← Book details Sartse Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 50

Sashe 25

Sartse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka Rayuwata ta fara tafiya a jami ar Maryam Abacha komai yana tafiya yadda yakamata, sai dai har yanzu banyi ™awa ba bayan wata guda Waya, karatun ma tare muke yi da Turaki, wani lokacin ma muje Wakin karatu tare, ya koya min aikin da aka bayar, mun zama wasu irin abokai masu sha™uwa sosai da sosai, hira babu wacca ba ma yi, yasan abinda nake so nasan wanda yake so, nasan abinda baya so kuma ina ™o™arin akai, haka shima. A duk tsawon zaman mu da Turaki sau Waya saSani ya taSa haWamu, kuma shi mana ni ce na kawo shi.

Yau ta kama Juma a, Turaki ya je dutse tun farkon sati, sakamakon wani kiran gaggawa da ya ce ana yi masa a gida, kuma tun da ya je sau biyu mu ka yi waya, kuma a duka lokacin sai na ji muryarshi wani iri kamar kuka yake, ko kuka zai yi, gaba Waya na shiga damuwa.

Tun bayan massallaci ban sami fitowa daga cikin hostel ba, ina Waki a zaune na rasa me ke damuna, ina kewar ganin Turaki sosai da sosai. Babbar ™ofar falon mu na ji ana bugawa, na mi™e na fito na buWe, wasu yara na gani a bakin ™ofar, dan dai dukkansu na girme su, kallona suka yi sannann Waya ta ce.

Ace da Nana tana da ba™o a waje, yana jira.

Ba™o?

Na faWa a raina, sai kuma na ce.

Ko Turaki ne ya dawo.

Komawa na yi ciki na Wauki mayafi na Waura a saman doguwar rigar abayata na fito, fuskata fal da fara a, kowa ya ganni yasan ina cikin farin ciki. A haka na tako zuwa harabar wajen, idona na kan inda Turaki yake ajiye mota, sai dai wayam babu motar, da mamaki na waiga gefe, sai dai bangan shi ba, na ™ara waigawa Waya gefen sai dai abinda idona suka gane min yaban mamaki, Sardauna ne a tsaye na ja wani irin tsaki, me wannan yake yi min anan kuma? Takowa na ga yana yi zuwa inda nake, na haWe rai kamar ban taSa fara a ba, har ya ™araso.

Nana Student.

Ya faWa bayan ya ™araso, kallo Waya na yi masa na Wauke ido, ina mamakin a raina ta yadda aka yi na neme son Sardauna ko guda Waya na rasa a cikin a zuciyata.

Ya aka yi?

Na faWa idona ™yam akansa, ya yi min wani irin kallo sannan ya ce.

Ni kike cewa haka? Nana Sardauna ne fa.

Nagane mana, shine nake tambaya me kazo yi wajena?

Ba damar nazo wajen ki? Yau na fara zuwa wajenki a makarantar nan? Nana ai na daWe ina bibiyarki, har yawon karuwanci da wancan Wan iskan yake jan ki, amma dai koma mene shi kam na yi maganinsa, sai dai wani ba shi ba.

Bangane ka yi maganinsa ba?

Nana, na sha faWa miki ke tawa ce ni kaWai, kuma a haka zaki Wauwama, a yanzu haka nasa katanga me ™arfi tsakaninki da yaron can Turaki.

Me ka yi masa?

Dariya ya yi, sannan ya ce.

Karki fusata, kawai dai na faWa miki nasa babbar katanga a tsakaninku, kuma ki sani a ™ar™ashin ikona kike rayuwa a cikin makarantarnan, wallahi Nana babu inda zaki je a rayuwarki, sai inda na tsara miki.

Sardauna da yake kai ka halliceni, dole ka ce na rayu a inda ka tsara min, to idan kana mafarki ka farka, a yanzu ba Nana da kasani bace a baya, Nanan dake gaban ka wata ce daban, wacca mugun so bai rufe mata ido ba, ba wacca take kasa bambamce tsakanin fari da ba™i ba, Nanan dake gaban ka, Nana ce mai ilimin rayuwa, Nana ce me dakakkiyar zuciya, Nana ce me rayuwa a cikin soyayyya, kamar yadda nabar cikin mahaifiyata wallahi Sardauna na barka har abada.

Shut up, ki daina waWan nan bazanyen maganganun da suke Sata min rai, Nana kinsan yadda na yi al™warin raba ki da Turaki ba zai tashi a banza ba, Nana yadda natsani Turaki banko tsaneki haka ba, Nana duk abinda na yi miki zallan tsanar Turaki ce ta shafe ki, shi ya sa na yi miki dukkan abinda na yi miki.

Sardauna wannan tsakaninka da ubangiji ne, ni dai Nana ko ™anin ubana ne kai bazan taSa yafe ma ba, bare kuma ba ™anin ubana kake ba, dan haka ka matsa min anan, kuma ko sau Waya karka ™ara nufo inda nake.

A yau naso a canja miki hostel a makarantar nan sai an canja miki a ™asa da awa Waya, sai nasa an kaiki idan sai yadda na yi dake, Nana a rayuwar nan kuWi ne ke juya komai.

Hhm, a wajen marasa tunani da basu san kimar kansu ba kenan, Sardauna ko ada da ka aureni ai ba kuWi muka bi ba, tun da nake da kai mene ka taSa yi da kuWi ka bani ko bawa gidanmu? Sardauna ko ada ai banci kuWin na ka da kake magana akai ba, dan haka baka isa ka kalleni ka ce kuWi ne ke juyawa komai ba Sardauna.

