← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 55

Sashe 20

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kala na gidah_ _khumrahs_ _Kullaccham_ _Turaren wanka_ _Turaren Kaya_ _Turaren wanki_ _turaren mopping_ _Dukkanil al jab (Turaren tsugunno na Matan aure kad _khumratul al jab (khumrah ta jiki ta matan aure_ _Muna Gyaran jiki_ _Na amare_ _Da masu jego_ _Da sabulai masu gyara fata_ _Turaren tsugunno_ _zumar goran tula_ _Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_ _Akwaisu kujeran tsugunno _Dilke and halwa set_ _Burners da igniters da tong_ _turaren fesawa dana ruwa._ _wardrobe balls_ _scented pebbles_ _cotton wooly oudi incense_ _kabbasas_ _Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_ _Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans _Muna bada sari, Ko sayi ai akan farashi mai sau i da rahusa. Ga mai bu ata sai ya nememu tanan _EMAIL:[email protected] ko INSTAGRAM PAGE d nmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_ _MUNA TURAWA KAYAN MU KO NA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE. 100% TESTED AND TRUSTED_ **Ta hakimce akan gado tana murmushi, Wai itace ta mallaki gidah daga zuwan ta? Dadi gaba d ya ya da baibaye Rumalle. Ta janyo yar wayarta mai chocilan tana daddan nawa, Gefe d ya kuma waka take rerawa. Jimmamman zata wuce taja dogon tsaki , Sai datazo saitin dakin na Rumalle ta dasa kujerar tsugunno ta dosana bayanta. Ta shiga kartar tukunya tana hada gwabi-gwab n kayan wanke wanken ta. Rumalle nadaga daki tafara jiyo tsamun kwanannan abinci yana shigo mata dakin ta. Ta ja dankwalinta gaban goshi tafita zuwa wajen tana yamutsa fuska, eye haka?? Nace meye haka malama? Ya zakizo kofar daki na ki tara kayan wanke wanke kina yi. ? Rumalle takarasa fada tana taunar cingum din bakinta dake futar da arar aras-kara-kas. Jimmamman ta yi banza da Rumalle tacigaba da kankarar anzon tukunya. Batasan hakan ya ara bakanta ran Rumalle ba. alama dake nake magana fa kinyi shiru. Atuwa dake kofar dakinta ta shiga babbaka dariya tana tafe hannaye. hayye landantsan. Allah mai alheri, Jimmamman dake fa take magana ko? Ya zaki mata shiru. Jimmamman ta mike hade da dire tsallan albarka tana karkadawa Atuwa yatsa. na ruwan ki uwar tsugudidi? Na ga nandin da kofar dakin nawa ne kuma anan nake wanke wanke? oh sai akai ya ya iyye? Duniya ta canza miki yanzu kin koma baya. A hayye landantsan. Baiwar Allah bamu gaisa ba. ? Atuwa tace da Jimmamman tana mai dashare mata hak ra Kamar gaske. annun ki uwar gidah ran gidah. auwa sannun mu amarya shalelen Ardo. Tagaban goshin Ardo. Dole agan Ki kuma abar ki, Babu yadda za i da ke. Ita dai Rumalle dan murmushi kawai tasaki kafin ta fara janye kwanukan wanke wanken jimmamman zuwa gefe. Jimmamman din tayi hanzarin mayar dasu inda Rumalle ta janye. aga alama zamu hau sama da ke mu fad , Ke wai ba a ya sake ki ba? Na meye naki zaki cigaba da zama agidan mijina? Cikin haka sai ga Ardo ya shigo gidan, Dauke da flask din abinci ya sawo indomie dafaffiya da wai, Sai shayi a leda fara an kullo masa. Rumalle na jiyo takun sa ta saki kukan makirci. Hankalin Ardo yahi ya tashi ya rasa yadda zai yi. Rumalle ta fada kirjin Ardo