← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 55

Sashe 6

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Babu zato bare tsammani wasu hawaye Dadaa taga Zaraah na fitarwa, kuma cikin sanyin muryarta mai dadi da babu hayaniya tace. adaa ina jin tsoran lokacin da zai zo a yi mana wulakanci akan irin wannan abun da Bappah yake yi. Ance duk abinda mutum ya yi sai an yiwa nasa. Yanzu Bappah baya gudun muma muyi aure miji ya dinga wulakanta mu? Wani irin zafi ya daki zuciyar Dadaa, kuka take son yi amman tana gudun kar Zaraah ta kuma karaya da samun rahamar duniya. Ta dade cikin shiru bata samu amsar da zata bata ba, wanda hakan yasa Zaraah ta kuma tsorata, zuciyarta ta kuma shiga cikin tashin hankali, tasan shirun da Dadaa tayi tabbaci ne na cewa suma idan suka yi aure mijin su zai mai da su banzaye... ar Dadaan ta iya saita kanta, Cikin ikon Allah da buwayar sa kuwa ta shiga magana da Zaraah cikin nutsuwa hadi da kwantar mata da hankali, Ta yadda ta goge bak n Ardo dake zuciar ta Zaarah. Domin uba ne agurin su. Don haka duk abunda yayi idan har ba sab wa mahalicci yayi ba. Dadaan na k rin wanke Ardon agurin yaran nasa. Sam bataso su tashi da jin haushin sa da kuma ullatar sa a zukatan su. . Tas Dadaa ta wanke Ardo kamar ko yaushe tasamu suka shiga wata y r hirar daban. Kafin Dadaan ta juya tayi addduar bacci ta tofe yan biyu da addu i don tuni bacci yai awun gaba dasu. Ta tofe lungu da sako na dakin da addu in kariya. Kana ta umarci Zaraah data matse hasken fitila idan zata kwanta. Zaraah ta rage sautin rediyon da Hamma Modibbo ya saya mata kwanaki. Tashiga neman tashar da bata wuce ta duk daren Allah. Sannu ahankali ta nemo tashar. Kamar ko da yaushe gidan rediyon sun saka sautin qira r bakin bahaushen balaraben mai tattare da nutsuwa, ima da kuma kaifin tunani, Dimbin Ilimi da kuma sautin qira ba kowa bane fyace matashi kuma mahaddacin AlQur n dake k sar ta Mecca, inda yake karo karatun sa akan fannin islama. Matashin malamin dan kano ne wanda makarantu dama manyan manyan kasashe ke san kasancewar sa a tattare dasu. Sai dai shid n na dabanne, Baya shiga harkar kowa da komai idan har bai shafi bangaren sa ba. Karatu ne kawai agaban sa. Indai ba yan uwa na kusa da kuma wanda suka san shi tun yana karami ba. Ba wanda zai iya ce maka ga yadda fasalin sa yake, Sai dai sautin r sa. Sannu ahankali haka Zaraah tak rasa jin sautin kira r matashin saurayin. Ta lumshe idanu bayan ta kashe rediyon. Ta jero adduoi ta tofe jikin ta. Ta matse hasken fitilar sannan ta kwanta da dama. Kunnuwanta ba abunda suke tariyo mata sai sautin daddad n karatun, Sudeis Ibn Harith.. A haka bacci ya dauke ta. Dake bata sallah bata, futsari ne kawai ya tasheta da asuba takoma ta cigaba da baccin ta. Ihun shekowar kururuwar Atuwa ce tasa Zaraah ta tashi daga daddadan mafarkin muryar, Sudeis Ibn Harith. Da sauri Zaraah ta mike ganin Atuwa na shirin fad wa kanta. e Atuwa lapia? ? Cewar Dada dake tsaye tana gyara dan yargalallen labulan su da Atuwan ta yago shi daga jikin usa da k farta. na fa lapia Jammu, Ardo nagani da fulas na shayi dayan hannun kuma da lafceciyar leda dauke da soyayyen kwai, Sai kamshi yake. Gefe d ya kuma biredi mai yanka yanka Jammu. Mai yanka yanka biredin....Da tuntub yai saurin shigewa cikin dakin bankadaddiyar. Lalle Ardo, Biredi mai yanka yanka. Murtala 10 ne fa.. Atuwa ta karasa fada tana kambama shayi da kwai da kuma biredi mai yanka yankan da Malam Ardo ya sayowa Jimmamman amaryar sa. ... #pls follow/like and refer my scented product to your beloved ones Instagram:yerwaincense_and_more Muna sales. Tun daga 4 ga December zuwa 10 ga watan sabuwar shekarar 2022 watan janairu/January Insha Allahu. Mun cire kaso 30 na kudin kayayyakin mu. Akwai kuma kyauta ta musanman ga wanda suka saya kaya daga dubu 7 zuwa sama. *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:28 - Buhainat: *_SO DA ZUCIYA._* _(A LOVE SO BEAUTIFUL)_ *_NA_* *_NANA HAFSATU_* *_ZAFAFA 5 2022_* _(PAID NOVELS/LITTATTAFAN KUDI NE)_ *_FREE PAGE:5_* _(SHAFIN KARSHE NA KYAUTA)_ *_WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 *_HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar <><> Dadaa ta girgiza kai kawai jin abunda Atuwa tace. Ta gyara labulen ta hanyar bubbuga usar da hannunta tashige cikin hudar data wawake, asar ta dan zubo mata a idanunta. tasa kasan hijabin jikin ta tana gogewa, annu Dadaa! Da kin bari na gyara. ? Cewar Zaraah dake bin Dadaan da kallo cike da tausayin mahaifiyar tasu, Mace mai kamar maza kenan. Dadaa uwa ta gari ce. Atuwa dake leken dakin jimmamman ta tagar dakin Dadaa taja tsaki tana gartsa yatsa. ammu baki ce komai ba. ezan ce Atuwa? Ai ba yau farau ba ko? Inda sab... Ai Dadaa bata karasa ba, Atuwa ta wafce zancen, a almurannan yafi kai ya ninka na baya, Wancen dake wucewa da ullin shayin a leda? Ko mancewa kikai? Wannan kuwa fulas na shayi ici ko musu shayin dashi, Ga narkeken biredi mai yanka yanka na murtala 10. Kina jiyo kamshin soyayyen kwai. Lafceciya dake ledar fara ce. Ana hango komai. ? Ta karasa fada had da nanawa cinyarta duka. Dadaa ta girgiza kai kawai, Hade da jan wata yarkacacciyar kujerar katako ta zauna akai tana gyara zaman carbin hannunta. ure auren Ardo naga baya damun ki, Yanzu uban kayan dadin daya wuce dasu bakiji kirjin ki na miki zafi ba? kan me Atuwa? Bayan muma Allah yana hore mana muna samun abunda zamusa acikin mu. Kullum Modibbo yana ko arin kawo abunda zamu ci Atuwa, Na menene zaki dinga damuwa akan lamarin Malam? Atuwa ta yamutsa fuska hade da dankarawa Dadaa harara, Cikeda takaici tace, hi yasa kowacce bola ya kwaso akanki yake zubata. Sannu tattabara uwar soyayyah. Kullum ne sai kin gogewa Ardo bak . Kamar kece matar sa ta fari. Jammu kinada kininibi. Zaraah dake gefe a tsakure itadai binsu kawai take da kallo. Raheelah da Na elah na gefe suma sun tashi sunata mutsuttsuka idanu. a haka bane Atuwa, Tun ina sawa har na dai na, Ga ni nayi wannan auren shine karo na ba adadi kenan. Kinga kuwa inda sabo ai mun saba, Dubada kowacce tazo da yadda yake tarairayarta daban. Atuwa ta ja tsaki hade da kwakwulo cikin kunnenta da yatsa, Yatsan ya ciro dankareren datti ta goge a zaninta na atamfa. Kafin ta sake gasawa Dadaa harara ta hura katon hancinta kafin tace, u da yaran nan duk d ya muke awajen sa, Ya tsame mu a matsayin matan sa ya ajiye a gefe. Sai kace fankunan da basuda amfani haka Ardo ya mayar damu. Gaba d ya ba aurat... Ganin Zata aro ta gaban yara, Hakan yasa Dadaa mikewa ta rik hannun Atuwa suka fita waje. Ba jimawa tadawo cikin dakin tana girgiza kai. tuwa kenan... adaa barka da safiya, Dadaa barka da safiya. ? Cewar Zaraah da su Raheelah da suka gaishe da Dadaan suma. dda Manga! Barka da safiya arkan mu yan albarka. A tashi a wanko baki.. ? Dadaa ta amsa su duka. arkan mu dai yan biyun Dadaa. Zaraah ta fad hade da mikewa tsaye, Ta janyo wata yar farar leda mai dauke da daddakakken gawayi da gishiri. bun goge bakin ya are ne? ? Cewar Dadaa. Ta tanbayi Zaraah. re Dadaa.. Sassan musu tayi kowa a hannun hagu. Hannun su na dama dauke da burushi na goge baki. Suka dauki babbar buta suka je can tsakar gidah suka fara wanke bakunan nasu. Dai dai lokacin da Malam Ardo ya fito daga dakin jimmamman yana sakin wata katuwar bahaguwar hamma mai tattare da mik appah! Barka da safiya. arka! Ku matsa can haka, Ya zaku zo daf da dakinta kuna wanke bakunan ku? ? Ya karasa yana nuna musu yatsantsa can karshe Kusa da ban aki. Basuyi musu ba, Suka matsa daga can karshen suna wanke bakunan su. Atuwa dake kallon su ar ta rafka dariya tana girgiza kai. rdo aure aure kenan. Wannan hular kuma ko yaushe zaka canza ta oho? Sarai Ardo yasan dashi take, Don haka bai kulataba ya murtuke fuska yana zabga mata harara.
Chapter 6 · 0% Book details