← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 55

Sashe 24

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shafa kwantaccen sajen sa, Shi kansa ya kan rasa meyasa ZUCIYAr sa ke kasa sukuni ba a duk sanda ya dora idanun sa ga Zaraah a...Sajeedah! Magana nake miki fa.. Ko dai har yanzu ana jin haushin mu llim dinne? Uhm? Tayi saurin girgiza kai tana jefa idanunta dayan gefen. in haku..rah? ? Ya sake tambayarta ya mai sauke ajiyar zucia. Zaraah da batasan akan me yake bata ha urin ba ta dai san can cikin zuciar ta haka kawai dazu taji ya bata haushi, Da ita Kanta ta rasa dalilin yin hakan, Domin ita batasan meye SO ba ballanta ZUCIYAr ta ta hasaso mata musabbabin haushin sa da take ji. maa!! Ko sai na zube gw..Gwiwo yi na a kasa na baki hak ri? Ki temaka ki amsa kinji? ? Ya karasa yana mai hade hannuwan sa biyu alamun ban hakuri. alam! Bafa abunda ka mun. Allah ni.. Ni bansan hakurin me kake ta bani ba ? Ta karasa tana mai zumburar bakinta gaba, Dake niqab din bawani bak ba sosai. Kwarai matuka yanayin shagwabar Zaraah na ninkawa sudeis SOnta a ZUCIYAr sa. Shi kansa ya rasa meyasa kaunar ta ke ninkuwa acikin zuciar sa dik sanda aka ambaci sunan ta, Ko idanun sa suka gamo ta. Ahankali cikin sanyayyar murya da wani salo mai tafiyar da mai saurara yace da ita, i nasan meyasa, Ko kinason sani, Uhm? Batulaaa, Suna mai girma ne dake fa.. h! Banaso. Ya bude baki zai bata amsa kenan, Shugaban daliban ajin ya taho wajen su. Tun daga nesa ya shiga yiwa Zaraah magana, meera! Kinga Malam Sudeis, Shi ne zai mana Hadith. ? Ya fada yana mai cigaba da takowa inda take, Hadi da kallon asa ta arfunan barandar saman. Ko zai hango shi. Dake zaraahn na tsaye a saman bene. Shi kuma sudeis yana matattakalar bene ta uku, Ya jingina da bangon hadi da yin wata tsayuwa mai cike da kamala sa tsantsar kyautata wa ga abinda ake SO. Saboda yadda idanuwan sa ke aika mata da sak n SO DA ZUCIYAr sa. Kafin Zaraah ta bawa Ibrahim amsa, Sudeis ya yi hanzarin hayewa saman yana mai duba agogon dake wutsiyar hannun sa. a ni, Ustaz Naseem har ya fita ? h Malam! Tun dazu. oh muje ko, Fad ma ke koma aji, Kai kuma Ibrahim zo ka tayani da daukar kayan. Hakan kuwa akayi, Zaraah tayi gaba abunta, Tana mai jujjuya hakuri da yake bata. Akan abunda gaba d ya tarasa musabbabin kiran ta da yayi. **FASLUN SALMANUL PARISA** **Yana shiga cikin ajikin, Suka hada baki wajen sake gayshe shi. Tamkar yadda suke yi wa kowanne Malami Idan ya shigo. Ya amsa masu, Hadi da satar kallon Zaraah dake janye fuskar ta daga kallon sa. Ai kuwa caraf idanun su suka sarqe. Wannan karon shi yai hanzarin dauke idanun sa daga gareta. Saboda tsananin yadda bugun ZUCIYArsa ya tsananta. Da kuma cikar idanu na kwarjini daya ga ta masa. Cikin kwarewa da sanin ya kamata hadi da sake yin sallama da basmala, Tukun sannan ya fara karanto hadisin na arba na Hadith. Yana yi yana satar kalkon Zaraah ta gefen idanu. ?. [ ALHADITHUT THANI (2) An rawaito daga Sayyadina Umar (RA) kuma, ya ce: tsakananinmu muna zaune a wajen Manzon Allah (SAW) wata rana sai wani mutum ya bullo a gare mu, wani mai tsananin farin tufafi, mai tsananin