Sashe 25
So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mini fridge din dake ofishin. Sai daya tabbatar ta karba zata sha tukun sannan ya mike ya koma kujerar sa ya zauna. Hade da jan littafan yan ajikin ya shiga bubbudewa yana saka hannu. hekarun ki nawa? Tambayar sa ta daki dodon kunnen Zaraah. ha biyar... Girgiza kai yayi yana murmushi, jikin ki nawa? s1... asha Allah! Zaraah! ? Dan rubutu yayi a notepad ya mika mata. arki karanta sai kinbar school dinnan. Zanyi tafiya abuja wani islamic conference. Na je ko? ? Ya tambayeta da gasken gaske. Da sauri ta daga kai tana kallon sa. Ya dage girar sa alamar Eh. dan...kika ce na bar shi. Wallah bazan je ba. Tayi saurin girgiza kai, aje Malam! oh shikenan tunda kin amince. Ya..yadda kikace ai haka za Ita dai shiru tayi bata sake ce masa komai ba. Ya karasa marking books din ya mika mata. asu nan. Sai dai baki mun addua ba. llah ya dawo da kai lapia. Ya d nyi murmushi yana lumshe mata idanun sa. Wani salo na sako ya shiga aikawa zuciyar ta, Ta idanun ta. na handkerchief dina? ashi zan wanko sai na dawo dashi sadadden hawayen naki zaki wanko mun? Uhm banaso, Nafuson kayana a haka Zaraah. ? Ya karasa Hadi da mika mata hannun sa. Ta dora masa ya karba ya masa kyakkyawan masauki a aljihun sa. Ficewa tayi da sauri. Fuskar ta kumshe da murmushi. Shima a nasa bangaren murmushin yayi. Ya jinginar da kansa a kujera yana lumshe idanun sa. Wai yau shine ya dulmiya acikin kogin soyayya.. Ko da aka tashi driver ne yazo daukar Zaraah. Ta shige mota tana saurin nannade takardar daya bata. Ta shiga karantawa, ear second love of my life after my late mother... araah People told me that love would find me when I least expect it. You entered my life out of the blue, but I feel I l never be the same. Sajjeddah I used to think that ove at first sight ? was some kind of urban myth ? then you smiled at me. Zaraah na kuma da SO DA ZUCIYAR ki......... Inteesar We met so briefly but, since that day, I haven been able to concentrate on anything else. Let meet again before I lose my job ZUCIYAr ta ce ta Tsananta da bugu. Mai tsananin duka lokacin data karasa karantawa. Kifa kanta tayi acinya tana kunshe murmushin ta. **GIDAN MALAM ARDO*** Tsaye suke cirko curko suna layin band ki, Yayin da idrisu ke sakin kashin sa abandakin. Ardo tamkar yayi kuka saboda tsananin yadda cikin sa ke murdawar gudawa. Ba shiri tusa ta kufce masa. Ji kake iiiit!!!! YAU DAI NAYI ISHASHSHEN TYPING IDAN KUNGA NAYI KADAN IDANUNA SUN MATSA NE ALLAH YA BAMU LAPIA BAKI DAYA. KAUNAR KAUNA MISS XO WRITES 1/31/22, 18:49 - Buhainat: * I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ofn1zci8smgg&utm_content=6k8ur6p *22* ***Jimmamman tayi hanzarin rufe hancin ta da wandon Zainab dake hannunta. Akan layin shiga bandakin itama take. Da an ruwanta a wata roba da alama itama bayan gidan zatayi. aba Ardo...Haba Ardo meye haka? ? Cewar jimmamman takarasa tana mai dankara masa harara. askia dai anci baya wallahi. Fisabilillahi ya zaka saki duwaiwai ka banka mana tusa? Da girman ka? Da ace ka aurar