Sashe 32
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na ce.
A a.
Me ya sa? Ko na takura miki?
Ba haka ba ne, kawai sai gobe.
To ni kam bazan iya, zan zo na ganki idan kin amince.
Tom, Allah Ya kawo ka.
Amin, zan gwada naga idan zan iya jira a tashi daga asibiti, idan bazan iya ba kam zaki ganni da yamma.
Na yi dariya sosai, sannan na ce.
Tom, sai ka zo.
Yawwa Nana, na gode sosai.
Komawa na yi na kwanta bayan ya kashe wayar, gaba Waya tunani nake yi na yadda zan iya rabuwa da Turaki, idan na Wauki Dr Aliyu. Gaskiyya ina son Turaki duk da kwana biyu ba mu yi wata magana mai tsawo ba, amma wani irin kewarsa nake yi sosai da sosai, shi kuma Dr Aliyu tausayinsa kawai na ke yi, amma kuma a yanzu kullum yana raina, mussaman jiya da yau da safe, shi ka Wai nake yi tunawa. Yanzu Nana, duk sadaukarwar Turaki zata tashi a banza? Nana ki yi tuani?. Na ji zuciyata ta tambayeni, a gaskiyya na bawa Dr Aliyu ha™uri na jira Turaki. Amma jiran har yaushe?. Wani Sari na zuciyata ya sake tambayata. Haka dai na yi ta faman tunani na rasa matsaya guda Waya, har yamma ina ta faman tunani, har Hajiya ta tambayeni me ya sa yau ban fita na na ce bana jin daWi, wajen ™arfe huWu Dr Aliyu ya kirani, ina Wagawa ya ce.
Nana, gani a waje.
Tom ina zuwa.
Na faWa tare da mi™ewa, gyale na Wauka na yafa na fice, bayan na Wan gyara fuskata. A tsyae na sameshi daga jikin bango yana kallon ™ofar gidanmu, na sakar masa murmushi tare da faWin.
Har an tashi?
Ya girgiza kai, ya ce.
A a fa, banza iya jira ba ne, sai naga kyakywar fuskar da ta ™wamushe mun rayuwa gaba Waya, Nana gaskiyya kin kamani, kin kamani, na rasa inda zan sa raina sai inda kika ajiye ni.
Na yi wani irin murmush, daban san daga inda ya fito ba, na buWe baki da niyar magana na ji ™arar tsayawar mota, ina waigawa na ga Turaki ta cikn mota yana kallona, Wani irin abu na ji ya tsargamin har tsakar kaina.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na ashirin da shida.
Juyawa na yi na kalli Dr Aliyu, na ga kamar bai kula da shi ba, na sake juyawa na kalli Turaki sai na ga ya sake wani murmushin, ya ja motarsa ya yi gaba. Sai a lokacin ya ce.
Ko wannan ne?
Na gyaWa kai, ba tare da na ce komai ba.
Ayyah, amma ya naga ya juya, ko ya ha™ura ya barmin ne?
Na yi shiru kawai, danni gabana wani irin faWuwa yake yi, ya Turaki zai tafi ba zai tsaya ya yi min magana ba.
Nana na ga kin damu sosai?
Ai ka ga ba zai ji daWi ba.
Hakane kam Nana, amma na fuskanci mutumin nan ™afa zai min a wajenki, dole na ™ara zubawa fulawata ruwan soyayya.
Na yi murmushin da iyakarsa fatar baki.
Haba Nana, ki kalleni mana, ko na tafi?
Na ce.
A a.
Amma hankalinki fa yana kasan gaba Waya Nana, kin manta dani.
Ba haka ba ne, ya yi min abubuwa dayawa a rayuwa, ko da zan rabu dashi bai kamata ta haka ba.
To ai ya rage miki aiki Nana, kawai ki ™yaleshi.
Na girgiza kai alamar a ah, ban jin zan iya fa. Duk hankalina ya yi na kira Turaki na ji me zai ce, haka Dr Aliyu ya yi ta surutansa ya tafi, ina shiga gida na kira wayar Turaki amma bai Wauka ba, na kira shi yafi sau talatin amma bai Wauka ba, daga baya ma sai ta koma sa user busy, haka na yini ina faman kiran Turaki amma shiru, har washe gari ma wayar Turaki ba ta shiga, na kusa sati ina faman kiran wayar ba ta shiga, na yanke shwarar kiran Ra is na tambayeshi ko suna magana. Ina kiran sa ya Waga, bayan mun gaisa na ce.
Ra is yaushe zaka dawo?
Mun kusa gamawa, ya aka yi?
Bakomai Ra is, kuna waya da Turaki dai ko?
Eyh, Wazu da safe ma ya kira ni, munyi magana sosai har kudi ya tura min.
To ma sha Allah, sai anjima.
Lafiya dai ko?
Eyh lafiya.
Na faWa tare da kashe wayar, a lokacin na sake buga wayarta shi ma bata shiga, zuwa dare ma kuwa na ji suna waya da Hajiya a wayar Yaya Ridwan, a hankali dai na fuskanci daman Turaki neman hanyar rabuwa yake dani sai kuma wancan abun ya faru, shine ya samu hanya. A hankali na fara ha™ura da Turaki na ci gaba da bawa Dr Aliyu dama har ya kan zo gida yanzu, duk da su Hajiya sun fuskanci na yi sabon saurayi amma babu wanda ya ce min komai, nima ganin haka ya sa na saki jiki da shi, ranar nan ma da na kira Yaya Rumaisa sai ta ce.
