Sashe 50
So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
same ka bai zamo mai kuskure maka ba, abin da ya kuskure maka kuma da ma can bai zamo zai same ka ba, da za ka mutu ba a kan wannan ba da ka shiga wuta (Ahmad da abu dawudsuka rawaito shi) *Imani da kaddara ya kunshi al'amura guda hudu, 1) Imani da cewa Allah ya san dukkan komai a dunkule da kuma fili 2) Imani da cewa Allah ya rubuta wanna cikin lauhul Mahfuz, *Manzon s.a.w yace Allah ya rubuta gwargwadon kowanne halitta kafin ya halicci sammai da kasa da shekara dubu hamsin(muslim) 3) Imani da abin da nufin Allah mai zartaswa, wanda yake ba abin da ya ke mayar da ita (gagare ta), da ikonsa wanda wani abu bai gajiyar da ita, duk abin da Allah ya nufa shi yake kasancewa, abin da bai ga dama ba kuwa baya kasancewa, 4) Imani da tabbatarwa cewa lallai Allah shine mai samar da abubuwa dukkansu, kuma duk abin da ba shi ba, yana cikiN halittunsa .. "Zaraah. Sudeis dan uwana ne. Jini na ne. Zan iya cewa nafiki kaunar sa. Domin sudeis rabin rayuwata ne zaraah. Allah dayafi mu sonsa ya karbe shi. Auren mu dake kaddarar mu ce Zaraah rubutacciya. Sai mu rungumeta da hannu dubu dubu.. Wallahi Allah yayi ni ne miji agare ki..hakama kece mata agare ni Zaraah." "Wayyo tsakaaaaaaaaaa" Tafada sai ga zaarah akan cinyar Maheer. Kan balastin Maheer ya rude. Ga shauki na shocking "Sssshh! Muje.. zo muje daki na nanda yaranta nasan fal "ya dauketa charanchas sai dakin sa Ya dureta akan gado yana haki..Domin tanada Nauyi wai irin kaunar Yan drama zai gwada Kunyw dukta kamasu su biyun .zubewa yayi daga kasanta yana kallon fuskarta. Ya samu kansa da kashe murya ..hade da narke.mata idanunsa. Hannunsa daya na yawo a ilahirin jikinta . Na ainihin soyayyar ustazai marar surke ta zo masa. Bil lugga ya fara da, " Tuqburnii ( )Although this phrase literally means ou bury me ?, it used commonly to say love you so much. expressing that I love you soo much, And I would rather die and be buried than lose you. Zaraah! Al' Hawaa Zaraah dagaske nake you are my attraction. "Zaraah nace. I have tried very hard to hide my true feeling from you. But, it been really futile. I so much love you. I never knew I was this romantic until I fell in love with you. I can say you are such a great teacher! You are the motive why I wake up with a smile every dawn since I met. You are always the secret to my peaceful night every day. You are my remedy. Yes kene maganin sleepwalking . I want you!! All of you. Right now. This instant . Ki temaka ki sassauta ZUCIYAr ki..ki rallafi SOn da Maheer mikawa zaraahn sa.. come let's create A LOVE SOO BEAUTIFUL ." Ya karasa hadi da rufe ta gaba ki daya da gangar jikin sa..wani irin hot kisses yake bawa Zaraah . Masu jefa mata tabbatarwar kalaman sa. Hadi da tabbatarwar hade SO DA ZUCIYAR su waje daya Zaraah ba yadda ta iya. Waazin dije ya shigeta..uwa uba she can't deny the fact ..she's enjoying his kisses. #bashin da na yi na rabi da kwatin readmores .asha karatu lapia zafafafans I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 2/18/22, 21:17 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p PLS FOLLOW US ON IG JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO SO DA ZUCIYA!! ZAFAFA 5 PAID BOOKS PG: 41 Sai da ya tabbatar ya saka illahirin jikinta laushi sannan ya dan janye bakinsa yana kallon fuskarta. Kunya ta kamata, tai saurin juya masa baya tana murmushi. Murmushin shima yayi, yana sake tura jikinsa gareta ya daura kansa a bayanta ya sake rungumota. "Batoul!" Ya kira sunanta cikin wani irin shauki da narkarkewa. Sosai tsigar jikin Zaraab ta mimmike. Acan kasan makoshi ta ce, "Uhm" "Inason mu zama abu daya a yau kin amince". Rashin fahimtar zancen nasa ya sakata fadin, "Ai dama abu daya ne mu Yaya Maheer. Karka manta kai yayana ne." Murmushi ya sake saki da sake turata a kirjinsa. Cikin sake kasa da murya a kasan makoshi yace, "Ki binne waccan alakar ki dauka ta miji kadai zatafi wadatar dani. Fateema shekaru kullum nake karawa ba baya nake komawa ba. Ban kasance waliyyi ba balle nace zan cigaba da kawaici. Kinada ilimi addini dana zamani kinsan menene aure da hukunce-hukuncen sa. Please Fateema ki manta da komai mu zama abu guda mu sake ganin