← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 55

Sashe 44

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

laptop din gaban sa. Ahankali tashiga tura kofar zata koma. Maheer dake kallonta ta wutsiyar idanu ya kira ta da sauri "Zo nan yar kanwata....!" Ya karasa babu alamun daria a fuskar sa. Don karta gano wayo ya mata daren jia. Ita kuwa dik a 'darare take. Jiya kawai take tunanowa. Gefe daya kuma tausayin sa ya shigeta. Na ciwon sleepwalking da yake da shi. "Ina kwana?" "Yana kwano! Ina zakije da hijabi ko sallah zakiyi?" Ta girgiza masa kai alamun a'ah. "To meya na saka hijabi...uhm? Ga abinci can a dinning je ki ci. Addayo ce ta Aiko aka lawo mana. Idan kin gama kizo mu Fara karatu." Batayi musu ba. Ta mike ta nufi dinning din ta juya baya tanacin abincin ta ahankali . Kunya gaba daya ta lullube ta. Tana karasa ci. Takoma daga can gefe ta tsakure. "Zo nan mu Fara. Dawo nan" Zaraah ta matsa daga can, Tashi yayi ya koma kusa da ita . "Yar kanwata. Zamu Fara da hadith" ARBA'UNA HADITH (21) HADISI NA ASHIRIN DA DAYA An kar o daga Abu Amrin ko Abi Amrata, Sufyanu an Abdullahi (R.A) ya ce, "Na ce, "Ya Manzon Allah ( ?)! Fa a min wata magana a cikin addinin musulunci, wadda ba zan sake tambayar waninka ba game da ita." Sai ya ce, "Ka ce, "Na yi imani da Allah." sannan kuma ka daidaitu." Muslim (#38) ya rawaito. Ya karasa fada, Hadi da saka kasan hannun sa ya goge labban Zaraah da karamun ketchup ya makale mata. "Sorry datti na goge miki. Afuwan! Kin hakura? Uhm?" Ta samu kanta da daga kai alamun eh. Maheer yayi murmushi kafin yace, "Zamu dora da SHARHI na hadisin da muka katanta' Kina sauraro. ?" Ta sake daga kai. Don gani take tamkar an sauya shi lokaci daya . Shi Mai zafin rai da Bata rai yau shiketa tarairayarta? "Zaraah! Kina sauraro na?" "Eh" "Wannan hadisi ingantacce ne, Imamu Muslim ne ya rawaito shi. Dangane da bayanin imani da Allah, wannan ya riga ya gabata a baya. A duk lokacin da aka fa i imani, mun san yana da rukunai guda shida, wa anda muka yi bayaninsu a cikin hadisi na biyu, a jerin hadisan wannan littafi mai albarka. Sannan kuma da sauran abubuwan da imani ba ya cika sai da su, duk yana cikin, "Na yi imani da Allah...." Daidaituwa kuwa, a nan tana nufin daidaituwa a kan tafarki madaidaici: Kada ka ara, kada ka rage kan abin da shari'a ta dora ma, ka nisanci dangogin abubuwan da aka haramta maka, ka yi arin neman halal a cikin dukkanin al'amuran da za ka yi. Wannan shi ne daidaito. Duk mutumin da ya dace da wa annan abubuwa guda biyu, ga imani ga daidaito, to shi kenan sai aljanna. Shi ya sa Annabi ( ?) da kansa, aka umarce shi da daidaito, aka ce masa (Ka daidaita kamar yadda aka umarce ka). [Hud 112]." Ya karasa a hankali a Kuma nutse. "Biya muji" Karanto masa ta shiga yi. Inda tayi kuskure ya na gyara mata. A haka suka karasa. Zaman kurame yabiyo ba. Ba jimawa Yan biyu suka shigo Mata. Hakan yasa Maheer fita ya Basu waje. Bai dawo ba sai dare. Lokacin Zaraah harta kwanta. Ya shige bandakin sa yayi wanka ya sauya kayan bacci. Kai tsaye ya sake koma dakin Zaraah. Ya zare bargon ahankali ya shige ciki. Zaraah najinsa tayi shiru. Ahankali ya saka hannun ya fuskanto da fyskar ta zuwa tasa. A hankali ya saka tattausan labbansa cikin na Zaraah. Ya shjga Bata rantsattsiyar sumba. Wanda ya samu kansa cikin zirarar da hawaye daya rasa na meye. Da sauri ya mike ya fuce dakin sa. Don idan ya cigaba yasan Wasa zai canza. Murmushi yayi byan ya kwanta akan gadonsa. Ya janyo paper da bjro ya shigaa rubutu Yana murmushi bayan ya saka kwanan wata da lokaci. "At the first kiss I felt something melt inside me that hurt in an exquisite way. All my longings, all my dreams and sweet anguish, all the secrets that slept deep within me came awake, everything was transformed and enchanted, everything made sense. Zaraah. Ki temaka ki mallakamin ZUCIYAR Ki. Zan shayar da ke SO tacacce marar gauraye Na gaskata cewa tasirin dake boye a cikin muryarki sinadari ne dake gusar da damuwa ga duk wanda ya saurareta Aduk lokacin da naji muryarki inajin tamkar a wannan lokacin aka Halicci farin ciki. kallon farko da nayi miki na fahimci cewa kina da baiwar da Duk wani da namiji zaiji yana soki. baya ga haka ke kyakkyawace , na dade ina neman hanyar da xan furta maki soyayyata sai dai xuciyata tana jiye min wani abu, daxaki amince da syyyt da nayi farin ciki domin