Sashe 51
So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zata sake magana. Duk yanda taso ture masa kai hakan ya gagara. Sai ma wani salo da ya nema sage jijiyoyin jikinta da lakarta ya fara mata cike da nutsuwa da ilimi. Duk yanda taso masa bore sai hakan ya gagara, cikin kankanin lokaci ya shagaltar da ita da jefata sabuwar duniyar da bai taba shigaba bata taba shigaba itama. Tun wasan na tafiya slow-slow harya fara zafi dan Maheer gaba daya neman rasa control dinsa yake. Yayinda Zaraah kuma a dai-dai gabar ta nema firgice masa dan ta fahimci wannan gabar bata wasa bace. Gashi ya gama rabata da kayanta cikin shagaltawar. Duk hanyar da ya fahimci zata nema alfarmarsa ya toshe ta da salonsa, babban burinsa kawai ya mallake ta. Sosai jikin zaraah ke rawa ga hawaye na zuba da gudu-gudu, cikin rauni da nuna gazawa ta fara rokonsa da jera masa magiya akan ta tuba yayi hakuri... "Bazan iya ba Zaraah. idan na barki zan nakasa. Na miki alkawarin zan biki a sannu kinji kanwata, The day I found you were the best day of my life, ever since then you have always stolen my heart, I love you so much. And i want to spend forever with you because I can live without you.. Baki ta bude zata cigaba da magiyar ya sake rufesa da nasa. Cikin rawar jiki da kasancewarsa farin shiga a tafiyar ya fara neman hanyarsa.. ***"" "Alhamdulillahi, Alhamdulillahi" Maheer keta jera fada bayan cimma burinsa na mallakar Zaraah, ya rungumeta tsam a jikinsa yana jero mata addu'oi masu girma da daraja. Ji yake wani irin dunbin kaunarta da soyayyarta na sake ratsa masa zuciya da ruhi. Ta shayar da shi zuma ta musamman da amafarki kawai yake cin karo da kwatankwacinta. Sai gashi yau ta bashi a zahirin rayuwa. A dai-dai gabar da yafi bukata da bege. Ta maidashi babban mutum da kowa zai kalla ya sake darajawa da mutuntawa. Sudeos yayi gaskiya. Abin ba a shekaru bane ko kankantar jiki rahama ce kawai da ga Allah. Tausayinta da yanda jikinta ke tsuma ya sashi daukarta gaba dayanta yayi toilet. Dan yasan babu abinda tafi bukata a halin yanzu sama da ruwan zafi. Wani irin kankamesa Zaraah tayi da cusa kanta cikin kirjinsa dan sam bata bukatar ya ganar mata jiki. Tsabar wahala ma kukan nata ya gagara fidda sauti sai jan ajiyar zuciya kawai take. Duk yanda yaso rabata da jikinsa a toilet din ma danya hada ruwa taki. Ya hadiye dariyar dake taso masa da kyar yana murmushi. "Duk fa abinda ba'aso na gani din na gansa harma yayimin amfani madam, Ina rokon mahalicci dare da kuma safiya ya kwaranyo miki albarka. Ya wanke dukan damuwa da tsoron da ke ranki,Ya wadatar dake da yawan hakuri da kuma wadatuwar zuci,Ya ni'imtaki daga tsoro da dukan abinda kike shakka,Ya cika miki burin ki,Ya wanke damuwarki,Ya miki sutura,Ya sanya farko da karshen wannan rana sanadin wadatuwarki da dukan alkhairi a rayuwarki. "Batoul, kin zame min komi arayuwata.kece kaddarata kuma kece manufa ta..Nagoda Allah kuma nagode fadi tashin daya zamo alkhairi har ya zuwa yau da na sameki." Yana magana yana kai mata sumba a dukkanin gabbanta. Babu shiri Zaraah tai azabar sakinsa da son barin jikin nasa duk da azabar dake ratsa mata jiki. Duk yanda yaso danne