tana mai rushewa da kuka baki d umanaaa kaji abinda matarka ke gayamun ko? Ardo hankalin sa gaba d ya ya tashi, Ya sake matseta ajikin sa yana jerawa Atuwa da Jimmamman harara. ace yar gaba da iskar ce take gaya miki magana? Eh nace wacece? Atuwa ko Jimmamman. Rumalle ta daga yatsa ta sauke akan Jimmamman, Tana shesshekar kuka, annan ce, Kawai, Wai kawai saboda nace mata tadan yi gaba da kwanukan wanke wanken ta. Shine taketa surfan zagi, Ba Irin kalar wanda bata sauke mun ba, Tun fitar ka kawowa yanzu. Harda oriyar saukar mun da mari. ? Ta karasa hade da rike kuncinta hawaye d ya na bin d ari? Zagi? Ni? ? Jimmamman ta shiga tambayar Rumalle harda in na. Tana tambayarta tana kallon Atuwa. ece sheda ta Atuwa? Anyi haka? Atuwa ta yamutsa fuska tana kauda kai gefe. aji dai saukar mari sau d ya. Zagi kuwa uwarta da ubanta kika zaga kadai sai arin na Ardo daya aurota. Kince kuma babu inda zaki sai kin gama wanke wanke. ? Ta karasa fada hade da janyo dutsen goge kafa, Tashiga kartan fason dake kafafunta. Tareda doriyar rera baitin wakar ta. hayye sama lubaye..... illahil lazi karya suke Ardo. Ardo yaja dogon tsaki yana karkada mata yatsansa cikin fushi. kan me zaki mareta? Ai ba Karya tayi ba. Ya za i kizo kofar dakinta ki ce zaki wanke wanke? Rumalle zo ki rama marin ki da zagin naki. yaleta zuma na, Rabu da ita. Ni ce ya kamata na bata hak ri saboda ita nazo na tarar agidan, Dole Zataji zafi, Yaya kiyi hak rin uban ki? ? Cewar Jimmamman gaba d ya kanta ya d ure, Tabbas Rumalle ta dameta ta shanye a makirci, Wai Yaya.? Taja dogon tsaki tana girgiza kai. Kafin tasake cewa, a za i na mareta ya kuma za i na zageta. i ba Karya na miki ba? Yanzu ma kin sake zagin ubana. Kowa kuma yaji. Jimmamman tafashe da dariyar datafi kuka ciwo tana tafe hannaye. Atuwa dai tana goge kaushinta tana kallon su ta gefen ido. Ardo ya riko fuskar Rumalle yana kalle kunci nan. Kafin ya girgiza kai kawai, iyi hak ri Rumallen Ardo. Idan Allah ya yarda anjima zan sayo miki fanado ki sha. Muje kici Indomie da kwai ki kwanta ki huta. Allah ya saka miki. Sannan ke kuma, Wannan ya zama na farko ya kuma zama na karshe Jimmamman. Kar na sake jin ko ganin na biyun haka. ? Ya riko hannun Rumalle suka shige cikin daki. Jimmamman dake tsaye akan kwanukanta takaici da bakin cikin Rumalle ya cikata. Ko kwanukan bata tsaya ta kwashe ba ta shige dakin ta. Bayan ta sakarwa Atuwa harara. Atuwa sai murmushi take tana mai danne dariyar dake neman kufce mata. Dadaa dake tsaye a bakin kofar gidan Alhaji Sani mijin Haj. Marii. Gidan da aka fisa ni ko akewa laqabi da gidan gyet (gate) Kaf rimin kebe ciki da wajenta shine gidan da aka fara gani da gate kuma mai fenti na yan gayu. Sake kwankwasa tayi, Sai alokacin mai gadin ya leko da kansa. Idanun sa jawur dasu da alama daga bacci ya tashi alokacin. enene haka kika faman bubbugawa mutane gida sai kace masifa. ayi hak ani na. Wajen hajja nazo. asan da zuwan naki? a sa ni. inti d Ya koma cikin gidan, Ba jimawa kuwa ya dawo ya bude kofar gate din. higo auwa nagode. Shigewa ciki Dadaan tayi, Bakinta dauke da sallama. Gidah ne na asa bame bene ba, Komai a wadace. Ga shukoki nan da suka k rawa gidan kyau. Duk kuwa da