← Book details So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 55

Sashe 1

So Da Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry WordDocument 0Table Data Normal *_SO DA ZUCIYA!!_* *_NA_* *_NANA HAFSAT_* *_(MX)_* *_ZAFAFA BIYAR 2022_* *_SHAFI NA DAYA_* *_FREE PG: 1_* ___________ *RIMIN KEB *GADA MAI OYI* *GIDAN ARDO BORKINDO* (AURE-AURE) ahidi...! Sadaka..! Almajiri bara iya, Iya dan Allah dan annabi, Iya yunwa batada hankali, Iya ko anzo ne ba miya. Ko gaya ne ba miya...Iyaa...wahidin wahidiya..! Almajirin nata rera baitin barar sa. Dadaa nata ce masa yayi hak ri, yaki tafiya, Ya rike robar barar sa ahannun hagu, Dayan hannun kuma ya sakashi a hanci yana sakato daskararren tasono yana gogewa a kodaddiyar rigar shaddar jikin sa ruwan bula, Kayan sun fattatake. **Fatimah-Zahrah (Zaarah) Yar bafulatanar budurwar na kwance akan shamilalliyar katifar kwanciyar ta irin ta boarding school dinnan. ulaficin nacacciyar baitin rera barar almajirin ce ta tashe ta daga baccin yunwar dole data dauke ta. Ta ja tsaki tana sosa manyan gashin idanun ta da suka jike da ruwan hawayen ta. Ta juya kanta gefe, Ta sauke idanunta akan mahaifiyar ta dake zaune tana yanke faratan hannun ta. adaa.. arasa tana rufe bakin ta, Bayan bahaguwar hammar data taho mata. in tashi? a tashi Dadaa! Bansan bacci ya dauke ni ba ma. i wannan wanki da kika tula dole ki baccin gajiya, Allah ya yi albarka. amin Dadaa a abinci can cikin kwanon ki. Tun da zafin sa yanzu nasan ya huce. Da azama ta janyo kwanon ta bude shi, Dauke yake da danwake da man li da jan yaji. ayyo Allah na! Danwaken Iya fatsuma. Dadaa ina su Hamma Modibbo Da Na'eelah da Raheelah? u Raheelah sun tafi Islamiyya, Hamman ku kuma bai jima da barin nan dinba. Shi ya kawo danwaken nan ma. llah sarki Hamma, Allah ya kara budi. Cikin haka mahaifin su Malam Ardo borkindo ya shigo cikin gidan bakin sa dauke da sallama. tuwaa,Dadaa ku fito a zunduma musu kira yana daidaita zaman da yayi akan wata allalliyar kujera da ta gaji da lalacewa. Mama Atuwa ta fito daga cikin d kinta tana susar kunne da gashin kaza. Ta tsaya erere akan sa sanye cikin riga da zani kowanne kalar sa daban. Yaja tsaki yana girgiza kai. Atare Dadaa da Zaraah suka fita tsakar gidan nasu, appah Barka da dawowa Zara ta tsugunna har kasa tana yiwa mahaifin nasu sannu da zuwa. Ya amsa fuskar sa a daure. A arare ta koma cikin da i. Don inda sabo ta saba da tsangwama da kyarar mahaifin nasu. annu da zuwa... ? Dadaa ta masa sannu ta rakube a gefe ta zauna. yau yau, Nakeso a share dakin abincin can. Jibi i war haka amarya zata tare. Gaba d ya Dadaa da Mama Atuwa sai suka zube masa idanun su. Kowannen su kallan sa yake cikin tsantsar mamakin kalaman sa. Dai dai lokacin da almajirin nan ya sake dawowa zaure yana kurma barar da yake. Hade da bubbuga afar sa a kasan fashasshen dab n da akayi wa zauren. ahidi...! Sadaka..! Almajiri bara iya, Iya dan Allah dan annabi, Iya yunwa batada hankali, Iya ko anzo ne