Sashe 9
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana faWin haka ya tashi ya shige toilet Win, ni kuma na zauna kan katifar ina zaman jiran fitowarsa, kusan awa Waya babu Sardauna babu dalilinsa, a hankali na tashi na ™arasa bakin ™ofar banWakin ina faWin.
Baka fito ba fa, ka yi shiru.
BuWe ™ofar banWakin na yi, sai da wayam babu kowa a ciki, ga ruwa da sabulu babu alamar an taSa.
Sardauna kana ina ne?
Na faWa daga cikin baWakin.
Kana ina ne wai?
Na faWa ina fitowa Wakin, shima wayam babu shi, fita na yi daga nan Wakin na yi Wakin gadonsa, kayan da na cire masa suna nan inda na ajiyesu.
Ina kashiga wai? Baka san kayan ba fa. Sardauna.
Na fara Waga labulaye ina dubawa amma babu shi kwata kwata a cikin gidan, Sangaren Bikisu na nufa ina faWin.
Nan ka shigo ne?
Ganin Sangaren na yi ya yi wani dusu-dusu, alamar ba a gyara shi.
Ya salam Amarya, ya aka yi kika bar Wakin naki haka ya yi datti, yi ha™uri kwana biyu bana shigowa bari na gyara miki.
Na faWa ina ™o™arin fara kwashe kayan da suke zube a ™asa, na hau gyara falon sannan na Wauki abun shara na fara sharewa, bayan na gama na shiga Wakin gadonsu, nan ma na shiga gyarawa tun daga kan gadon su da yake kaca kaca da kayan baccinsu, har zuwa sif da take baje baje da kaya a ™asa, sai da na Wauki kusan awa a cikin Wakin sannan na fito, na shiga Wakinsa na nan shima na hau gyarashi, ina cikin gyaran na ji ya shigo, na waigo fuskata Wauke da murmushi.
Har ka shirya?
Ya gyaWa kai sannan ya ce.
Eyh na shirya.
Me za a dafa ma?
Bakomai Nana.
Na haWe rai kamar zanyi kuka sannan na ce.
Dan Allah me zan dafa ma.
Babu komai, ko dafa abinda kike so.
To muje na raka ka.
Na faWa ina karSar jakar hannunsa, haka muka fito harabar gidan muna hira cike da soyayya, har ya shiga mota ya tafi sannan na dawo, wani kallo naga mai gadi yana yi min wanda ya nemi Sata min rai, amma kuma kawai na shige ciki na barshi.
Ina shiga falon, na sauke nannauyan numfashi ina mai farin ciki, na kalli jakar Sardauna dake hannuna, wadda a idona take kyakkyawa ba™a mai tsada.
Ashe ma ban bashi jakar ba? Allah Sarki.
Na faWa ina nufar kan kujera domin na ajiye ta, ina ta faman murmushin jindaWi, wanda nasan yana da nasaba da yadda yau na raka Sardauna har ya hau mota.
Allah ya dawo min dakai lafiya, bari na adana maka jakar a nan.
Ina cikin ™o™arin Wora jakar a kan kujera, sai na ji hannuna ya yi mini shafal kamar ban Wauki komai ba, sai kuma na ji wata ™ara kamar ana buga ™arfe ya na tashi. ˜al! ˜al! ˜al! sautin ya yi matu™ar ba ni tsoro, ya daki kunnuwa na wanda ya sa na ji tsakar kaina ya sara ya bada wani sautin Was! A take na ji wani irin abu kamar an fasa mini jijiyar kaina, jiri ya kwashe ni na da™i™a guda, idona ya buWe fes, Waukacin hasken dake cikin Waki na ga ya Wauke ya koma duhu, Wakin babu wani abu mai kyau ko shau™i, na dawo cikin ainihin zahirina na Sacin rai.
