← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 55

Sashe 31

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana daga zaune a cikin jirgi . Jirgin zai tashi ne daya gama sauke fasinjan legas zai taho Kano direct. Agogan sa ya kalla yana mai sakin siririn tsaki a kasan makoshi. Tun tasowar su daga Cairo yake jin kansa na matukar sara masa. Ya furzar da zazzafar iskar bakin sa yana mai yin salati a hankali. Jirgin na gama daidaita nutsuwar sa ya fara tashi izuwa sararin samaniya. Ahankali ya saqala seat belt din sa Yana mai jan kasan leben sa. "Alhamdulillah!" YA furta can kasan makoshi. Hadi da kwantar da kansa ajikin kujera, Ya shigaa lumshe idanu ahankali har ya rufe su ruf. Sannu ahankali bayan lokacin daya dauka. Jirgin na Cairo air ya karasa shawagin sa ya dire a airport na malam Aminu Kano. Sannu ahankali yashiga sakkowa daga cikin jirgin. Sanye cikin kananun Kaya da suka amshi zatin haibar sa, Riga kirar giogio Armani da wando jeans na saint Lauren's. Agogon hannun sa samfarin Rolex gold. Hular kansa Kuma ta Polo. Kallo daya zaka yi masa kasancewar shidin yanaji da mazantakar sa na ado, Uwa uba dinbin ilimin dake cunkushe acikin kansa. Na boko da arabi. Kusan arabin ma ta ninka bokon sa sau nawa. Kyakkyawa ne na bugawa a jarida. Kansa dauke da gashi baki wuluk na fulanin usul. Hakama girar sa da suka kusa hadewa da juna saboda tsananin yalwatar gashin sa. Yanada saje da gemu wadanda suka gaji da gyara. Leben sa irin pinkish color dinnan mai daukar Ido. Hakama idanun sa manya TubarkAllah masu dauke da gashin idanu Zara zara. Ahankali ya shigaa takawa zuwa wajen. Yana tafe yana jan akwatun sa . Bayan rigar sa irin customized dinnan ce da aka rubuta sunan sa ajiki da haruffa manya manya na (Maheer12). Wayar sa dake gaban aljihun sace ta Yi karar shigowar sak'o ya tsaya yana dubawa. Sako ne da Sudeis ya rubuto masa na yana jiran sa awaje. Idanun matan da suka futo tare duk sun zube su akan sa . Ganin haka yasan ya shi bude yar jakar sa ya ciro dark shades ya zura a fuskar sa ya fice Yana aiyana rashin kamun Kai na wasu matan. A parking space ya tsaya yana dube dube, Can ya hango sudeis din a gaban motar sa. Ya zura kafafun sa waje Yana danna waya. Kai tsaye ya wuce ya bude gaban motar ya zauna Yana gyara zaman pcap din kansa. "Ahh yaushe ka shigo?" Sudies ya tambayi Maheer Yana daria. Ya murmusa kawai yana zura seat belt. "Ya zaai kasani ka dauki waya kana daddannawa ." "Tuba nake babban Yaya." "Ya wuce, Yauwa an karbo kayan kuwa?" "Eh tun shekaran jia " "Ok yayi kyau" Sudies ya tashi motar da addua ya fita daga cikin airport din suka dauki hanyar gidah. "Afuwan zan tsaya mu dauki kannen mu a sch" "Su waye kannen na mu?" " 'yayan sabuwar maman mu mana da bappah yayi. Mai sunan su innar mu." "Oh!" Sudies yayi daria kawai yana girgiza Kai don yasan dama Maheer din bazai Yi wata maganar ba. Yana karasa parking Zaraah da yan biyu dake tsaye sanye cikin uniforms dinsu a bakin gate suka nufi motar suna dariya. Zaraah da sauri ta shiga kokarin bude gaban motar zata shjga. Kamar Koda yaushe. Dake tinted ce sam batasan da mutum aciki ba. Maheer dake zaune Yana kalon ta tacikin glass yaja tsaki yana girgiza kai. Hade da zuge glass din motar yana aika mata da sak'on dankara dankaran harara. "Ke bakisan idan akwai locked taci ki ba ki hakura tajan handle?" Maheer ya karasa Yana mai sake jan wani dogon tsaki . "Yi hakuri babban Yaya. Itace ta karfen tawa da nake gaya maka" sudies ya karasa fada Yana mai hada hannuwan sa biyu alamun ban hakuri . Bai ce masa kala ba ya juyar da Kai gefe. Sudeis ya rufe booth din da ya gyara kayan dake ciki sannan ya rufe ya budewa Zaraah kofar motar ta shigaa. "A gafarce ni banyi baya Ni ba.." Ya fada can kasan makoshi ta yadda ita kadai zata jiyo shi. Zaraah ta sakar masa tattausan murmushi. Ya rufe Mata kofar sannan ya koma mazaunin tuki ya tashi motar suka wuce gida . Lokaci zuwa lokaci Maheer ke hers tsaki saboda yadda sudeis da Yan biyu suka cika motar da surutu. A haka suka karasa gidah . Sashen Dadaa sudies yayi parking. Su Zaraah suka fice suka shige ciki. "Itace fa Wadda nake baka labarin Zan aura." "Ka rasa Wadda zaka aura sai wannan:? Wannan Yar karamar yarinyar ai raino za Kayi." "Tab ba wani reno babban Yaya. Ai data kare makaranta zaayi da yardar Allah. Ai Zaraah nada hankali tamkar wata babbar macen. Ina maka sha'awar samun mai halayyar ta. Ga