Sashe 16
So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gida. ? Dada ta kwabesu. Baki d ya suka hadu wajen yin adduar , Tukun suka shiga cikin gidan. Daya gauraye da k mshi. Dadaa gaba d ya ta kawo an nama Jimmamman tasayo ta soya na fitar kunyar mutane. Suka kutsa kai ciki. Har an gama soye naman, Kannan Jimmamman na share kofar dakin nata da sukayi suyar awajen. Dadaa dakin Jimmamman ta wuce kai tsaye don ganin jariran. Daukar su tayi d ya bayan daya. asha Allah! Allah ya raya mana ku, Ya muku albarka. ? Ta karasa fada hade da mikawa Jimmamman Zainab. Sam Dadaa bata lura da yanayin yadda Jimmamman da yan uwan Jimmamman suke bin ta da wani kallo ba, fuwan auntyn su, Bamu da wo da wuri ba. Akwai abinda za taya ku da shi? h Jammu babu komai. Ga naki an kullin naman ayi hak ri dai ba yawa. ? Jimmamman ta fada hade da mi awa Dadaa leda mai duake da tsokar nama uku da shi guda d h Masha Allahu, Kad n mai yawa kenan. Mungode kwarai. Allah ya raya mana Zainabu da Aishatu. Jimmamman ta kanne dariyar data taho mata, Sauran an dakin suka sheke da dariyar shak yan ci. Nan Dadaa tafara ji a jikinta kan lalle wani abun ya faru. Da sauri ta fice zuwa kofar dakinta. Dan dutsen da take a jiye makullin a karkashin sa ta aga shi. Dai dai lokacin da Atuwa ta shigo da su Hajara a bayanta. ssalamu Alaikum! Uhm uhm uhm! Kamshin suyar nama. Jar uba ansha dabge bama nan kenan. Ita dai Dadaa tunda ta amsa sallamar su tashiga kiciniyar bude dakin, Ilahirin jikinta sai kakkarwa yake. ammu bakya magana ne? ari Atuwa, Ajiyar Malam zan duba. ar wahala, Ah ke ba uwar yiwa miji biyayya ba? Mijin da bakya gabansa tun watan ku 2 da aure, Ya baki wata shegiyar jemammiyar tinkiya kin killace a dakin ki kega matar kwarai. ? Ta karasa tana sakin gud . Hade da jan kujerar tsugunno ta dosana mazaunan ta akai. Kanzil Dadaa batace ba, Saboda gaba d ya a dimauce take, Mukullin ya fa i takasa budewa, Sai Na elah ce ta bude kofar. Da sauri Dadaa ta kutsa cikin dakin nata, Ba tinkiya ba alamarta. Sai igiyar dake a yashe, Kashin tinkiyar da ruwa da harawa sun malale a dakin sai tashin hamamin doyi yake. Cikin firgici ta shiga dudduba dakin lungu da sak , Harda su daga randa saboda tana cikin madaukakiyar fargaba. Da sauri fito daga akin tana sallallami. tuwa, Dan allah kinga tinkiyar Malam? Atuwa taja dogon tsaki tana mai cigaba da sosa kunnenta da gashin kaza. agana nake miki Atuwa. oh ai tambayar ce na jita a shashance. A gidan uwar ubanwa zan kai wannan bushasshiyar tinkiyar mara fasali? Banda ke da bahagon tunanin ki ni da na rigaki fita. Ki tambayi su o , Saboda wannan kamshin naman sunan da alamun tambaya. ? Atuwa tak rasa hade da take cinnaka da k san takalminta, an shegia ace kai ne keta gasan cizo a duwaiwa.. ? Ta murje shi da silifas din kafarta hade da cigaba da rera wakar ta. hayye sama lubaye, Sama lubaye. Dadaa tamkar ta zube ta saki kuka, Jiki a sanyaye ta daga asaberin dakin Jimmamman. untyn su. m jammu. a karasa fada tana taune tsokar naman dake hannunta. inkiyar Malam. Dan girman Allah tana ina? Na tambayi Atuwa, Sai daga baya na tuna tun safe ta fuce. Dan Allah auntyn su temaka ki gayamun. Domin malam ya tsaurara sharadin daya gindayamun akan ta... Jimmamman na karasa jin Jammu ta mike daga kwanciyar da tayi. Hade da turo kwalin kanta gaba. Ta tsaya shak daga bakin kofa tana wurgawa Atuwa Kallo. ifa sai in yage zani naci mutincin mace na rantse da Allah. ? Atuwa tafad hade da mik wa tsaye tunma kafin Jimmamman din tace wani abu. kan wane dalili zaki zarge ni? Ina jiyo ki daga daka. ? Jimmamman ta karasa tana tsare Atuwa da idanu. Dai dai lokacin da Malam Ardo ya shiga gidan yana rafka sallama. Ganin sa yasa Atuwa shekewa da dariya had da sakin wata k tuwar gud hayye landantsan... Zargi fa kikace Jimmamman uwar biyu mata chass, Idan ba renin hankalin ki ya zarce mizanin tunani ba ya ma za i ki nuna baki da masaniya akan inda tinkiya ta ke? Bayan kowa yasan ke aka bari a gidan. Mun fita biki, Jammu sunje rakiyar Zaraah. Ba kowa a gidah daga ke sai yan uwan ki. Idanma kin nuna bake bace, Toh shakka babu cikin yan uwan ki ne masu bajajjen