← Book details Sartse Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 50

Sashe 12

Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali nake fitar da ™walla daga idona ina gogeta, ina kuma addu ar Allah ya dawo min da Sardauna cikin ™oshin lafiya, idona na kai kan agogon bango na ga biyar Win har ta gota, na mi™e na shiga cikin. Ina kiciniyar kunna gawayi sabida nasan idan Sardauna ya ga a gawayi na yi girki zaifi jin daWi ya yafe min, na ji an turu ™ofar fallon, na mi™e a raina ina addu ar Allah Ya sa Sardauna ne. Sai dai ina buWe ™ofa naga Turaki shi da wani mutumi, kallonsu na tsaya ina yi idanuna cike fal da tambaya.

Sannu! Ni abokin Sardauna ne na zo wajen shi ne yana nan?

Mutumin dake tare da Turaki ya faWa, jin ya ce abokin Sardauna ne ya sa na washe masa baki da faWin.

Ya fita amma yanzu zai dawo.

Tom, zan iya shigowa?

Shigo mana.

Na faWa ina gyara masa hanya, suka shigo tare da Turaki suka zauna akan kujera.

Bara na kawo muku ruwa.

Tom.

Ya faWa, ni kuma na wuce, ruwa da lemon na kawo musu na ajiye sannan na koma cikin, ina cikin aikin na ji muryar Turaki yana faWin.

Nana, me kike yi anan ne?

Sardauna nake yi wa girki, nasan yanzu zai dawo.

Na bashi amsa ina daga can kicin Win.

Ina so na Wan yi miki wasu tambayoyi kafin ya zo.

Mutumin dake tare da Turaki ya faWa.

Tom, ina zuwa.

Na faWa tare da rufe tukunyar dake kan kurfotin na fito, zama na yi a kujerar dake nesa da su sanna na ce.

Ga ni.

Zama ya gyara sannan ya ce.

Tun yaushe Sardauna ya fita?

Bayan yan gidanmu sun tafi.

Daman wannan lokacin yake fita ko yaushe?

Na girgiza kai sannan na ce.

Kwana biyu ba shi da ta™amemen lokacin fita, bare kuma na dawowa, ya kan fita anytime ya dawo anytime.

To baki ga wani canji game da shi ba?

Shiru na yi ina kallonsa, sai Turaki ya ce.

Babban Yayanmu ne, ya kan je gidan kowa lokaci zuwa lokaci ya yi wa iyalensa wannan tambayar, likita ne.

Yana yawan fushi, kuma ya rage magana, wani lokacin ma bana ganin fitarsa ko shigowa.

To amaryarsa fa?

Na kwana biyu banganta ba?

Kin taSa tambayarsa tana ina?

Na girgiza kai, sannna na ce.

A a bantaSa ba.

Okay, yanzu kowanne girki kika yi masa yana ci?

Na girgiza kai, a take na fara ™walla.

FaWamin mana Nana, me ya sa ki kuka?

Bakomai.

Kin tabbata, ki bani amsar tambayar da na yi miki.

Sai da na goge ™wallar idona, sannan na ce.

A a ba kowanne ba, wani lokacin sai na nemeshi na rasa gaba Waya.

Shiru Wakin ya yi na kusan mintina biyar, sai can ya mi™e tare da cewa.

Muje ko, Nana ki gaida shi idan ya zo.

Tam zai ji.

Suka mi™e a tare suka fice, basu kai ga fita ba na ji Turaki yana cewa.

Likita mene matsalal?

Muje wajen me gadin, shima mu tambayeshi.

Suna faWin haka suka fice, gabana ya faWi. Allah Yasa ba wani abu ya sami Sardauna ba.

Haka na koma kicin na ™arashe aikina, har dare Sardauna bai dawo ba, haka na gaji da jira na yi bacci.

Ina kwance na takure a kan gado, na matse ™afafuna guda biyu zuwa ™irjina, na naWe dukkan jikina wuri guda tamkar jaririn da ke ciki, kamar wata me jin sanyi, amma doguwar rigar atamfar dake jikina ta riga ta ji™e sharkaf da gumi, duk da sanyi da iskar fankar da ke kaWawa a saman silin.