addini, Nutsuwa da Kuma kaifin basira da biyayyah." "Lalle!" Maheer ya fada yana Mai gyara zaman hular sa da tayi gefe a side mirror Sudies yayi murmushi kafin yace "Kuma ba karamun dacewa zakuyi ba. Ai ko bayan rai na ban yarda kowa ya auri Zaraah ba fyace kai." "Dalla dai na wannan maganar har jikoki zakuyi insha Allah" Sudies yayi murmushi kafin yace, "Kasani ko kai ne rabon ta!? Kuma ba zaka sha wani wahalar gina mata kauna ba. Tunda na riga nayi foundation kawai ginawa zakayi " "Sai kayi Kuma" Maheer ya bashi amsa Yana tabe baki. Sudeis ya kulle motar da mukulli suka wuce sashen Addayo Kai tsaye. "Zarah kawai nada wani hali daya da idan har zaka fuskanceta to shidin ma babu wata matsala. Ba komai bane fyace zuciya. Zaka yi amfani da inda kafi kauri wato SO sai ka tausasa Mata ZUCIYAr tah. " Maheer ya juya Yana dankara masa harara "Wai meye gami na da wata wacece? Karka sake takura ni da ko sunanta ne. Wa Zai auri irin waccen Yar mitsitsiya da ita tana wanj abun manya. Ai Kai kasan taste dina. Saboda kakka sake mun maganar mace bare waccen Yar shilar na gaya maka." Shi dai sudies murmushi kawai yayi. Ya wuce gaba, Maheer na biye masa a haka suka karasa sashen na Addayo..Nan suka tarar da captain mahaifin nasu. Ba Wanda bai Yi murnar ganin Maheer ba cikin su ukun, Addayo , captain, da Kuma kawu harith. Sun ci sun sha. Anyi raha da hirar yaushe gamo. Hade da hotunan tarihi da sudies ya dauke su duka. Dawowar Maheer da sati biyu captain ya bashi ragamar jagorantar/shugabantar makarantar tasu ta islamiyyah. Kasancewar shi din yanada tsauri bashida laushin sudies. Cikin sati biyun nan kuwa Maheer bai taba haduwa da Zaraah a nutsen taba. Ko dai an samu akasi tana gudun Yar tsere wajen kamo magen addayo. Ko kuwa tana wani abun na daban dai da Zai nuna tsantsar yarintarta . Tuni ya cireta cikin masu nutsuwar da sudies yake ambata a Koda yaushe . Ya ajiyeta a sahun marasa aji da kamun kai. AL MADARASATUL SHUHADA'I LI TAHFEEZIL QUR'AN Yana daga tsaye saman ofishin sa. Sanye cikin manyan Kaya kirar Riga da wando ya dora jacket mai sunan sa a baya na maheer12. Tun daga nesa yake hangota tana tafe tana gyara zaman dankwalin kanta. Wanda aka si aka samu saboda santsin gashin ta ya kunce. "Kai,,, Fara tarar Yan latti daga Kan waccen yarinyar.!!! Maheer ya bawa prefect mai duty Umar Ni na ranar. #A LOVE SOO BEAUTIFUL I'm on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1ci3ao6233sn3&utm_content=6k8ur6p *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 2/3/22, 08:29 - Buhainat: _*SO DA ZUCIYA._* _*NANA HAFSAT_* _*Zafafa biyar na ku i ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna ha aki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika sa a mana al awari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._* *_ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share *_ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *_ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS *_ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw _________________________ *_MACE SAI DA GYARA_* _GYARAN MA NA KAMFANIN TURAREN:_ *YERWA INCENSE AND MORE* ar uwa ta hanyar gyara ne kawai zaki cigaba da amsa sunanki mace hamsha iya a wajen miji ba tare da ya ga kin tsufa masa ba.* _Maza garzayo ki gyara jikinki da kayan awatattu kuma nagartattu irin namu na gida da suka sami ha i na musamman da babu cutarwa a ciki. hadin bornu/chadian na kamfanin turaren YERWA INCENSE AND MORE_ *_Muna da ha in_* _Turaren wuta kala kala na gidah_ _khumrahs_ _Kullaccham_ _Turaren wanka_ _Turaren Kaya_ _Turaren wanki_ _turaren mopping_ _Dukkanil al jab (Turaren tsugunno na Matan aure kad _khumratul al jab (khumrah ta jiki ta matan aure_ _Muna Gyaran jiki_ _Na amare_ _Da masu jego_ _Da sabulai masu gyara fata_ _Turaren tsugunno_ _zumar goran tula_ _Scented hair cream and spray (man kamshin gashi da gyara gashi_ _Akwaisu kujeran tsugunno _Dilke and halwa set_ _Burners da igniters da tong_ _turaren fesawa dana ruwa._ _wardrobe balls_ _scented pebbles_ _cotton wooly oudi incense_ _kabbasas_ _Da sauran kayayyaki da yawa da bamu ambata ba_ _Akwai ragi na musanman ga yan zafafa fans _Muna bada sari, Ko sayi ai akan farashi mai sau i da rahusa. Ga mai bu ata sai ya nememu tanan _EMAIL:[email protected] ko INSTAGRAM PAGE d nmu:yerwaincense_and_more dama nambR mu:08095215215_ _MUNA TURAWA KAYAN MU KO NA A
Chapter 31 · 0% Book details