Bakin ki ya buWe Nana.

Bai buWe ba, yana kan buWewa dai, kuma ka ki ya yi ranar da bakina zai buWe Sardauna, na yi imanin a ranar sai na faWa maka maganar da zata dauma a tare da kai tana maka ciwo.

Baki da shi Nana, baki da shi wallahi, baki da abinda zaki faWa min ya dauwama yana min ciwo, Nana na yi miki abinda har abada ba zai goge a rayuwarki ba.

Wallahi ™arya kake Sardauna, mene bai zai goge ba, kana tunanin a yanzu ina iya tunawa da kai a rayuwata? To wallahi ka yaudari kanka, ni dai Nana bana fatan Allah Ya kawo min ranar da zan tuna da kai a duniya, kasan da cewa ina danasin sonka da na yi a rayuwata? Sardauna me kake da shi da za a so? Ba kyan fuska, ba na hali, babu kyakyawar mu amala, yanda rayuwarka take Sa™a, zuciyarka ma haka take ba™a, ka cikata da ™iyayyar wanda baisan kana yi ba, kuma wallahi Turaki kainuwane dashen Allah, babu yadda zaka iya da shi Sardauna, ya zamar maka ciwon ido.

Nana ashe wautarki zata buWe ta zama furuci kenan, ko kuma ba™in cikin abinda na yi miki ne ya taru a zuciyarki?

Na yi wata dariya, sannan na ce.

Wauta ta? Ko wautarka? Sardauna ai kanka kafi cuta a auren Bilkisu ba ni ba, haihuwa ce kake magana akai ko? Sardauna ko Wigon ha™™inka banda shi, kuma tun ina cikin gidanka, ubangiji Ya fara yi min sakayya, haihuwa ba? Kai ka haihun? Ko zaka haihun ne? Ba ta Sarar da cikin ba? Ta ™ara Waukan wani? Me ka bani na sha? Maganin lalata mahaifa, amma kasan a yanzu na hau kan maganin gyara, tunda ba ubanginji ba ne Ya Lalata Wan adam ne ya lalata, dan haka Wan adam Win da ya lalata ya yi mata maganin gyara, amma kaifa? A yanzu kasan me yake damunka? Kasan me yake yawo a jikinka? Duk lalacewarka matarka tafi ka, to kaje kaji da ita.

Ina kaiwa nan na juya na koma cikin hostel na barshi a wajen, ina shiga na zauna akan gadona na fara wani irin kuka mai taSa zuciya, me Sardauna kuma yake nema a wajena, me zan yi wa Sardauna, me ya sa bazai ™yale ni ba, me ya je ya yi wa Turaki da yake cewa ya yi mana katangar ™arfe a tsakani, me ya sa Sardauna yake azzalumin namiji ne? Me ya sa yake haka? Wayata na Wauka na shiga buga lambar Turaki, sai dai har ta ™araci bugunta bai Wauka ba, na sake kira shima bai Wauka ba, kawai na yanke shawarar yi masa text message, na rubuta masa.

Salam, me yake faruwa ka barni anan cikin damuwa? Me kake Soye min? To Sardauna yazo yanzu, ya ce ya yi mana katangar ™arfe a tsakani, sai ka daina Soye min ka fito ka faWa min.

Ina tura masa ko minti biyar ba ayi ba ya kirani, ina Wagawa na ce.

Ashe da duk kana ganin kiran nawa baka Wauka?

Ba haka ba ne Nana, yanzu na fito daga Waki na ga wayar text Winki na fara gani, sai kuma na duba naga missed calls Win, me ya faru me ya ce miki?

Ya ce min ya yi mana katangar ™arfe a tsakani.

Nana ™arya yake, aina yasan kina nan?

Ya ce ya daWe yana bibiyar mu, kuma kaima ya ti maganinka.

Shiru ya yi na yan mintina, sai can ya ce.

Kenan shine, ya je ya haWa abinda ke faruwa a gida, shi ya kunna wannan tashin hankalin, me yake damun Sardauna ne, me ya sa yake haka?

Nima ban san masa ba, amma mene ya yi, wace huta ya kunna?

Nana ina ta Soye miki ne, sabida karatun da zaki shiga, kuma ina ta ™o™ari akan abubuwan ne, Nana na sake bibuyar duk wani abu da ya faru, kuma in sha Allahu komai zai zo da sau™i, tun daga kan zaluncin da ya yi miki, har Sata sunanki da ya yi a family, ya ja kowa da kowa ya tsaneki.

Shiru na yi, a raina na ce.

Yanzu Sardauna har cikin yan uwasa ya je ya Satani?.

Eyh Nana, lokacin da zai ™ara aure ya Sata ki sosai a cikin yan uwa da iyaye, amma na yi miki al™warin zan tsaya tsayin daka wajen ganin na dawo miki da kimarki da martabarki, Nana ki bini wannan bashin.

Hhhm, wace martaba.. wace kima? Kima da martaba ta sun tafi kenan har abada, tun da babu wani abu da zan iya tsinanawa a rayuwar nan, har abada fa bani da damar da zan iya haihuwa, tabbas Sardauna ya yi min Sartse me raWaWi a zuciya, wanda zai dauwama har abada yana bina, kaicon rayuwata.

cikin tausasawa ya fara magana, muryarsa da take da banbanci da ta Sardauna nesa ba kusa ba, muryar da babu sautin yaudara ko ™arya a ciki, zallar murya mai cike da kwarjini.
Chapter 25 · 0% Book details