← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 55

Sashe 12

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ebo masu kauri ya mikawa direban. u ni d ya Yallabai? Sudeis ya kad masa kai alamun Eh. Yai saurin shigewa cikin gate din gidan bakinsa dauke da sallama, Don bayason ma ya tsaya yi masa godia... **GIDAN ARDO (AURE-AURE)** (BAYAN SHUDEWAR WASU WATANNI) Jimmamman na daga tsaye akan Ardo yana wanke mata kayan ciki. (Undies) Atuwa na daga gefen dakinta, Ta dora Farillatu akan po tana kashi. Ta kece da dariya tana bubbuga kafafu. llahu Akbar kabeeran! Bana su o an debo ruwan dafa kai. Ahhaha caran chasss. Jimmamman taja tsaki tana mai zama a kofar d kinta. ace tafita a idanu na wallahi. Gayyar tsiya. hayye landantsan. Wai mai cikon duwaiwaice zata jefe ni da kalmar tsiya. Nafi karfin mai ciko billahil lazi. Yanzu sai na yage zani na caskala Haka dai sukayita jefawa juna maganganu. Ardo na duke yana wanke kayan cikin Jimmamman. ina zan shanya ne? ? Ya tambayi Jimmamman yana katse gumin dake sharara a fuskar sa. Sakamakon ranar da ake. annu Nawan. Allah dai ya bamu ikon sauke cikin nan lapia. Kai ma ka samu a namiji a karo na biyu, ka huta.. Ardo ya dashare baki, Jin ta sake tuno masa da samun karuwar namiji da zata haife masa. Haka ya tattaya Jimmamman gyare koina tas. Sannan suka shirya zuwa asibiti awo. ammu mun fita. Idan nayi bak kice musu munje awon jaririn mu.. oh auntyn su ? Cewar Dada dake daga cikin dakinta tana sauraron shirin da ake a rediyo. oh Maman mata mun fita ko. Cewar Jimmamman ta datsawa Atuwa magana. Atuwa tayo kanta da tab rya, Jimmamman ta fuce tanai mata gwalo da tabarya. anziya uwar yan ciko. Sai wani rawar takashi kake aknta akan zata haife maka namiji. Ayi dai mugani. ? Cewar Atuwa. Ta koma cikin daki tana jan dogon tsaki. **RIMIN KEBE COMMUNITY HEALTH CENTER* Daman tuni Jimmamman ta samu mai awun ciki tamata bayanin kan yadda zata tsara komai. Zata bata wazobiya biyu (nera dari) Tafara bata wazobiya (nera 50) Ta kuma ce zata cikata mata idan sunzo da Ardon. Karta soma nuna alamu da Ardon zai gano. Suna zuwa, Ta kanne mata idanu, Tana mata tunin zancen jiya. Hade da mika mata wazobiya ta karkashin benci. Mai awun cikin ta dafe hamsin hade da cusata cikin rigar mama. Tukun sannan tace, annan yaro da zata haifa maka Ardo. Dole ne ka bude kunnuwanka kaji. Kana ji ko? na ji likita ina ji. ? Cewar Ardo cikin zumud a rika saya mata mai maik maiko. Ina nufin dan nama haka Kamar na tukubar sale mai kaji. Ko balangun dan adama, Ko kuma tsiren kargau na bakin gada. Ka rika had wa da furar shagon inusa. Furar nan mai kwakwa aciki. Kana ji ko? na ji likita. Ko babu dole na ranto na saya. auwa! Da abincin gidan fatsuma. Wani lokacin ka iya hada mata da indomien lado mai shayi. ai haba likita.... Ai yayi yawa. ? Cewar Jimmamman cikeda kirsa. Sai ka rantse ba ita ta shirya komai ba. h ai ba danke bace tawan, Ki tallafawa yaron cikin mu kede duk abunda na sayo na kawo kici. oh Nawan. Haka mai awon cikin ta lissafawa Ardo kayan kwalam da makulashen da zai dinga sayawa Jimmamman. Jiki na ari ya amince. Tun a asibitin yaje ya ranto maltina da kwai dafaffe guda biyu a shagon Ruma ta asibitin. Cikeda jin dadi Jimmamman ta karbe tana mannawa bakinta kwalbar maltinar. Ta kwankwada ta gyatse sannan ta ja hamma. llah ya kara budi Nawan, Har da oyi (kwai) Nagode baban bebinmu. Ardo ya kakaro murmushi. Cikin zuciar sa kuwa lissafa adadin bashin da ake binsa yake. Amma daya tuno Jimmamman zata haifa masa namiji sai yaji zuciar sa wasai raqal. Domin ra yin sa ne daya qudurta bayason haihuwar mata. Shi yasanya duk ayansa matan basa gaban sa. Tamkar yasa kibiya ya soke su haka yake ji. Modibbo kawai yakeso kasancewar sa namiji. Sai kuma an Jimmamman da zata haifa masa...... **CAPT. MUHD-MUHD AVE** #pls follow/like and refer my scented product to your beloved ones Instagram:yerwaincense_and_more Muna sales. Tun daga 4 ga December zuwa 10 ga watan sabuwar shekarar 2022 watan janairu/January Insha Allahu. Mun cire kaso 30 na kudin kayayyakin mu. Akwai kuma kyauta ta musanman ga wanda suka saya kaya daga dubu 7 zuwa sama. *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ___________ 1/31/22, 18:37 - Buhainat: *Zafafa biyar na kudi ne, idan kina so ki karanta ki tuntubi 08184017082 or 09134848107* I'm on Instagram as @zafafabiyar5. