Sashe 33
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shirye shiye sunyi nisa sosai da sosai, mu anan Waurin auren ne kawai za ayi sai yini da Hajiya za ta yi ranar, su acan ne zasu yi dinner da sauran abubuwa, mu dai munce ba zamu komai ba, namu na ranar asabar ya wadatar, munyi Winki kala Waya wajen guda uku, bayan shaddarar da zamu sa da safe wacca mukayi iri Waya har ango da Ra is da yaransu Yaya Radiya da Yaya Rumaisa. Tun ranar alhamis suka fara bikinsu, amma mu nan gida ba mu yi komai ba sai ranar da aka yi Waurin auren, gidan ya cika ya batse da mutane, har Dr Aliyu sai da ya zo, a ranar ya takura na gabatar da shi ga yan gidan, duk sun amsheshi amma ba yadda suka yi wa Turaki ba, haka aka yi shagali aka watse, kowa ya tafi aka barmu a gida.
Washe gari lahadi su Yaya Rumaisa ma suka wuce, aka bar mu da gani sai Hajiya da Ra is, a raina na ce. Yanzu da na yi aure, shikena za abar hajiya da Ra is, shima da ya yi aure sai abar ta ita kaWai. Daman haka rayuwa take.
Ranar monday Dr Aliyu ya ce da ni ranar laraba na shirya zuwa gidansu, amma na faWawa su Hajiya, idan da yarinya ma ko yaro me wayo a haWani da shi, na yi dariya sosai a lokacin na ce.
Wannan ai sai kace an nuna maka rashin yarda.
Shima ya yi dariyar bai ce komai ba, a ranar nasanar da Hajiya ta ce. Allah Ya kaimu. Daga nan ba ta sake ta da zancen ba, a haka ranar laraba tazo na shirya zuwa gidansu Dr Aliyu, doguwar riga na sanya ta atamfa, na Wau babban mayafi na sanya abuna, na fito a babbar mace.
Hajiya na tsakar gida na ce da ita zan tafi. Adawo lafiya. Ta faWa kawai ta ci gaba da abinda take, in fitowa na shiga motarshi muka nufi unguwarsu, tun da muka shiga unguwar nani gabana yana faWuwa, ya kalleni ya ga yanda nake rufe ido ya ce.
Nana, ki daina wani jin tsoro, Hajiya ba abinda za ta yi miki.
Ba tsoro nake ji ba, kawai ji na yi gabana yana faWuwa, bugun zuciyata yana daWa ™arfi.
To duk kinsa tsoronta a ranki, Hajiya fa tana da sau™in kai fiye da tsammaninki.
Na yi shiru kawai, ya ci gaba da tu™insa har muka ™arasa gidan, da kanshi ya buWe gate Win sannan ya dawo ya shiga da motar, ko da ya yi fakin kasa fitowa na yi.
Wai Nana duk mene haka? Kina tunanin zata dake ki ne?
Na girgiza kai, sannan na ce.
A a.
To kuma, ki fito.
Fitowa na yi, ta rufe motar muka fara tafiya, gaba Waya kamar ina tausayin ™asa haka nake taka ™afar, buga ™ofar falon ya yi amma sai ya ganta a buWe, ya murWa ya shiga nima na bi bayanshi.
Babban falo ne mai girma, a gyare tsaf yake, ya ji kayan alatu na more rayuwa, an narkar da dukiya, ga wata makekiyar TV na ™ara.
Zauna, bari na yi magana da ita.
Ya faWa tare da shigowa, na samu waje na zauna na zubawa hanyar da yabi ido, kusan minti uku ya fito, a bayanshi wa zangani idan ba Sardauna ba. A gigice na mi™e tsaye tare da faWin.
Hasbunallahu wani imal wakil.
Dukkansu suka saki wani murmushi a lokaci Waya,Dr Aliyu ya kalli Sardauna ya ce.
Abokina ga Assigment Winka nan, na kammala.
Wel done abokina.
Sardauna ya faWa yana ™arasowa inda nake, na yi hanyar fita da gudu ya ce.
Tsaya Nana, ko kinfita ma baki da hanyar guduwa.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na ashirin da bakwai.
Sardauna me na yi maka ne? Me ya sa kake min hak? Wane zalunci ne wannan?
Na faWa, ina goge ™wallar da ta fara zubo min daga ido, ya yi murmushi sannan ya ce.
Nana, ni Sardauna shu umin namiji ne wanda baki isa ki tsira daga komata ba, Nana bana sonki ma na bibiyi rayuwarki bare kuma yanzu da na yi imanin cewa ina sonki, duk yadda zanyi ya™i da zuciyata na yi na kasa Nana, ta dole na yarda ina sonki bisa tsautsayi, na ce miki ba zaki auri Turaki ba, kin na ce kin yi kunnen uwar shegu ko?
Ya ™arashe maganar da wata irin tsawa, wacca ta ™ara firgitani.
Duk wata hanya da Turaki zai bi ya aureki, sai da na bi na toshe ta, amma ya nace sabida shi maye ne ko, wallahi Nana har abada idan ban mallake ki ba, babu wani namiji da zai mallaki.
Allah Ya isa Sardauna, Allah Ya saka min, mugu.
Ya yi dariya, sannan ya ce.
Lokacin da kika fara zuwa asibitin koyarwa, Dr Aliyu da kansa ya ganki, ya sanar da ni ya ganki, na ce ya dinga bibiyarmin ke, daga baya na yi tunanin na yi amfani da shi nasa shi ya tursasaki korar Turaki da kanki, ko za a samu ya ™yaleki, duk wani tarihin shi da ya faWa miki ™ir™irarren labari ne daga ni Nana, na sa shi ya yaudaro zuciyarki kuma ya yi.