Na dubi hannuna na dama dake rawa, gaba Waya jikina ya Wauki ™ar™arwa, numfashi na ya ma™ale min a makogwarona saboda tsantsar firgici. Ashe babu wata jakar Sardauna a hannuna! Wani kwanon ™arfe ne a hannuna shi ne na Wauko nake yawo da shi ina cewa jakar mijina ce. Shi ne ya suSuce a hannuna ya faWi ™asa yake ta faman ™ara irin haka da ta firgita ni.
Na ja da baya da gudu ina ihu, na buWe idona na kalli falon da na Wauki sa'o'i ina gyarawa.
Wani uban firgici ya sake kama ni, na fasa wani ihu ina ja da baya jikina ya ci gaba da rawa, hannayena suna wani karkarwa kamar an watsamin ruwan sanyi a lokacin hunturu. Falon wayam yake kuma babu wani gyara da na yi masa, har da datti ma a Wakin. Labulayen ma sun yi datti, kamar an daWe ba a sauya su ba, kujerun ma duk kaya a baje a kansu, sunyi datti da ™ura sosai.
Ganin abubuwan sunfi ™arfin hankali ya sa na ruga da gudu na tura ™ofar Wakin barcin Sardauna da Bilkisu wanda na gyara shi Wazu, yananan kaca-kaca, ya yi wani irin datti kamar bola, babu alamar an taSa gurin.
Mijina! Sardauna! Sardauna kana ina? Ka fito don Allah.
Na ri™a fadin haka ina duba Waki-Waki, ina neman sa a firgice tamkar wata zaburarriya, na dawo tsakar falon na zube a ™asa, na takure jikina guri guda, na sa kaina a tsakanin gwiwata na fara wani irin kuka mai cin rai da raWaWi. Kuka nake yi, zuciyata cike da wani matsanancin tsoro, domin ji nake a jikina kamar Sardauna baya nan a tare da ni, kamar ya yi nesa da ni, na Wauki kusan minti talatin a haka ina kuka mai ban tausayi, jikina duka ya jike da gumi, fuskata ta yi nasha nasha da hawaye.
Sai can, na Waga kaina da ™yar ina numfashi sama-sama. Na kalli kofar falon.
Kamar ko da yaushe, sai na ganshi yana shigowa sanye da fararen kayansa, yana takowa har inda nake tsugune ina kuka, ya sakar mini sanyayyan murmushin sa, tare da mi™o min hannu bayan ya ™ara so inda nake.
Nana ta... yi ha™uri wasa nake miki ai kinsan ba zan iya tafiya na barki ba. Tashi maza ki share gurin nan karki Sata min rai.
Ya faWa cikin muryarsa a sanyaye, a take na ji dukkan Waukacin tsoro da firgicin dake jikina ya tafi gaba Waya tamkar an sanya min ruwan sanyi! Na saki wani sanyayyan murmushi, na goge hawayena da sauri sannan na ce.
Haba mijina... ashe kana nan baka tafi ba? Ka ga iskar nan ko? Har ta kusa firgita ni ta sa na kusa fasa kwanon ™arfen nan, na amaryark. Bari na kwashe dattin na shi na shiga kicin yanzu...
Na mi™e da sauri ina murmushi, na Wauki tsohon kwanon ™arfen na ™ara matse shi a ™irjina tamkar kaya mai daraja, na nufi kicin ina rera wa™a ta soyayya, na manta gaba Waya da cewa Wazu na yi kuka.
Ina shiga kicin Win na ajiye kwanon, na fara kici kicin sama masa abinci, sai dai ban kai ga sama masa na ya shigo.
Nana kin Sata min rai, a gaskiyya bazan Soye miki ba, shine dalilin da ya sa na Soya baki ganni ba.
˜walla ce ta ziraro a idona, na kalleshi sannan na ce.
Ka yi ha™uri mijina.
Nana sai na hukuntaki, amma bansan wane hukunci zan miki ba.
Ka yi mini ko wanne hukunci, indai zaka daina fushi da ni.