dariyarsa kasawa yayi dole ta fito. Yasan ya gama sake jefata a cikin kunya, dan haka bai sake magana ba ya fara hada ruwan dumin. Zai taimaka mata tace zata iya. Badan ya yarda ba ya koma gefe ya bata damar yi amma ta saka masa kuka akan ita dai ya fita zatayi. Dole ya fito ya barta yana faman murmushi. Jinsa yake wani sakayau tamkar an sauke masa wasu kaya masu nauyin gaske a kansa. Ga wani yalwataccen farin ciki da ke ratsa zuciyarsa da fargonsa. Bazai taba manta wannan ranar ba a rayuwarsa. Kamar yanda baya fatan ya taba manta Zaraaj da alkairin data shayar da shi a wannan rana. Lalle SO DA ZUCIYA sun zama abu daya. Saurin bude idanunsa daya lumshe yayi jin ta saki yar kara. Dama yasan bazata iyaba shiyyasa ya tsaya a kofar toilet din. Komawa yayi ciki, sai ko ya sameta tana hawaye zata karama ruwan daya hada matan ruwan sanyi wai yayi zafi da yawa. Bai wani zauna jan zancen ba ya dauketa cak ya tsulma a ruwan. Duk yanda taso tashi ya hanata saboda karfin ba daya ba. Tana kuka yana lallashinta har ruwan ya huce ya sake hada mata wani. Sai ko gashi taji dadinsa har tana sakin tagwayen ajiyar zuciya a jajjere. Tare sukai wankan tsarki a karshe. Tana nokewa shiko ka'a jikinsa. koda suka kammala sotai ta rigashi fitowa. Sai dai yanayin tafiyar tata yasa suka fito ataren da bata so. Shi da kansa ya shiryata cikin kayan barci, dan ya fahimci sanyi takeji ga kamar zazzabi-zazzani nason kamata na shiga sabuwar rayuwa. Maganin daya tanada dama dan irin haka ya dakko mata. Harta kwanta ya tadata ya bata. Da kyar tasha tana zirarar da hawayen da bayason gani. Sauri-sauri ya shirya shima ya hawo gadon dan ya fahimci dumin jikinsa tafi bukata fiye da komai a halin yanzun. Yana rungumeta kuwa ta saki wata nannauyar ajiyar zuciya shima haka. "Allah yayi miki albarka, yanda kika shayar dani zumar nan kema Allah ya shayar dake ruwan alkausara Zarah. Allah ya azurtamu da zuri'a mai albarka ya bawa rayuwarki kariya a duk inda kika tsinta kanki. Tabbas SO halittane Burin ZUCIYA na bai wuce namallakeki ba. Alhamdulillah kuma yau na mallake ki. Burin kafafuna suzo gareki. Burin Idanuwana shine sukalli kyakkywar fukarki, "Batoul dina....I love you to the moon and back. I think of you daily. I think of you and you alone. You are my dream girl and treasure. My day is beautiful because of you. The only thing I care for now is you. I never lonely when you are around. I feel a spark connecting us from afar. I love you more than roses need the rain. A ship is lost in the sea if it loses its captain. I will prove you my love for eternity. You hold the key to my heart. I hope these words make you happy, I love you. I want to spend forever with you. You have filled the void in my heart. There are no words to describe what you mean to me. Your happiness and joy are my best priorities. I will stop loving you the day the ocean turns into a desert. It took me a moment to like you and an eternity of loving. Yau Maheer ya mallake ZUCIYAr zaraahn sa. Da SON ta dake dawainiya dashi. Ina kaunar ki Zaraah na. Allah ya miki albarka. Ya Kara miki ni'ima da sutura duniya da lahira." Duk da halin da take aciki taji