da yaran ka billahil lazi da kanada jikoki. Aikin kawai. ? Cewar Atuwa dake tana daga gefen sa ta tsugunna. Kuma sanda Ardo ya banko tusar hancin Atuwan na tabo bayan sa. Don haka a hancinta ya saki bomb din. Ta karasa magana hade da zuba ruwa a bakinta ta kurkuro, Hade da zuwa yatsanta ta kwakwalo hancinta. Tana mai rufe hancin da tafin hannun ta. an wulakanci a salansar hancin nawa zaka baje duwaiwuka ka banko iska. Aikin kawai. ? Atuwa ta shige daka tanata mita. Ita kuwa Rumalle dake bacci sai alokacin tatashi tana matse idanu. Ta futa tsakar gidan tana kiran Ardo. rdon Rumalle! Kana Ina ne angona? Jimmamman dake tsaye ta yamutsa fuska tana mai karkade kafafun ta. Ardo ya matse ciki da hannun sa yana nunawa Rumalle bandakin da Idrisu ke ciki. Idrisun kuwa sai wake waken sa yake, iriku yarone.. Am.. mma me? Dan tselan kan uban ka dake Fanda. Ba zaka fito ba ka dena wakar nan kana ganin baban ku Ardo yama kan layi sai wake wake kake. Fito dan kar uban ka. ? Rumalle tafada tana kamo hannun Ardo. i hak ri mijin Rumalle, Shi dama Idrisu yadda kasan fara, Haka yake da tsinannen kashi. asin sai yayi bayan gidah sau uku a rana. ? Usmanu dake zaune akan bokiti ya fada. Ardo dai bai ce komai ba. Yanata sauke zuciya, Sai gumi ne yake sharara a fuskar sa. ijin Rumalle kai ne kake wani kamshi? usa ya saki Mama, Warinta har cikin dakin mu. ? Haladu ya fada yana mai gyara silifas dinsa daya tsinke da wutar da suka dora ruwan wanka. Rankwashi Rumalle ta sakarwa kwanyar kan Haladu ya sosa wajen yana dariya. i banda kamshin turaren dan duwala ba abunda naji, Kuma Idan ma iskar yafitar dan uban ka shine mahaifin ka a yanzu. Yo ba abun ayi masa barka bane ya fitar da cuta. Uwar uban kowa yana yi. Harda mace dake daga hanci. Jimmamman sarai tasan da ita take, Don haka bata tanka taba. Idrisu ya fito daga bandakin yana mai gyara tazugen wandon sa. Ai Ardo baisan sanda ya yakice hannun Rumalle ba, Ya shige cikin band kin. Na kusa duk suna jiyo zubar bayan gidan sa. Ba shiri suka dare saboda yadda iskar wajen ta maye gurbin bayan gidan sa. Ardo ya kusa awa d ya a ban aki, Tamkar yana zubar da kayan cikin sa. Ya dad sannan ya fito yana tale kafafu tamkar dan kaciya. ngon Rumalle... ? Ta kura shi cikin rage sautin muryar ta. Bai ce mata ala ba. Ya hararo akin Dadaa wanda ya zama madadin su idrisu a yanzu. Gaba d ya sun cika gidan da hirar su, Sai kace yan gidan. Sunata hayaniya da guje guje. Ardo yaja siririn tsaki a kasan mak shi Kafin ya wuce zaure ya tsugunna. Ya rasa yadda zai yi yaji dadi. Ga wata gudawar na neman zubowa, Ga katsawar ciki ga hayaniyar su Idrisu da suka karad gidan baki d Atuwa dake cikin daki tafito tana leken bandakin, aye a bayi? Jimmamman dake kan shadda tayi shiru. ane bankadadden ko bankadaddiyar ce aciki. Anti Amarya kina bayi ne? ? Cewar Atuwa. Rumalle dake tsaye kan Ardo tace, h uwargidah. Ga ni nan. Inaga mokadaddiyar can ce. Atuwa ta sheke da dariya tana sosa idanunta. Domin sun dinke da Rumalle. Takance ita ba zata ji zafin kishi ba. Jimmamman din ce mai ji. Itace saniyar