Sashe 13
So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bayan ya sakarwa Na ma dake bawa mage biredi rankwashi. Ta sosa kwanyar kan nata. Hade da yi masa Allah ya saka mata a hankali. e zo nan Na ma ki kirawo mun lambar Na Ikko. ma ta kirawo mata. Har ta gama ringing bai dauka ba. Sai data katse sannan shi ya kira. Cikeda girmamawa ya shiga gayar da Addayon. Ta nata amsa shi fuskar ta lullube da murmushi. Kyawawan hakoranta farare tas suka bayyana. amin Aamin! Allah yamaka albarka. Allah ya cigaba da kareka ya kuma tsare ka a duk inda ka saka afa. Yauwa nagode dan albarka. Allah ubangiji ya jikan mahaifiyar ka. ? Da fara ta katse wayar tana kallon fuskar wayar. Tamkar shidin take gani ta ciki.... **GIDAN ARDO-AURE AURE** Tun cikin karshen dare, Kafin sallar asubahi, Jimmamman tafara na uda, A rikice Ardo ya fada dakin Dadaa garin sauri harda take kafar Raheelah dake bacci. ayyo Allah na... ? Ta fada hade da tashi a gigice tana sosa wajen. Ihun zafin takewar afar ta da ta saki ne yasa su Dadaa farkawa a furgice. Ta janyota jikin ta tana salati. Mai yakwan ya bata hak ri sai mita ya shiga yi, aba duk kunzo kun dabaibaye ko na Kamar wasu eraye. Ba dole a rika taka ku ba. Ina gyatumar taku? Magana yake daga bakin inda ya take k far Raheelah. Dadaa ta janyo yar fitilar kwan data rage ta kunna. a ni Malam. iyo azama ki temakawa Jimmamman. Dadaa ta mike tana gyara zaman hijabin jikin ta data rufe kanta dashi. o haihuwar ce tazo. na kyautata zaton. oh bari naje. Gwara ka kirawo Safara ungozoma lo? h yanzu kuwa. Zan biya ma ta gidan liman na gaya masa sunan jaririn. h ta haihu ne? o ai sai an jira? Ai Kinga da tazara. Gwara tun yanzun naje na sanar masa. Ya radawa yaro suna muhammadu Sani. Na biyu kenan a yarana maza. Dadaa tayi shiru tana kambama azarb bi Irin na Ardo. Bai sake magana ba. Ya fice waje. Dadaa taja k farta zuwa d kin Jimmamman don mata temako. Atuwa na daga tsaye ajikin wundo tana hararo dakin jimmamman. Ta sau net din da suka saka a tagar su wadda ke a matsayin labule tana jan tsaki. ammu uwar algungumai. Babu shegiyar da zan kar ar wa haihuwa. Ni da ta mayar kashin duwawun ta. Ardo na fita yaje kofar gidan ungozoma yana bubbuga mata k fa. Ba jimawa ta fito dake Kullum cikin karbar haihwuar take na yankin nasu. aihuwar tazo ne Malam Ardo. a sawo kayi Malama. Tana can na barota da Jammu. Sai kije ki temaka a ciro mata jaririn. Bari na wuce gidan liman. Bai jira cewarta ba ya wuce yanata zabga sauri. Kan sa tsaye ya wuce gidan Liman. Tun daga bakin kofa yake rafka sallama. Liman ya fito da shirin sa na wucewa masallaci. Hannun sa rike da cocilan (touch light). Gaisawa sukayi Ardo yaja tunga yana sosa keyar sa. anka ya dade dama mai daki na ce... h to to. Ta sauka lapia kenan? ? Cewar Liman. Domin Ardo ya karade rimin kebe da maganar Jimmamman zata haife masa a namiji. ana kan hanya dai. Kilan kuma ta sauka. Dama so nake na sanar maka suman yaron. Muhammadu sani nake so a saka masa. Na biyu kenan. A yara maza da Allah ya albarkance ni Dasu. Liman ya tokare a kofa yana jinjina zancen. Hannun sa d ya na sama da asa da cocilan dinsa. angane ba.. Ta haihu zaka ce kenan. h na gaya maka anyi sukainin (scanning) an gano zabgegen namiji wallahi. Sharfadede dashi. Limin ganin Ardo na bata masa lokaci. Gari ya fara nunuwa na gabatowar asubah. Hakan ya sanya shi ce masa. h to Masha Allahu! Amman kaje ka sake tabbatar wa ko? Idan akayi sallah sai muyi rad n sunan. Ardo ji yake kamar yayi kutofo dashi, Amman dai ya share kawai ta hanyar yin gaba. nsha Allahu ma sani aka samu Liman. Bara dai na sawo goro na kawo. ? Yawuce yanata sauri. Liman kuma yai masallaci abunsa. **GIDAN MALAM ARDO** nyaaaaaaaaaa ? Yara jarirai biyu sankam sankam dasu, Masu dauke da bajajjen hanci da bakar fuska irinta Jimmamman suka duro doron duniya. D ya bayan d ya. Bayan Jimmamman din ta sauke wata doguwar ajiyar zucia. Da azama Atuwa ta fito daga daki tashiga ciki don tabbatarwa idanunta me jimmamman ta haife. Ganin yara mata har biyu sunata tsotsan hannun su. Atuwa ta bude baki ta callara