dadin addu'ar tasa. Harta saki tattausan murmushi da kai hannu ta share hawayenta... Charanchas Mr and Mrs Maheer Malami da dalibar sa. Kaga yaya da kanwar sa. Zazzafar kiyayya ta koma kauna SO DA ZUCIYA XOXOWRITES 2/24/22, 08:07 - Buhainat: I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ynog1zhfit0q&utm_content=6k8ur6p PLS FOLLOW US ON IG JAZAKUM ALLAH KHAIRAN AS YOU DO SO DA ZUCIYA!! ZAFAFA 5 PAID BOOKS PG: 42 A hankali Maheer ya sa lallausan hannun sa a fuskar Zaraah ya shigaa goge mata hawayen nata da tafukan hannayen sa. Temaka mata yayi . Ta karasa tsaftace jikin nata. Hade da dauro alwala suka koma daki. Maheer din yana temaka mata ta hanyar kwantar da kanta a kafadar sa suka karasa shigaa cikin dakin.. Cikin ikon Allah kuwa aka kira sallah. Maheer ya jasu sallar. Wanda Zaraah tayi a zaune kasancewar yadda jikinta gabaki daya yayi tsami. Ga wani zazzabi dake neman sake lullube ta. Suna idarwa. Maheer ya koma kusa da ita. Ya janyota jikin sa. Zaraah ta fashe da hawayen da ta kasa sanin na menene . Ahankali cikin muryar rad'a. Hannun sa daya na karakaina a bayanta yana shafawa ahankali cikin sigar ban hakuri da rarrashi. Mai dauke da luntsumemiyar kauna maras algus. Ya Shiga yi mata magana a kunnenta yana mai busa mata iskar bakinsa dake fitar da wani turirin zafi mai sanyaya zuciya . "Batoul!!! Inama a ce zan zamo hawaye ta yadda zanke kwanciya a cikin idanun ki, kumatunki ya zamo babbar farfajiyar da zanke rayuwa a bisan su, labbanki su kasance nanne wajen da da zasuyi bakina kyakkyawa masauki . "Batoul, Kalmomi uku na yin sanadin karuwar bugun da zuciyata ke yi, kalmomi uku na sanya kafata karkarwa, kalmomi uku na sanya kaina ya yi ta faman rangaji, bari dai na furta su yau a gare ki ko na huta da azalzalar da zuciyata take yi mini a dangane da hakan, kalmomi uku: Ina son ki ..... Zaraah ta dan yi kokarin janye jikinta .Maheer ya hanata ta hanyar sake rungumota gaba daya ya dureta akan gado. Kafin ta sake cewa wani abu ya rage wutar dakin zuwa dimlight. "Dole na nuna godiata agare ki Zaraah. Hakika kin jefa malamin naki jiya a kogin zumar dadi. Narasa tantance wacce irin duniya ta sinadarai na tsinci kaina ajiya. Allah ya miki albarka . Domin na same ki fiye da tunanin mai tunani. Nagode da adana darajar ki da kikayi , kimarki, martabar ki na ya mace. Kin adana komai a kammalance izuwa gidan auren ki. Bakina yayi kadan wajen zayyano godiata ag...." "Dan Allah Ya Maheer kayi shi...' Bata karasa ba ya samu nasarar hade bakunan su waje daya. Sunbatar ta yake cikin kwarewa da jefa mata salon tayi shiru ta cigaba da karbar sak'on zuciyar sa. Hannun sa daya yasa ya tallafo kanta. Yayinda hannun sa daya ke zagaye ilahirin jikinta. Kauna yake nuna mata tamkar zai mada ita cikin sa. Ta shiga ture hannun sa ahankali. Hade da zame bakinta daga cikin nasa. Ta juya kanta daya bangaren "Batoul! Juyo ki fuskance ni. Karki bari na maimaita dan tsaf zan sake second round dan ba k. .." Bai karasa ba tayi saurin juyawa ta fuskance shi tana hawaye daya nabin daya.. Ya sanya tattausan labbansa yana goge mata hawayen cikin wani irin salo' A hankali cikin kasa da muryar sa. Ya shiga ce