga debo min yaransa sunfi karfi na. Dadaa tayi shiru jin za'a yi mata sharri, cikin sauri Atuwa dake daki taji tayi shiru tasan ba zata bada amsa ba, cikin dukan cinya tace da Jimmamman. in dade baki sanar da Ardo ba, yo dagake har shi baku isheni ba wallahi. Da kike takamar gaya mishi kin dauka yasan da zaman Zaraa a gidan ne? Haifarta kawai ya yi amman besan komai nata ba. Wannan girman da kika ga tayi har kawo yanzu Jammu ce da Moddibo suke kula da haka, shi wanda kike takamar gayawa bana tunanin ma yasan wata Zaarah a gidan nan bare har ya yi iko da ita. Ta juya gurin Dada tana fadin. e kuma kina ganin za'a yi miki sharri sai kace mai dikkaken baki kinki cewa komai. Toh wallahi karki bari a rai na miki hankali ato na gaya miki dan daga ni har yarana babu me juya mu a gidan nan.. Bare wata solob'iyo mai cikon 'duwaiwai..!! #pls follow/like and refer my scented product to your beloved ones Instagram:yerwaincense_and_more Muna sales. Tun daga 4 ga December zuwa 10 ga watan sabuwar shekarar 2022 watan janairu/January Insha Allahu. Mun cire kaso 30 na kudin kayayyakin mu. Akwai kuma kyauta ta musanman ga wanda suka saya kaya daga dubu 7 zuwa sama. *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:29 - Buhainat: Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *SDZ* _(A LOVE SO BEAUTIFUL!!)_ _MX_ Atuwa na gama magana ta fizge bokintin hannun Zaara tare da cilla shi kofar dakin Jimmaman. Tsananin mamaki ya hana Dadaa da Zaarah cewa komai ganin wai yau su Atuwa ke karewa, lallai idan kana raye baka dena ganin abubuwan al jabi. Matar da take tsananin takura musu ita da yaranta kamar su ba mutane
Chapter 8 · 0% Book details