← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 55

Sashe 19

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:40 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._* _*NANA HAFSAT_* _*17* _*Zafafa biyar na ku i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa a mana al awari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._* *_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share *_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS *_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw _________________________ *_MACE SAI DA GYARA_* _GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_ *YERWA INCENSE AND MORE* ar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamsha iya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.* _Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan awatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami ha i na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_ *_Muna da ha in_* _Turaren wuta kala kala na gidah_ _khumrahs_ _Kullaccham_ _Turaren wanka_ _Turaren Kaya_ _Turaren wanki_ _turaren mopping_ _Dukkanil al jab (Turaren tsugunno na Matan aure kad _khumratul al jab (khumrah ta jiki ta matan aure_ _Muna Gyaran jiki_ _Na amare_ _Da masu jego_ _Da sabulai masu gyara fata_ _Turaren tsugunno_ _zumar goran tula_ _Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_ _Akwaisu kujeran tsugunno _Dilke and halwa set_ _Burners da igniters da tong_ _turaren fesawa dana ruwa._ _wardrobe balls_ _scented pebbles_ _cotton wooly oudi incense_ _kabbasas_ _Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_ _Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans _Muna bada sari, Ko sayi ai akan farashi mai sau i da rahusa. Ga mai bu ata sai ya nememu tanan _EMAIL:[email protected] ko INSTAGRAM PAGE d nmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_ _MUNA TURA KAYAN MU KO NA A FADIN NIJERIYA DAMA KASASHEN KETARE. 100% TESTED AND TRUSTED_ *AL-MADRASATUL SHUHADA LI TAHFEEZIL QUR **FASLUN SALMANUL PARIS** (AJIN SALMANUL PARISA/AJIN SU ZARAAH) ***Zaraah na shiga da sallama yan ajin da baza su wuce 20 ba daga su har sashin maza dake gefe kowanne yana kujerar sa. Ajin a tsare yake tamkar makarantar boko. Harda abun matso ruwan sha na zafi ko sanyi (dispenser) Ga locker nan kowanne dalibi da sunan sa ajikin locker din da take a matsayin tasa. Cikin haba-haba kamar yadda Aunty Amina ta sanar da ita, Haka Zaraah ta mimmika wa matan hannu suka gaysa, Mazan kuma ta musu sallama. Kafin ta nemi kujerar dake can baya mai dauke da sunan ta a jiki taja ta zauna. Tunda ta shige cikin ajin, Sudeis ya samu kansa da kasa dauke idanun sa agareta. Yadda take tafiya cikin nutsuwa da yadda ta babbawa matan ajin hannu suka gaysa, Shi ya sake narkar da kaunarta a zuciar sa. Ya samu kansa da jan kasan leben sa taune kana ya saki lallausan murmushi. Dai dai lokacin da ya aza kafar sa bisa kofar shiga ajin, A kuma lokacin ne Ustaz Naseem ya dosa wajen yana daga wa Sudeis hannu, arka kadai ustaz. arka ranka ya dade.. Sudeis yayi murmushi, Ya fasa shiga cikin ajin ya tsaya akofar ajin. o nake dan Allah ka rike ajin ustaza heekmah, Wai ba yanzu zata karaso ba sai 4:30. Na musu fiqhu, Zan rike naka ajin mu fara