na dade ina fatan naga cewa mun xamo masoyan juna ni da ke, hakik babu wata makusa a gareki domin kinada kyawun da kowa zaiso yayi rayuwa dake. RIMIN KEBE KOTI MAI SHARIAH GALI BASHARI " Yauwa. Ina malam Ardo da matar sa Rumalle? Ku shigo alkali zai saurari shari'ar ku." Masinja ya karasa fada ya koma cikin kotu Yayinda Atuwa tayi gaba Kai kace itace Wadda zaai shari'ar akanta. "Allah me alheri. Yau za a kafta. Jar ubancan kayya kai. " Sahun gaba ta samu ta zauna. Yayinda Ardo dasu Rumalle kowa Yana muzurai suka samu waje suka zazzauna.. *_WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 *_HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar 2/17/22, 09:48 - Buhainat: SO DA ZUCIYA ZAFAFA2022 PAID BOOKS Mai shari'ah Gali bashari ya dawo daga ciki daya shigaa. Duk aka mike tsaye. Suka hada baki wajen fad'ar: "Kottttt (court)" Zama yayi . Bayan ya dan tsaya. Masinjan sa dake rike da wasu takaddu ya ajiye masa gabansa. Mai shari'ah ya daga gilashi yana dan kallon mutanen dake wajen. Kafin ya mayar kan takardun. Masinja ya mike tsaye. "Shari'ah ta gaba itace ta. Malam Ardo borkindo da mai dakin sa Rumalle.. Abisa kyautar da malam Ardo yayiwa mai dakin nasa acewarta ya bata gidan da suke ciki kyau...." Bai karasa ba Ardo ya mike. "Wabillahil lazi karya take ban bata gidah ba." "Da girman Allah ya bani. Haka suke danginsu na borkindo . Wallahi karya yake ya bani." "Zahiri 'kanzon kurege ne. Bai bata ba." Cewar jimmamman "A hayye landantsan. Na rantse da gemun Ar" Cewar Atuwa dake daga hannuwa sama zata fara kwararo rantsuwa. Bata karasaba. Mai Shari's ya mike saboda yadda suka gigita shi baki daya. "Waya baku damar magana?" Cewar masinja. Da shi kansa sun hautsina shi. Mai unguwa ya shigaa daga musu hannu alamar su dakata. "Kai ne mai gidan? Malam Ardo ko?" "Zahiri ni ne ya mai shari'ah" "Wacece Rumallen acikin ku?" Mai shari'ah ya tambaya had'e da zama daga mikewar da yayi. "Ni ce nan. Rumalle uwar su Usmanu ba. Mamallakiyar gidan Ardo baki daya." Mai shari'ah ya danyi kasa da kansa saboda yadda dariya taso kufce masa. Ganin gaba tarin sakarmaru ne agaban sa. "Ke kuma fa?" "Ni ce nan jimmamman. Mai dakin sace ni ma." "Sai ni Atuwa. Uwargidah kuma kujerar tsakar gidan malam Ardodo . Uwar su sailuba. Ranka ya dade suriki na ma anan yake aikin yamma idan ya taso. Yana auren 'yar waje na Hajara" Atuwa ta karasa fada bayan ko tambayar ta bai ba. Ta Kuma juya ta dallawa masinjan dake cewa tayi shiru harara. "Masha Allah malam Ardo. Allah ya raya zuri'ah . Ya kuma hade kanku baki daya Aamin. "Mai shari'ah ya karasa fada hadi da kallon takardar gaban sa kafin ya sake cewa. "Kafin sannan bari na danyi sharhi akan kyauta a musulunce. Kowa na wajen nan ya saurara ya kuma tsinci abin tsinta. Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jinkai. Dukkan yabo da godiya na Allah ne, Ubagijin halittu, Wanda da ni marSa kyawawan abubuwa suke cika, kuma Ya sanya yin kyauta da kyauta-yi cikin kyawawan dabi n Musulmi. Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga mafificin halittu, Annabi Muhammadu dan Abdullahi (Sallallahu Alaihi Wasallam), wanda Allah Ya aiko shi, ya kasance jinkai ga talikai, kuma ya koyar da cewa kyauta da kyauta-yi ba ta rage dukiya; Amincin Allah ya tabbata ga halayensa da sahabbansa, sannan da duk wadanda suka bi gurabunsu cikin kyautatawa har zuwa Ranar karshe. "Lallai, mafi kyawun cikar zance shi ne Littafin Allah (Alkur ni), kuma mafi alherin shiriya ita ce ta Annabi Muhammadu (Sallallahu Alaihi Wasallam). Mafi sharrin al mari shi ne wanda aka kirkire shi cikin addini; duk abin da aka kirkira cikin addini bata ne, wanda kuma karshensa wuta. Allah Ya kare mu daga gare ta. Amin. "Shin kafin mu tsunduma ga sauraron shari h, Na duba na kuma karanta shari r dake gaba dama abunda ta kunsa. Naga kuma ya kamata mu san shin za mu ga shi ma talaka ko yana da irin gudunmawar da yake iya bayarwa a karkashin tsarin na kyauta da kyauta-yi? Domin kowa yana da abin da zai iya bayarwa: "Shi Musulmi na gaskiya yana da dabi da hali na kyauta da kyauta-yi komai talaucinsa, kuma komai kankantar abin da ya bayar, ana lissafe shi a wannan matsayi. Kai, ya ma dai ishe shi a ce yana da shauki a cikin zuciyarsa da tausayin wadanda suka fi shi talauci, saboda yakan yi tunanin irin halin da suke ciki na rashi da babu. Duk yadda mutum
Chapter 44 · 0% Book details