Sashe 7
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin abu ya toshe mini ™irji, na ji kamar na faWi ko zan samu faWuwar ta zama sanadiyar da zan rasa rayuwata baki Waya, rayuwar da ba ta da wani amfani, a yanzu ba wai juya min baya da sardauna ya yi ba ne yake damuna ba, takaicin da danasin biyewa Sardauna da na yi, na zaSe shi na watsar da 'yan uwana, na zaSe shi na watsar da kowa, tabbas namiji ba Šan goyo ba ne, kuma duk wacca ta Wauki miji uba zata mutu marainiya.
"Na faWa miki dai, jaka ballagazar da bata da ilimi."
Ya faWa yana barin wajen, a take na tuna lokacin da Sardauna ya ce dani.
"Nana, ina da arzi™in da zan ri™e ki, bake kaWai ba har da gidanku, muna da arzi™in da bazamu taSa talauci ba, Nana a cikin gidan nan zaki zama kamar sarauniya ne, Nana bana son karatun boko nan, Nana bana son cuWanya da maza, ina miki so mai tsanani, ina miki kishi mai zafi Nana dan Allah dan Annabi ki ha™ura da karatun."
Wasu zafafan hawayene suka biyo kuncina, a fili na furta.
"Allah Yana ji Yana gani."
"Kutumar uban can, Baby ta zageka, wai kaine shege!"
Ni ban ma san tana wajen ba, dan ban kula da ita ba sai da na ji ta yi wannan maganar, ban kai ga gama kallonta ba na ji saukar wani marin a kunci na, tare da sa ™afa ya kwarfeni na zube a ™asa ya shiga duka na hannu da ™afa, tun ina ihu da ™ara har sauti ya daina fita. Sai da ya yi min lilis sannan ya ce.
"Nana! Akan cikin jikin Bilkisu wallahi zan iya kashe ki, muguwa mai mugun nufi, Nana natsaneki, bana sonki. Ke tsaya kiji na faWa miki wani abu, kinsan dalilin da ya sa na aureki? Kafin na fara kishinki Turaki na fara kishi, tun muna yara nake kishin Turaki, kuma na yi al™warin bazan taSa barin shi ya sami wani abu mai kyau ba, a ranar da naganki zuciyata ta raya min ke ce irin tsarin macen da Turaki yake so, domin kowa ya san burin Turaki da irin macen da yake son auren, ina ganinki na hangi Turaki a tare da ke, Nana da zuciyata tana son Turaki da alheri to da na kawo shi wajenki da kaina ya ganki, dan kece macen da Turaki yake mafarkin samu a rayuwa, amma da yake kishin shi zuciyata take sai ta kawar da wannan tunanin, na tafi da sa ran bazan sake ganin ki ba, amma ™addara ta haWani dake a karo na biyu, tun a wannan lokacin na yi tunanin cewa ™addarar da ta haWani dake a karo na biyu to tabbas za ta iya haWaki da Turaki, kuma wallahi bana son Turaki ya same mace irinki, sabida zuciyata ba zata iya Wauka ba, da kaina na shirya zuwa unguwarku wanna shine karo na uku da naganki."
Wani irin abu naji yana shiga da fita a cikin zuciyata, kamar ana caka mashi ana cirewa, haka nake jin shiga da fitar abun a cikin zuciyata. Har rawa idanuna suke yi daga ciki, na Waga kai na kalli Sardauna dan babu magana Waya da nake iya ganewa, kawai dai ina jinsu ne amma bana gane komai ciki.
"Nana! Tun daga lokacin na yi al™warin haramtaki ga Turaki, sai daga baya nagane ba iya Turaki nake son haramtawa ke ba kowa ne, ni dai nasan babu masifar da zata sa na haWa iri da talakawa, shi ya sa na yardarwa zuciyata cewa sha'awarki ce ta kamani bayan na aureki, Nana ke mayya ce, Nana kin kama min kurwa, amma Nana kisa a ranki ban taSa sonki ba kuma bazan so ki ba."
"Yanzu Sardauna komai da ka faWa min ™arya ne?"
Na faWa muryata na rawa, ya kalli ni ya tuntsire da dariya.
"Nana mene kike son tabbatarwa? Fushin da na ce miki Hajiya ta yi akan aurenki? To ™arya na yi miki? Ko maganar ™arin aure? Itama ™arya ce. Nana na faWa miki cewa ki aka ran ganin abubuwa da yawa, waWanda ™wa™walwarki ba za ta iya Wauka ba."
"Sardauna ka cuceni, ka cutar da zuciyata, ka azabtar da rayuwata, Allah Ya da samin son ka wanda bansan dalilin haka ba, ka yi min rai dan girman Allah Sardauna, ka ce min wasa kake min, Sardauna zuciyata ba zata iya Waukan rashinka ba Sardauna, bazan taSa iya wa ba Wallahi Sardauna dan Allah."
"Nana komai dana faWa miki gaskiyya ne, babu abinda yake ™arya sannan kisani na sake ki, kina zaune anan ba a matsayin matar aure ba, kina zaune a matsayin 'yar aiki ne, Nana bazaki taSa haihuwa ba a rayuwarki, na yi miki abinda bazaki taSa mantawa dani ba a rayuwa har Abada."
Kalaman Sardauna suka shigo kunnena tamkar saukar ardu. Banko ™ofar da suka ya yi shida Bilkisu su ka barni a parlon, ya zama mafarin juyawar duniyata.
Nan take na ji iskar Wakin ta yi mini zafi tamkar wuta, na rasa ta ina zan shaki numfashi. Na ji ™irjina yana wani irin matsewa kamar ana Waure shi da igiya, na sa hannu na dafe ™asa ina nishi sama-sama. Parlon ya fara juya mini, labulaye da kujeru suka fara juyawa, suna matso wa gaba na kamar za su danne ni.