baKin gashi, babu wanda yake ganin gurbin tafiyar sa, kuma babu wanda ya san shi daga cikinmu har ya zo ya zauna kusa da Manzon Allah (SAW), sai ya jingina gwiwowinsa izuwa gwiwowin Manzon Allah, kuma ya dora tafukansa a bisa tafukan Manzon Allah (SAW), Sannan sai ya ce: (Ya Muhammadu ba ni labari a bisa Musulunci, sai Manzon Allah (SAW) ya ce: usulunci shi ne ka shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma Annabi (SAW) Manzon sa ne. ka tsai da sallah, kuma ka ba da Zakka. Ka yi azumin watan Ramadana. Ka ziyarci dakin Allah Mai Girma idan ka sami ikon zuwa gare shi). Sai ya ce: ka yi gaskiya, sai muka yi mamakinsa yana tambayarsa kuma yana gasgata shi. Sannan sai ya ce: To, ba ni labari a bisa Imani. ai Annabi ya ce: a yi imani da Allah, da Mala kunsa, da littattafansa da Manzanninsa, da ranar lahira, kuma ka yi imani da Kaddara, (wato alkhairinsa da kuma kishiyar sa). Sai ya ce: To, ba ni labari a kan kyautatawa: sai Manzon Allah (SAW) ya ce: hi dai ihsani (Kyautarawa) shi ne ka bautawa Allah kai ka ce kana ganinSa, idan ka kasance ba ka ganinSa to shi yana ganinka Sai ya ce: Ba ni labari a kan tashin alKiyama! Sai Manzon Allah (SAW) ya ce: Wanda ake tambayar baifi wanda yake tambayar sani ba. Sai ya ce: ba ni labarin alamominta (tashin Alkiyama). Sai Manzon Allah (SAW) ya ce: (Alamominta) idan baiwa ta haifi uwangijiyarta. Kuma zakaga masu tafiya ba takalmi matsiraita talakawa masu kiwon dabbobi, suna tsawaitawa cikin gine-gine. Sai mai tambayar ya tafi Muka zauna zamani mai tsawo. Sannan sai ya ce: Ya Umaru ko ka san wannan mai tambayar? Sai na ce: Allah da Manzonsa ne suka sani, sai ya ce: to, wannan dai Jibrilu ne ya zo muku domin sanar da ku addininku. Muslimu ne ya rawaito shi... A hankali ya karasa yana mai furzar da iskar bakin sa mai tsananin zafi hadi da kamshin mint flavored.. Ya sake mai da idanun sa ga Zaraah da itama tsautsayi yasata dora idanun ta akan sa. mira..... Shiru tayi bata amsa ba, Ya sake nanatawa yana nuna ta da yatsa. Ita kam badan ya nuna ta ba, Sam takasa gane wa. Yau yacemata fadima gobe ya kirata da wani. Gashi batada karfin ZUCIYAr da zata tambayeshi meyasa? Gaba d ya ZUCIYAr ta nata kissima mata abubuwa data kasa ganewa. Domin kalmar SO ma Zaraah ba zata iya fayyace taba, bare kuma SO DA ZUCIYA da ke ninkuwa koda yaushe. Cikin sanyin jiki ta mike tama kauda kanta gefe, arba aikin gidan dana baku ki kawomin office, Sannan week dinnan gaba d ya Insha Allah bazan samu damar zuwa ba, Ustaz Naseem zai dora daga inda na tsaya. Amira karbo ki kawo mun. Kai kuma Ameer je ka kirawo ustaza Heekma don itace da ku. Gaba yayi, Zaraah na biye dashi a baya. Ahankali yake tafiya cikin takunsa na kasaita da dattako mai hade da karamci. Doguwar corridor din nan gaba d ya kamshin turaren sa ya bad deta lamarin sai sam barka. Zai shiga ofishin kenan sai ga ustaza heekma tafuto daga ciki, Tana ganin sa ta dan yi Murmushi, agode da shanya har na bushe Ustaz sudeis. Dan murmushi shima yayi, Gaba d ya ya mance da ita a ofishin nasa ashe ya barta. Ya sosa keyar sa yana mai cigaba da murmushin da kyakkyawan hakoran sa suka bayyana. Ta