kabbara hade da tsugunnawa tayi sujjada. Kamar ita ta haihu. lhamdulillah! Allah ya raya mana yan biyu. Mun sake biyu sau biyu kenan. Farillatu anyi anne.. aza biyu ta haife.? ? Cewar Ardo daya shiga alokacin. alam inai maka murna.. Takan tawajen ka, Jimmamman ta haife yan biyu mata!! Caran chasss ?. I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:37 - Buhainat: *Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *SO DA ZUCIYA* *NANA HAFSATU* *11* **Sam Ardo bai bi takan Atuwa ba, Saura kadan ya dartse kafafun Jimmamman dake malale kamar ruwa. Sai cije kasan labbanta take. Hankalin sa baki d ya a tashe yake. alam Ardo ga fa aruwar da Allah ya azurta mu da su nan. ? Cewar safara ungozoma. Da sauri ya rarumi yaran da aka nannade kowanne acikin zani. Ya kwaye zanin, Dishi dishi ya fara gani, Ganin al urar su kadai data bayyana. Hakan ya tabbbatar masa mata ne. Amma dake zuciar sa shaidaniya ce sai ya shiga nuna yaran da yatsa tamkar zai kwadawa ungozomar mari, Jiki da bakin sa na rawa yace, annan yaran na waye? Eh? aran ka ne mana Ardo. Wacce iriyar tambaya ce wannan? Kara matsayawa yayi saura kadan ya fadi saboda jirin da ke dibar sa yace, arya kike ko? Ko kuwa wasa kike? Ya za i a sukainin naga namiji yanzu naga yara har biyu? Yaran ma mata!! MATA fa? Haba haba! Debe su ki kai waje. Jimmamman na yashe ta cije dakyar, eye haka Nawan? aye nakin? Zan kwada miki mari wallahi. Algunguma munafuka. Atuwa na gefe taja gu a tana nanawa cinyarta duka. hayye landantsan. Allah mai alheri. Malam gaskia kanada arancin hankali. Allah ya yi maka kyautar ka nuna kin amincewa? Ya daga idanu ya zabga mata harara. Kafin ya saka yatsantsa a baki ya datsa. Can ya fasa kuka yana dafe kai, mma Safa wa kike.. Allah ya tsine miki albarka. Kun cuce ni. Kun shiga hakkina.... Ungozomar ta dafe kai tana kallon yan dakin baki d ya, Ciki hardasu Dadaa dake tsaye curko curko a gefe. alam Ardo mai yayi zafi? an Na lluwa ne yayi zafin (Mijinta) Tashi yayi kamar tsohon zaki yayi kan tukunyar da Dadaa ta dora ruwan zafi. Kici-kicin dauka yake su Dadaan da Jimmamman suka ri o shi. Ungozoma na ganin haka tayi waje da sauri takalman ta a hannu. rdo meye haka? ede ko asurgumar algungumar munafuka Atuwa. Ki fita a idona. hayye Malam Ardo uban iyalai. Kaga na rimin kebe mai aure aure. Nan gani nan bari baban ammata. Biyu sau biyun alhe.. Atuwa bata karasa ba, Ardo ya tattake ya hambare ta, Gadan gadan yayi kan Jimmamman Dadaa na riko kasan rigar sa, eye haka Malam. Zubewa yayi akasa yana kuka sharbe sharbe, mma Jimmamman kin cuce ni, Kin ha nce ni, Da ke da d ya babbar azalumar me awon ciki. Dukkan ku Allah ya kwashe nuku albarka Jimmamman. ayi hak ri Ardo-do... ? Atuwa tace hade da masa gwalo. Dogon tsaki yaja, Munti kadan yaja salati yana katse hancin sa da hannun rigar sa, nnalillahi wa inna ilaihirrajiun!!! Wannan bala , Wannan balai dake ta jajibata Allah ka raba ni d... aba Malam kayi sauri kace Astagfirullah! Samun yara matan? Arziki ne fa Malam. Kayi sab Malam. Kayi sauri ka nemi gafarar Ubangiji. Malam Ardo ya fashe da sabon kuka yana tutturje kafafun sa. ashisshikan da kika sassa naci, Kudi na da suka kare akan ki. Allah ya isa tsakani na dake Jimmamman. Jimmamman dai kanzil bata cewa, Sai ma mayar da kanta da tayi gefe, ammu ruwan zafin yayi na taso? i tashi kije ina bakar azzaluma? Nace ina zaki? Ai idan kinga kin fita daga tsakar dakin nan, To gidan ku zaki tafi. Na shika ki. Jimmamman najin haka ta dire a kasa tamkar ba mai jego ba. Ta ranga guda, Hade da kwakwaso rantsuwa ta nanawa cinyarta duka, Wanda hakan ya taso da sauran yaran gidan daga bacci. Dai dai kuma lokacin da ladan ke kiran assalatu. hika Ardo? Wohoho! Ai auren mu ka bude kunnuwan ka kaji, Ba rabuwa. Babu yaji, Kai ni fa naga gidan zama, Gida kuma ya ganni. Jimmamman kafin Allah ce, Naci dubu dubu sai ceto. Idan kana zubawa matan ka duk yarbatsular da ka kwaso wallahi ni ba zaka mun ba na tsaya Ina kallon ka ehe, Don haka ka sake karkade kunnan ka kaji Ardo, Wad nnan yara dana haife na kane, Kai ne uban su ko me zakayi sunan ka