Na dafe tsakar kaina da hannu biyu saboda wani mugun duka da na ji kaina yana yi, Was! Was! tamkar jijiyoyin kaina za su tsage su fito waje. Zafin da nake ji a cikin kaina ya canza mini tunani, na zube a ™asa na fara juyi.
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na shida.
Tuna baya& .
Bayan Sardauna ya fita daga Wakin asibitin ya bar ni da wannan sabuwar barazanar ta cewa na shirya ganin abubuwan da kaina bazai iya Wauka ba, Dr. Na ima ta dawo Wakin ri™e da takardun binciken lafiyata. Ta zauna a gefena, ta dubi yadda nake ta faman kuka, ina ganinta na ce da ita.
Dr, don Allah ki ce masa ya yi mini ha™uri, na san ransa ne ya Saci... Sardauna mutumin kirki ne, laifi na ne da na takura masa...
Ta sauke nannauyan numfashi, ta katse ni ta hanyar dawo da fuskata daidai tata, ta ce.
"Nana, ki saurare ni da kyau. Mutanen da yawa suna kallonki a matsayin wawa ko dolowa da ba ta da zuciya, domin duk wula™ancin da mutumin nan yake miki, har yanzu ™o™arin kare shi kike yi kina masa uzuri. Amma a matsayina ta likita, na san ke ba haka ba ce, wata irin soyayya kike masa wacce ke ma™ale a ™wa™walwarki, ba a zuciya ba!"
Na kurawa Dr. Na'ima Da™ayyawa ido, ina jiyo muryarta tamkar daga sama. Ta ci gaba da cewa.
"A ilimin likitanci, akwai abin da muke kira Obversive Obsession (ko Limerence). Cutar haukan son abu ce da take kama sinadaran ™wa™walwa. Mutumin da yake Wauke da wannan rashin lafiyar, ™wa™walwarsa tana daina nuna masa gaskiyar abin da idonsa yake gani, ma'ana ba zuciyarki ke son Sardauna ba ™wa™walwarki ce.
Duk lokacin da Sardauna zai cutar da ke, Kina masa uzuri marar iyaka ne domin idan ™wa™walwarki ta amince Sardauna azzalumi ne, to gaba Waya za ki iya haukacewa, domin ™wal™walwarki ce ke son shi, har takan mantar da zuciyarki sharrikansa!"
Da sauri na buWe idona na kalli silin, ina sake jiyowa ™arar buga ™ofar da Sardauna da Bilkisu su ka yi, tabbas waWannan sune kalaman da Dr Na ima Da™ayyawa ta faWa min a lokacin da nake asibiti, kuma waWannan sune abubuwanda zuciyata take ya™i da ™wa™walwata akan su, duk lokacin da na so tuna so sai kaina ya fara azababben ciwo.
"Nana! Ba ke nake so ba. ˜uciyar jikinki kawai nake so... wadda na riga da na gama mallaka gaba Waya. Nana, ban taSa son na rayu da ke a matsayin macen da zan so ba, sai dai na rayu da ke a matsayin wadda zan killace ta. Na hana ta kula kowa a duniya, saboda zazzafan kishinki na ™addara da nake ji a raina."
Kalaman Sardauna suka shiga zarya suma a kunnuwa na.
"Nana! A yanzu haka zan sauwa™e miki, zan raba aurenmu. Amma kuma zan miki alfarma guda Waya, wadda ita ce zaki zauna a gidana a ™ar™ashin kula ta da ikona tun daga yau har ranar da zaki mutu, Nana. Tun da dai ke da kanki kika nuna idan babu ni ba zaki iya rayuwa ba. Kuma ko da na sake ki kika tafi, ai ba ki da kowa a duniyar nan, ba ki da inda zaki tafi... 'yan uwa ne babu, ™awaye babu, Nana! Ba ki da wata mamora ko amfani a rayuwa. Shi ya sa zan barki ki ci gaba da zama a nan tamkar baiwa, ba tare da kin faWawa kowa cewar na sake ki ba. Gimbiya Bilki... Wauko takarda ki rubuta mata takardar sakinta."
Da sauri na buWe idona, tare da ™wala uwar ™ara, idanuna su ka yi duhu dunWum, na sake zubewa a ™asa.
*********
05:15am
Lokacin da na buWe idona, na ji parlon ya yi tsit, sannan Waukacin zafin da radaWin ciwon kan na ji sun Wauke Wif. Na mi™e zaune ina kallon ™ofofin Wakin, sai na ga Sardauna yana zaune a kan kujerar dining yana mini murmushi, nima yi murmushi na ™arasa gurinsa.
"Mijina ashe ka tashi? Bari na haWa maka shayin yau da wuri karka makara."
Na faWa cikin sanyin murya sannan na shiga kicin Win, Sardauna yana son cake dan haka shi zanyi masa yadda zai ji daWi bana son abinda zai Sata masa rai. ina ™o™arin fara ™waSa butter da ™wai, sai ga Bilkisu ta shigo kicin Win tana sanye da kayan barci. Ta kalle ni ta Sata fuska.
'Ke doluwa! Me kike yi a kicin Win mutane da asusuba haka?'
Na juyo na kalle ta cikin kwanciyar hankali fuskata Wauke da murmushi, sannan na ce.
"A'a Amarya Sardauna ne ya ce yana bu™atar abun breakfast da wuri, shi ya sa nake ™o™arin gama masa da wuri kafin ya fita masallaci."
Kallon tsoro da mamaki ta jifeni da shi sannan ta ce.
"Ke a ina kika ga Sardaunan?"