← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 55

Sashe 26

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

k far shiga suka ci karo da shi. Ta gayshe shi tana gyara jakar hannun ta. asa Kande ta hada maka breakfast idan kana ra yin wani abun duk zata dafa maka. Dakin kama na bar key din a karkashen drawee din tv. ? Ta wuce ta nufi motar ta dake fake kai tsaye. Yajima a tsaye yana auna rashin hankali irin na matan sa, Gaba d ya aikin su ne a gaban su, Basa bashi kulawar data dace a matsayin su na matan sa, Fa sa shiga gidan yayi. Dama sanye yake da jallabiya ya dora jacket akai. Ficewa yayi kai tsaye ya nufi gidan amininsa, Don bayason ma su hadu da Addayo tagano halin da yake ciki. Yana tafe yana sak sake a zuciar sa hade da addu r Allah ya kawo masa Karshen matsalolin sa. **DANGOJE Tun daga inda yake , Ya hango fitowar Dadaa, Tana gyara zaman hijabin jikin ta, Kalar ja. Gaba d ya tamkar baturiya. Fatarta tayi luwai luwai, Kwanciyar hankali da nutsuwa ya wanzu a zuciar sa. Ya tsinci kansa cikin sakin tattausan murmushi. Sai dai wani gefe na zuciar tasa ya buga sakamakon ganin yara da yayi yan biyu kansu d ya kuma kamar su d ya. Sunbita sun shiga motar, Da azama ya karasa shigewa gidan aminin nasa. Wanda yake kyautata zaton yau adduar sa ta karbu da ya yardar Allah!!! I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:50 - Buhainat: **SO DA ZUCIYA** **23** I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ ***Lokacin da direba yaja mota da su Dadaa Capt muhd ya jina a tsaye yana saisaita kansa, Bai taba tunanin samun saukewar nauyin dake cikin zuciyar sa ba sai yau, Lalle Allah ya jik n Jamila matar sa ta fari, Sai yau ya tabbatar da ya samu wanzuwar nutsuwa a magudanar jinin sa baya shekara da shekaru na rasuwar matar tasa ta farko. Kai tsaye ya shiga cikin gidan, Bayan mai gadi ya gaishe sa. Yana tafe yana dan gyara rigar jikin sa, Saboda tsananin yadda sanyi ke busawa. Bishiyun dake gidan nata kad wa hadi da fitar da iska mai sanya nutsuwa. Knocking yayi a kofar da zata sadaa ka da cikin gidan. Ba jimawa kuwa Haj Amina da kanta ta bude masa kofar tana dariya. h ah ah! Wata sabon gani, Yau Capt ne agidan mamu Ko kuwa idanu na ne? Sannu! Shigo ciki Capt. Wato sai da aminin naka ya dawo shine zaka zo ko.! Shigo maraba lale lale. Shi dai murmushi kawai yayi, Ya nemi kujera ya zauna. Sama ta haye ba a dau lokaci ba sai gata ta sakko tareda Alhaji Dangoje, Tana gaba yana biye mata a baya. Gaisuwa suka yi, Irin tasu na dattawan asali masu madaukakin karamci da sanin ya kamata. Suna tsaka da hirar tasu ne Haj Amina ta shiga kawo musu abinci. Waina ce da miyar ganye mai dauke da kayan ciki, Sai shayi ingatacce da aka yishi da da kayan kamshi. Mikewa Capt Muhd yayi zai tafi. Alhaji dangoje ya tisa shi dole sai da suka ci abincin tare. ai naga duk ka fad mutumi na? hakan? Kuma fa na warke ragal. o shekaran jia dana zo gayshe da Addayo Kafi a yanzu kumari. Kar dai kace har yanzu su Haj iklima na baka tough time? tress ne kawai. aptain kenan! Duk kuwa kasancewar mu aminan juna mun zarce aminai ma mun koma tamkar yan uwa. Bansan meyasa kake rufemin wasu daga cikin damuwar ka ba. Ya kamata ace an wuce wajen.. Capt muhd yaja ajiyar zuciya kawai yana mai sauke hannun sa daga tagumin da yayi. Can ya sauke zucia bayan ya kammala adduar neman nasarar ubangiji da alkhairin sa abisa tambayoyin da labban sa zasu furta. kuka yi ne? e ka gani? ? Alhaji dangoje ya tambayi Capt dake jujjuya yadda zai kawo musu kai tsaye. o na hadu da wasu mata ne sun fito