Cikin murya kuka na ce.
Wallahi Sardauna na tsaneka, na tsaneka fiye da kowacce hallita a duniya, kai ba mutum ba ne dabban ne wallahi.
Ya yi wata shu umar dariya, sannan ya ce.
Ai Nana indai akan ki dauwama baki auri kowa ba ne, to zanyi duk abinda yafi wannan Nana, dan haka ki yi wa kan ki faWa ki ci gaba da zama a haka, ko kuma ki dawo mu mayar da aurenmu, domin daga yanzu duk wani namiji da zai zo wajenki, kisa a ranki ni na turu shi.
Har abada Sardauna, har abada bazan sake zaman aure da kai ba wallahi, kuma kana zaune zanyi auri ko ba Turaki ba zanyi aure.
Nana, na gama dake a yan uwa, na hula™antaki, na Sarar miki da duk wani mutunci, to wallahi ina sanar dake idan kika matsa yadda na yi miki a cikin yan uwana, haka zanyi miki a duniya gaba Waya Nana.
Allah Yafi ka Sardauna, Allah Yafi ka.
Wato bakin ki ya yi tsauri kenan? To ki ci gaba, a yanzu dai na gama da maganar Aliyu, sai kuma wani idan ya sake zuwa.
Daidai lokacin kuma Dr Aliyu ya sake shigowa, na Waga kai na kalleshu, wata tsanarshi sabuwa ta dirga a rayuwata, na ji na tsaneshi fiye da kowa da fiye da komai. Ya taku zuwa inda nake ya ce.
Nana! Na yarda ke wawiya ce, ba yarda baki da zurfin tunani a rayuwa, ke ina saurayi kamar ni ina auren bazawara irinki da ko haihuwa ba zata yi ba?
Allah Ya tsinema Aliyu, Allah Ya hula™anta ka.
Ya yi dariya, sannan ya ce.
Kije kiji da abubuwan da suka yi wa rayuwarki dabaibayi, Nana ki sani gaba Waya rayuwarki a tafi hannun Sardauna take, sai yanda ya yi dake, kuma yanda ya yi miki al™warin bazaki auro ba, to ki ha™ura ba zaki auro ba, gwanda ma kije ku yi zaman dadiro ke da shi.
A fusace na Wago na ce.
Kaga zaman dadiro akan uwarka, Wan mitsiyata wanda bai gaji arzi™i ba, Allah Ya hula™anta ka shege.
A fusace ya kai hannu zai mareni, Sardauna ya ri™e mai hannu da faWin.
A a, ina sonta fa Dr.
Bakajin abinda ta ce?
Wannan yarinyar bakinta da na kare ai duk Waya ne.
Tsaki yaja ya fice, ni kuma na mi™e tare da faWin.
Sardauna abind baka sani ba, Bilkisu ta sama ™wayar lalata sperm, kuma shekara da shekaru kana sha, kaga kuwa kaima kai da haihuwa har abada.
Ina faWin haka na fice a guje, wani irin jiri nake ji har biyi biyu nake gani, da™yar nake iya haWa hanya har na fito bakin titi, sai dai ina fitowa bakin titi na ga mota ta tsaya a gabana, na ja baya da sauri zan gudu aka ce.
Nana shigo.
Muryar Ra is ce, na Waga kai na kalli motar shi da Turaki ne a ciki, ba kunya na buWe bayan na shiga, ina shiga yaja motar ya fara tafiya, na haWe kaina sa gwiwa na fara kuka, babu wanda ya yi min magana har muka isa gida, muna zuwa na buWe motar na shiga, sai dai ina shiga gidan naga Yaya Radiya, Yaya Rumaisa da Yaya Ridwan da Hajiya dukkansu a zaune kamar jiran shigowa ta suke, tsayawa na yi na fara binsu da kallo.
Zaki shigo ne ko sai na zo na janyo ki.
Yaya Radiya ta faWa a tsawace, ba musu na taku na shigo na zauna a gefe na takure, daidai lokacin Ra is da Turaki suka shigo, sai da suka zauna Hajiya ta fara magana.
Gashinan, daman hausawa sunce. Wanda bai godewa Allah ba, zai gode azabarsa. Ke yanzu Allah Ya dube ki ya kawo miki miji, amma kika butulce masa ko? Yanzu me kika jiyo?.
Na yi shiru ina kallonsu, kenan sun san abinda ya faru dani?
Aini ban so Hajiya kika sa suka bita ba, da kin barta acan ko yayanka namanta Sardaunan zai yi ya yi, jaka da bata san ciwon kanta ba.
Šago wa na yi na kalli Yaya Rumaisa, ni fa bangane ba aina su kasan abinda ta faru, me suke nufi ne.
Nana.
Yaya Ridwan ya kira sunana, na Waga kai na kalleshi.
Me ya sa ba zaki yi hankali ba, a yanzu fa kinfi shekara ashirin fa, ko yanda muka karSi saurayin naki ba zai sa ki yi hankali ba ki rabu da shi Nana?
Gaba Waya jikina ya yi sanyi, ya ™ara cewa.
Shi, yasan komai, tun ranar daga yaga saurayin naki ya gane abokin Sardauna ne, ya same ni da maganar na ce zan yi miki magana, amma ya ce bazaki gane ba a lokacin, Yaya Rumaisa ta ce a ™yaleki idan ya yi miki abinda zaki yi hankali kya nutsu dan dole.
Na Waga ido na kalli Turaki, ya yi murmushi sannan ya ce.