dizayin (design) din gidan na da ne. Amman dake a unguwar shi ake ji dashi, Hakan ya zamto har yanzu gidan yana haskakawa. laykm salamu. Shigo Jammu. Cewar Haj. Marii dake matse ruwan lemon tsami a kofin hannun ta. higa ciki jammu. Gani nan. Dadaa tashiga parlorn bakin da tasaba zama ta zauna a kasan carpet. Sanye cikin riga da zani na atamfa. Duk kuwa da sun sha jiki amma a tsaftace sunsha karin guga. Ga hijabi shima yasha karin guga. Sai kamshin turaren alkalin goma take. Hajiar tashiga parlorn dauke da kofi na kunu da plate mai dauke da kosai soyayye da biredi mai yanka yanka Ta ajiye su agaban Dadaa tana murmushi, auna kicinye sai muyi maganar. na kwana Hajia? Ya kwanan iyalin? Ubangiji Allah ya kara muku arziki da kwanciyar hankali. apia kalau Jammu! Ya yan biyu? Da labarin Zaraah. lhamdulillah Hajja, Zaarah nacan kalau anata karatu. Su kuma yan biyu tun asubah da suka debo mana ruwa nace su koma bacci. Kilan yanzu sun tashi. asha Allahu! Allah ya raya mana su. Dan Allah ja ki ci. Dadaa tadan yi murmushi tana jan plate din gaban ta, kwai yar leda na juyewa yara? ama nasan haka zaki fada, Kullum Kamar wata bakuwa, Shekara da shekaru muna tare. Ni na dauke ki amatsayin kawata aminiyata amman ke kullum cikin janye jikin ki kike da ni Jammu. Toh kwantar da hankalin ki. Na samu so nasu a flask idan muka gama zantawar sai ki tafar musu da shi. oh shikenan Haj. Nagode Allah ya saka da alkhairi yabar zumunci. Haj Mari ta kauda kai kawai tana murmushi. Kafin ta sanya hannu ta sake matsarwa Dadaa gabanta. Dadaan tashiga ciba nutse harta kammala tayi hamdala. Ta mike ta kai kitchen tadawo. Shima kaiwar plate din sai da Hajiar tace tabar shi tak . Takai da kanta. Ta dawo suka ci gaba da yar hirar su, Kafin Dadaan ta zayyane wa Hajjan komai ta k re da, njima da azahar ma Hajia aminan zata turo a dauke mu da yaran. mma Jammu shine kikabar wannan babbar maganar aran ki. Sai da kika yanke shawara zaki gayamun? Haba Jammu? Yakamata ace wannan zurfin cikin naki kindena yin sa wallahi. Ni wallahi saboda takaicin Ardo yake kowa shiysa banason zuwa gidan nan. Lokacin da aka kawo ki jajir dake ga jiki, Amma agidan shegen kika rame kika fige. Ni wallahi da ace na sanki tun Kafin ya auroki da wallahil azim bazan yarda ki aure shi ba. Duk kin fita hayyacin ki da kankanun shekarun ki kin koma Kamar wata tsohuwa. Ni dai wannan zance yamun dadi. Ubangiji Allah yasa hakane yafi alkhairi. Cikin abokan alhaji dole na samo miki bazawari. Suka fashe da dariya. Kafin su cigaba da hirar su, Ba jimawa Dadaa ta mata sallama zata tafi. Hajian tashiga daki ta riko akwati mai dauke da kayan bayarwa da su turare da sabon soso da sabulu da kayan kwalliya. ike ba yawa. Idan Allah ya yarda nima zan ziyar ce ki. Insha Allahu. agode Hajia, Allah ya saka da alkhairi yabar zumunci. ayyo Allah na! Nace kidenamun godia haka Jammu. Rike kular abincin ba sai kun dawo da ita ba. agode Hajia. Har gate tarakota. Hajiar tasa mai gadin ya daukarwa Dadaa akwatin har kofar gidan su. Ta shige dashi ciki. A tsakar gida Rumalle ce ke wanke kanta, Ardo yana cuccuda mata shi hade da zuba mata ruwan dauraya. hhh Jammu. Ashe rai kanga rai?
Chapter 20 · 0% Book details