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb *SO DA ZUCIYA* *NANA HAFSATU* *11* **CAPT. MUHD MUHD *A kishingid Addayo take a doguwar kujerar dake parlorn. Gaba d ya hankalin ta na kan hotan faifan bidiyon da talabijin ke nunawa na garin makkah. Cikin haka wayar ta dake gefe tafara rar shigowar waya. Janyo wayar tayi ta duba screen din. Yar alamar da tasa Utai me kifi ya rubuta a matsayin yadda zata gane idan harisu ne ya kira ce ta bayyana odar. Hakan ya tabbatarwa Addayo cewar shidin ne. Da azama ta dauka ta saka a kunnenta. ssalamu alaikum! Na m Harisu. Alhamdulillah! Ya jikin an birnin? (Capt Muhd. Kasancewar shine anta na farko a duniya. Kuma guda d ya tal da Allah ya albarkace shi da ita.) Toh! Toh! Alhamdulillahi Masha Allah! Muna yi, Muna yi Harisu. Toh Insha Allah. Ubangiji Allah ya tashi kafadun sa. Toh. Toh Harisu. Allah ya saka da alkhairi ya bar zumunci. Nagode k arai. ? Tana gama wayar ta katse, Ta ajiye a gefen ta. Hade da aga hannuwanta biyu sama ta shiga adduoi kafin ta shafa a fuskarta tana hamdalah. Cikin haka Haj. Jidda tashiga ciki. Bakin ta dauke da sallama. Addayon ta amsa mata fuska a sake kamar koda yaushe. Haj. Jiddan ta dan tsugunna daga can gefe tana kwasar gaisuwa wajen surukar tata. lhamdulillah! Za tafi aikin ne? (Kasancewar ta ma ikaciyar lapia.) h zan tafu asibiti Addayo. Akwai abinda kikeso ne nayi kafin na tafi? h babu komai! Ki tafiyar ki wajen aikin ki.Allah ya bada sa da nasara. llahumaa Aamin Addayo... Bari na je. oh Allah ya dawo dake lapia. amin Addayo. Ta sake tsugunnawa ta mata sallama sannan ta fuce. A kofa sukai kicibus da Haj. Iklima wadda itama ta shirya cikin doguwar rigar abaya ita din babbar ma ikaciyar banki ce. Gaisawa suka yi da Haj. Jiddah. Sukayiwa juna sallamar Allah ya dawo da kowannen su lapia. Ita Haj Jiddah tafice waje. Ita kuma Ikliman ta shiga wajen Hajian. Ita dinma gaisawar sukayi da Hajia cikin ladabi da biyayya. Hajian ta amsa mata da fara . Hade da yi mata fatan alkhairi a aikin nata. Ta mata sallama ta fice. Addayo tabi kofar data fita da kallo, Ta girgiza kai kawai hade da sauke katuwar ajiyar zuciya. Ta koma ta kishingida tana jan carbin hannun ta. Can sai ga Na ma ta sheko da gudu can kuma ta kurma ihu daga bakin kofar data tsaya. a baccin take ba. e Na ma ke da waya ne? a Isma l ne yace na gano masa ko idanun ki biyu.? hine kike gudu haka? Karki kara. Na sha gaya miki, Ba san mace take tsalle tsalle kina jina ko? ohm Addayo. Na dena Insha Allahu. auwa yar albarka. An yo miki kitsan? nyi kinga ni.. ? Na ma ta arasa hade da kwaye dankwalin kan nata. Yala-yalan kanannadadden gashin fulani ya bayyana. An kitse mata shi tas da shuku. asha Allah! Ai kuwa yayi kyau. Maza jeki kara shafa man kad n nan. ohm Addayo. Shigewa cikin daki Na ma tayi. Yar magen Addayo da itama ta dawo daga yawonta ta haye kan kujerar Addayon. Hade da shigewa jikinta ta kwanta. Addayon ta shiga shafa ta. Ita kuma tafara mike yan kafafu zatayi bacci. atasss ? Isma l ya fada hade da yin sallama ya shiga cikin parlorn. la.. ayyo Allah na Addayo. Isma l nake ni dai. Haka aka rada mun ranar suna. Allah ya raya Muhammad Isma Addayo tadanyi murmushi kafin ta girgiza kai, i kasan kana jin lokacin da ake rad maka ko? To sama la na sani. Ismail yayi dariya yana girgiza kai, oh ai shikenan, Na amsa da hannu biyu. Waya isa yaja da Addayo? Ai babu. Ita dai murmushi ta sake yi, Na ma ta fito daga daki tana wa ar ta. ira yar ullen nan ki zubanta biredi. Ki kada mata yar madara. arinyar nan kazama ce Addayo. allahi ni ba azama bace. Addayo ki masa magana. ? Cewar Na ma. Ta wulkita masa idanu hade da murguda baki. ddayo kinga tana hararata ko? o ba dole tayi ba? Duk gidan nan wake ce mata kazama bayan kai? Bayan idan kuka shiga gasar wanda yafi wani tsafta ita za dauka. hakan? ? Ya nu na Na ma yana tabe baki. warai kuwa ? Addayo ta tabbatar masa hade da mayarda kanta tv. Ya daga kai ya zabgawa Na ma harara. Itama ta dankara masa hararar hade da murguda dan karamin bakinta. uk wanda ya auri yarinyar nan ya auri kazama wallahi Addayo. hm uhm dai Sama llah kuwa Addayo. Muguwar kazama ce yarinyar nan. oh tashi ka fita. Sarkin yan tsaftar jihar kano. Ficewa yayi
Chapter 12 · 0% Book details