Sashe 41
So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
har baki tsayar da idanun ki akai na ba. Zakisha mamakin abunda zai faru." Tana karasa karantawa . Ta dubi Maheer da ke podium a tsaye. Yana danna abu wadda take da tabbacin wayar sace daya turo mata sak'o. Ashe har ya gano ta? A hankali ya zare face mask din fuskar sa. Ya saki tattausan murmushi daya haskaka kyakkyawar fuskar sa. Ba karya ya kara kyau. Gawani gemu da gashin baki da saje daya tara. Sun matukar kara masa kyawu. Cikin daddadar muryar sa. Mai sanyaya zuciya. Ya cigaba da musu magana cikin harshen turanci. "Zamu fara da topic din rayuwar 'Dan Adam a musulunce. " Bayani ya shigaa yi musu a nutse. Har ya 'karkare ya kamo wani. Da Zaraah ta juyar da kai zai yi tari a yangance. Alamun ta juyo ko ya shelanta. "Musulunci ya yi matuqar girmama a mace, ta hanyar anta da daga zama baiwar da namiji. Haka nan kuma ya anta ta daga zama ar tsana, wadda ba ta da 'kima ko mutinci . Daga cikin hukunce-hukuncen da suka qunshi mutanta a mace a Musulunci, akwai: Yancin Gado: Musulunci ne addinin da ya ba wa mace cikakkiyar dama da yancin cin gado, ta hanyar tsaga mata wani rabo bisa adalci da karramawa. Yancin Zaven Miji: Haka kuma Musulunci ya ba a mace cikakken, ancin zaben mijin da za ta aure. Ya kuma hannunta mata wani yanki mai girma a fagen tarbiyyar yara. Ga abin da Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam yake cewa a kan haka: aka nan mace makiyayiya ce a cikin gidan mijinta. Za a kuma tambaye ta a kan abin da aka ba ta kiyo. ? [Buhari: 853/ Muslimu:1829]. "Adireshi: Musulunci ya tabbatar wa mace cikakken haqqi na cigaba da amfani da sunan mahaifinta a matsayin adireshi, wanda za riqa kiranta da shi. Ma na, aure ba zai sa a wayi gari ana kiran tada wani suna wanda ba na mahaifinta ba ko zuri rta. "Ciyarwa da daukar Nauyi: Musulunci ya wajabta wa namiji kula tare da daukar nauyin a mace ta hanyar ciyarwa da biyan dukan bukatunta na yau da kullum, ba tare da gori ba. Matuqar a mace tana cikin wadanda ciyarwa da daukar nauyinsu suka rataya a kan mutum, kamar matarsa, ko mahaifiyarsa, ko arsa. To, wannan nauyi ya hau kansa bisa wajabci. "Taimakon Mace Mai rauni:Taimakon Mace Mai rauni: Haka kuma Musulunci ya qarfafa tare da kwadaitarwa a kan falalar da take akwai a cikin taimakon mace mai rauni, wadda ba ta da kowa sai Allah. Yin haka a Musulunci abune mai kyau, ko da kuwa babu wani zumunci a tsakanin mutum da ita. Tattare da haka addinin ya kwadaitar iyakar zafari a kan yi wa irin wannan mace hidima da dawainiya. Ya kuma bayyana cewa, hakan yana daga cikin manya-manyan ayyuka masu lada a wurin Allah Madaukakin Sarki. Tabbacin hakan kuwa shi ne fadar Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam: ai dawainiya da matar da mijinta ya rasu, da miskiniya, daidai yake da mai jihadi saboda Allah, da mai tsayuwar dare ba tare da ya gajiya ba, da mai Azumin dab da shan ruwa. ? [Buhari:5661/ Muslim:2982].. "Sai matan da Musulunci ya Qarfafa Kula da su, "Mahaifiya: An samo daga Abu Hurairata radiyallahu anhu, ya ce: ani mutum ya taho wurin Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, ya ce: Ya Manzon Allah wane ne daga cikin mutane ya fi kowa cancantar in kula da lamarinsa? Sai ya karba masa da cewa: Mahaifiyarka. Ya ce masa: Sai wa kuma? Ya kara masa da cewa: Mahaifiyarka. Ya sake ce masa: Sai wa kuma? ya sake amsa masa da cewa: mahaifiyarka. Ya kuma sake cewa: Sai wa kuma? Sai ya ce masa: sa nnan mahaifinka. ? [Buhari: 5626 / Muslim: 2548]. "Haka Kuma an samo daga Uqbata dan mirin radiyallahu anhu, ya ce: a ji Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam yana cewa: Duk wanda yake da a mata guda uku, ya kuma yi haquri da dawainiyarsu; ya ciyar, ya shayar, ya tufatar da su daga cikin dukiyarsa. To, za su zama hijabi tsakaninsa da Wuta a ranar Qiyama.[Ibn Maja:2669]. Haka dai Maheer ya cigaba da koyar dasu abubuwa da dama. Ya koma kan bangaren maza a musulunci. Ya kare da matakai na mazhabobi da dama. Kafin ya karkare. Ya a'amsa tambayoyin su. yanayi yana satar kallon Zaraah dake kallon sa itama. . . Bayan an tashi daga lectures baki daya. Su Zubee sun tafi saboda su a hostel suke, Zaraah ta zauna akan stairs tana jiran zuwan Mudikalle direba. Shiru shiru. Ba shi ba alamar sa. Tagaji ta kira shi. Wayar kare a kunnenta ta nufi titi "Mudikalle . Na ce yau ba zaka zo bane ko ya ya? Wa? Toh fah. Naji naji. Shikenan. " Ta katse kiran tamkar ta runtuma ihu jin wai Maheer ya bashi umarnin dai na dakkota tunda ya dawo. Cigaba da tafiya