ware. Gwanin ban tausayi Idan suka sata a baya. hayye landandandan tsann! Ardo...Ardo! enene? ? Cewar Ardo daya zabga uban tagumi yana kallon bango. aganar tambayar su Hajara ne da za zo. Na gayamka su a shirye suke mazajen nasu. Ardo yaja tsaki yana girgiza kai, e zanyi aciki? ane irin me zakayi bayan kai ne uban su, Na gayawa su Kawu Tanimu ma su zama a shirye a koda yaushe zasu iya zuwa. a sai sun zo ba, An basu. Sati na sama Za ura auren. aba Angon Rumalle, maganar uwargidah fa abun dubawa ce. Dole sai kana nan zaa yi tambayar tunda kai ne mahaifin su, Ba Za kawo wani ace shi bane. Ardo ya mike ya karkade rigar sa ya fice yana watsa hannu sama. Yana fita yayi hanyar gada yana mita shi d ya, Modibbo dake gyaran Inji shida sauran masu gyara suka gayar da Ardon. appah Ina zaka ne? Meya faru kake magana kai d ari Modibbo, Atuwa ce ke neman chazamun kai, Sai kuma ayan Rumallen can masu runtuma runtuman kai, Sai bige bige da tsalle tsalle suke. Sun cika gidah da makota da hayaniya. Duka na hade su na kwashe musu albarka. Modibbo ya sassauta muryar sa don saura kada su jiyo su. aba Bappah! Ka dubi girman Allah ka dena kwashewa mutane albarka. Ka ky le su da halin su sai Allah ya maka maganin su. akane Modibbo hakane. ? Cewar Ardo, Tare da saka hannunsa ya shiga shafa goshin sa. Da alama dai duniya tafara yiwa Ardo zafi. Modibbo ya zaro dari biyu duk ta damalmale da bakin man inji ya mikawa Ardo. appah ka sayi wani abun ka ci dan Allah. ohm Modibbo! Allah ya maka albarka, Allah ya daukaka ka. Kaji? amin Bappah! Amma kayi wa Allah ka dena samun albarka ni d ya Bappah, Sauran ma duk yayan ka ne Bappah.... Yana magana Ardo na daga kai Kamar gaske, Modibbo ya cigaba da cewa, ukkan mu kai ne mahaifin mu Bappah! Ka dinga sa mana albarka tare, ka kuma yi mana SO kai d ya Bappah! Ka dena bari rudin ZUCIYA yana galaba akan ka. Wallahil azim sai kaga aya matan da kake kyamata su ne zaka ci moriyar su. Ka kuma amfana da su. aji naji Modibbo! Amma kai dai kaunar ka daban take cikin zucia ta. Kaji ko? Allah ya jikan mahaifiyar ka. amin Bappah! Naji. Ardo ya yi gaba yana waiwayan Modibbo, Yayin da shi ma Modibbon yake daga masa hannu, Bakin sa dauke da tsadadden murmushin daya jima bai yi Irin sa ba tun barin su Dadaa daga gidan. Ya d uki injin daya kammala gyarawa ya nufi titi dashi, gumi nata kwaranya daga jikin sa. Saboda tsananin yadda injin keda nauyi ga hasken rana yanata dallareshi. Dai dai tsallakar titin da zai yi. Wata mota 406 dake sharara gudu tayi awun gaba da Modibbo. Injin yayi sama ya fado ruwan cikin Modibbo. Take Modibbo ya rasa ransa. Jini nata kwarara daga bakin sa. Mutanen Rimin kebe yan gada da bakin titin sukayi kansa. Tuni mai mota ya arce bai tsaya ba. (Domin wata shari r sai a lahira). **CAPT MUHD Yana zaune ta shirya tayi fucewar ta asibiti tanata Sauri. Bayan gaisuwar da tayi masa sai bayanin ga oat nan akan dining table da madara. Girgiza kai yayi tafuce da sauri tana gyara zaman riga fara da likitoci kan saka. Mikewa yayi ya fuce daga sashen nata zuwa na Haj iklima. Itama a