Barci bai yi wani nisa a cikin idanuwana ba, asali ma ba barci ba ne, wani irin lalluSi ne na kasala da dabarar guje wa Waci da radaWin rashin dawowar Sardauna da ke damun ™wa™walwata.

Kwatsam, sai duhun dakin ya canza launi.

A cikin Sarawon barcin, na sami kaina a tsaye a tsakiyar wani makeken fili maras iyaka. Gari ya yi ba™i ™irin. Ina tafe ina waige-waige, sai na ji ™afafuna sun yi min nauyi kamar an ™ulla musu datsen ™arfe. Can na jiyo wani irin taku da sauri da sauri yana nufo inda nake.

Šas! Šas! Šas!

Na yi wani irin juyi da sauri domin na gudu, amma numfashina ya tsaya. Wata ™atuwar inuwa mai tsayin gaske ta bayyana a gabana, fuskarta ba ta fito fili ba, amma duka idanuwanta guda biyu suna Wauke da wani irin farin haske mai ban tsoro da juyar da hankali. Kafin na buWe baki na yi kuka, sai na ji an sa hannu an taSo wuyana.

Hannun ya matse min wuyana da ™arfin tsiya. Na buWe baki ina neman iskar da zan sha™a amma na rasa, a take kaina ya fara juyawa, ina ji dukkan jikina yana neman rabewa ya Wauke daga duniyar.

Wannan shi ne ainihin zafin da na ji sanda yayyunki marasa amfani suka zo suna farfaWamin magana marar daWi, ke kuma kika tsaya kika sauraresu. Sautin muryarsa ya dakar min kunne.

Muddin kika sake kuskure, irin wannan ko makamincinsa Nana, zan iya lahanta rayuwarki ba tare da kowa ya sani ba!

"Haba...!"

Wata uwar zabura na yi, na daka tsalle na tashi zaune a kan katifar ina haki.

Murya ta ma™ale a ma™ogwaro, numfashina yana fita da sauri sauri ga kuma kuka me ™arfi da nake yi tamkar wadda ta she™o tseren gudu na tsawon sa'o'i. Na dafe ™irjina da hannuna na dama, ina jin yadda zuciyata take bugawa da wani irin ™arfi Was-Was-Was tamkar tana shirin fasowa daga ™irjina ta fito fili. Gumin da ke fita a goshina yana tsiyaya har kan idanuna, ya gauraye da ™wallan da suka cika mini idanu ba tare da ta sani ba.

Na duba hagu, na duba dama cikin duhun Wakin, ina ta rarraba idanu duka a firgice.

Fuuuuu...

Kwatsam, sai iskar mai ™arfi ta bugo ta cikin taga, ta daki dogon labulen Wakin. Labulen ya hure ya Waga sama, ya siffatu a cikin duhun daren tamkar tsayin Sardauna, yana sanye da fararen kaya ya naWe hannuwansa biyu a ™irji yana kallona.

Idanuna suka ™ara firfitowa waje, na buWe baki ina faman rawar jiki. A lokacin, tunani da firgitar da ke raina suka haWe min da gani-ganin tsoro. Labulen ya daina zama labule a idanuna; Sardauna ne! Yana tsaye a kaina cikin wannan fararen kayan nasa, yana kallona da fuskarsa wadda ta yi ba™i, ya daure ta cike da fushi, yana zazzare min idanu kamar yadda yake yi min a kullum.

Kowane sauti da iskar ke fitarwa yayin da take kaWa labulen, ina jin sa tamkar sautin muryarsa Sardauna ce, yana faWa cike da Sacin rai, yana magana da tsawa mai firgitarwa Muddin kika sake... zan lahanta ki... muddin kika sake...