hanci. Babu wani renin wayo da zaki kawo, Domin kaf gidannan daga kan Zaraah Ardo ya dena yankan naman suna. Toh wabillahil lazi harda sanin ki, Wa zaki rainawa wayo? Bayan ga layi nan ciki da wajen sa kamshin nama ya gauraye shi. Ka kofar dakin kinan yayi alamun tuya. Wa zaki rainawa wayo Jimmamman tawajen Ardo? Ke da kikazo shekaran jia gidan. Ah to ga Ardon nan ai. Yazo ya fayyace komai. Kafin sannan yau kwanaki bakwai chas Ardo ina ka shiga? Iyye? Naga ka kankaro wulakanci kayi kib sai sheki kake yi. Malam Ardo dake bin su da kallo dukkanin su, Zuciar sa na raya masa ko dai mafarki yake yana kwance akan benchin duguji mai shayi? Ya zura hannun sa a kunnen sa ya kwakwulo cikin sa kana yace, e kuke cewa? hayye landantsan. Ardo-do baban yammata, Hayaniya ce dai akeyi kamar ko yaushe. Kasan duk matar daka jajibo ka aure idan ka tsame mu da Jammu itama can d ya munasira, To dai cikin karikicen da kake debo su kowacce sai ta muzguna maka kafin ta tafi. To bana dai Jimmamman ta yi maka babban lefi, Jammu ta saka akuya a aka, Sun Fita baki dayan su. Nima munje biki kwana hud . Toh mundawo dai Jammu tagama dube dube ba akuya ba dalilin ta. Dadaa ta rasa ta cewa, Gaban ta sai dukan ari yake. Ardo ya janyo wani dutse dake hanyar zaure ya zauna akai yana mai cigaba da bushe gyadar hannun sa, e Jammu mena ce miki akan yar tinkiya ta? Dadaa cikin rawar jiki da murya tace, allahi Malam akasi aka samu, Domin ni da yan biyu munje rakiyar Zaraah gidan marikiyarta, Kafin tafiyar mu dama na janyo yar tinkiyar na sakata cikin daki. Da harawa da ruwa dik na kai na daure igiyar ta a jikin taga. Wallahi Malam dawowata sai igiyar kawai nagani. Da kashi da ruwan da harawar baki d ya ya kelaye a dakin..Ku... Bata karasa ba Ardo ya d ga mata hannu alamar ta dakata. ambayar ki nayi nace miki, Wanne sharadi na gaya miki akan duk abunda ya shafi tinkiyar nan? Ba Wai ki shiga ratattaka magana ba. Ina ruwana da kelayar harawa da ruwa? Cikin sanyin jiki Dadaa tace, a kayi a bakacin aure na. Kafin Ardo yace komai Atuwa ta dire tsallan albarka, kan dabba zaka rabu da matar ka ta sunnah? Tukunna ma lefinta ne? Ina sarai kai ma kasan wacece tayi awon gaba da tinkiyar ka, Tinda kai ba kurma bane bare kuma makaho. Ga hanji kana jiyo daga inda kamshin nama ke fitowar? Ai kuwa dole Jimmamman ce ya zama abakin auren ta ba dai Jammu ba kashin uwawun na ka. Maras adalci da sanin yakamata. ewar Atuwa. abillahil lazi idan baki tsuke bakin kiba tare zaku fuce kubar gidan nan. Kinji rantsuwar musulmi. hayye Ardo-do, Atuwa taci dubu sai ceto. Babu inda zanje. Zaure Ardo ya koma ya lek yana kiran ? Lamari ? dana mahautan dake gefen gidan su. amariii.. alam Ardo baya nan. Tunda ya yanka tinkiyar sunan iyalinka ya yi wanka ya gangara rijiyar gwangwan. Ai Ardo bai jira amsa mahaifin Lamari ba yajuya ya koma cikin gidan. Duk sun jiyo komai, Dadaa gaba d ya idanunta na kan Jimmamman data hade rai. Atuwa kuwa gud ta saki tana tafa hannaye. hayye! Allah mai alheri. Yau akwai ruguntsumi agidan Ardo-dooo mijin mata uku, Sakakku 7, a namiji d ya, Sai ammata dagwai dagwai guda 10 charanchas... Ayiririririr angon arni na wajen Jimmamman.......... I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:38 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._* _*NANA HAFSAT_* _*15_* _*Zafafa biyar na ku i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa a mana al awari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._* *_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share *_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS *_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw _________________________ *_MACE SAI DA GYARA_* _GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_ *YERWA INCENSE AND MORE* ar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamsha iya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.* _Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan awatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami ha i na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_ *_Muna da ha in_* _Turaren wuta kala kala na gidah_ _khumrahs_