daga cikin gidan nan sun shiga mota. h! Jammu ce da yan biyun ta, Sai Zaraah kuma. ? Cewar Alhaji Dangoje a ta ce captain, Domin mahaifiyarta aminiyata ce, Garin mu d ya da su. Duk yan unguwar kuka ne mu na fanda.. Bai ce komai ba, kyakkyawan murmushi ya saki mai taushi, Hakan da yayi ne ya tabbatarwa Haj Amina labarin zuciar sa. Cikin sauri tace, un tafi gaisuwar an mijinta na baya.. Nan waje na take a zaune da yaran kafin Allah ya kawo musu d uki. Yadda kukasan an yayyafawa zuciar Capt ruwan sanyi, Yaja doguwar ajiyar zucia yana kumshe murmushin daya so kufce masa. llah sarki... ? Ya fada hadi da sauke zuciya. Wata hirar suka shiga, Haj Amina ta mike ta basu waje. Suka cigaba da hirar su ta rayuwa da abunda ta kunsa. Yayinda wani gefe na zuciar Capt ke kissima auren Jammu inde tanada halin kwarai. Wai akace labarin zucia a tambayi fuska. Yanayin yadda fuskar Capt ta nuna zallar farin ciki hakan ya sanya Alhaji Dangoje cewa, i fa barin yi wani katsalandan, Idan har babu damuwa Capt. Ba sai an dau tsawon lokaci ba. Wannan mata mai suna Jammu, Ka aureta kawai.Tana da hankali ga nutsuwa da Ibadah. Uwa uba kuma yar fanda ce kauyen unguwar kuka. ai akace labarin zuciya.... tanbayi fuska. Mutumi na. Allah dai ya tabbatar da alkhairi babu matsala. Nasan kuma Addayo zatayi farin ciki da hakan. Allah dai ya tabbatar mana da alkhairi, Aamin. Yaranta uku du mata. Amma ba manya bane. h nagansu awaje su biyu asha Allah. odia nake aboki na, Allah yabar zumunci. alle taciri tuta tun Kan ta shiga daga ciki naga alama Zata zama yar mallen ka. Dariya sukayi baki d ya suka tafa. Haj Amina dake sauraron hirar su ta sama tayi murmushi tana ayyana yadda jammu zata ji dadi a gidan na Capt. Tabbas zasu fita daga cikin halin rashi zuwa na samu. aga kuwa abu yazo adai dai. Jamila tatafi jamila ta dawo. i kuwa dai! Allah ya tabbatar mana da alkahiri. amin Yaa Rabbi. Har aka kammala yiwa Modibbo wankan gawa, Ardo ya tsaya kacokan a tsaye. Tunamin sa da ganin sa sun goce na yan wasu dakikai. o muje Ardon Rumalle, Kayi hak ri ka tausasa zuciar ka. Modibbo ya tafi sai fatan Allah ya masa rahama. Banda abunka Allah ya azurta ka da samun wasu Mazan uku daga sama. Ka godewa Allah, Zasu maye maka gurbin mo... abillahil lazi Rumalle zan kai miki bugu. Ardo ya kara fada yana mai fashewa da kuka. ayyo Allah na Modibbo wayyo. Ashe rabuwar karshe mukayi Modibbo. Allah ya rahamshe ka Modibbo. Dai dai lokacin su Dadaa da su Zaraah suka karasa shjga cikin gidan. Atuwa dake sawun yan ta ziya ta mike tana dafe k rji. an balastin kayya kai! Jammu ke ce kika zama fara tas haka tamkar a bula jini ya zubo? Kingan ki kuwa Jammu? ? Ta karasa tana mai kallo kasan atamfar Dadaa. Takaici Dadaa kamar ta mauje ta.Badan Allah yayi Hajia mari ta kirawo su a waya ba da tu ni bazasu san da rasuwar ta Modibbo ba. Dadaa ta fashe da kuka lokacin data dora kanta kan takalman Modibbo dake watse a dakin ta na da. Inda ake masa wanka. Su Zaraah ma suka cigaba da kuka wiwiwi. Atuwa kuwa tsabar rashin hankali bata dena tambayar su Zaraah Aina suke kwana ba. Hadi da tambayar wane iin abinci suke ci acan? Jimmamman kuwa tana daga gefe tana dashe hakora ganin su Dadaa. Hakama Rumalle da shi kansa gogan dake hawaye yana kuma kallo Dadaa ta wutsiyar idanu Ba lefi Modibbo ya samu sheda daga bakunan Jama da dama. Aka gama wanke shi aka shirya shi. Sannan aka mika shi izuwa makabarta. #A LOVE SOO BEAUTIFUL #SO DA ZUCIYA #NANA HAFSAT WRITES #ZFF2022 I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu
Chapter 26 · 0% Book details