"Haka ne... don Allah kayi ha™uri Sardauna. Na faWa muryarta na rawa, sabida na tsorota sosai da abinda Sardauna yake shirin yi, ganin yana matso ni ya sa na yi saurin janye ™afafuna da sauri na koma can ™uryar bango na laSe, wata iska mai ™ara ta shiga kururuwa, na sanya hannuwana guda biyu na danne kunnuwana da ™arfi don kada na sake jiyo sautin muryar tasa da ke fita ta cikin iskar gidan. Na rufe idanunta dunWum ina kuka, amma duka a banza, sabida ban fasa jin abinda nake ji ba. Da ™arfi aka bankaWe ™ofar Wakin.

Nana! Nana!

Na Waga kai na kalli Turaki, na juyar da kai naga Sardauna.

Ka fita Turaki, baya son ganinka dan Allah.

Waye baya son ganina? Me ke damunki?

Ka fita.

Legendspen

08129553971.

SARTSE BOOK 2

(Sayyid legendspen)

Shafi na goma.

Shigowa ya ci gaba da yi cikin Wakin, ni kuma na mi™e da sauri na nufi inda Sardauna yake, sai dai ina mi™ewa na ji komai ya Wauke, ya tsaya cak babu hayaniya, babu ™arar iska. Sai muryar Turaki yana faWin.

Nana ina zaki? Nana tsaya.

Kallonsa na yi na fashe da wani irin kuka mai taSa zuciya, na tsugunna akan katifar ina kuka.

Ki yi shiru, ki yi ha™uri Nana kinji.

Banza na yi da shi na ci gaba da kukan nawa.

Nana me ya sami Wakin naki? Ina kayan furnitures Win, ina sip da bed?

Kukana na ci gaba ban ce mai komai ba, ya matso gab dani kamar zai taSa ni, sannan ya ce.

Ki yi ha™uri, Sardauna yanzu nan ya fita ya ce dani na zo na kula dake kina kuka, Bilkisu ce ba lafiya.

Na Wago kaina na kalleshi, sannan na ce.

Me yake damunta? Ai ta zubar masa da cikin nasa, kuma bai sani ba.

Eyh! Yanzu yake samun labari.

Kuka na ™ara fashewa da shi, sannan na fara magana cikin kukan.

Sai da na yi mata faWa, amma ta ce wai Sardauna ya sake ni, ya ce na zauma ne anan sabida ya killaceni, ba ya so kowanne namiji ya zo kusa dani, kuma ™arya take ko?

Ya gyaWa kai, yana goge ™walla a idonsa, sannan ya ce.

Eyh Nana! Eyh! ˜arya take.

Ni nasan Sardauna bazai sakeni ba, kuma da yake min waWannan abubuwan ai nice na yi masa lefi da bana haihuwa ko? Kuma wai Dr Na ima ta ce wai ina shan ™wayoyin da zasu hanani Waukan ciki, itama nasan ™arya take sabida wanda Sardauna yake ban na gyaran mahaifane.

Ji na yi ya yi shiru, na Wago na kalleshi sai na ga yana kuka.

Kukan me kake yi? Wani abu ne ya faru da Sardauna?

Ya girgiza kai, cikin kuka ya fara magana.

Babu abinda ya faru da shi.

Yanzu da yaushe zai dawo, yanzu fa naga yana ta yi min faWa akan abinda su Yaya Radiya suka ce.

Zan bashi ha™uri kinji, yanzu ki samu ki kwanta.

Na girgiza kai, sannan na ce.

Sai ya dawo.

Ai shi ya ce wai lallai ki yi bacci.

Bana son na kwanta ya sake zuwa.

Bazai zo ba fa Nana, ya fita ki kwanta sannan kike yin addu a dan Allah.

Tom.

Na faWa ina kwanta, ya matso sannan ya ce.

Ai ya ce na tambayeki ina gadon.

Shi fa ya ce wai bazan zauna da kayan gado ba, sabida ni yanzu ba matarsa ba ce, kuma bazan haWa kai da matarsa ba, shine ya siyar dasu.

To yanzu ki rufe ido, duk abinda na faWa miki ki maimaita.

Tom.
Chapter 12 · 0% Book details