Sashe 16
Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga wannan kukan barci ya yi gaba da ni, bani na farka ba sai gab da kiran azahar na ™arfe biyu, ina mi™ewa na ji kaina yana sarawa, a hankali na tashi zaune, sama sama naki jin maganar mutanen gidan namu, amma ban mai da hankali kai ba na tashi na fito, dukkansu suna seat room har da Maman Amir ma™wafciyarmu sai kuma Mamansu Amina aminu da Fauziyya. A yanzu nasan gaba Waya Yelwawa ya Wauka aure na ya mutu, wani abu na ji ya ratsamin tsakar kaina, wanda ya yi ko™arin haifar min da jirin da zai iya kadani a bakin ban Waki.
Nana me kike yi haka, tangal tangal Win fa?
Yaya Radiya ta faWa, bango na dafa sannan na ce.
Alwala zanyi.
To amma tangal tangal Win fa?
Kaina ne na ji yana sarawa.
Ki tsugunna anan, idan ya lafa sai ki ki yi abinda za ki yi anan ki Waura alwalan.
Tom.
Kawai na ce na tsugunna, ita kuma ta shiga kicin. Na daWe a tsugunne sannan na Waura alwalan na koma Waki, a zaune na samu na yi sallar, na daWe a sujjada ina kawai Allah kukana, ina ro™onsa da ya mantar da ni Sardauna ya cire min shi a raina, Allah Ya bani lafiya, ya kuma bani dangana.
Ina idarwa na koma na takure a gefe, tunanin da ya fara zuwa raina shine, yanzu me mutane suke cewa akaina, wasu suna can sun zagi na, wasu suna cewa na yi auren kuWi gashi nan abinda na gani, ba kowa ba ne zai san asalin gaskiyyar zaman da na yi da Sardauna ba, wani ma ko ya sani bazai yarda ba. Kai! Innullahi wa inna illahir raji un. Na faWa tare da fashewa da wani irin kuka, sai na ji bana sha awar ™ara fita ko da tsakar gidane, bana son haWa ido da kowanne mutum a duniya, nasan kowa zagi na yake, wasu suna can suna aibata ni, na Waukowa kaina abun magana, gaba Waya na ji na tsani kowa, na tsani komai.
Wani irin zafi na fara ji, wanda ya haifar min sa gumi ta ko ina, Wakin ya fara juyemin, da sauri na mi™e tsaye sabida bana son na ga irin abinda nake gani a gidan Sardauna, bana son wannan yanayin yana haifar min da damuwa, da ™arfi na saki wani razanannen ihu ganin wata dun™ulalliyar iska ta nufo ni, sama sama na ji ana cewa.
Ke nutsu, mene?
Kuka na sake fashewa da shi, sai na ji an rungumo ni, sai a lokacin na ji Wif komai ya tsaya. Yaya Radiya ta fara bubbuga min bayana tana faWin.
Nutsu Nana, ki nutsu kinji, babu komai.
BuWe idona na yi kasancewar Wazu a rufe yake, na sauke shi akan Hajiya dake zubar da hawaye, sai kuma Mamansu Amina aminu, da sauri na Wauke kai na juyar da shi gefe.
Zauna kinji.
Yaya Radiya ta faWa, tana zaunar da ni kan gadon. Ni a jikina nake jin yadda idanuna suka yi ja, su ka yi zuru zuru. Na kauda kaina daga kallon kowa na kifa kai a katifa.
Me ya faru?
Muryar Yaya Ridwan ta karaWe Wakin.
Firgita ta yi.
Yaya Radiya ta bashi amsa.
Hajiya ki daina kuka dan girman Allah.
Dole fa na yi kuka, ace idanuna suna kallon yata a wannan yanayin kamar na hauka, kuma ka ce kar na yi kuka, dariya kake so na yi? Ridwan dariya zanyi? To na fara dariyar ka ji daWi? Kasan radaWin da uwa take ji a duk lokacin da ta ga Wanta cikin yanayin jinya? Wallahi ina jin ina ma Allah Ya Wauke wannan yanayin daga kan Nana ya dawo da shi kaina.
Ta ™arashe maganar tana ci gaba da kuka, duk suka yi kanta suna bata baki.
Hajiya ki yi ha™uri dan Allah, a yanzu fa sai kun daure zuciyarku, kun ™wararata akan yarinyar nan.
Mamman Amir ta faWa ita ma muryarta kamar ta fashe da kuka, Mamansu Amina aminu ce ta ce.
Wannan yaro ubangiji ya haWa shi da daidai shi, ubangiji ya yi miki sakayya Nana.
Da Amin na ji sun amsa gaba Wayansu, ni abinda basu sani ba ko muryar Wayansu bana son ji, bana son jin ko motsin wani, nafi son na ji ko ina ya yi shiru, babu motsi ko numfashi wani.
Legendspen
08129553971.
SARTSE BOOK 2
(Sayyid legendspen)
Shafi na sha uku.
Sai da suka gama addu oin su suka fita na samu damar sauke wani numfashi da ya tsayamin a ma™oshi, ina son na rufe idona ina tsoron ganin Sardauna.
Nana ki kwanta.
Na girgiza kai sannan na ce.
A a Yaya, bazan kwanta ba.
Nana baki yi addu a ba, Nana ki dage da sauraron karatun Qur ani yana matu™ar wanke zuciya ki kuma ci gaba da ha™uri da addu a Nana, kinji.
Tom Yaya.