ba miya. Ko gaya ne ba miya...Iyaa...wahidin wahidiya..! undugurin uban ka, Nace kaci malafar kan uban ka. Zaka fita ko sai na kirb ka anan? ? Cewar Mama Atuwa hade da daga hannu ta masa dak Almajirin ya tsaya sararo baisan abinda yasa take masa fada ba Kamar yayi wani lefin? Zara dake daki ta kirawosa ta bashi sauran danwaken da takasa ci. Saboda maganar auren da taji bappan su zai sake karowa a karo na ba adadi. Yayi ya sake su kamar hular sawa. e muka rage ka da shi da zaka sake karo wani auren Ardo? Nace mai ka nema ka rasa agare mu. Allah ya tsinewa dubu goman da ka samu nasan da ita zaka sake karo auren nan. ? Cewar Mama atuwa dake huci Kamar tsohuwar zakanya. oh Malam Allah ya sanya alkhairi ya baku zaman lapia. ? Dadaa tafad tana mikewa tsaye hade da komawa cikin daki. Mama Atuwa ta buga tsallen albarka tana doddoka hannunta ajikin bango. rdo! Tselen uban can, Abu ta kazar uban can kayya kai, Wabillahil gidan nan zai babbake akan amaryar nan da zakayo. Ke kuma tsohuwar munafuka kina wani dudduk kai, Kamar sabuwar amarya, Har da wani yi musu fatan alkhairi. Toh baki d ya na hadaku nayi Allah ya isa.. Malam Ardo yamike yana girgiza kai, Zai fuce ta jawo kasan rigar jikin sa yar shara, ar karamar arta da ta taso daga bacci alokacin ta tsaya a tsaye ta sau fitsari, Hancin ta dagaje dagaje da majina, Ta riko fatattakakken zanin Mama Atuwa tana cewa, ama yunwa nake ji. Atuwa ta sake damk kasan rigar Malam Ardo bata ko bi takan Farillatu yar autarta ba, Cikin tsananin takaici hade da kwakwaso rantsuwa ta dire, Da d riyar nanawa cinyarta duka tacigaba da cewa, i da kai sai Allah ya mana hisabi Ardo. Lokacin da kazo neman aure na mekace shekarun baya? Ca kayi da gani babu kari, Matar ka ta farko ma had ku akayi ba kai ka ganta kana so ba, Kace ni da kai, Bayan aure zamu gwangwaje mu gyagije, Muci duniyar mu da tsinke, Tarin alkawarurrukan da kayi mun sunada yawa Ardo. Harda cewa Kullum zamu dinga shan shayi da buredi mai yanka yanka Ardo, kace da lemon kwalba da shinkafa. Amma tun sati biyu da auren mu ka dena mun komai. Shekaru sha 15 kenan kadena duk wasu hakki na dana yara na dayake akan ka. Aure 8 kayi Ardo, kowacce da tazo tayi yan satinnai Sai ka rabu da ita, Saboda tsabar bakin hali Irin naka. Samun miji Irin ka nayi dana sani, Dana kori manema na a baya, Na bi kyau ba halin kwarai Irin ka, Allah sarki idi mai kifi. Kullum sai ya aika mani da sukunbiya jela...Rana Bata kasara ba Malam Ardo yaja dogon tsaki yana girgiza kai, fa abude take, Duk sanda kika shirya fita... A shrye nake na baki takardar sallama. Mama Atuwa ta wulla masa harara tana tab baki, aki? Hohoho ai naga gidan zama Ardo, Na tara yara har 5 kace na fita? Babu inda zani. Na zame maka kadangaren bakin tulu , Akashe ka a fasa tulu a barka ka ata ruwa. Ahayye Atuwa maman sailuba da Sameerah, Uwar Hajaara da Farillatu... Malam Ardo yaja tsaki hade da bige hannun ta daga rikon rigar sa da tayi, Ya fice yana mita. Ita kuma Mama