karatu da su. Sai ka musu fassarar kaji? Ka amince? Sudeis ya daga kai kawai, Ya wuce ajin ustaza heekmah, Zuciar sa tamkar zata fashe. Can yaje ya fara Karanta musu surar da zasu fara, Kafin ya isowar malamar tasu. Tana zuwa kuwa yamike da sauri bayan ya kai ayah. odia nake...Ustaz Sudeis! ? Ustaza heekmah tamasa godia tana dashare masa baki. Murmushin shima ya ka aro yayi, Ya wuce ajinsa kai tsaye, Yana mai duba agogon hannun sa, Yana zuwa ya tarar Ustaz Na em ya kai ayah saura fassarar kawai. **FASLUN SALMANUL PARIS** Ustaz Na em ya mike ya fita, Musabaha sukayiwa juna, Sudeis ya shige cikin ajinsa, Farkon abinda ya fara yi shine sauke idanun sa akan Zaraah dake sunkuye da kanta a kasa tana karanta farkon Suratul baqra. Cikin harshen larabci ya fara musu magana, Idan yayi sai ya fassara da turanci ya kuma are da hausa. ai a karshe sunana Sudeis Ibn Harith. Kuma ni ne zan kasance malamin ajin ku. Sanda bana nan Ustaz Na em zai wakilce ni. Zan dinga koyar daku AlQur n da fassara da tajweed, Sai hadisi da kuma littafin bugyatul muslimin da sauran littafai, Sai wasu littafan da sauran malamai zasu koya muku. Ana fahimta? hh... Suka hada baki wajen amsa shi. Dai dai lokacin da idanun su shi da Zaraah suka sarqe dana juna, Ta janye nata da sauri tana kallon bango. Gyaran murya yayi ya zauna akan kujerar sa dake fuskantar ajin. amu fara da fassarar surah-Al Fatiha, Zuwa ayoyi goma na suratul baqrah.. (1) {1} {2} {3} {4} {5} {6} {7} ?1-Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai. 2; Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu; 3; Mai rahama, Mai jin kai; 4; Mai nuna Mulkin Ranar Sakamako. 5; Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa. 6; Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya. 7; Hanyar wadanda Ka yi wa ni ima, ba wadanda aka yi wa fushi ba, kuma ba batattu ba, Ya cigaba da fassara musu har i zuwa ayoyin da yace zasu na suratul-Baqrah. Ya kai ayah tukun sannan ya juya ya dube su bayan ya ajiye qur nin hannun sa. nan zamu dakata..Insha Allah rabbi, Gobe da yardar Allah zan karbu haddar ayoyin da kuma fassarar dukkanin su? An gane ko? h! Ustaz. Suka hada baki, Ciki harda Zaraah dake jujjuya abin azuciyar ta. Sam ba zata taba mancewa da sanyayyar muryar mai andanon dadi da sanya nutsuwa Irin ta sheikh sudeis ba. Matashin malamin da bata gajiya da sauraron karatun sa Kullum da daddare a atashar Quran and sunnah dake gidan rediyo. Yau Gashi agabanta tana sauraron muryar sa. Ashe rana irin haka zata bayyana agareta. Sam batasan ta lula duniyar tunani ba, Sai ganin sudeis tayi agabanta, Ya zuba mata idanu. Gaba d ya yan ajin kowa ya tsaya yana kallon ta. eke...me ke far...Faru..faruwa ne bakya tare da mu...? Tunanin me kike? Uhm? ? Ya fadi uhm din tahanyar jan kalamen, Wanda har sai da hucin iskar bakin sa mai kamshin mint ta daki hancin Zaraah. Dadda an turaren Calvin Klein ya gauraye ilahirin cikin ajin da wajen sa. a.Bakomi. in tabbata? a rankwafo yana sake tambayar ta. Wanda shi kansa yakasa sanin dalilin hakan... Daga kai tayi alamun Eh. Ya ja da baya yana mai ajiye littafan hannunsa agaban ta. izo mun dasu gobe Insha Allah, Kuma kece zaki zama matemakiyar shugaban dalibai. ? Ya karasa yana mai tafiya gefen mazan