Sashe 49
So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
soyayya kala kala,ki natsu ki koyi da dadan kalamai. Wanda su kadai idan kika ruke, zaki mallaki mijinki, batare kin kaima wani kato sisinki ba. Ga bannar kudinki, ka sabama Allah. wa iyazubillah. Allah ka tsaremu. 11)Kada kiyi mishi gori saboda wani ciko, da kika yi mishi ko wani nauyi da kike dauka. 12) Ki kasance me hakuri da abunda ya samu, da wadatar zuciya, kada ki dora masa abunda yafi karfinshi. 13) Kada ki aikata duk wani abu da kikasan zai bata masa rai, ko abunda zai cutar dashi. 14) Ki runga mutunta iyayen shi, da danginshi, da girmamasu da kyautata musu. 15) Duk abunda zai tabbatar da dorewar aurenki to kinrunga aikatashi. Ki guji cewa mijinki ya sake ki komai bacin ran da kike ciki. Saidai in akwai hujja ta shari'a. 16) Ki kasance me boye shirrin mijinki. kada ki kasance me tona asirin mijinki. Musamman sirrin daya shafi kwanciya, da al'amurran rayuwa na Yau da kullum. 17) Ki kula da damuwar sa, da farin cikinsa. Wato kada ki aikata abunda zai bata masa rai. Idan yana cikin damuwa kiyi kokarin faranta masa ai har sai kin tabbatar duk wananna damuwa ta yaye, tare da yi mishi Nasiha da tunatarwa. Idan yana cikin farin ciki Karki kawo duk wani abu dakika san zai bata masa rai. ki kokarin kara masa farin ciki. Yaake yar'uwata ki nuna damuwar ki ga mijinki a yayin da yake ciki damuwa fiyeda damuwar shi, Karki nuna rashin kulawarki, ko damuwa da damuwar da yake ciki. Ki kokarin bin hanyoyin da zaki sashi farin ciki. Ki nuna farin cikinki fiye danashi a lokacin da yake cikin farin ciki. Allah yaba duk masu aure ikon sauke hakkokin da ke kansu. Ya zaunar dasu lafiya da masoyansu wato mazajensu. Wa'azi sosai yayi tamkar sabon aure. Ya cigaba da cewa, TAMBAYA: Menene ya ke kai ga a kashe musulmi ko Wanda ba musulmi ba a Shari AMSA: Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW. Inna Lillahi wa inna Ilaihi Raji na, Lallai rai a gurin Allah tanada daraja kuma Allah ya haramta kashe ta, duk wanda ya kashe rai, ba tare da hakkiba, Allah ya tsinemasa, kuma Allah yana fushi da shi, kuma yayi masa tanajin azaba mai tsanani, sannan kuma a cikinta zai dawwama. Hadisi ya inganta daga Annabi SAW duk wanda ya taimaka wajen kasha wata rai, to ba zai ji kanshin Aljannaba ko ba zai samu rahamar Allah ba. Hakika halin kunchi da muke ciki a duniyar Najeriya ta yau, baya rasa nasaba da kisan rayukan da ba suji ba, ba su gani ba. Allah ya shiryemu. Rayuwar musulmi da na wanda ba musulmi ba, duk rayuka ne masu alfarma a waje Allah SWT. Kuma Allah ya hana kashe ko wace irin rai ne ba tare da hakki ba. A musulunci hukama kadai ta keda hurumin kissa idan hukunci ya tabbata cewa mutum yayi daya daga abubuwa masu yawa, ga kadan daga cikin wanda nassi ya zo da su: 1) Idan mutum ya kashe wani kisan ganganci, to shi ma Shari h zata kashe shi. 2) Idan mutum ya bada hadin kai ko goyon baya ko ya taimaka wajen kashe wani, kuma Shari h ta zartar masa da hukuncin kisa. 3) Ma-auraci kuma ma-zinacin da Shari h ta yanke masa hunkun kisa. 4) Riddajen Musulmin da Sari h ta yanke masa hukuncin ridda. 5) Dan fashin da shari h ta zartar masa da hukuncin kisa. 6) Dan ta ddan da ke kashe mutane da makami, bindiga, ko bam, ko kwaya da sauran muyagun yanyoyin ta ddancin da Shari h ta bayyana. 7) Mai Luwadi da wanda ake yin luwadin da shi. 8) Mutumin da ya hana zakka. 9) Mutumin da yabar Sallah. 10) Mutumin da yayi tawaye ga shugaban da al mma suka yiwa Mubaya 11) Mutumin da ya jakoranci tawaye ga shugaba. 12) Idan aka yiwa mutane biyu Mubaya h, to akashe danyan su idan suka ki dai-daitawa. 