Atuwa ta figi hannun Farillatu ta goyata tana jera tsaki, Had da yadawa Dadaa maganganu. Ranar kaf dangin Malam Ardo na kusa dana nesa sai da Atuwa ta zage su tas kowanne ta kamo sunan sa, Sai ta aibata shi............. *_WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 *_HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar 1/2/22, 18:40 - Buhainat: *_SO DA ZUCIYA_* *_FREE PAGE:2__* *_ZAFAFA BIYAR PAID BOOKS_* *WAIWAYE......ADON TAFIYA inji masu salon iya magana_* *ZAFAFANKU BIYAR sune suka sake dawo muku da wasu nau'in QAWATATTU kuma TSARARRUN LABARAN,masu dauke da SABBIN JIGO na MABANBANTAN LABARAI masu tsuma ZUCIYA* *_SANIN HALI.....yafi sanin kama,indai kasan TAFIYAR ZAFAFA babu dana sani ko nadama cikin zuba kudi wajen siyan litattafansu,koda jin sunan ma kasan cewa tafiyar ta dabance_* *GWADA IDAN BAKI TABA BA!!!,HAUSAWA SUKACE SAI AN GWADA AKAN SAN NA WARAI,burinmu kowa ya shigo cikin tafiyar a dama dashi* *JERIN SABABBIN LITATTAFAN NASU NA WANNAN KARON SUNE* *_DEEN MARSHALL Mamuhghee_* *_HALIN GIRMA hafsat rano_* *_TAKUN SA billyn abdul_* *_SO DA ZUCIYA miss xoxo_* ABI'AR ZUCIYA huguma_* *DUKKAN WADAN NAN LITATTAFAN AI HAR BIYAR...ZAKU SAMESU AKAN KUDI NAIRA 1K KACAL* 1000 *Zaku saka kudinku ta wannan asusun bankin* 6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYA keystone bank Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 08184017082 *IDAN KATIN WAYA NE KO VTU,SAIKU TURA ZUWA GA WANNAN NUMBER TARE DA SHAIDAR BIYANKU* 09134848107 _*HAR KULLUM MUNA MARABA DA ALFAHARI DA MASOYANMU_* #team zafafa biyar . ***Ruwan sama tamkar da bakin kwarya. Unguwar rimin kebe ta wanku da ruwan sama. Ko na yayi shar. Bishiyu sun ara rinewa sunyi koraye shar da su. Hamamin warin gada mai oyi ya ragu ainun da falalar ruwan sama. Tun daga nesa Zaarah ke tafe dawowar ta kenan daga makaranta. Yau din an taso su da wuri sakamakon ruwan da akeyi ba winduna a makarntar, Hakan yasanya ruwan zuba ta cikin kwanukan azuzuwan ciki harda na su Zaarah. Shiyasa malaman suka taso su kafin lokaci ya cika. Dubada ruwan ya kanyi gyara sosai duk sanda aka yi. Kwanukan kan rufto ko kuwa wani sashe na azuzuwan ya zaftaro ya fad a kasa. Domin makaranta ce ta gwamnati. Wanda duk wani dan adam ya kalla da idanun basira zai iya cewa makarantar gwamnati ta mance da ita. Domin daliban duk tsatson marasa galihu ne. Akan tabarma suke zama. Malaman kuma akan benchi. Sai madaidacin allo da malaman ke bayani ajikin sa. Da ya gaji da gajiya ya karye sai yan chalks (chak) gustsuraru da malaman kan yi musu rubutu. Ita kadai take tafiya kan hanyar zuwa gidah daga makaranta. Sanye cikin uniform kalar sararin samaniya. Sai yellow (yalo) d nkwali dake nuna alamar ita din perfect ce. Kayan makarantar sun zauna as a jikin ta. Duk kuwa da sunji jiki ainun, Ga faci nan ajikin kayan an musu dinkin allura da zare, Ta musu ninkin guga kai kace gogewa tayi da dutsen guga. Saboda yadda suka sha kari.
Chapter 1 · 0% Book details