little Sudeis". A karon farko cikinta ya tsarga dan yanzu kam ta fahimci zancen. Jikinta ta dan ja daga nasa muryarta na dan rawar tsoro tace, "Yaya Maheer kab......" "Shii" ya fada yana juyita ta fuskancesa da kyau.. "Nasan dukan abinda kike tsoro ko tunanin, ina rokonki ki ciresa a rai ki ajiye tamkar ma bai faru ba. Lokaci yayi da zamu manta da kaddara mu dauka tawakkali. Hakanne zai goge komai da muke tunawa a ranmu mu cikama Sudeks wasiyyarsa. Ina son tabbatar miki da matsayinki a zuciyata bawai a kalami kawai ba ". Dan dago ido tai ta dubesa, ganin ita yake kallo shima ya sata saurin maida kanta yanda yake ya riko fuskar. Duk yanda yaso su hada ido taki yarda, daga karshe ma sai ta cusa kanta cikin wuyansa wani irin tsoro da fargaba na ratsata. Shima idanun ya rumtse da karfi. dan sake ingiza bukatarsa take dalilin saukar numfashinsa akan wuyansa. Tsumar da jikinsa ya fara ne ya sashi rungumota ya matse da kyau yana sakin ajiyar zuciya da sauri-sauri. Cikin sake raunana muryarsa fiye da dazun ma ya fara mata magana a cikin kunne. "Tashi muje ki tayani salla to na roka ALLAH ya yaye min". Kafimma ya rufe baki ita ta mike daga jikinsa zaram taja baya. Tashi yayi shima zaune yana binta da wani shu'umin kallo har ta shige toilet. Ya sauke ajiyar zuciya yana kai hannunsa ya shafo sajensa zuwa gemu da ke kwance luf bisa kyakykyawar fuskarsa sannan ya mike. Zaraaj da ke alwala zuciyarta fal tsoro ta dan waigo jin an turo kofar toilet din. Ganin shine ya sata saurin maida kanta ta cigaba da alwalar. Shima baiyi maganaba ya karaso inda take. Tare suka cigaba da alwalar yana nazartar yanda takeyi. Ya karajin da i ganin yanda take komai babu wani kuskure, dama baiyi zaton ganin kuskuren ba tunda tanada iliminta. Ita ta fara kammalawa dan haka ta fice, koda ya fito bayan ya kammala shima sai ya sameta zaune a bakin gado ta rabga tagumi. Karasowa yayi gareta ya dan durkusa ya daura hannayensa saman cinyarta yana riko hanun da tai tagumin. Ajiyar zuciya ta sauke da kallonsa, sai kuma ta janye idonta da sauri ganin shima ita din yake kallon. Hannunta da ke cikin nasa ya daura saman fuskarsa, ta lumshe idanu kamar yanda shima yayi saboda jin tattausan hannunta saman sajensa. A hankali hawayen da take makalewa suka ziraro, ta dan janye hannun. Bude nasa idanun yayi shima, tai saurin maida kanta gefe, ya fahimci kuka takeyi. dan haka baiyi magana ba ya mike yana rike da ita. Hijab ya dakko mata da kansa, ya kuma saka musu abin salla. Har cikin rai Zaraah a tsorace take. amma bata son yi masa gaddama koda nasihohin data sha da wanda Dije ta mata. Cikin son danne abinda ke taso mata ta bisa sukai salla. Bayan sun idar ya kwararo musu addu'oi harda iyayensu da Sudeis. Hakanne ya sakata kuka sosai har shima ta raunana masa zuciya. Kamota yayi ya jawo jikinsa ya rungume yana share mata hawayen.... "Kiyi hakuri mu amshi kaddararmu. Na miki alkawarin maye miki grbin dan uwana fiye da zatonki Zaraah. Sai dai ki sani inajin kishinsa sosai dan na kasa samun zuciyar Zarah". Dagowa tai da sauri ta dubesa jin abinda ya fada. Yayo murmushi mai ciwo da kaima labbanta sumbata. Cikin sake kasa da murya da busa mata numfashinsa saman fuska ya ce, "Da gaske inajin kishun Sudeis duk da bashi a duniya. Sai dai ba kamar yanda kike tunani ba. Dan koda kin auri Sudeis sannan ya rasu bazan taba iya barin wani ya aureki ba saboda kishin dazan tayasa". Baki tadan cuna gefe da son kauda kanta ya rikota. "Kefa yar daru ce kanwata". "Kai wama ya kaika iya daru". Ta bashi amsa tana rufe fuskarta da tafin hanunta. Dariya yayi kadan yana janye hannun, "Da gaske na iya daru?". "Sosai ma". Ta sake fada tana son tashi ta gudu. Bai barta ba, sai dai ya mike dauke da ita yana murmushi da fadin, "Bara dai na tabbatar miki da darun nawa dan wancan bakiga komai ba". Zillewa taso yi dai-dai ya ajiyeta a gadon, yay azamar rikota cikin zafin nama yana dariya mara sauti. "Haba hajiyata, ai kinzo hannu kuma. Dole ne na sake tabbatar miki da daruna na hakika". Sosai tsoron Zaraah ya sake bayyana. Ta shiga girgixa masa kai da fadin, "AllaH wasa nake maka yi hakuri baka da wani daru Ya Maheer". "Maganar fari ai ita sarki ke kamawa". Yayi maganar da hade bakinsu waje guda ganin