13) Mutumin da yaraba kan al mma. 14) Mutumin da yake fasadi kuma yana yada shi abayan kasa. A karshe, dukkan abinda hukuma ta yanke hukuncin kisa akai, to ya zamo dalili na kashe mutumin da ya taka wannan hukunci. Allah shi ne mafi sani. "Ya Allah! Ka taimaki shugabanni da hukumomi wajen tsare rayukan al mma da dukiyar su. Amin. Allah Kuma ya bamu ikon hakuri da juna. Ya yafe Mana kurakurenmu. " "Aaamin" cewar su Dadaa Yayinda su Haj ikhima ke hawaye shab'e shab'e. Sun jima a haka. Captain ne ya fara mikewa da Sudeis a kafadar sa ya fuce. Yayinda Dadaa tabi bayansa.... I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 2/17/22, 11:27 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p PLS FOLLOW US ON IG JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO SO DA ZUCIYA!! ZAFAFA 5 PAID BOOKS PG: 40 RIMIN KEBE GADA MAI DOYI Tafe Ardo yake yana shawara a zuciar sa. Kan wane irin aiki zeyi ya samu kudi? "Ko tsibbu zan fara ne? Naga ana samun kudi yasin. Ko kuma caca? Kudi ake yasin. Ba dai ance dole na nemi abunyi ba. Ai shikenan. Allah ya kai mu safiya . Du abunda na tashi dashi a zuci shi zanyi." Haka ya shigaa zantawa shi daya ya yanke hukunci Kamar sabon tab'i. Tafe yake daga gangarar gada majalisar su zuwa gidan sa. Sanye cikin kayansa na gado kirar wando da Riga Yar shara hadin biza kowanne daban da dan uwansa. Haka ya karasa shigaa cikin gidah. Da Atuwa yaci karo a soro Tanata sauri. Zata yafa hijabi. "Yauwa Ardodo nawa." "Ba Zaki cuceniba Atuwa. Ya akai ?" "Haba farin wata sha kallo. Shaleleln romon zuciar Atuwa. " "Jar uban can ". "Dan Allah masoyi ban wazobiya." "Amma dai Atuwa Allah ya kwashe mi" "Allah yakara maka albarka nawaje na. Kumfal los zan saya. Kasan gobe zamuje ganin gidan Jammu " "To ina ruwan wani da gashin ki?" "Billahil lazi kaina ya tsufa. Kudubus ne akan sai satin jia ya mutu. Kan ya diddige rabona da shafa kumfan los tun Farilla .." "Karki karasa. Rike bashi na baki." Yana Mika Mata ta wafce tana daria "Allah me alheri. Ahayye kwal landantsan. Ardodo mijin Atuwa. Mai gidan jimmamman. An gayda angon Rumalle . Ubansu Zaraah . Marikin su Usmanu." Tana gama fada tafuce tana dariya..Kai tsaye ta wuce gidan lantai me gyaran kai.. Ta sayo kumfal los din. A daren ta yiwa gashinta. Ta wanke. Sai shirin zuwa wajen Jammu washegari. MAHEER Littafin sa daya yiwa laqabi da suna SO DA ZUCIYA ya janyo. Ya bude shafi ya cigaba da rubutun da salon zuciyar sa ke isarwa. Wanda yake fatan ya dannawa Zaraah agaba. My dear wife.. The absolute love of my soul . I am not very good at expressing my feelings in words, even though I assure you, I am quite a sensitive person. Somehow, often I get shy and run out of words even before I start talking. However, I now want to tell you about my feelings. We have been seeing each other for a while and I realize that the more I see you, the more I want to be with you. You are like a beacon of light in a starless night and I am drawn to you with a powerful pull that I can resist. When I am not with you, I keep thinking about you and my day is rather empty. I find myself looking forward to our next meeting. Yes, I realize now that I care for you very much and my feelings for you have awakened and are getting stronger and stronger each day. I am starting to fall in love with you and my heart is fluttering every time I am near you ? I just hope you have the same sensations and feelings as I do dearest wife zaraah. I f wanted to write my thoughts down and secretly send this love letter to you. I really do hope so... Yana kammala rubutawa ya ajiye a gefe. Tashi yayi ya shige bandaki ya fyallo wanka ya sauya zuwa kayan bacci. Dakin Zaraah ya nufa kai tsaye wani shauki na mamayarsa .Yana shigaa ya Fara jiyo sautin karatunta tana rerawa. Sai daya bari takai aya tukun sannan ya Karasa ya zauna adan nesa da ita, "Zaraah" "Naam" "Ina so muyi magana dake" "Toh" "Shin MENENE MA'ANAR IMANI. DA KADDARA?" "Fawwalawa Allah lamuranka." "Shine gasgatawa na yanke (ba shakka) kan cewa dukkan alkhairi ko sharri da ya kasance to da kaddaran Allah ne kuma da hukuntawarsa, domin shi Allah mai aikata abin da ya ya so ne kuma ya nufa, *Manzon Allah s.a.w yace da Allah zai azabtar da halittun sammai da na kasa da ya azabtar da su ba yana mai zaluntar su ba, haka kuma da zai rahamshe su da rahamarsa da ta kasance mafi alheri a bisa ayyukan da suka yi, Da za ka ciyar da kwatankwacin dutsen uhudu na zinari cikin daukaka addinin Allah ba zai karba daga gare ka ba sai ka yi imani da kaddara tukuna, kuma ka san dukkan abin da ya