Ki zaSi hukunci da kanki Nana.
Tsugunnawa na yi a ™asa na ce.
Zanyi kamun kunne, ko tsallen kwaWo.
To ki yi duka.
Ba musu na tsugunna ™asa na kama kunnena, sai da na yi kusan minti biyar sannan na juye na koma tsallen kwaWo, na kai na kawo, na kai na kawo sai dai na yi sama da sau ashirin, sannan na nemi Sardauna ko ™asa ko sama na rasa, ta dole na koma kan kujera na kwanta,ina fama haki.
*********
˜arfe 03:30 na dare wani azababben ciwon kai ya matsamin, da ™yar nake iya fitar da numfashi kaina yana wani irin juyewa, zufa tana ta zubomin tamkar wacca aka ajiye a gaban tandar gasa gurasa, a hankali na mi™e ina faWin.
Sardauna na& ta shi kaina yana ciwo zan mutu.
Sai dai na ji shiru, kamar ba tare da Sardauna nake kwance ba.
Kaina dan Allah ka tashi.
Na sake faWa ina zubar da hawaye, amma Sardauna bai iya cewa komai ba. A take kaina ya bada wani ™ara. ˜au! Na ga Wakin yana juya min kamar hajijiya. A hankali na tashi tsaye amma Wakin yana wani ™asa yana juyawa.
Wayyo kaina, Sardauna ka tashi gidan nan faWuwa, kar ya faWo ma dan Allah.
Ina ™arasa mi™ewa na ji an janyo ni ™asa an buga ni da tiles.
Wayyo! Wayyo! Zan mutu.
Ji na yi anja ™afata ta baya, sai kuma dariya ta fara fitowa ta ko ina, muryar Sardauna ta kare We ko ina.
Wayyo Sardauna kabar ni dan Allah, ka ™yale ni dan Allah zan mutu.
Ba zan barki ba Nana, wasan soyayya za mu yi.
Ka daina jana to dan Allah.
Na faWa muryata cike da ™ara, amma kamar umarnin na ™ara ba shi akan ya jan nawa. Da™yar na samu ya daina jana, na daddafa na mi™e ina mi™ewa na ji an bugamin ™arfe akai.
Da sauri na zabura na mi™e daga baccin da nake, zufa ta cikani kamar wacca ta yi tsaren gudu, haka nake sauke ajiyar zuciya akai akai. Gefe na duba naga babu Sardauna, na fara kiran sunansa.
Sardauna! Sardauna!
Amma na ji shiru, sai da na kusa awa Waya a zauna sannan na sake kwanciya, ina kwantawa na sake zabura sabida ina rufe idona na ga ™arfe yana tunkaro ni. Zama na yi na haWe jikina waje guda ina kuka ™asa ™asa ina kiran sunan Sardauna, amma shiru babu amsa. Ni da na farko ™arfe biyu amma har aka fara kiran asubahi ina zaune. Sai da na yi sallah sannan na dawo na sake kwanciya, zuciyata cike da tsoro da firgici.
**********
˜arfw takwas da rabi daidai na farka, sabida ™wa™walwata ta riga da ta saba da wannan lokacin na haWawa Sardauna abun breakfast kafin ya fita, haka na mi™i na nufi toilet na wanke fuska na fito na yi kitchen. Ina tsaka da aiki na ji yana kiran sunana.
Nana! Nana.
Na waiga sannan na ce.
Na am.
Nana faten wake zaki min fa.
Duba girkin da nake yi nai, wanda ya kusa kammala, amma haka na sauke shi na maida zuwa faten waken, ko da nagama na kawo masa kan dinning sai ya™i fitowa ya ci, ya kwanta akan gado ya™i juyowa ma ya kalleni.
Sardauna na fa gama abincin.
Na faWa ina kai hannu na taSa shi, ya girgiza kai alamar a ah.
Na daWe ne?