Na faWa, ita kuma ta mi™e ta Wauko waya ta kunna min ™ir ar Sudais, ta fita ta barni, a hankali na fara samun nutsuwa na ji ciwon kan na sauka, har kuma bacci ya Wauke ni, wanda ban tashi ba sai gab da magariba, lokacin na ji muryar Turaki yana magana.
Ai ba a yanzu za a yi mata wata maganar makaranta ba, Hajiya nake ganin kamar a ™yaleta zuwa ta samu nustuwa sosai, tabbas rayuwarta zata gyaru zata ingantu, amma dole sai anyi mata ha™uri.
Tom shikenan Abubuakar, na gode sosai da kulawarka, Allah Ya yi maka albarka.
Amin Hajiya, tana ciki ko?
Ji na yi gabana ya faWi, bana ko son ganin Turaki a rayuwata, da sauri na rufe idona na juyar da kai, da sallamarsa ya shigo a bakinsa. Maimakon da ya ga ni kwance ya juya amna sai ya ™ara shigowa. Jin shin na yi shiru wajen minti goma, shi bai fita ba, shi bai yi magana ba, kamar na buWe baki na ce.
Turaki lafiya.
Sai dai na yi shiru, ganin baida niyar tafiya ya sa na jiyo na buWe ido na kalleshi, yana zaune ya ™uramin ido ko ™iftawa ba ya yi, a raina na ce.
Turaki ko maye sai haka.
Sai dai ina faWin kalmar Maye. Abinda ya zo kaina shine ranar da Sardauna ya ce da ni.
Nana ke mayya ce, ke mayya ce kin kamani.
˜walla ce ta fara fita daga idona, wacca ban masan tana fita ba sai da na ji Turaki ya ce.
To shi kuma wannan Win na mene?
Da sauri na goge ™wallar, sannan na ta shi zaune tare da faWin.
Ina yini?
Shiru ya yi bai amsa ba, zai zare waya da ya yi ya fara dannawa, ina sane wannan ne karo na uku da na gaidashi bai amsa ba, a raina na ce. Indai gaisuwa ce ka yi da Nana yar halak, bazan sake gaida ka ba.
Kina shan magungunan naki?
Na ji ya faWa, cikon wani amon muryar kamar ba daga bakinsa ta fito ba, sai dai na jiyo na kalleshi, sannan na gyaWa kai.
Yanzu mene yake damunki?
Bakomai. Na faW a fili, a raina kuma na ce waWan nan idanun naka masu kama da na miji, Allah Ya gani tun da bana son ™wayar idon Turaki, bare kuma yanzu da idan ya zubamin su nake jin kamar ana gasa naman jikina ne.
Nana!
Ya kira sunana a hankali, na waigo na kalleshi.
Kin san Sarauniya Victoria da Yarima Albert na ˜asar Birtaniya?.
Na girgiza kai, ba tare da na ce.
A a ba.
Duk irin soyayyarki ba kya bibiyan labaran soyayya mafi shahara a duniya?
Uhm.
To tsaya ki ji, Sarauniya Victoria tana mugun son mijinta, Yarima Albert. Lokacin da ya rasu a shekarar 1861, Victoria ta shiga tsananin ba™in ciki ta yadda ta kwashe shekaru da dama tana sanya ba™a™en kaya kaWai, sabida tsabagen jimami da kaWuwa. Kuma kinsan ta ci gaba da rayuwa ingantacciya daga baya.
Na Wago na kalleshi, ni banga wani abu me daWi ba a game da wannan maganar da ya faWa ba.
Duk da wannan babban rashin nasa da ta yi, Victoria ba ta mance da nauyin da ke kansa na shugabanci ba. Ta ci gaba da gudanar da mulkin da aka kira da "Victorian Era" lokacin da ™asar Birtaniya ta samu ci gaban masana'antu, fannin kimiyya, siyasa, da kuma faWaWa tasirinta a duniya. Ta gina manyan gine-gine na tunawa da shi kamar Albert Hall, kuma ta zama madubin dogaro ga kasarta har zuwa karshen rayuwarta.
Ta kyauta.
Na faWa domin son kawar da zancen, ya yi shiru yana kallona, sai kuma ya nisa ya ce.
Nana, bakowanne rashi ba ne ™arshen rayuwa ba, a duk rashin ba komai ake wa kuka ba illa sabo, Nana sabo yana da daWi yana da Waci idan aka zo rabuwa, amma wani lokacin ka kan zaSarwa kanka mafita, ka rabu da abinda kake mutuwar so, ba wai dan baka so ko wani abu, sai dan tsira da lafiyarka, da ta ahalinka.
Kana ganin zan iya zama wata anan gaba? Kana tunanin zan iya yin abinda zai amfane ni ya amfani wasu? Sardauna ya ce ba ni da wani sauran amfani.
Na faWa ina zubar da ™walla, cikin kiWima ya fara
Nana ba haka ba ne, kece kike da sauran amfani, kece kike da sauran mamora. Nana ke fa yarinya ce mai ™arancin shekaru, Nana zaki iya aikata abinda yafi na Sardauna sanuwa, Nana kinsan ta yadda aka gina Taj Mahal, babban ginin soyayya na duniya?
Na girgiza kai alamar a ah, ina zubar da hawaye.
Sarki Shah Jahan yana tsananin ™aunar matarsa, Mumtaz Mahal, ta yadda takan bishi har fagen ya™i, tana bashi shawara akan komai, Mulki da al amuran rayuwa. Lokacin da ta rasu tana haihuwar Wansu na 14 a shekarar 1631, sarkin ya shiga tsananin damuwa da kaWaici da keSewa. Amma kinsan wani abu da ya yi?
Na girgiza kai, shi kuma ya ce.