ajin. Ya nuna wani katon cikin su, ai ne shugaban daliban ajin nan, Class representative kenan, Ke kuma zaki zama assistant dinsa, Ya sunan ku? unana Zaraah Ardo Borkindo... ? Ta fada a nutse, Cikin muryarta mai dadi. Sudeis ya daga kai alamun Toh, ya dubi dalibin Shi kuma ya amsa sunan sa da, brahim Ali Ibrahim asha Allah!! Zo class rep ka kira malamin da zai koyar da ku karatu na gaba. Ke kuma Fadimatu kizo da wuri saboda littafai na na wajen ki.. Kin...kinji ko? Daga kai tayi alamun Eh. Shi kuma ya fuce bayan ya musu sallama, monita ya bishi a baya. **GIDAN MALAM ARDO** **Da sassafe Ardo ya tafi bakin kasuwa sayowa amarya Rumalle abincin karin kumallo. Yana ficewa ta je dakin Modibbo Shi kuma ya fita wajen aiki. Dama dakin baya kulleshi saboda kayan mahaifin nasu dake ciki. Tana zuwa ta tattaro takaddun gidan ta boye ajikin tah. Ta kai dakin ta tayi musu ajiya ta musanman.. ZAFAFA KARO NA FARKO SUNAYEN SU: 1_GUDU DA WAIWAYE NA BILLYN ABDULL 2_KAI MIN HALACCI NA MISS XOXO 3_BURI DAYA NA MAMUH GEE 4_DAURIN BOYE NA SAFIYYAH HUGUMA 5_SAUYIN KADDARA NA HAFSAT RANO DUKA BIYAR DIN AKAN NERA 500 SAI ZAFAFA TAKU NA BIYU 1-DAURIN GORO NA HAFSAT RANO 2-ALKAWARIN ALLAH NA SAFIYYAH HUGUMA 3_QAUNAR MU NA MAMH GEE 4_IGIYAR ZATO NA MSS XOXO 5_WUTSIYAR RAKUMI NA BILLYN ABDULL. DUKA BIYAR DIN AKAN NERA 500. SAI ZAFAFA TAKU NA 3, 1_MIN QALB NA MAMUH GEE 2_SARAN BOYE NA BILLYN ABDULL 3_KIBIYAR AJALI. NA MISS XOXO 4_ABINDA KE CIKIN ZUCIYA NA HAFSAT RANO 5_SIRADIN RAYUWAR BILKISU NA SAFIYYAH HUGUMA DUKA DOCUMENTS DIN BIYAR AKAN NERA DUBU DAYA DA DARI BIYAR (1,500) SAI ZAFAFA TAKU NA HUDU. 1-ALKIBLA NA SAFIYYAH HUGUMA 2_DALAAL NA MISS XOXO 3_UBAYD MALEEK NA MAMUH GEE 4_MABUDIN ZUCIYA NA HAFSAT RANO 5_MAKAUNIYAR KADDARA NA BILLYN ABDULL DUKA LITTAFAN BIYAR AKAN NERA DUBU DAYA DA DARI BIYAR (1,500) SAI ZAFAFA KARO NA BIYAR DA AKE A HALIN YANZU, (ON GOING PAID NOVS) 1-SO DA ZUCIYA NA MSS XOXO 2-TAKUN SAAKA NA BILLYN ABDULL 3_HALIN GIRMA NA HAFSAT RANO 4_DAB'IZAR ZUCIYA NA SAFIYYAH HUGUMA 5-DEEN MALEEK NA MAMUH GEE DUKA BIYAR DIN NERA DUBU DAYA NE( 1K)IDAN AN KAMMALA SU KUMA 1500. YADDA ZAKU BIYA NAKU KUDIN BOOKS DIN: ACCOUNT NAME: MUSAA ABDULLAHI SAFIYYAH.. BANK NAME: KEYSTONE BANK SAI A TURA SHEDAR BIYA ZUWA GA: 08184017082 IDAN KUMA KATIN MTN ZAKU TURA KO VTU SAI A TURA TA: 09134848107 1/31/22, 18:42 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._* _*NANA HAFSAT_* _*18_* _*Zafafa biyar na ku i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa a mana al awari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._* *_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share *_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS *_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw _________________________ *_MACE SAI DA GYARA_* _GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_ *YERWA INCENSE AND MORE* ar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamsha iya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.* _Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan awatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami ha i na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_ *_Muna da ha in_* _Turaren wuta kala
Chapter 19 · 0% Book details