Allah Ya sanya alheri.
Ganin haka ya sa na fara ture Turaki ta ™arfi a zuciyata na Wauko Dr Aliyu na fara sanya shi, a kullum idan na je asibiti muna tare, safe rana, har gida yake dawo da ni, mun saba dashi ba laifi, sai dai har yanzu bai taSa bani little munyi magana ba duk da irin takura masa da nake yi akan haka amma ya gagara.
A kwana a tashi har muka ci wata uku, Ra is ya dawo an fara cuku-cukun nema masa aiki wanda Turaki ne yake yi, duk da bama tare, yazo gida wajen sau biyu kuma ko kallona ba ya yi, hakan ya ™ara tabbatar min da cewar Turaki daman neman hanyar rabuwa yake da ni shine ya samu, ranar da ya fara yin banza da ni haka na shiga Waki na yi ta kuka, sai da Ra is ya shigo ya sameni ina kukan.
Nana lafiya?
Ra is kalli Turaki kamar bai sanni ba.
Ya sanki mana, kawai ya ™yale ki ne sabida kin nuna a yanzu ba kya bu™atarsa.
Shi ya fara nuna haka, amma ai a yanzu ko kallona ya yi dai.
Kina da rigima Nana, idan ya kalli ki kice ya kalleki, yanzu bai kalleki ba kin ce bai kalleki ba, mene haka Nana?
Tashi ka fita.
Na faWa a fusace, ba musu ya mi™e ya yi waje, yana fita na koma na kwanta na ci gaba da rera kukana, daga nan bacci ya Wauke ni, ko sallar ma ban tashi ba, daman ban saba ba, tun dai bai fi sau biyu na ta shi ba.
Watan mu biyu muna soyayya da Dr Aliyu, a zuwa yanzu na gama yankewa shi zan aura, yanda Turaki ya fita sabgana nima na fita na shi, dan a yanzu har gidan ya kan zo amma ko kallona ba ya yi, sai dai ni da zarar yazo idan na shiga Waki bana iya fita ko aina har sai ya tafi, sai dai wani ™wa™waran uzuri. Dr Aliyu kam na gama fahimtar halayensa mutum ne mai kyan hali da nagarta, son kowa ™in wanda ya rasa, na gama mallaka masa rayuwata sai dai har yanzu a iya baki na ke jin sonsa babu a zuciyata, amma a haka na yanke zan aureshi, ko sabida yarinyarsa wadda ya ce a yanzu tana wajen dangin Mamanta, kallonshi na yi yana sanye da milk din yadi yasa hula coffe, waya yake dannawa ni kuma na zuba masa ido a cikin motar da muke.
Nana, yanzu yaushe ya kamata ayi maganar aurenmu, nifa bana son jan lokaci, ko wancan mutumin bai janye ba ne?
Ya yi maganar lokacin da ya gama danna wayarsa ya sanya ta a aljihu, na kau da idona daga kallonsa na ce.
Ko yaushe kawai ka yi magana, Turaki kam ai tuntuni ya janye.
Ki ce ya barmin mallakina, daman ke tawa ce.
Na yi murmushi kawai, shi kuna ya sake cewa.
Maganar gaskiyya Nana, bana son auren nan ya Wau lokaci, dan haka zan sanar da Hajiyata, idan ta amince ma zan kawo mata ke, ku gaisa. Nana ina son ko kasance kamar ya da uwa, ko fahimci juna, Nana Hajiyata ba ta da wata matsala, kuma naga kema baki da matsala.
In sha Allah, zan zauna da ita, na yi mata biyyayya, dan itama ta wa Hajiyar ce.
Hakane Nana, na gode sosai da sosai.
Badamuwa, little kuma zata sami uwa wacca zata kula da ita, in sha Allah ba zata taSa kukan maraici ba.
Ya yi wani murmushi, me nuna tsantsar jin daWi.
Nana, bansan a wane sahun mutane masu nasara zan sanya kaina ba, domin tabbas samunki ba ™aramar sa a ba ce.
Kaima haka ai.
Na faWa kaina yana ™asa.
yanzu idan kin shiga sai ki yi maganar da yan gida, ranar da muka je muka gaida Hajiyata, sai muje gida yayunki ko?
Eyh hakan ya yi, amma akwai bikin Yaya Ridwan da za ayi nan da sati Waya, ko zamu jira a kammala.
To Nana, hakan ma ya yi, amma yaushe aka sa bikin baki sanar dani ba.
Eyh da yake abun lokaci Waya yazo, jiya ma aka sanya lokacin auren, amma tuntuni anyi musu enagagement.
To, Allah Yasanya alheri.
Na amsa da amin, bayan mun gama hira na koma gida, Waurin auren ne ya zo ba shiri gaba Waya, ko kayan da ake kawai ma sai ranar Waurin auren aka ce za a kai. Gaba Waya gidan namu ya fara kacamewa sa hada hada, duk munyi bizi da shirye shirye, su Yaya Rumaisa kullum sai sunje kasuwa, ita da Yaya Radiya, Hajiya tasa an kaiwa Hajja komai na kayan abinci wanda za ta yi taron bikinta da su, duk da shagon Alhaji aka Weba, shagon da a yanzu ya zama plazar siyar da kayan abinci. Ranar da Ra is ya kai mata kayan sai ga ta da kyautar dubu biyu ta bashi, kuma ta yi ta sawa auren albarka, sabida abanta kayan abinci.