wutsiyar idanu kuma yana hango Zaraahn sa a gefe daga dan nesa, fuwan Ustaza, Tuba..Nak..nake. a komai Ustaz, Bari naje ajikin naka zamuyi sirah dasu. asha Allah dama Ameer yanzu zai taho kiran ki, Kilan ma yaj..Yaje ajin..na..ki bakya nan. h wallahi. Bari na je. Ta karsa hade da wucewa, Yayi sallama ya shiga office din. Hadi da janyo deodorizer na yerwa incense and more ya shiga faffesawa yana lumshe idanu. Zaraah na daga waje ta tsaya. Ya leka da kansa . a...Toul.. ? Ya kira sunan nata hadi da murya mai dadin sauraro. higo ki karba... Shjga cikin ofishin tayi da sallama tana dan sake sunkuyar da kanta kasa. auna akan kujeran mana. Dan zama tayi akan kujerar dake kallon tasa. Teburi ya raba tsakanin su. Lumshe idanu yayi ya sake budewa, nteesarrr! Zaraah ta daga kai tana kallon sa, Sunyi wani kallon kallon wanda ZUCIYoyin su suka harba a tare. Sinadarin SO yayi gaggawar maye guraben kashi kashin zuciyoyin su. Sun dau tsawon lokaci a haka. Kafin Zaraah tajanye nata tana an matsa yatsunta saboda tsananin yadda kallon sa ke zagaye jikin ta. Hakan take awurin sa, Gaba d ya SO DA ZUCIYA d ya ne ke kwarara a magudanar zuciar sa. Na mace d ya tak daya fara mallakawa SO DA ZUCIYAr sa kacokom. uk sunan ki ne fa....Zaraah, Binta, Batoul, Sajeedah, Zakiyya, Inteesar, Kauthar da yawa dai. So zakiga inata canza miki sunaye. Ko na dena? Uhm? Zaraaateey. Na dena? Bakya...so? ? Ya karasa yana mai rankwafar da kansa izuwa fuskar ta, Idanuwan ta manya da sukaji ishashhen kwalli sai sheki sukeyi, Su Zaraah ta saukar da kallon sa ga nashi manyan idanun masu kama da na jin bacci da suka wadatu da zara zaran gashin idanu. arateeey! Na dena fada? Uhum? Dan Allah ki amsa ni? Ko so kike na durk sa? Zaraah? Kome kikace zan ajiye girma na agefe nayi inde bai sabawa addini ba. Zaraateey. Kinji? Ki tallafawa..Dan Mu llim dinki ko ya samu sassauci acikin ZUCIYAr sa.. Kinji? Ko dai sai na zube gwiwoyi na a kasa? Yanayin kalaman sa gaba d ya sun d uki Zaraah sun dulmiya acikin wata duniya da batasan taba. Ba kowace duniya bace fyace ta nazarin menene ma SO? Da har Za saka shi cikin ZUCIYA? Sai kawai ta fashe da kuka, Gaba d ya tarikicen mazan rimin kebe dake zuwa take fita a dole kenan duk ba SO bane? Kalaman sa, yanayin zazzakar muryar sa, dattakon sa, Dimbin ilimin sa, Uwa uba shid n gwarzone acikin gwarzaye kuma ma bocin tsafta da karamci. Kan kace me? Zaraah ta fashe da kuka... ubhan llah.!!! Zaraah! Ku...ka? Ni ne? Uhm? Kiyi mana hayateey! ? Ahankali ya zaro hankici fari tas ya ajiye agabanta dake tashin kamshin black oud. an Allah ki dena Kuka? Ni ne ko? Shhhh! Na dena, Rik ki goge hawayen naki..Kinji? Karba tayi tashiga goge hawayen. Tarasa hawayen farin ciki take ko na bak . Take zuciar ta ta bata amshin kukan dad ne. (Ni ma hansatu na kara da haka malamai suke Zaraah. Soyayyar ustazai ai nagartacciya ce Kafin ta gama goge hawayen, Ya zagaya ta bangarenta da ruwan roba a hannun sa. ha ki tausasa zuciar ki zaraah na... Kinji? I won hurt your feelings.... Za..ra..teey! ? Ya karasa hade da tsugunnawa ya mika mata robar ruwan nestle din daya ciro acikin
Chapter 24 · 0% Book details