tayi. Tana tafiya tana kalle kallen inda zata samu adaidaira. Sai jiyo karar kutsewar mota da taji. Ashe Maheer ne. Cikin wata sabuwar anaconda royal blue color. "Shigo mu tafi," Ya ce da ita bayan yayi kasa da mudubin. Ta bude motar ta sbiga. Tana turbune fuska. Sam bataji dadin hakan ba . Tana shiga ya ja motar suka tafi. Wayar sace ta fara 'kara. Ya dauka ya kara a kunne. "Hello.... Gimbiyaa tahh! Me kikace? Lapia kalau . Ya komai? Oh eh eh. Kakki damu kin gama kin samu insha Allah . Yauwa. Ni ne da godia sai na kira. " Yana katse kiran ya dan kara volume din wakar Baby Riddim. Yana bi ahankali . Steady your face jor for me I wanna take a picture So this could last longer for me (longer for me) Yeah, take my secrets Guard them like precious money (precious money) I never want to hear you quiet So I write songs for you (write songs for you) So I write songs for you (so I write songs for you) And I believe Yes, I believe I'm falling for you like a thief Weak in the knees 'Cause when I see you I fit to steal the keys to your heart again (your heart again) Yeah, yes, I believe Yes, I believe I'm falling for you like a thief Weak in the knees 'Cause when I see you I fit to steal the keys to your heart again (your heart again) My baby bad My baby good My baby all the things I need My baby buss up the silence o (buss it up, buss it up) My baby buss up the silence o (buss it up, buss it up) My baby bad My baby good My baby all the things I need My baby buss up the silence o (buss it up, buss it up) Buss up the silence o Steady your face jor for me I wanna take a picture So this could last longer for me (longer for me) Take my secrets Guard them like precious money (precious money) I never want to hear you quiet So I write songs for you (write songs for you) So I write songs for you (so I write songs for you) Oppositions they come left and right But I don't care (I don't care) Popo fit dey our front, say leave you But I die there No more milk or malt 'Cause you are my only strength (my only strength) Whether rich or poor I know that you are my best, best, best, best And I believe Yes, I believe I'm falling for you like a thief Weak in the knees 'Cause when I see you I fit to steal the keys to your heart again (your heart again) Yana bi a hankali yana lumshe idanu. Kai daga kallon sa kasan har cikin qalbinsa wakar na tafiya dashi. Zaraah kuwa haka kawai ta tsinci kanta cikin haushin wayar daya amsa. Da kuma wakar da take kyauta ta zaton ta wayar yake rerawa baitin a zahiri. Taja tsakin dabatasan dalilin yin sa ba. Ko kadan bai tanka taba. Sai ma kumshe dariyar da ke son kufce masa. Har sashen Dadaa ya kai da hancin motar sa. Zaraah ta sauka bayan ta buga murfin motar jikake.. Gwaaaam. Maheer ya saki dariya yana dora kansa kan sitiyarin motar. Ya jima a haka. Kafin ya wuce da motar sashen Addayo . Bangaren su kuma an kammala gyare shi har an masa gate. Ranar asabar aka saka a matsayin ranar da su Zaraah da Maheer zasu tare agidan su. Anyi furnishing gidan da furnitures masu matukar kyau da tsada. Dakuna 3 parlor biyu. Kowanne da bandaki, Sai dinning area da kitchen da store da balcony (baranda) RIMIN KEBE (GIDAN MALLAM ARDO BORKINDO) Ta wutsiyar idanu . Ardo ke kallon kwanan abincin dasu Usmanu suke cin shinkafa da wake. Kamshin man kuli sai tashi yake. Rumalle ta shiga gidan tana kkrga chanjin hannunta. "Kunga kuwa har ansaye zobon nan. Yauma dire musu nayi na koma gefe suka siye duka." Ardo caraf ya fito yana yamutsa fuska. "Rumalle menace miki akan zuwa bakin gada sayar da zobo?" "Yo Ardo kai ma kasan bazan fasa zuwa ba. Domin kuwa ba zamu ci babu ba. Banda tarin tsiya me ka sani? Sai kallon matan mutane da zuwa tadi wajen kawayen yayan ka." "Zaki dena fita ko kuwa?" "Wabillahil lazi bazan Dena ba " "Toh kije na shika ki. Ki tattara komatsan ki da yaran ki, ki barmun gidah " "Gi me?" "Gidah na. Ki fice kafin na dawo. Kin ji na gaya miki." Rumalle ta yage mayafin dake jikinta ta daura shi a kugu. "Lalle Ardo. Wohoho. Yaro besan wuta ba sai ya taka. Rumalle nake kaf fanda babu wanda nake shakka. Wannan gidah kamar yadda ka alkanwarta ka bani shi kyauta . Don haka wabillahil kai da matan ka ne zaku bar gidan nan ba ni ba. Idan har kaga an fitar da Rumalle daga nan gidan to la shakka mutuwa nayi aka futar da gawata." Wuf sai ga Atuwa a tsakiyar su. Don sauri zaninta na kuncewa tana daurewa. Ta kece da dariya tana nanawa cinyar ta duka. "A hayye landantsan. Allah me alheri. Ai kuwa dai gidab ha badu. A hayye landantsan tsan. " Ardo ya sharce